0 katin haɗe ya ke da kyautar 1 rasi waɗa bi'ar matasa san ya takaryin fatarauta 2 za ta iya jin ciwo idan tayi haka 3 shun ba wani abu da za su yi rana r jin mua 4 danyon waki da suka bushe suna iyu a saman ruwa 5 ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne 6 na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha 7 ya kunna wutar tun ka fin ya shiga cikin kogon 8 menene sunanka 9 da yau zan kira ta 10 zuwa gober safayarinyar ta kammala 11 ina ma ban aure shi ba 12 habibu ya nu na bai son kasancewa a nan 13 babini-furin ciki akwai tsara rubutu na musamin ga makafi 14 ban taɓa kiran shi da wawa ba 15 ban san yadda ake kamun kifi ba 16 an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici 17 ina zama a wani ƙaramin ƙauyi kilonita hamisin tsakaninsu da birnii 18 jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki 19 zan buƙaci kuɗi fiye da haka 20 ina aiki cikin aboka ne kuma ina rayuwa cikin littafai 21 muna hutawa tsirara cikin yashi mai ɗumi 22 ba na tsammanin jam'i na da tabbaci abinda laditu ke san yi 23 an haranta madalibai shan ta ba a farfajiyar makarantar 24 uca an fada area jaridu cewa laifi ne na san zuciya 25 bashi ba na san ban yi zaɓin dai-da ya ce ba 26 wajen yayi ka-ce-kaca 27 wannan uziro bai kai na barin aikiwa 28 sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙasar vetnam cikin kwanaki shida kacal 29 kamar bai faru ba 30 marseles ɗina ya fi naka girma 31 ya yi koƙarnu na shi jarumi ne bayan anyi garkuwa da shi 32 tullokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani 33 kungiyar haɗaka da kamfanin sum amince da sabon kwangila 34 ka kula da wannan labarin 35 ko akwai ciwo sosa kirjin ku na bangaren hagu 36 abin na da ban tsoro 37 sai da shagombe da wani girma sosai 38 ki tabbatar ba giftar da kanki ba 39 za mu iya ba tare da taimakon ibrahim ba 40 aliyu ba ta y tantamar samun mutane da yawa ba haka 41 idan kin yi sau ɗaya to ka ki ƙara yi 42 hadiza am ba ƙuwa ce a gari nan ko ba haka ba 43 jarumin ya muta akan ki masoyiya ta sarauniya ta 44 na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun 45 nauyi na san ya abu zuwa tsakiyar duniya 46 kuma kun ce wannan matsun lambani a girjinku 47 lola ta yi rawa tare da grace 48 amincewa da yanasha na sirrin haƙunanta 49 ina tunani ishaku da jummai na zargi 50 bayan kwashi shekaru goma suna kasuwancin haɗin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa 51 kamfanin mu ina tallace-tallaci na shekara shekara na ƴan dubu miliyan 52 abokina na son ya amsa laifi 53 fasan banbanci tsakanin silba da gwangwane 54 rana tana bayar da zafi da haske da yawa 55 yusuf ya faɗawa lare yadda suka hadu da hassan 56 wasu lokutan gudun sira da rai ya kan bar mutum ba komai 57 aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki 58 akwai mamaki a ce bai san labarin ba 59 kina ta ɗaukar waje guda mu riga mun tattauna kan haka 60 linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata faɗe 61 yau ina fama da ciwon kirji 62 tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin ƙaratu na musamman 63 ana bukatar dalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alƙuma a kowane sati 64 ya jiruwan saman ya a fuskarsa 65 zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce 66 mutu ka zami 67 ko dai ya sha kwaya ko kuma ya hauka ce 68 habibu asabe hassan da aishan duk suna magana da farananci 69 bana jin jauro zai je bakin ruwa yau 70 poto lalata jerin makamai 71 ba kwa bukatar shirya wani muhimmin jewabi 72 abdullai na ɗeya daga cikin mambalakan wannan gini 73 haƙiƙa bincikink zai haifar da ɗa me yido 74 karin da ya gaba za iya iso waje na ba ya fara fushi 75 eya ina fama da ciwo cikin kirji na sosai 76 yanzu dama ce mai kyauta hukunta ishaku game da abinda ya aikata 77 ki bari mustapha ya sai maki wannan 78 bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani 79 bayan sati ɗaya abdullahi ya gundare mutane 80 zan tambaye shi gobe 81 da fatin ala ta alaya farinta maka lai 82 lokacin da ya kai mata hari tana neman makullin cikin jakarta 83 shin kun ji labarin mu 84 lam gaskiya bani da wata alama 85 na yi tunanin zan same ku a can 86 hayaƙin yana shaƙe ta 87 ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da dadi 88 ina bukatan ku bai yana min wani abu 89 yin haka zai fi daɗi ko me kuka gani 90 nima na ji 91 aliyu na tsoron yin magana da ni ko ba haka ba 92 kamar bitrus ya gaji sosai 93 zan so idan hakan bai faru ba 94 na damu korai da wannan zafin kirjin 95 kina sanyi da kayan 96 an gudanar dufatin bankwana jiya sabida mr jons 97 ya batun ascirem me cakulet bayan cin abinci 98 ina tsoron kada ku cutar da aliyu 99 tsuntsaye na cikin ƙananan kƙwari 100 ina kwallon tun tsaye lokacin da na ke zauni a balcon ina shan kofi 101 babangida ya isa landan tare da wasu bungun masana 102 ibrahim ya ce ya yi tsammani hauwatu ta yi mamaki 103 an ce na sayo kek a kan hanyar dawowa ta daga ofis 104 ya mugun tsorasa da yaga caton macijin 105 abdullahi ya san cewa zai iya yin haka da kyau 106 na gaji kuma ina jin yanwa kuma haka kowa yake ji 107 zan komo kansa 108 amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris 109 ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen danaje 110 habibu ya iya waƙa 111 na yi dariya sosaia da tiwon ciki 112 na san har yanzu yana can 113 yana nin zafi a kirgi 114 babu riga kafi amma hukumomi daban daban suna kokarin samo riga hakafin 115 babangida ya ƙware a wasan tennis 116 ibrahim ya ce ba ya tunanin ko akwai wanda zai iyi haka 117 nzu kuma kuna da zazzaɓi yanzu 118 ka gaida min da matarka 119 bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallin a ragar sa 120 akwai buƙatar ƙara bincike 121 ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba 122 baza a ƙara buƙatar gwaji nan gaba 123 na gaji kasuwancin daga mahaishi na 124 yana zafi tsakkiyar kirji na 125 kana son ka zau ne 126 ba wanda ya damu da ni 127 gogl da amazan sun aiwatar da ƙuntatawa iri ɗaya 128 gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa na mijine shugaban gida 129 mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi 130 ishaku bai damu da lare ba 131 muna da abin mamaki 132 na so yarda da shi 133 makon jiya wani ya raba godiyarsa ga aikin 134 ki rani bayan kun yi magana da su 135 tsohon saurayina na son ya lalata sabur alakata 136 kamar jauro na jin tsoron wani abu 137 ina bukatar wanda zan yi magana da shi 138 ibrahimu ya fara ƙururuwa cikin azzaba 139 muna da gigobii da dizdare a gidan rawa 140 suna kiranta da lena 141 shi gibar rayuwa shi i samu buɗi 142 jauro ya ce yana son wancan do haka na bashi 143 katangar gidan yarin ba za ta ƙi bada kariya ba 144 ina son jiki kasiwancin kasashen waje anan gaba 145 ban gwda hakan jiya 146 ban san yusuf yana bacci ba 147 ya fi dai da skirufi bakunas 148 ina mamakin idan an kama ishaku 149 na gaji sosai da tuki za ka tuka 150 dukkanin lambar lasisin kasashe na banbanci 151 yaushe kasayawa kanka babur 152 abdullahi na tare da hoton zainab cikin walet dinsa ko wane lokaci 153 na yi shirin zama muddin ka zauna 154 ka sanya akayi hakan tafaru 155 bitrusa yana yawan tafiya 156 abdullahi bai biya ni kamar yadda yi alkawari ba 157 ni wayayye ni 158 yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara 159 aliyu ya yankewa khalifat hukuncin cewar ta rabu da abdullahi 160 ibrahim ba zai zo gobe ba 161 an sami alamun shan kwaya a gwajin da aka yiwa babangida 162 wutar daji na afkuwa ne daga allah 163 bugin zuciyar shi ya kasance dai-dai ne 164 shin kun aikata hakan da kanku 165 ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku 166 ya yanka kanshi da reza 167 kuna da tarko a gidanku 168 sanya jama'ayin zaɓe ta hanya mai kyau ba laifi ba ne 169 rejio ba ta yi bayani a kan hattsarin ba 170 bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da ƙarshen watan yuni 171 idan za ku yi aiki za mu tallafha maka 172 diyana ta fasahon ni kuma na haɗa kek 173 baka iya bada horo ba 174 sun ce da wuri 175 abdullahi na da ƙariya 176 na fan aliko bai san hauwa za ta iya hakan ba 177 wasu marasa lafiya suna da alamun masu laushi masu kama da mura 178 har yanzu hassan bai san neyasa zainab ta yi haka ba 179 yana lahiya 180 bitrus ya yi matukar murna ko ba haka ba ne 181 tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin 182 aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan 183 akwai haɗin kai mai muhimmanci tsakanin ƙasashen nan biyu 184 ban san me yasa za ka yi haka ba 185 akwai maki huɗu masu mahimmanci gabas kudu yamma da arewa 186 kuma yana jin zafin kirji 187 na yi tunanin ku biyun nan kun san juna 188 kasar ingila ta kwace tudun britde 189 har yanzu ba za mu iya haka ba 190 ladi ba ta damu da yin haka ba 191 babangida ya samu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi 192 kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar 193 ba wanda ya sira 194 ba zan iya ba wannan lokacin 195 jirgin ruwa ne mai kyan tsari 196 ishaku na da son kai 197 wannan akwatin na da banbancin ƙala da wancan 198 a gidan wasan ƙwaiƙwayo ƙaty ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta 199 ginin gidaje ya yi aure da ma'aikatan soji da iyayensu 200 ta ji yadda aka ƙarɓeta a matsayin bakuwa 201 ina tabbatar ma cewa na gamsu da tunani na 202 yaushe kuka sayi wayar 203 habibu baya sha'auwar bas bol 204 habibu ya sokani kowa a wajen 205 kuma kana fama da ciwon kirji 206 ainihin nombobin nabada asalin msali fili 207 kamar na san wannan muryar 208 sun zargi shugaban ƙasar da rashin kulawa da mutumin 209 ya kamata na ga wani kan kasuwanci 210 ciyayi sun fara girma a hanya da ake biyu zuwa majami'a da 211 kina da zare da allura 212 gaya min gaya min 213 mustapha ya ce mu jira a nan 214 akwai wasu sofofin biranen italiya rom da vanis mitcali 215 me ya sa iyaye amurkawa ke yafawa yayansu 216 menene dalilin hakan 217 da fatan za a ƙarɓi taya murnata ga nasarar ko a yau 218 akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin 219 idan ka sami lokaci dan allah kayi hakan 220 bitrus ya ce zai yi hakan a yau 221 asabe ba ta faɗa mun dalilin da yasa za ta je boston ba 222 na san musa ɗalibin jami'a ne 223 hassan bai taɓa faɗawa kowa abinda ya faru a wannan ranar ba 224 me yasa kike tunanin cewa aliko baya son ki 225 ban san abdullahi na da buƙatar yin hakan ba 226 ina buƙatar samun bacci sosai 227 ibrahim da lare sun ɗan girme ni 228 za a bar filin jirgin a bude 229 mustapha bai buƙatar zuwa da kansa 230 kowane bangare na hanyar bishiyoyin cheri ne 231 ai shirin bai yi dai-dai da masu shekarun ki ba 232 fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari 233 na sa mai zanen ya zana hotona asaye 234 ina gidan aboki na 235 na yi tunanin jami bai sake yin hakan ba 236 mai kirki ne fiye da komai 237 ina mamakin ina a duniya jami zai iya kasancewa a yanzu 238 ban faɗawa musa ya tsaya ba 239 tun wane lokaci bitrus ke aiki a boston 240 wannan ya burge ni 241 kin iya dafa abinci sosai 242 an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr smith 243 yin hakan ba wani mummunan abu ba ne 244 ba bu damuwa idan na rufe taga ina jin sanyi skaɗan 245 waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba 246 kamar ishaku da aisha ba sa son kasancewa anan 247 na gode da jagorar ku 248 masu magana kance wahala ka haifar da hawan jini 249 idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan za su yi zafi sosai 250 ta saka jaket wanda bai da matsi 251 yaron nan bai da jiki 252 matsalar mu ba za ta ƙare ba 253 koyar da ni yadda ake wasa bututun mai kaya 254 cire shi daga baya yarda shi kuma wanke hannun ku 255 ya yawan motsa jiki da ya kamata ka yi 256 shin baban kalikita ne 257 falmata ta fiya kuɗa danta 258 kana son ya yan yi tatuwa 259 ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin 260 a cikin israila an amince da bincika hanyoyin sadarwa 261 mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida 262 tsakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu 263 ni mutum ne me son motoci 264 na gano cewa hotel ɗinda na iso ya daina kasuwanci 265 babu wani magani ko alurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar 266 dole japan ta dogara ciniƙayyar ƙasashen ƙetare domin ƙawo-ƙarshen ganawar 267 kada ka sal lakatitin idan karar rawa yana kara 268 hamsatu ta she ta gaji da yin wannan 269 sun saya cikin gosulo na sawon rabin awa 270 ba ta taba shan komai da ɗaliban ta ba 271 allan saka wani a gefen ko wane mutum da zai lura da shi 272 tawuna ya bada bashin 273 gaskiya cikin harƙar addini ita ce hanyar sira 274 aliko na son taimakawa wasu 275 jamiyarkuta siyasa gaba ɗaya ta lalata 276 likita ya ɗauki masayin da ya saba ya fuskanci grace 277 dole ne mu dakatar da wannan anno ba mai hatsari 278 mene ne ainihin abin da ke zuciyarka 279 a madajin gwamnaty ƙafafin yaɗa labaran ba su kyauta ba 280 ina fama da busas shan tari da sanyi da majina amai da gudawa 281 bar ka da miste ka yi duk abinda za ka yi 282 shirya lokacin haɗuwar 283 na siyawa mata ta abin hannun zinari 284 buƙatar sanya ƙariyar fuska a cikin jama 285 bana so in ci gaba da zama a boston 286 ban tabbatar abunda abdullahi yake na samun kudi 287 sun share hawayen su 288 na yi tunanin ku biyun kun san juna 289 wanene ka ke tunani ne wannan mutumin 290 aliyu na jiran ɗansa ya komo gida 291 zan iya cutar da shi 292 halbin iguwa ne ya rusa wannan cocin 293 za a iya cimma buri ko a ƙasa alasgegas 294 ta ce ta ji sauki sosai 295 kuma kasan yadda yake ji kirji na kamar zai murkushe 296 me ya sa ku ke kwashe-kwashen maza 297 tsufa man za a haska wajen nuna fini-finae wannan watan 298 ina ganin aliko na da zaɓi uku 299 duk da mun tabbatar da gaskiyar kowane lokaci yaƙi bai da amfani 300 wasanin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yin su da kansa 301 ban cika yin abu haka kawai ba 302 mustapha bai saya mini abin da nake soba 303 ga abubuwan abun sha nan kasha 304 yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo 305 bai kamata ka zama ƙwararre kan haka ba 306 wane irin ciwo kake ji a ƙirjin ka 307 ba na tunanin hassan zai ƙyale ni in yi hakan 308 za ta yiwu aliyu yana yin wani abu 309 ɓangarorin biyu sun yarda su sasanta 310 an faɗa mini za ku yarda ku taimaka 311 jirgin ƙasan ya saya daidai rabin tsakanin tasoshin biyu 312 ya sare bishiyar cikin gidansa 313 bana son zama manaja 314 kuma tare da tarihin ciwon sukari 315 wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon ƙarennanruwan ƙasa 316 kar agoge alloh 317 matafiyan sun dakatar da jirgin ƙasa daga ɗaukar wasiku 318 kamar tana cikin damuwa da bacin rai 319 bana jin musa da lare ba su san bai kamata su yi haka 320 idan da ni kai ne ba zan yi irin wannan abin ba 321 kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa 322 wannan wane irin shirme ne 323 mene ne sunan jakadar 324 na fara koyo yaran china satin da ya wuce 325 duk sun goyi bayan ɗan taƙarar 326 jauro zai faɗawa balantina duk abind ya sani game da yanayin 327 aliko ya na ce da tafiya 328 sunan malamin ingilishi na dounar 329 tana magana da turanci 330 yin mamaki kyawai zai yi kyau ta hanyayin tafiya 331 na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa 332 ina son wannan lafasi 333 giris tana ɗaukar matakantsa sauran ra'aye don hana rushe tsarin kuɗi 334 bitrus baya son ka sa ke yin haka 335 yadda yake magana ya ja hankalin masa hurin marubucin 336 yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani 337 ina son anlon halokiti 338 kina son kammala wannan kowane lokaci nan kusa 339 wannan littafin sai fanish ne 340 a ganin mutane da yawa ta lauce agune mai girma rauni ne 341 wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan 342 hassan bai daukar isas can lokacin karatu 343 ingancin kaya shine abu mafi muhimmanci fiye farashi 344 haɗa rayuwa ta ke 345 za mu iya gyara wancan 346 yanzun nan muka gama magana da ita 347 cocin ƙatoliƙa na a dawa da kisan aure 348 zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki 349 daga abinda za ku iya faɗa wani darasi kuka fiso 350 habibu ya faɗa mini cewa aisha a sirye take ta yi hakan 351 musa ya dawo gida don ƙarshen mako dungodiya 352 tokyo zagaye take da biranen alfarma 353 ta ce ba ta damu ba dan ta jira 354 mun tsaya a boston kwanaki uku kan hanyar mu ta zuwa cikago 355 wannan yarinyan nan ta shaida hatsarin nan da ƙarfe uku na wannan yammacin 356 ba ka yi kama da mei jin haushi ba 357 na tamdai su abu ɗaya 358 zan iya karanta faransanci amma ba zan iya magana da shi ba 359 da gani mr devid ya gaji 360 ba zan iya zuwa yanzu ba 361 wace shawara ka yanke 362 kuma bayan haka kuna samo wahalar yin numfashi 363 mai nuna wajen shaƙatawar ya ɗauke min hankalina 364 rifkatu ba ta son baiwa jalal lambar wayar ta 365 shine hoɗel na biyu a jerin waɗanda suka fi 366 mstr yusuf yanzu haka yana kan aiki 367 bai kamata ka bar ɗanka ya dinga abu kamar wani sakarai ba 368 na san jalal kwararren mawaki ne 369 ina cikin wahala kadan 370 abdullahi da maimuna na jiran mu 371 an samar da kambunsarauniyar daga zinari 372 tsakaninsu akwai alfa mai suna alfa cove 373 a wannan lokacin bamnbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗe ba ragi illah su tura 374 ya yi jinkiri sosai 375 bana jin kun fahimce ni 376 yin hakan ba shine abinda ya kamata ayi ba 377 kin tabbatar kina lafiya 378 ni ban ga fatalwa ba 379 bitrus ya harbe falmata da bindiga 380 wa ya tafi tare da kai jiya 381 ni na ce yusuf da hafsat likitoci ne 382 mustapha ya dawo a cikin jif kuma ya fara injin 383 jarirai na son bacci da yawa 384 matashiyar na fama da matsanancin ciwo amma tana fatan samun lafiya 385 ba za ka zaci haka ba ko za ka zata 386 duk da kokarin gwadawafa zai yi wuya ya sami nasara 387 walkiya na iya faruwa yayin hadari 388 jalala da amsa sun shiga cikin mauyacin hali a dangantakarsu 389 musa ya ce akwai yiwuwar yayi hakan 390 ta kammala abinda ya kamata ta yi 391 a kalla-dai kana iya faɗawa hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma 392 yana kasar waje 393 ina tsammanin yusuf yana ƙoye wani abu daga gare ni 394 yana ta ttafiya kan titi 395 korar da zakuna yana da matukar hatsari 396 kai nan rufa fe ne 397 tijjani ya mayar da kirtani zuwa kwallo 398 kamar jauro ba ya son yin haka amma akwai bukatar ya yi 399 bana rabuwa da tafiya koyaushe tsakani itali da afirkan 400 yana tsoron man talayin safiye da komai 401 zainabu da ishaku na kaunar su yi wasan gov 402 domin sayawa da kafarsa sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa 403 mutane nawa ne suka sira 404 mun kiyaye maganar mu 405 an ɗauki hayar chris domin fantin gidaje hakan zai sa ya sami kuɗi 406 ta zo da gudu ida nunta na haske 407 dole ne dai a amsa 408 kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya 409 babu komai nawa a nan 410 ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba 411 ilimi shi nege cikin samar da kyakkyawan rubutu 412 babban jami'in ya sayi injin gaske mai matuƙar ƙarfi 413 muna jin dadin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa 414 habibu gaskiya bai da wani hanya 415 gaba ɗaya abinda ya faru ya lalata dagantaka ta da malaminmu na lissafi 416 dole ne mu fuskance tsoron ku 417 an jin kirta mu a boston 418 a yabo ya cancanci sumbata 419 yanzu ka bar koma ya wuce 420 na san tijjani bai yi hakan ba ko da ya ce ya yi 421 jimana na wannan 422 na gano kana shaye shaye daga yan yatsunka 423 wannan motar da ta bige ni 424 akwai magan ganu da yawa game da wannan auren 425 fasaha ta canza kusan kowane fanni ciki har da bangaren fashon 426 bana tunanin ina da hawan jini 427 ba zai iya taimakawa ba amma yana tunanin ta 428 mustapha na da ƙoƙarin sakin fuska 429 yawanci ina aiki da dare 430 ba zan kara yin irin haka ba 431 na gano wannan a bayan kabet 432 aliko ya sha kofi nan da nan 433 ishaku ya ce ba shi da damuwa 434 kowane lokaci akwai abin da ake yi nan 435 dole na fara gajiya ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare 436 zan tafi austiraliya a wannan lokacin na bazara 437 duk inda allurra ta tafi zaren ya tafi kuma 438 bai iya barin abun shi kaɗai ba 439 na rasa tunanina 440 ba wanda ya ga jalal a kwanakin nan 441 jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan 442 ina jin zafi a kirji a nan gaban sashin kirji na 443 ba ta ji daɗin nasarar da marilin maure ta samu ba 444 na cika damuwa 445 hulɗar kasuwanci ta kara bunkasa tsakanin amurka da china 446 akwai abubuwa guda biyar a kan tire uku daga ciki sune makullan 447 ba mu bata ba 448 sannu baba me ka kke yi 449 ta daina shan maganinta 450 wannan abin wuya ne da aka yi da kwal 451 jirgin ruwan da ƙunƙayan ya iso awani huɗun da suka wuce 452 kyakkyawan kocin tam karu bane ga yan wasansa 453 na sayi kaya da yawa a shagon nan 454 za mu yi hayar sannannen mei yin kwalliya don yi wa jarumin mukwalliya 455 yusuf yana koƙari sosai 456 ba ni da tabbacin me za mu yi nan gaba 457 ya ce shi ba mai kuɗi ba ne 458 habibu ya ce bai tabbata hauwa tana so ta yi hakan 459 sannan ina jin zafi a gaban jikina a nan a kirji 460 faɗa min yadda ciwon kirjin yake 461 ina son na tabbatar akwai isasshe 462 buga kwallon bayan boncin 463 ina bukatan cokali cokali mai ƴarsa da wuka na gode 464 ba na wani jin daɗinin hakan 465 na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin 466 ba mu kosa ba tukunna 467 idan baka da fil din makale kaya to dogon fil ɗin zai iya amfani 468 na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho 469 na yi tunanin kina da sha'awar hakan 470 cen malami ne 471 kidanna makullin har sai kin ju wani dan sautiya fito 472 ba nima da saurayi 473 me yasa ka ke fushi haka 474 zan iya gwada magana da bitruss 475 jami ya ce baya son ya yi haka 476 koda yaushe yusuf ya gani abu daya ya ke kara tambayata 477 an harbi ɗan sanda a bugunsa 478 ta dakatar ra tafe-tafiye a biranen shida na amurka 479 na zaci za ku so shi 480 mustapha da ladi na kallon hassan 481 babu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar 482 shin har yanzu kana jin ciwo a kirjin ka 483 idan har hakan zai zama damuwa ka tsaya kai kadai 484 bitrus ya san ba zai yi nasara ba 485 yana iya ganin yanayin daga saman dusan 486 bana mason ku a can 487 mene ne hangen ishaku 488 bus din ba kowa amma duk da haka yana zaune kusa da ni 489 farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan 490 motar da abdullahi ya taɓa tukawa ita ce tashi 491 'ƴaruwa ta na da irin alamomin cutaar 492 gilashin ya fashe a ƙasa 493 ina fama da ciwon kirji wasu lokuta 494 galibin masu magana da japfananci na da ladabi 495 hanyar iska tana kan hanya 496 ba wajenda zan yi wannen sa nan wajen 497 saurar riga kafi kamar benzalconiyon chlora da croheg-zidanta sirinsu bai yi ƙarfi ba 498 na san mustapha bazai taba yarda ya yi hakan ba 499 na san bitrus ya ji daɗi sosai 500 bitrus bai gan zuwan babbar motam ba 501 ba mu san wani lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu 502 eh wannan zai zama mai girma 503 abdullahi da habiba na kaunar juna 504 bai kamata ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba 505 bugu da kari za mu ɗauki ƙarin ayyukan sa'ido 506 ba ka taba zuwa faris ba 507 watakila aliyu ya fita 508 george ya sami zaƙi ni kuma na sami teddy bear 509 wata rana za ka yi da na sani 510 sai da muka zagaye dukkan ƙasar 511 yanzu ne zan je na yi magana da su 512 mambobin kungiyar sun kai talatin 513 bazan iya jinkiri ba yau 514 sara ƴar asalin kasar india 515 ibrahim ya aikata laifuka amma ba a taba yanke masa hukunci ba 516 igiyar tekun ta kada kwale-kwalen da suke ciki 517 babangida na ta jiran wannan 518 na koma dai-dai da shi 519 ann shelly me kuka yiwa gashinku me yasa kore ne 520 suna yawan son canza abubuwa a kantin nan 521 rukunin jinin opozittif ya fi yawa 522 ba ku sani ba 523 a wasu hanyoyi akwai haɗarin samun keɓe wani wuri a hanya 524 gaskiya halayarsa ta ban mamaki 525 an yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa 526 ban fahimci abinda yake so ya faɗa mani ba 527 abin garin gariya ne za mu haifi jariri 528 jalal ya ji tsoron sallaka hanyar 529 karan a radu ya karya baccinsa 530 ba zan iya matsa lamunnan ba ya bushe 531 ya ki amincewa da tsarin da bai dace ba 532 jalal da aisha sun sayar da gidan su 533 hukumar tallace-tallaccen na da lissafi da yawa a asusunta 534 ana gudana da bincike game da alluran ruga-kafi ko takamai man magungunan riga-kafi 535 ba haka bane mu abokai ne kawai 536 sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa 537 sun yi wasa a ƙungiyar kwalejin su 538 injin cirar kuɗi yaƙi ƙarɓar katina 539 ba jabu ba ne 540 na na ce sai mun canza shirin da muka yi 541 na turawa miji na sako 542 yindigar ka na da harsashi 543 ina tsammanin mun bace 544 zazzabin da ya dameni a kwanaki biyun da suka gabata 545 ina son karamar gida kuka 546 muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kaɗan 547 rayuwa tana da wahalaga kowa 548 mustapha ya yi ƙoƙarin tuntuɓar hafsat 549 a zahiri abdullahi na da matsala akan yanayi 550 majalisa united states ta yi dokoki 551 bari su ci gaba da ayyukan su 552 ni ban ce ina zama a australiya ba 553 yana da sauki 554 kwallan ya gangaro kasa tauri nan 555 ya yi bayanin yadda za a samar da kwalekwle 556 suna cikin kurciya 557 ni gwame ne 558 a ina ka ke jin ciwo a kirjin 559 yusuf ya saka maya finsa da hula 560 ina son mu kasance tare 561 gaskiya kai mutumin kirki ne 562 bitrus ya ci gaba da magana da faransanci 563 aliko ya nunawa margret hoton 564 'yaruwa ta ta sami shiriya a yanzu ta zama malama 565 a nan bitrus ya yi bacci 566 babu sanannen riga kafi ko wata kulawa domin kawar da ita 567 aishan ta ce ta yi tsammanin abdullahi ya fara gajiya 568 na sa fam biyar akan dokin 569 nan take mutum ya bayyana ya haɗe jakar ƙayana ya gudu 570 zan tafi gida daga nan 571 muna da isasshen iskar gaskwa domin tafiyar 572 an samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwalekwalen 573 littafi shaida ne cewa yen habibu na iya abubuwan mamaki 574 ya kamata mu fance takobin don canza mata launi 575 masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar japan ba har da wasu ƙasashe 576 za ta dawo nan a ƙasa da mintuna goma 577 pedro na da babur kuma yana son tukawa 578 babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi 579 ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kanka daga rauni 580 abdullahi na buga kwallo da kafar hagu amma yana rubutu da hanunsa na dama 581 ina da digiri a injiniya na lantarki 582 ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba 583 kuna son a kun she muku kyautar 584 ta ce ta gama yin wancan 585 ina fatan haka 586 mene ne haka game da ibrahim 587 mr jodon ya farƙa ƙatsa han 588 wannan shine a matsayin tuna miki 589 kwayar ishaku ce 590 kyaftin ɗin ya bada umurni na gaisuwa na kori 591 mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin 592 jirgi mai haɗi na da matsala 593 daga gani a wannan hoton wannan saurayi ne ya balaga 594 ni ne wanna auntuwong 595 ina ganin shawararsa ta cancanci yin la'akar 596 na shirya kasuwanci da tare da mr brom 597 wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu 598 tabbatar da odar 599 zaki shi ne sarkin namun dawa 600 shin sun san wani abu game da juna kuwa 601 a mafi yawa lokuta haɗarin muta yana faruwane sakamakon rashin bacci 602 menene kake buƙata a waji na 603 ina ta jira tuntuni 604 hafsat na jin kamar ta tashi sama 605 yana da muhimmanci ne y hakan 606 jalal bai da gida 607 ina kuke jin ciwo a kirjin 608 zan iya amsa wannan tambayar 609 a shekarar da ta gabata muka zoo foinex 610 yancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin maiban dariya 611 bana tunanin tijjani ya san wani irin shira amsa ke yi 612 nura ta kalli babarta 613 ka yi wasa 614 ma'aikacin ya ce na jira na dan lokaci 615 kamar kowne lokaci kungiyar ƙwallon ƙafa taspane ta nuna ƙwarewa a wasan 616 haduwa ta jiki kai sayi tare da mai yiwuwa ko tabbaccan cutar 617 hassan ya ce ba wani abu da yake buyewa 618 yusuf na da saurin kuka 619 spence take sarrafa fulorida 620 ya kamata na baiwa aliyu wannan littafin 621 za mu daidaita akan hanyar mu 622 a shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗai taka 623 ina zan iya tura wasekunnan 624 dukkan wanda ya sami nasara shi zai karɓi kyautar 625 har yanzu ya kamata har ya yi wannan 626 ka ji hayaniya a bayan ka 627 jauro tamkar kowa ya ke 628 ba na son zama da talakawa 629 ina da keke 630 gaba ɗaya ya karar da abin da ya tara a wajen caca 631 tijjani na da kirki kwarai 632 kwanakin nan ina jin daɗi yadda yanan yake 633 pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar 634 mr smit ya bada shawarar aure ga jane 635 yawancin kurakuranmu na faruwa saboda rashin haƙuri 636 yaushe zan zo wajen ku 637 baki ɗaya habibu ya fita daga hayyacinsa 638 ta amince tana shan koken 639 ta shirya sakin auransa 640 ibrahim ya san wajen da zai same ni 641 nan ba da jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa 642 mun gamak yayi wani kikki awan hoto 643 a kasan garun muka san adin duwatsu 644 an ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman 645 kuma gasu nan 646 kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa 647 mikiya ita ce sarkin sararin samaniya 648 abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su 649 ina da zazzaɓi mai zafi ma 650 sun yarda da cewar kasar suna dakariya daga makiyansu na kasashe 651 ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa litinin 652 ina jin cewa jami ba za ta bukaci yin hakan ba 653 jami na tuka wata yeluwar mota 654 ba wanda zai iya kamar yadda hassan zai yi 655 na yi tsammanin kai na zai tarwatsai 656 mutanen da ke wasan taɓuwa hannuwansu za su yi dauɗa 657 ka fa fada da tsarin samfuran barologi 658 kun yi kan lokaci ko ba haka ba 659 jalal na son ya taimaka 660 ba za su ƙarɓi duk wani uzirin kin halartar taron ba 661 kamar yusuf na son australia 662 kuna tunatar da ni aboki na marina babban malamin rasanci 663 zan tura mahoto 664 jalal ya ce bai sanwane ne mijin rifkatu ba 665 mustapha baya cikin wannan 666 ibrahim ya ce yana fatan ya dawo ranar litinin 667 za ka so ki rike hanuna 668 kofar na rufe daga ciki ba zai iya shiga cikin gidan ba 669 ka san irin alamun da take fama da ita 670 ina son ganin abinda ya faru 671 kasar amurka ta kusan zama ƙasa tahuɗu a duniya mai yawan frusnoni 672 kusan wane tsawon lokaci ne wadannan alamun ke gudana 673 hamsatu ta ce ta shirya zama har zuwa ranar litinin 674 bayan gida na ya ɗan yi kasa sosai fiye da kasan 675 baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza 676 ina jin tsoron yin haka 677 lok na da guntun gashi 678 ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka tar zuwa makaranta 679 ni fatarwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa 680 mustapha darifkatu sun ce suna shirin zama a boston a bazararbaɗi 681 na ziyarci tijjani sau da yawa a aostralia 682 a lokacin rubutu babu ingantaccan maganin riga-kafi da aka tabbatar 683 duniya na da fari inda kowa zai yi abinda ya ke so 684 ƙazamin yaron a sheyarima ne ya canza kama 685 ina fatan hakan ba zai wahalar da tijjani ba 686 jauro da alikus zama kamar 'yan uwa na jini 687 na ji dadi da kika yafe mini 688 mene ne ba su samu ba 689 wayandadawa suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su ɗaliban sakan da renin 690 wani dan-dano kake so 691 jami ya sanya hanunsa a kafaɗar wata budurwa 692 kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba 693 na ha wuyana cikin aiki 694 aliko ne ya karya tagar 695 lokacin tana ɗin hasken rana yana farawaranar uku ga afrilu 696 ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba 697 rashin barci na shafar aikin mawaka 698 tattara kaya na zai ɗauki ni sawon lokaci 699 shi ne dai malamin litsafin motun shekaru biyun da suka gabata 700 ba san hassana da falmata sun kware kan yin hakan ba 701 jauro na aiki a yankin be 702 za ka turo min hoton ka 703 jummai ƙawar ƙasirin ce da take ji da ita 704 ina da kara sarki da sarakuna uku a hannuna 705 na kamu da zazzaɓi jiya 706 a ƙasar amurka cikin kasa da shekaru taƙwas a ƙwaleji za ka zamo likita 707 kimiyya ba tare da manufa ba zai iya halakar da mutum 708 a gani na wannan ci hanyar da ya kamata a yi hakan 709 muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an bukata 710 wai mawaye aliyu 711 shina kwai wani banbanci 712 wasu ƙasashen a afrika sun ga ƙarin ƙabilanci akan ƴyan chna 713 ƴelaina na asibiti 714 aliko baya yawan magana 715 jauro ya nuna min yadda zan yi 716 me zai hana muga ko hassan yana so ya tafi tare da mu 717 amman na san mutane da ya wanda suke min tari 718 ka saba da komai da komai 719 kar kanda ya yi bacci kan ganya yi 720 kada ku yi wannan maganar a gabansa 721 nasan cewa hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba 722 dole tasa na kashe dokina don yana cikin tsananen ciwo 723 zai fi idan ya zo gobe 724 asibiti shine wurin da ake karɓen magani idan mutum bashi da lafiya 725 kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau 726 gaskiya baka da lokaci 727 yusuf yana tura wajinmai alamu masu bamban 728 sun shiga tashin hankali 729 yashinye za ka koma austaralia 730 ko muna da sauran giya 731 rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci 732 zan sa su farka 733 me yasa ba za kiraba alawar ku da bitrus ba 734 sun shiga nesa cikin yanƙyn maƙiya 735 hakana an sami nasar rawatar da shi a indinushiya 736 a kwanakinnan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu 737 ban jin zan su 738 na san abdullahi mutum ne wanda ya ke da muhimmanci a ƙungiyarmu 739 jarida talavijin da redewa ana kiransu kafar sadarwa 740 ba na tunanin akwai wani karin bayani game da abinda ya faru 741 wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke 742 habibu ya ce ba a shirye yake koma gida ba tukuna 743 duk suka junyu suka kalle su 744 da sunans agnes 745 ina za ku je wannan karshen mako 746 bitris ya ce yana son ziyartar santa claus da ke arewacin pol 747 ka yi nazaron faransanci sosai 748 kungiyar mu suma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako 749 yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin linda 750 na san musa zai iya gano mafitar da yadda za a yi haka 751 kunda kana da zazzaɓi 752 don haka p shi ne matsalar idan kuma ky ne matsalar 753 zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki 754 har yanzu ban saba da aikin ba 755 babangida yana matuƙar kama da haimahiifinsa 756 ba na tunanin cewa habibu mai arziƙi ne 757 babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci 758 akwai wasu madannai uku a kasan bayar robot din 759 na san abinda ku ke so ke nan 760 ya mutumi na 761 rabia ta ce karinta lotattafai 762 dang ran kasar koriya ne 763 ko zan iya fara canka 764 mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa 765 ina da bukatar allura kafin na fara ɗinkin 766 ya zo da misalin karfe huɗu 767 ta ƙagu ta cir da tsuntsayen 768 baba na yawan karanta labarin bincike a lokutan hutunsa 769 a a'gaskiya bana son hakan sosai 770 aliko da rifkatu basu fadawa habibu abun da su ke buƙtarsiya ba 771 ibrahim ya yarda 772 ya zo nin wancan lokacin 773 bashi da tabbacin yana bukatar yin haka 774 zan aure ta ta kowacce hanya 775 shin ku biyu kuna gardama akai 776 zan iya ɗaukar yanayin girman ku madam 777 wannan abin kunya ne 778 ina san riga mai kwala mai kyau 779 ya cancanci hakan 780 waɗanne yankunan da abin ya shafa 781 isauri kuma zaka iya isowa makaranta da wuri 782 kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare 783 musa bazai iya haka shi kadai ba ina fatan lareta taimaka masa 784 ko idan kuna da hawan jini 785 zuma ba ta lalacewa 786 ya rubuta wa matarsa cek ɗin kudi yan dubu a shirin 787 ina son yadda kuke magana 788 na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje 789 malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci 790 na yi fatan yin hakan 791 idan muna tafiya ya kamata muri ka kallon hagu da dama 792 ka yi ƙoƙar yusuf 793 na amishi watauƙa mai yamfani da lantarki a matsayi kyauta 794 menene ka ke yi a can 795 ina so in nemi afuwa akan abin da ya nayi 796 ka samo amsar wannan tambayar 797 duniya tayi rashin daya daga cikin masu bandariya da rasuwar jaon rabers 798 hukumomin lafiya na koriya da china sun bada shawarar yin amfani da cloroccin 799 ya tsallaka hanya da kafa a bayan jar danja ta bada hannu 800 bangaren ji jiyo yin ba su warke ba 801 na hadu da mazaje mara kyau da yawa 802 a ina ta buge ki 803 akwai haɗarin durƙusarwa 804 wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin a dawar mu 805 iyayensa na zama ne a babban birnin garin 806 bayin sun sami ƙarfin addi ne 807 sun shirya tafiya da kansu 808 bayan hura hanci tari ko atishawa 809 abdullahi da amsa sun ce laifin su ne 810 samar da wutar lantarki ta hasken rana hanyace mai kyau 811 ba za mu yi aiki a ware ba akan wannan binciken 812 yana jan ƙafarsa 813 gaskiya akwai abinda ke damun musa 814 yana da haɗari ka gayawa cres sirrinka saboda yana gayawa kowa 815 kamar yusuf da alama shi ya aikata laifin 816 gaskiya basa son sharuɗan 817 za su taimaka muku ku ji dimi 818 jiya na ziyarce abokaina jalal da aishatu 819 aliko ya yi man alƙawarin cewa da jira mu 820 gara kada na yi waka da daddare 821 shark suna cin kifi 822 yau muna nan 823 shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan gina 824 jauro ya fahimti cewa hamsatu ba ta so yin haka ba 825 idan kunci gaba da yawan zazzaɓi mai zafi 826 ina tsammanin na gano 827 aliko bai gano waye wannan ba 828 tabbas har yanzu abdullahi bai san zai yi wannan ba a yauk 829 na haduda nawomi kan hanyar zuwa gida komamun yihira 830 tsahona ya kai ƙafa shida da inci biyu 831 troamf ya da hukunci ne karkashin hukuncin gaggawa na kasa da wasu kumomin gwamnatin 832 marc na ɗakin bacci 833 habibu da karensa na jira a waje 834 tijjani bai sani ba ko aisha na son yin wannan ko kuma a'a 835 sojojin mezicosun harbo jirgin mai saukar angulu 836 yanayin ya san ya murmushi 837 ina mafarkin zama model wata rana 838 bana son in kara ma wani matsala 839 na buga wasan kwallon kwando a bara 840 kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa 841 bahon wan ka ya cika 842 ina son na warware komai cherlie ba saurayu na bane 843 menene lambar daki na 844 laifinsa ya cancanci hukuncin kisa 845 na gayyace ta cin abincin dare 846 jami na yi mini kirki fiye da zainab 847 abdullahi ya yi ga tan kamar jummai ba za ta zo fatinsa ba 848 yusuf ya bugu sosai 849 akwai banbance banbance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu 850 sa'ata da kuɗin shigata sun dogaraka tokan akan iya mu'amala da mutane 851 jalal ya faɗa min yana tunanin an re na jummai 852 habibu ya koma ɗakinsa ya rufe kofar 853 rubutun labari ne na aikinsa 854 na faɗi n ciwo lokacin da nake shari dusa kankara da safiyar nan 855 nasan cewa yusuf tsohun abokin ka ne sosai 856 kuɗi cikin harkes ya sako addili na janyotsana cikin jamaa 857 georgia ita ce asalinta 858 gaba ɗaya mustapha da amsa sun san abin da ya faru 859 wannan akwai babban sakamako 860 na yi tsammani jalaliya mutu 861 ba za ka faɗaw kowa ba game da wannan haka ne 862 me ka ke tunanin ya faru 863 ishaku bai taɓa tunanin hadiza za ta so yin haka ba 864 bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara suke da shi ba 865 dukitarwar cututuka zai iya haɗawa da ciwon uhu da cuta hanyoyin numfashi mai tsarani 866 ya kamata yara su yi biyyya ga iyayensu 867 ko da yakena ɗan yaro yana da ƙarfin zucina sosai 868 mustapha yawanci yana gida a rana ashirin ga watan okto ba 869 yana da ƙarfin fada a ji 870 yanzu yana da karancin kudi 871 menene banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara 872 ken ya sumbaci buduruwa aliyu 873 kuma yaya ne zafin zazzabin yake 874 larati ta karya hannun ta ƙarshen makon da ya gabata 875 na san musa ba drtijabane a harwar shi karanmi ne 876 ya mayar abud do kasa rubutu cikin dari ɗinsa a kullo 877 akwai wuya yarda da hakan 878 na san ya kamata yusuf ya yi tun giya 879 babu wani dalilin da zai hana magayyaci jami 880 fatin zai iya zama mara dadi 881 yana da kyauka tambaya 882 ya kamata na gayyaci musa amma ban yi hakan ba 883 ana kiran mahaifin tijjani jin 884 kada ka yi amfani da haƙurin mutum dole wata rana zai gaji 885 bitrus mugu kuma ana kiransa yusuf mai adelci 886 'yaruwata ta maƙale kans marck 887 anbullo da mutakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar sun 888 wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta 889 amma gaskiya nuna kyauters zai iya sanya baƙon da bai bayabbarjin kunya 890 zan iya magana da ke kadai 891 wane yaro ne ya taka rawa a wane bangare na abdullaifan