0 katin haɗe yake da kyautar 1 ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta 2 za ta iya jin ciwo idan ta yi haka 3 shin ba wani abu da za su yi ranar juma'a 4 ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa 5 ba wanda ya san yusuf tsohon maƙaryaci ne 6 na ji daɗin haɗuwa da kai mustapha 7 ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon 8 menene sunanka 9 da yau zan kira ta 10 zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala 11 ina ma ban aure shi ba 12 habibu ya nuna bai son kasancewa anan 13 abin farin akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi 14 ban taba kiran shi da wawa ba 15 ban san yadda ake kamun kifi ba 16 an kama matashin ne da hannu cikin wani rikici 17 ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni 18 jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki 19 zan buƙaci kuɗi fiye da haka 20 ina aiki cikin abokanai kuma ina rayuwa cikin littafai 21 muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi 22 ba na tsammanin jami na da tabbacin abinda laditu ke son yi 23 an haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar 24 an fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya 25 na san ban yi zaɓin da ya dace ba 26 wajen ya yi kacakaca 27 wannan uzirin bai kai na barin aiki ba 28 sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar vietnam cikin kwanaki shida kacal 29 kamar bai faru ba 30 mercedes na ya fi naka girma 31 ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne bayan an yi garkuwa da shi 32 tun lokacin da asabe ta mutu mijinta ya shiga cikin zurfin tunani 33 kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila 34 ka kula da wannan labarin 35 ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu 36 abin na da ban tsoro 37 sai dai shagon bai da wani girma sosai 38 ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba 39 za mu iya ba tare da taimakon ibrahims ba 40 aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka 41 idan kin yi sau ɗaya to kar ki ƙara yi 42 hadizaam bakuwa ce a garin nan ko ba haka ba 43 jarumin ya mutu akan ki masoyiyata sarauniya ta 44 na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun 45 nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya 46 kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku 47 lola ta yi rawa tare da grace 48 amincewa da yanayi shi ne sirrin haƙurinta 49 ina tunanin ishaku da jummai na zargi 50 bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa sun yanke hukuncin rabawa 51 kamfaninmu yana tallacetallace na shekarashekara na yen dubu miliyan 52 abokina na son ya amsa laifi 53 ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani 54 rana tana bayar da zafi da haske da yawa 55 yusuf ya fadawa lare yadda suka hadu da hassan 56 wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai 57 aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki 58 akwai mamaki a ce bai san labarin ba 59 linda ta gano ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe 60 yau ina fama da ciwon kirji 61 tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman 62 ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati 63 ya ji ruwan saman ya a fuskarsa 64 zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce 65 mutu ƙazami 66 ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace 67 habibu asabe hassan da aishaam duk suna magana da faransanci 68 bana jin jauro zai je bakin ruwa yau 69 otolalata jerin makamai 70 ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi 71 abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin 72 haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido 73 karen da yaga ba zai iya iso wajena ba ya fara haushi 74 eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai 75 yanzu dama ce mai kyau ta hukunta ishaku game da abinda ya aikata 76 ki bari mustapha ya sai miki wannan 77 bana tsammanin jauro da lami na da wahalar sha'ani 78 bayan sati ɗaya abdullahi ya gundiri mutane 79 zan tambaye shi gobe 80 da fatan allah ta'ala ya faranta maka rai 81 lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta 82 shin kun ji labarin mu 83 gaskiya bani da wata alama 84 na yi tunani zan same ku a can 85 hayaƙin yana shaƙe ta 86 ka ɗan sha kofi ina tunanin yana da daɗi 87 ina bukatan ku bayyana min wani abu 88 yin haka zai fi dadi ko me kuka gani 89 ni ma na ji 90 aliyu na tsoron yin magana dani ko ba haka 91 kamar bitrus ya gaji sosai 92 zan so idan hakan bai faru ba 93 na damu kwarai da wannan zafin kirji 94 kina sanye da kaya 95 an gudanar da fatin bankwana jiya sabida mr jones 96 ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci 97 ina tsoron kada ku cutar da aliyu 98 tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari 99 ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi 100 babangida ya isa landan tare da wasu gungun masana 101 ibrahim ya ce ya yi tsammanin hauwatu ta yi mamaki 102 an ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis 103 ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin 104 abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau 105 na gaji kuma ina jin yinwa kuma haka kowa yake ji 106 zan komo kansa 107 amurka za ta fice daga yarjejeniyar paris 108 ina tunanin ya kamata na fadawa aliko wajen da naje 109 habibu ya iya waƙa 110 na yi dariya sosai har da ciwon ciki 111 na san har yanzu yana can 112 yana min zafi a kirji 113 babu rigakafi amma hukumomi dabamdabam suna kokarin samo rigakafin 114 babangida ya kware a wasan tennis 115 ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka 116 kuma kuna da zazzaɓi yanzu 117 ka gaida min da matarka 118 bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa 119 akwai buƙatar ƙara bincike 120 ban san hassan da maimuna ba su da lafiya ba 121 za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba 122 na gaji kasuwancin daga mahaifina 123 yana zafi a tsakiyar kirji na 124 kana son ka zauna 125 ba wanda ya damu da ni 126 google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya 127 gaskiya ne a cikin al'umman amurka cewa namiji ne shugaban gida 128 mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi 129 ishaku bai damu da lare ba 130 muna da abin mamaki 131 na so yarda da shi 132 makon jiya wani ya raba godiyar sa ga aikin mu 133 kira ni bayan kun yi magana da su 134 kamar jauro na jin tsoron wani abu 135 ina bukatar wanda zan yi magana da shi 136 ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba 137 muna da gig gobe da daddare a gidan rawa 138 cigaban rayuwa shi ne samun buɗi 139 jauro ya ce yana son wancan don haka na bashi 140 katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya 141 ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba 142 mun gwada hakan jiya 143 ban san yusuf yana bacci ba 144 ya fi dai da suka rufe bakunan su 145 yaushe ka sayawa kanka babur 146 bitrusa yana yawan tafiya 147 abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba 148 ni wayyaye ne