|
sentence: Shugaba Trump ya fada a shafin sa na twitter cewa , yana duba wannan batun . twitter <person> |
|
sentence: White House Da Majlisun Amurka Na Shirin Gana A Yau Bayan Ganwar Jiya White <organization> House <location> Amurka <organization> Yau <location> Jiya <location> |
|
sentence: Jim kadan shima shugaba Trump ya aike da wani sakon Twitter yana mai cewa ba a samu wata fahimtar juna ba a yau . Twitter <person> yau <location> |
|
sentence: Amma Alkalin ya ce shekarun sun yi tsauri da yawa . |
|
sentence: Ta gabatar da sanarwar da ba saban saboda da wuya ta yi magana amma a ranar Lahadi akan wannan batun ta mayar da martani . ranar <location> |
|
sentence: Aza dutse a kan kabari ko kan wani wurin tarihi wata tsohuwar al’ada ce ta Yahudawa . |
|
sentence: Wani kamfanin sayar da nama a Amurka ya amince zai biya wasu ma’aikatansa Musulmi dala miliyan 1 . Amurka <organization> |
|
sentence: Shugaban Amurka , Donald Trump , jiya Laraba , ya ce Amurka na da zabi da dama , baya ga matakin soji , muddun ta tashi mai da martani kan hare - haren makamai masu linzami da na jirage marasa matuka , da aka kai har su ka haddasa gibi na wajen rabin man da ake samarwa a Saudiyya , a karshen makon jiya . Amurka <organization> Trump <person> jiya <location> Amurka <organization> Saudiyya <organization> karshen <location> |
|
sentence: Ana Nazarin Yin Anfani Da Karnuka Wajen Gano Yanayin Masu Cutar Sukari |
|
sentence: Jiya Jumma'a aka fitar da kasidar sirrin , jim kadan bayanda shugaba Donald Trump ya amince a fitar da kasidar da shugaban kwamitin leken asirin dan jam'iyar Republican Devin Nunes ya rubuta . Jiya <location> Trump <person> Republican <person> Nunes <person> |
|
sentence: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Shawarci Shugabannin NATO Amurka <organization> NATO <person> |
|
sentence: Shugaban ya fada a jiya talata cewa , a shirye ya ke daya amince da tattaunawar da zata kawo karshen rufe wasu ma’aikatun gwamnati wanda ya shiga rana ta goma sha daya a sabuwar shekara da muka shiga a jiya daya ga watan Janairu , amma ya dage da cewa duk yarjejeniyar da za a kulla dole ta hada da kudin da za’a gina katanga mai kyau a tsakanin iyakar Amurka da Mexico . jiya <location> rana <location> sabuwar <location> jiya <location> Amurka <organization> Mexico <organization> |
|
sentence: Akwai dalilai biyu rak da zasu sa a umurci ficewar su : na farko nuna kwakkwaran bayanin leken asiri cewa mutanenmu suna cikin hadari , ko kuma ana shirin daukar matakin soji a kan Iran , inji babban dan jam’iyar Democrat a kwamitin hulda da kasashen ketare a majalisa Robert Menendex daga jihar New Jersey . Iran <organization> Democrat <person> Menendex <person> New <organization> Jersey <location> |
|
sentence: Wastley wanda ke dauke da bindiga a wurin zanga - zangar kamar sauran wasu da suke dauke da ita suna yaci gaba da yiwa juna jawabi a harabar babban kotun kolin Wyoming . Wyoming <organization> |
|
sentence: Malam Mohammed Nasiru , malami a jami'ar birnin New York , yayi sharhi akan rawar da mata zasu taka a siyasar Amurka a zabe mai zuwa . Nasiru <person> New <organization> York <location> Amurka <organization> |
|
sentence: Shirin dokar na neman a tanadi kudi sama da dala biliyan 4 daga kudaden da aka ware na agajin gaggawa don agazawa bakin hauren da aka tsare , musamman yara . |
|
sentence: Da yammacin jiya Litinin ne ‘yan Majalisun wakilai suka kada kuri’a don amincewa da kudurin da Majalisar Dattawa ta amince . yammacin <location> |
|
sentence: 'Muna Da Zabi Da Dama Kan Martanin Da Za Mu Kai Kan Iran : Trump Iran <organization> |
|
sentence: Wannan fasahar za ta ba jama’a damar yin bindigogi daga cikin gidajensu . |
|
sentence: Korea ta Arewan ta yi alkawarin dakatar da duk gwaje - gwajenta idan Amurkan da Korea ta Kudu suka kammala atisayen hadin gwiwa da suka yi . Korea <organization> ta <location> Arewan <location> Amurkan <organization> Korea <organization> ta <location> Kudu <location> |
|
sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar <person> Dattawan <organization> Amurka <organization> CIA <person> |
|
sentence: Ana kyautata tsammanin yawancin sauye - sauyen da aka yi zasu fara aiki zuwa karshen watan Maris , a cewar wani jami’i . watan <location> |
|
sentence: Masu zanga zangar da wasu ‘yan siyasa da ma wasu shugabannin Yahudawan , sun bukaci shugaban ya yi Allah wadai da masu fifta farar fata a kan kowane jinsi , maimakon ziyarar da ya kai a Pittsburg . Pittsburg <organization> |
|
sentence: A zaman wani bangaren binciken da ake yi akan ko an nemi hana doka ta yi aikin ta , da batun rashawa da kuma batun manufofin gwamnatin kasar akan raba iyalai , da tsare yara a wasu cibiyoyi dake bakin iyakar kasar da Mexico . Mexico <organization> |
|
sentence: Sai dai kudaden da ‘yan majalisar na Democrat za su amince da su a cikin dokar , ba za su hada har da kudaden da shugaba Trunp ke nema na gina Katanga a kudancin iyakar Amurka da Mexico ba . Democrat <person> Amurka <organization> Mexico <organization> |
|
sentence: A cewar gwamnan jihar ta North Carolina , Roy Cooper , “ lura da cewa ana fargabar guguwar za ta kara saurin tafiyarta , lokacin da ake da shi na kimtsawa na korewa . North <organization> Carolina <location> Cooper <person> |
|
sentence: A cewar Bolton daga yanzu , Amurkan ba za ta rika ba kasashen Nahiyar ta Afirka tallafi barkatai ba , sannan ba za ta kara daukan nauyin wani aikin soji na wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya , wanda ba ya haifar da wani abin alheri ba . Amurkan <organization> Afirka <organization> Majalisar <person> Dinkin <organization> Duniya <organization> |
|
sentence: Yana ganin cewar Amurkawa basu shirya zaben macce ta ja ragamar mulkin su ba , idan aka yi la'akari da irin zaben da ya gabata , yadda Hillary Clintor tayi kamfe da kuma irin rawar da ta taka a siyar Amurka , ana iya cewa ita zata ci zaben amma daga baya sai ga akasion hakan . Clintor <person> Amurka <organization> |
|
sentence: 'Yan Demokrat Sun Bayyana Takaicinsu Kan Umurnin Trump Demokrat <person> |
|
sentence: Fitaccen mai bishara Ba’amurke Billy Graham da ake dauka a matsayin wanda yafi kowanne mai wa’azin addinin Kirista tasiri a karni na ishirin ya rasu yau yana da shekaru casa’in da tara . Graham <person> karni <location> yau <location> |
|
sentence: Sai dai kuma da yake jawabi ga manema labarai yayin ziyarar da ya kai Abu Dhabi , saboda abin da ya kira tattaunawa a kan """" muhimman batutuwa masu alaka da tsaro a yankin , """" Bolton bai bayar da wata hujjoji ba . Abu <organization> Dhabi <location> |
|
sentence: Trump Ya Ce Shirin Tattaunawarsu Da Kim Jong Un Na Nan Daram Jong <person> Un <person> |
|
|