|
sentence: Masana suna nazarin yadda za'a iya amfani da karnuka irin wadanda ake horaswa su gano nakiyoyi ko wasu abubuwa masu hadari , haka nan ana iya horasda da su su gano idan masu cutar sukari suna fuskantar hadari idan sukarin yayi kasa ko ya haura a jikin dan'Adam . |
|
sentence: A nan ne aka zargi Acosta da ture hannun wata ma’aikaciya da ta yi yunkurin karbar makirufo daga hannunsa , zargin da shi Acosta ya musanta . |
|
sentence: Tun farko dai Acosta ya ki mika makirufo bayan da ya riga yayi tambayarsa , yana kokarin sake yin wata tambaya . |
|
sentence: Masu zanga - zangar dai sun shirya shi ne a dukkan jihohin dake Amurka kwanaki kadan bayan anyi wani babban gangami a nan Washington , New York da dai wasu manyan birane inda aka nuna bukatar ganin gwamnati tayi wani abu game da mallakar bindiga anan barkatai . Amurka <organization> Washington <organization> New <organization> York <location> |
|
sentence: """" Da aka tambayeshi mai yasa bai zai kori mai bincike na musamman kan zargin hadin bakin kwamitin kempensa da Rasha Robert Mueller ba , Trump yace zamu ga abin da zai faru . Rasha <organization> Mueller <person> |
|
sentence: Har ila yau , wasu kwamitoci uku na binciken wannan badakala da ta shafi shugaba Trump da wasu na hannun damansa . yau <location> |
|
sentence: Ana Neman Magance Batun Bindiga a Amurka Wasu na Neman Sarrafa ta a Gida Amurka <organization> |
|
sentence: """" Ya zuwa yanzu rahotanni sun ce guguwar ta doshi yankin Bahamas da wasu yankunan jihar Florida a nan Amurka . Bahamas <organization> Florida <organization> Amurka <organization> |
|
sentence: “ me ya sa gwamnatin ke ba masu manyan laifuffuka damar samun makamai a saukake ? |
|
sentence: Sun yi Magana ta wayar tarho ne kadai a wadansu lokuta . |
|
sentence: A baya , Shugaba Donald Trump ya iyakanta adadin ‘yan gudun hijirar da kasar za ta iya tsugunarwa zuwa 30 , 000 . Trump <person> |
|
sentence: Shugabar Muryar Amurka Amanda Bennett ta ce “ Ina alfahari da suka ciwo mana lambobin yabo . Muryar <person> Amurka <organization> Bennett <person> |
|
sentence: Pentagon Ta Musanta Batun Aikewa Da Sojoji Dubu Goma Zuwa Gabas Ta Tsakiya Pentagon <person> Gabas <organization> Ta <location> Tsakiya <location> |
|
sentence: Amurka Na Kara Shiri A Kan Daukar Matakan Soji A Kan Iran Amurka <organization> Iran <organization> |
|
sentence: “ Suna so a cimma sabuwar matsaya mai dorewa , idan suka yi hakan , ni a shirye nake tsaf . |
|
sentence: Kungiyar kare hakkin jama'a ta Amurka da ake kira ACLU a takaice , zata yi karar gwamnatin shugaba Trump sabili da raba wata karamar yarinya ‘yar shekaru bakwai ‘yar ci rani daga Damokaradiyar Jamhuriyar Congo da mahaifiyarta . Amurka <organization> ACLU <person> shekaru <location> Damokaradiyar <organization> Jamhuriyar <location> Congo <location> |
|
sentence: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Shawarci Shugabannin NATO Amurka <organization> NATO <person> |
|
sentence: Tawagar ‘yan wasan ta lallasa takwarorinta na nahiyar turai , da suka hada da Sweden , Spain , Faransa da Ingila kafin su kai wasan karshen , suka kuma doke Netherland , wacce ita ce zakarar nahiyar . turai <organization> Sweden <organization> Spain <organization> Faransa <organization> Ingila <organization> Netherland <organization> |
|
sentence: ‘Yan majalisa sun kushewa daukar wannan matakin da kakkausar murya a zauren majalisa . |
|
sentence: Aza dutse a kan kabari ko kan wani wurin tarihi wata tsohuwar al’ada ce ta Yahudawa . |
|
sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar <person> Dattawan <organization> Amurka <organization> CIA <person> |
|
sentence: Shugaban Amurka Ya Sake Sukar Binciken Zargin Kutsen Da Aka Yiwa Rasha Kan Zaben 2016 Amurka <organization> Rasha <organization> 2016 <location> |
|
sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka <organization> Kudlow <person> China <organization> Amurka <organization> Amurka <organization> |
|
sentence: Yadda Launin Fata , Matsayi Suke Tasiri a Fannin Shari'ar Amurka Amurka <organization> |
|
sentence: A ranar Alhamis da ta gabata , Alkali T . Alhamis <location> |
|
sentence: Trump Ya Ce Shirin Tattaunawarsu Da Kim Jong Un Na Nan Daram Jong <person> Un <person> |
|
sentence: 5 Sanadiyar Rikicin Hana Ma'aikata Sallah |
|
sentence: Kwamishinan kwastam da kare kan iyakar kasa Keven McAleena ya fadawa manema labarai a jihar Texas dake nan Amurka cewa , ya daina aika tuhume tuhumen da ake wa iyaye kan shigowar su kasar ba bisa ka'ida ba ga mahukunta , bayan da shugaba Donald Trump ya rattaba hanu kan wata doka a makon da ta gabata da zata dakatar da raba iyaye da ya'yansu bakin haure . McAleena <person> Texas <organization> Amurka <organization> Trump <person> |
|
sentence: A zaman wani bangaren binciken da ake yi akan ko an nemi hana doka ta yi aikin ta , da batun rashawa da kuma batun manufofin gwamnatin kasar akan raba iyalai , da tsare yara a wasu cibiyoyi dake bakin iyakar kasar da Mexico . Mexico <organization> |
|
sentence: An bayyana cewa macen da ‘yarta sun shiga San Diego ne suna neman mafaka daga tashin hankalin da ake yi a Damokaradiyar jamhuriyar Congo , suna kuma fargabar abinda zai faru da su idan aka tilasta su komawa kasarsu . San <organization> Diego <location> Damokaradiyar <organization> jamhuriyar <location> Congo <location> |
|
sentence: A ranar Alhamis mai zuwa ne sabuwar majalisar wakilai zata bude , kuma ana kyautata zaton shugabannin ‘yan jam’iyyar Democrat za su gaggauta amincewa da wata doka da zata bada damar sake bude ma’aikatun gwamnati , da dawo da sama da ma’aikatan gwamnatin tarayya 800 , 000 kan aikin su da kuma biyan su akan lokaci . ranar <location> Democrat <person> |
|
sentence: Billy Graham ya yi wa’azi a kowacce nahiya ta duniya sai dai Antarctica kadai . Graham <person> Antarctica <organization> |
|
|