BUFFET / masakhaner /hau /masakhaner_32_87_dev.tsv
akariasai's picture
Upload 133 files
868d802
sentence: Ana kyautata tsammanin yawancin sauye - sauyen da aka yi zasu fara aiki zuwa karshen watan Maris , a cewar wani jami’i . watan <location>
sentence: Amurka ta ce ya zama dole bukatunta , su zamanto abu mafi muhimmanci a dangatakarta da Nahiyar ta Afirka . Amurka <organization> Afirka <organization>
sentence: 'Yan Democrat Na Kara Zafafa Bincike Kan Trump Democrat <person>
sentence: Aksarin wadannan ma'aikata baki ne ‘yan kasar Somaliya . Somaliya <organization>
sentence: Dan majalisa Jerrold Nadler , shugaban komitin shari’a a majalisa wakilai , yace ma’aikatar shari’a zata bude musu muhimman takardun binciken Muller kana ta gabatar musu da muhimman shaida domin su tantance ko Trump ko kuma wani ya yiwa binciken shisshigi ko aikata ba daidai baNadler ya kara da cewa dukkani mambobin komitin da suke zaman sauraren bahasin na Democrats da Republican zasu samu damar ganin takardun kuma zai basu damar aiwatar da alhakin da kundin tsarin Nadler <person> Democrats <person> Republican <person>
sentence: Wannan wani bita da kulli ne a fili .
sentence: ‘Yan majalisa sun kushewa daukar wannan matakin da kakkausar murya a zauren majalisa .
sentence: Zinari .
sentence: Anyi Zanga - zangar Adawa Da Dokar Mallakar Bindiga A Amurka Amurka <organization>
sentence: Ana Neman Magance Batun Bindiga a Amurka Wasu na Neman Sarrafa ta a Gida Amurka <organization>
sentence: Haka ita ma Michele , matar tsohon shugaba Barack Obama ta maida martani akan wannan mataki ko manufa . Obama <person>
sentence: Sai dai kudaden da ‘yan majalisar na Democrat za su amince da su a cikin dokar , ba za su hada har da kudaden da shugaba Trunp ke nema na gina Katanga a kudancin iyakar Amurka da Mexico ba . Democrat <person> Amurka <organization> Mexico <organization>
sentence: Bolton ya kara da cewa , za a rika gudanar da huldar kasuwanci tsakanin Amurka da kasashen Afirka , ta yadda bangarorin biyu za su amfana . Amurka <organization> Afirka <organization>
sentence: Amma Alkalin ya ce shekarun sun yi tsauri da yawa .
sentence: Duka 'Yan Majalisar Dokokin Amurka Suka Dauki Matakin Hana Raba Yara Da Iyayensu Bakin Haure Majalisar <person> Dokokin <organization> Amurka <organization>
sentence: Shugaba Trump ya fada a shafin sa na twitter cewa , yana duba wannan batun . twitter <person>
sentence: Amma ya kare zargin nasa akan Iran , inda ya ce , an harba nakiya mai fashewa akan tankokin man fetur . Iran <organization>
sentence: A yau Laraba , mai ba da shawara kan harkokin tsaron Amurka , John Bolton , ya ce , yana da tabbacin Iran ce ta kai harin da aka yi a farkon wannan watan , a kan wasu tankokin man fetur da ke gabar tekun Hadaddiyar Daular Larabawa . yau <location> Amurka <organization> Bolton <person> Iran <organization> farkon <location> Hadaddiyar <organization> Daular <location> Larabawa <location>
sentence: “ Babu tantama yanayin da ake ciki a kudancin iyakar kasarmu babban tashin hankali ne ta fuskar taimakon agajin jinkai da tsaro , """" a cewar Sanata Richard Shelby na jam’iyyar Republican daga jihar Alabama , ya kuma ce babu dalilin da zai sa a yi jinkiri wajen daukar mataki . Shelby <person> Republican <person> Alabama <organization>
sentence: Amurka Ta Lashe Kofin Duniya Amurka <organization>
sentence: Shafunan da dama na kasidar sun maida hankali kan tsarin leken asiri dake sa ido kan wadansu a kasashen ketare da ake kira ( FISA ) izinin da ya ba hukumar FBI damar sa ido kan tsohon mai ba shugaba Donald Trump shawarwari kan harkokin kasashen ketare Carter Page , wani dan kasuwa dake da jari a Russia . FISA <person> FBI <person> Trump <person> Page <person> Russia <organization>
sentence: To amma ana iya kyautat zaton za ta zo da wasu abubuwan da ake ganin alamunsu tun daga yanzu .
sentence: Hukumar FBI ta kai samame ne a jiya Litinin a ofishin Cohen kuma ta kwace wasu takardu , ciki har da masu alaka da batun lalata da Trump ya yi da wata mashahuriyar mai wasan fina finan batsa . FBI <person> jiya <location>
sentence: Matan Tsoffin Shugabannin Amurka Uku Da Melania Trump Sun Yi Tur Da Raba 'Ya'yan Bakin Haure Da Iyayensu Amurka <organization> Trump <person>
sentence: A Yau Laraba ne ake kyatata zaton Shugaba Donald Trump zai gana da shugabannin majalisun tarayyar da ya gayyata zuwa fadar White House a domin ganawa akan harkar tsaron kan iyakar kasar , yayin da wasu ma’aikatun gwmanati su ke a rufe . Yau <location> Trump <person> White <organization> House <location>
sentence: A nan ne aka zargi Acosta da ture hannun wata ma’aikaciya da ta yi yunkurin karbar makirufo daga hannunsa , zargin da shi Acosta ya musanta .
sentence: Amurka Za Ta Tsugunar Da 'Yan gudun Hijira Mafi Karanci a Tarihinta Amurka <organization>
sentence: """" Sanata Susan Collins ta jam’iyyar Republican cewa ta yi , “ yau ranace da za ayi farin ciki . Collins <person> Republican <person> yau <location>
sentence: A matakin kasa da kasa kuma , ya ce ya yi mamakin kashe dan jaridan Saudiyya dinnan mai suna Jamal Khashoggi da aka yi a karamin ofishin jadadancin Saudiyya da ke Istanbul na kasar Turkiyya . Saudiyya <organization> Khashoggi <person> Saudiyya <organization> Istanbul <organization> Turkiyya <organization>
sentence: Malam Aminu ya ce cikin abubuwan da su ka girgiza shi a 2018 har da zubar da jini da aka yi ta yi a jahar Zamfara , inda wasu 'yan bindiga marasa imani su ka yi ta hallaka mutane ba ji ba gani . 2018 <location> Zamfara <organization>
sentence: Nasarorin da suka samu sun nuna irin ‘yan jarida masu hazaka da muke dasu wadanda suke aiki dare da rana suke sadakar da rayukansu komi tsanani su kawowa masu saurarenmu sabbin abubuwa dake cike da Gaskiya da kuma kayatarwa """" Fim din nan akan Boko Haram mai suna “ Tattaki Daga Bakar Akida """" wanda ya bayyana ayyukan ‘yan ta’addan Boko Haram da suke yi da sunan addinin musulunci shi ya samu lambar yabo ta daya , wato lambar Boko <person> Haram <organization> Boko <person> Haram <organization>
sentence: 'Yan jam’iyyar Democrat , da suka jagoranci kwamitin sun bayyana takaicinsu , akan abinda suka kira rashin samun hadin kai daga fadar White House , da kuma ma’aikatun gwamnatin tarayyar kasar akan bukatar da suka gabatar ta neman yiwa jami’ai tambayoyi da kuma samun wasu takardu . Democrat <person> White <organization> House <location>