sentence: tare da sasu su kasance cikin yanayin damuwa a kowane lokaci , wanda bincike ya nuna cewahakan zai iya tasiri a rayuwarsu . sentence: Wadannan bindigogin da za a iya sarrfa da na’urar kwamfuta ba su da rijistar , kuma suna da wahalar tantancewa ko da an yi amfani da na’urar gano karfe , sannan kuma kowa na iya samun bindigar komai karancin shekarun su , ko da ba a duba lafiyar kwakwalwarsu ba , ko kuma tarihin laifuffukan da suka aikata . sentence: Daga baya , kamfanin ya kuma sauya dokokinsa inda yakan ba da dan takaitaccen hutu , domin barin ma'aikatansa Musulmi su rika zuwa suna sallah . sentence: A cikin shekaru saba’in da Billy Graham ya shafe yana bishara , ya fayyace cewa , bangaskiya da kuma karbar Yesu Almasihu itace kadai mafita ga masifun da bil’adama ke fuskanta . shekaru Graham Almasihu sentence: Fadar White House Ta Maidawa Acosta Izinin Daukar Labari A Fadar White House sentence: Korea ta Arewa , ta sake harba wani makami mai linzami kirar Ballistic , matakin da ya saba alkawarin da ta yi wa Shugaba Donald Trump na cewa ba za ta sake gwajin makamin ba . Korea ta Arewa Trump sentence: An bayyana cewa macen da ‘yarta sun shiga San Diego ne suna neman mafaka daga tashin hankalin da ake yi a Damokaradiyar jamhuriyar Congo , suna kuma fargabar abinda zai faru da su idan aka tilasta su komawa kasarsu . San Diego Damokaradiyar jamhuriyar Congo sentence: Majalisar Dokokin Amurka Ta Fara Daukar Matakin Tallafawa Bakin Haure Majalisar Dokokin Amurka sentence: Daya daga cikin masu jawabin a wurin gangamin Westley Williams yace idan kanada gini kuma kullun kana cire bulo daya daga cikin ginin ai wata rana ka wayi gari ka taras ba ginin . Williams sentence: """" Wannan hukunci ya zo wa mutane da dama a ba - zata . sentence: Majalisar Amurka Tace Dole A Kawo Mata Muhimman Takardun Binciken Trump Amurka sentence: Kamfani Zai Biya Miliyan 1 . sentence: Daga ranar 1 ga watan Oktoban 2018 zuwa ranar 31 ga watan Maris na wannan shekarar , ‘yan gudun hijira 151 ne su ka shigo Amurka , aksari daga kasashe uku , wato Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai kashi 48 % da Burma ma kashi 17 % da Ukraine mai kashi 13 % , bisa ga alkaluman Ma’aikatar Harkokin Waje . 1 ranar Amurka Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo Burma Ukraine Ma’aikatar Harkokin Waje sentence: Amurka Ta Tsaurara Matakan Ba 'Yan Gudun Hijira takardar Bisa Amurka sentence: Ya kuma ce dole mu rufe saboda bamu da wani abin yi a kan haka . sentence: Tace Amurka na bukatar jagora mara tsoro , mai nagarta , wanda kuma bai da tsoron kawo canji ta kowane hali . Amurka sentence: Cibiyar da ke sa ido kan aukuwar bala’in guguwa ta Amurka , ta ce karfin guguwar da aka wa lakabi da """" Dorian """" ta kai mataki na 4 , matakin da ta ce , ya kai mai “ hadarin gaske . Amurka sentence: Jim kadan shima shugaba Trump ya aike da wani sakon Twitter yana mai cewa ba a samu wata fahimtar juna ba a yau . Twitter yau sentence: Shugaba Kim Bai Karya Alkawari Ba - Trump sentence: Shugaba Trump Zai Gana Da Shugabannin Majalisa Kan Batun Rufe Ma'aikatun Gwamnati sentence: Nasihu , na ganin cewar kamar da sauran lokaci kamin mata su fara taka gaggarumar rawa a siyar Amurka , kamun kuma ace sauran kasashe a fadin duniya su dauka . Amurka sentence: Shugaban yayi wannan furucin ne a fadar sa ta White House a yayinda ake ta nuna bacin rai dangane da matakin da gwamnatin sa ta dauka na raba yara da iyayensu akan iyakar Amurka da kasar Mexico . White House Amurka Mexico sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar Dattawan Amurka CIA sentence: Sun amince ranar Asabar a Argentina cewa babu wata kasa da zata kara sakawa wata haraji kan kayayyakin da suke fitarwa , har tsawon kwanaki 90 , yayin da zasu ci gaba da tattaunawa kan bayanan yarjejeniyar cinikayya . ranar Argentina sentence: S Ellis na kotun Gunduma , ya yanke hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni 47 ga Manafort , watanni bayan da aka samu tsohon shugaban kwamitin yakin neman zaben na Trump da laifi . Ellis watanni sentence: Trump ya gaisa da babban limamin wurin ibadar Jeffery Myers da kuma jakadar Isra’ila a Amurka Rom Dermer . Myers Isra’ila Amurka Dermer sentence: Zanen bindigar da wani kamfanin Texas yayi ya ba duk wani mai na’urar buga takarda ta 3D damar sarrafa wasu bangarorin bindigar ta roba da kayan hada ta ba su wuce ‘yan daruruwan daloli ba . Texas sentence: A jiya Talata ne duka ‘Yan majilisar dokokin Amurka daga dukkan jamiyyu dake majilisar sun amince da su dauki mataki a majilisance domin kawo karshen tsarin nan na raba yara da iyayensu a bakin iyakar Amurtka da Mexico . jiya majilisar dokokin Amurka Amurtka Mexico sentence: Ana wannan takara ne a tsakanin Roy Moore na jam’iyyar Republican , mutumin da ake cacar baki sosai a kan ra’ayoyi da dabi’unsa , da kuma dan takarar Democrat , Doug Jones , wanda tsohon mai gabatar da kararraki ne . Moore Republican Democrat Jones sentence: Kasuwar hannun jari ta Amurka , ta bude cikin sa a farkon wannan makon . Amurka farkon sentence: A nata bangaren , Iran tace , bata da niyyar canja yarjejeniyar data kulla da kasashen Jamus , da Faransa , da Britaniya , da China da Rasha , da kuma Amurka , ta ko wace hanya ciki harda kulla wata sabuwa . Iran Jamus Faransa Britaniya China Rasha Amurka sentence: An sha gayyatar Billy Graham ya yi addu’a a manyan taruka da kuma bukukuwa na kasa a Amurka , da suka hada da rantsar da sabbin shugabanni . Graham Amurka