sentence: 5 Sanadiyar Rikicin Hana Ma'aikata Sallah sentence: Baba Yakubu Makeri ya tattauna da shi ga kuma yadda firar ta kasance . Makeri sentence: Muryar Amurka ta samu kyautar Zinari a fannin fina - fina da kyautar tagulla a wani fannin . Muryar Amurka sentence: White House dai ta janye izinin Acosta ne bayan wata sa’insa da ya yi da shugaban kasa Donald Trump , a lokacin wani taron manema labarai makonni biyu da suka gabata . White House Trump makonni sentence: “ me ya sa gwamnatin ke ba masu manyan laifuffuka damar samun makamai a saukake ? sentence: Haka ita ma Michele , matar tsohon shugaba Barack Obama ta maida martani akan wannan mataki ko manufa . Obama sentence: A ranar Lahadi ne jaridar Washington Post ta buga labarin cewa matar tsohon shugaban Amurka George Bush , Laura ta baiyana manufar a zaman na rashin tausayi da bai dace ba . ranar Washington Post Amurka Bush sentence: Yadda Launin Fata , Matsayi Suke Tasiri a Fannin Shari'ar Amurka Amurka sentence: Trump ya ce a ranar Juma'a . ranar sentence: Ya umarci jami'an gwamnatinsa suyi aiki domin inganta shi , kuma idan ba za'a yi hakan ba , to zai janye Amurka daga wannan yarjejeniya . Amurka sentence: Har ila yau , wasu kwamitoci uku na binciken wannan badakala da ta shafi shugaba Trump da wasu na hannun damansa . yau sentence: Nasarorin da suka samu sun nuna irin ‘yan jarida masu hazaka da muke dasu wadanda suke aiki dare da rana suke sadakar da rayukansu komi tsanani su kawowa masu saurarenmu sabbin abubuwa dake cike da Gaskiya da kuma kayatarwa """" Fim din nan akan Boko Haram mai suna “ Tattaki Daga Bakar Akida """" wanda ya bayyana ayyukan ‘yan ta’addan Boko Haram da suke yi da sunan addinin musulunci shi ya samu lambar yabo ta daya , wato lambar Boko Haram Boko Haram sentence: “ Babu tantama yanayin da ake ciki a kudancin iyakar kasarmu babban tashin hankali ne ta fuskar taimakon agajin jinkai da tsaro , """" a cewar Sanata Richard Shelby na jam’iyyar Republican daga jihar Alabama , ya kuma ce babu dalilin da zai sa a yi jinkiri wajen daukar mataki . Shelby Republican Alabama sentence: Amurka Ta Zargi Iran Da Kai Hari Akan Tankokin Hadaddiyar Daular Larabawa Amurka Iran Hadaddiyar Daular Larabawa sentence: Aksarin wadannan ma'aikata baki ne ‘yan kasar Somaliya . Somaliya sentence: Sai kuma shirin Off The Highway da ya zo na uku , wato ya samu tagulla sentence: Nasihu , na ganin cewar kamar da sauran lokaci kamin mata su fara taka gaggarumar rawa a siyar Amurka , kamun kuma ace sauran kasashe a fadin duniya su dauka . Amurka sentence: L take hannun hukuma a San Diego dake tazarar kilomita dubu uku da dari biyu daga inda diyar take . San Diego sentence: A jiya Talata ne duka ‘Yan majilisar dokokin Amurka daga dukkan jamiyyu dake majilisar sun amince da su dauki mataki a majilisance domin kawo karshen tsarin nan na raba yara da iyayensu a bakin iyakar Amurtka da Mexico . jiya majilisar dokokin Amurka Amurtka Mexico sentence: Ko da yake , Shugaba Trump ya ce , shi ba ya kallon wannan gwaji a matsayin karya alkawari . sentence: Sun yi Magana ta wayar tarho ne kadai a wadansu lokuta . sentence: A yau Alhamis , mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkar tsaro , John Bolton , ya bayyana wadannan manufofi a nan birnin Washington DC . yau Amurka Bolton Washington DC sentence: Ita ma matar tsohon shugaban Amurka , yar takarar shugabar kasa ta jam’iyar Democrat Hillary Clinton ta fada a jiya Litinin cewa al’amarin akan iyakar Amurka da Mexixo dake kudancin kasar rikicin jin kai ne , kuma abinda ke faruwa ga iyali can yana da ban tsoro . Amurka Democrat Clinton jiya Amurka Mexixo sentence: Shafunan da dama na kasidar sun maida hankali kan tsarin leken asiri dake sa ido kan wadansu a kasashen ketare da ake kira ( FISA ) izinin da ya ba hukumar FBI damar sa ido kan tsohon mai ba shugaba Donald Trump shawarwari kan harkokin kasashen ketare Carter Page , wani dan kasuwa dake da jari a Russia . FISA FBI Trump Page Russia sentence: Shugaba Trump Ya Kai Ziyarar Jaje A Birnin Pittsburgh Pittsburgh sentence: Hukumar Dake Kare Hakkin Dan Adam Ta Amurka , ACLU Ta Kai Trump Kara Kotu Amurka ACLU sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka Kudlow China Amurka Amurka sentence: Ya kuma ce dole mu rufe saboda bamu da wani abin yi a kan haka . sentence: Jami’ai sun ki bayyana sunayen kasashen masu tsananin hadarin lokacin da suka kira manema labarai domin bayyana wannan canji , amma anyi ta bayyana kasasen a rahotanni . sentence: Wannan mataki yasa matan tsoffin shugabanin Amurka guda uku suka yi Allah wadai da wannan manufa ta shugaba Trump na raba yara da iyayensu wadanda suka shiga Amurka ta barauniyar hanya . Amurka Amurka sentence: Rahoton na Jaridar New York Times yace tawagar ta Mueller tana son ta binciki tunanen da Trump keyi game da abinda ya faru lokacin yakin neman zaben nasa , a kusan watanni ukku kafin zaben sa da kuma lokacin da ya karbi ragamar mulki a cikin watan janairun shekarar 2017 , da kuma watanni 15 da ya kwashe a kan karagar mulki . New York Times watanni janairun watanni sentence: Wannan sabon babi na maido da tattaunawar na zuwa ne , bayan da shugaba Trump ya soke ganawar ta Singapore a ranar Alhamis , amma kuma ya sake sauya ra’ayinsa kasa da sa’oi 24 . Singapore ranar sa’oi