sentence: An sami Manafort da laifin kaucewa biyan haraji da damfara kan wasu kudade da ya samu , a lokacin yana yi wa wasu ‘yan siyasar kasar Ukraine aiki . Ukraine sentence: Masana suna nazarin yadda za'a iya amfani da karnuka irin wadanda ake horaswa su gano nakiyoyi ko wasu abubuwa masu hadari , haka nan ana iya horasda da su su gano idan masu cutar sukari suna fuskantar hadari idan sukarin yayi kasa ko ya haura a jikin dan'Adam . sentence: Cijewa da aka samu a kan bukatar shugaba Donald Trump na dala biliyan biyar da miliyan dari shida domin gina katanga a kan iyakar Amurka da Mexico ne ya yi sanadiyar rufe gwamnatin . Trump Amurka Mexico sentence: Tawagar ‘yan wasan ta lallasa takwarorinta na nahiyar turai , da suka hada da Sweden , Spain , Faransa da Ingila kafin su kai wasan karshen , suka kuma doke Netherland , wacce ita ce zakarar nahiyar . turai Sweden Spain Faransa Ingila Netherland sentence: Duka 'Yan Majalisar Dokokin Amurka Suka Dauki Matakin Hana Raba Yara Da Iyayensu Bakin Haure Majalisar Dokokin Amurka sentence: Trump ya gaisa da babban limamin wurin ibadar Jeffery Myers da kuma jakadar Isra’ila a Amurka Rom Dermer . Myers Isra’ila Amurka Dermer sentence: S Ellis na kotun Gunduma , ya yanke hukuncin zaman gidan yari na tsawon watanni 47 ga Manafort , watanni bayan da aka samu tsohon shugaban kwamitin yakin neman zaben na Trump da laifi . Ellis watanni sentence: Anya Kuwa Amurkawa Sun Shirya Zaben Mace Shugaba ? sentence: A wani abu da ake ganin ka iya zama babban cikas ga shugaba Donald Trump , ‘yan majalisar dokokin wakilai na bangaren Democrat a Amurka , sun fara binciken ko shugaban ya boyewa jami’an gwamnati da ke tabbatar da ka’idar aiki . Trump Democrat Amurka sentence: Sai kuma shirin Off The Highway da ya zo na uku , wato ya samu tagulla sentence: Majalisar Amurka Tace Dole A Kawo Mata Muhimman Takardun Binciken Trump Amurka sentence: A yau Alhamis , mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkar tsaro , John Bolton , ya bayyana wadannan manufofi a nan birnin Washington DC . yau Amurka Bolton Washington DC sentence: A jiya Juma’a Hukumar da ke tabbatar da adalci wajen daukan ma’aikata a Amurka , wacce ake kira EEOC a takaice , ta sanar da wannan matsayar da aka cimma tsakanin kamfanin sayar da naman mai suna Cargil Meat Solutions Corporation da wasu ma’aikatansa Musulmi 138 . jiya Amurka EEOC Cargil Meat Solutions Corporation sentence: McAleena ya jajirce cewa dokar gwamnatin tana aiki duk da kalubalar da ake fuskanta , ya ce kuma yana aiki kan maido da tuhumar bakin hauren dake shigowa . sentence: Jami’ai sun ki bayyana sunayen kasashen masu tsananin hadarin lokacin da suka kira manema labarai domin bayyana wannan canji , amma anyi ta bayyana kasasen a rahotanni . sentence: “ Suna so a cimma sabuwar matsaya mai dorewa , idan suka yi hakan , ni a shirye nake tsaf . sentence: “ Muna kira ga daukacin mazauna jihar Florida da su tanadi abincin kwanaki bakwai da magunguna da ruwa . Florida kwanaki sentence: Muller ya kwashe kimanin shekaru biyu ya gudanar da bincike a kan ko shugaban kasa Donald Trump ya yi katsalandan a binciken da ake yi a kansa , na shishigin kasar Rasha a zaben Amurka na shekarar 2016 . shekaru Trump Rasha Amurka shekarar sentence: Trump ya ce a ranar Juma'a . ranar sentence: Yadda Launin Fata , Matsayi Suke Tasiri a Fannin Shari'ar Amurka Amurka sentence: Ko da yake babu tabbacin cewa majalisar dattawa za ta amince da dokar . sentence: Wannan rikici ya faro tun a shekarar 2016 , bayan da kamfanin ya kori ma’aikatan a lokacin da suka kauracewa wajen aikin na tsawon kwanaki uku a garin Fort Morgan a jihar Colorado da ke yammacin Amurka saboda an ki ware masu lokacin zuwa su yi salla . shekarar kwanaki Fort Morgan Colorado Amurka sentence: Cibiyar da ke sa ido kan aukuwar bala’in guguwa ta Amurka , ta ce karfin guguwar da aka wa lakabi da """" Dorian """" ta kai mataki na 4 , matakin da ta ce , ya kai mai “ hadarin gaske . Amurka sentence: Kwamitin shari'a na majalisar wakilan Amurka zai jefa kuri'a a yau Alhamis , akan ko ya bada umurnin kiran bada bahasi , ga jami’an da suka yiwa Trump yakin neman zabe na yanzu da na baya ko a’a . majalisar wakilan Amurka yau sentence: 'Yan Democrat Na Kara Zafafa Bincike Kan Trump Democrat sentence: To sai dai Shugaban Iran , Hassan Rouhani , jiya Laraba , ya ce ‘yan kasar Yemen ne su ka kai harin , a matsayin gargadi ga kasar Saudiyya kan katsalandan din da ta ke yi na jagorantar gamayyar da ke yaki da ‘yan Houthi . Iran Rouhani jiya Yemen Saudiyya sentence: Baba Yakubu Makeri ya tattauna da shi ga kuma yadda firar ta kasance . Makeri sentence: Wannan bincike da kwamitin na majalisar wakilai ya fara , bangare ne na wani babban bicike da sabbin wakilai a majalisar na bangaren Democrat ke yi , wanda ke ci gaba da samun karbuwa , watannin biyu bayan da suka karbe ikon majalisar . Democrat watannin sentence: Bikin da aka yi ranar 10 ga wannan watan na shekarar 2018 , mai suna New York International TV and Film Awards , an yi ne a Birnin Las Vegas dake nan Amurka . ranar New York Las Vegas Amurka sentence: 'Yar majalisar dattawar Amurka Sanata Kirsten Gillibrand , ta bayyana aniyarta na tsayawa takarar shugabancin Amurka a zaben shugaban kasai mai zuwa . Amurka Gillibrand Amurka sentence: Billy Graham ya yi wa’azi a kowacce nahiya ta duniya sai dai Antarctica kadai . Graham Antarctica sentence: A baya , Shugaba Donald Trump ya iyakanta adadin ‘yan gudun hijirar da kasar za ta iya tsugunarwa zuwa 30 , 000 . Trump