sentence: Daga ranar 1 ga watan Oktoban 2018 zuwa ranar 31 ga watan Maris na wannan shekarar , ‘yan gudun hijira 151 ne su ka shigo Amurka , aksari daga kasashe uku , wato Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai kashi 48 % da Burma ma kashi 17 % da Ukraine mai kashi 13 % , bisa ga alkaluman Ma’aikatar Harkokin Waje . 1 ranar Amurka Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo Burma Ukraine Ma’aikatar Harkokin Waje sentence: Trump ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da ya yi da manema labarai a ofishinsa a daren jiya Asabar . daren sentence: Ganawar da aka tsara za a yi a ranar 12 ga watan Yuni tsakanin Amurka da Korea ta Arewa a Singapore na nan daram , a cewar shugaban Amurka Donald Trump . ranar Amurka Korea ta Arewa Singapore Amurka Trump sentence: Shi dai wannan kuduri na wucin gadi da aka amince da shi zai baiwa gwamnati kudaden da zata ci gaba da gudanar da harkokinta har zuwa ranar 8 ga watan Fabarairu , da fatan cewa Majalisa zata cimma yarjejeniyar kasafin kudin da bana wucin gadi ba . ranar sentence: Musali Masu zanga - zangar sunyi gangami daga Dalaware to Wyomin , kuma mutane daban - daban ne cikin su suka yi jawabi . Dalaware Wyomin sentence: Tarin jama’a masu kalubalantar ziyarar Trump ya kai , sun yi maci a kusa da wurin ibadar . sentence: Graham ya yi fama da rashin lafiya cikin shekarun da suka gabata , ya kuma rasu a gidanshi dake Montreat jihar Carolina ta Arewa . Montreat Carolina ta Arewa sentence: Hukuncin shekaru hudu na zaman gidan yari da Alkalin wata kotun tarayya ya yankewa Paul Manafort , na ci gaba da shan suka daga wasu bangarorin al’umar Amurka , wadanda suka kwatanta hukuncin a matsayin “ rainin hankali . shekaru Manafort Amurka sentence: Da yake magana a madadinta akan wannan lamarin mai magana da yawun hukumar ta UNICEF Christopher Boulierac ya ce ta kowace irin hanya yaran suka samu kansu cikin Amurka , yaro ai yaro ne kuma suna da yancin su samu kariya duk inda suke , kuma su kasance tare da iyayensuTsare mutum tare da raba shi da iyalansa abu ne dake tura mutun cikin halin kunci da damuwa wanda kuma hakan na iya tura yaran su zama fandararru , ko kuma su zamanto an bude kafar cutar dasu UNICEF Boulierac Amurka sentence: Shekarar 2019 Za Ta Gaji Gyauron Al'amuran Shekarar 2018 - - inji Aminu Sule Shekarar Shekarar Sule sentence: Wannan mataki yasa matan tsoffin shugabanin Amurka guda uku suka yi Allah wadai da wannan manufa ta shugaba Trump na raba yara da iyayensu wadanda suka shiga Amurka ta barauniyar hanya . Amurka Amurka sentence: Akwai dalilai biyu rak da zasu sa a umurci ficewar su : na farko nuna kwakkwaran bayanin leken asiri cewa mutanenmu suna cikin hadari , ko kuma ana shirin daukar matakin soji a kan Iran , inji babban dan jam’iyar Democrat a kwamitin hulda da kasashen ketare a majalisa Robert Menendex daga jihar New Jersey . Iran Democrat Menendex New Jersey sentence: Wani kamfanin sayar da nama a Amurka ya amince zai biya wasu ma’aikatansa Musulmi dala miliyan 1 . Amurka sentence: Shugaba Trump Zai Gana Da Shugabannin Majalisa Kan Batun Rufe Ma'aikatun Gwamnati sentence: Menendez ya bukaci jami’an gwamnati su yiwa kwamitin cikakken bayani kan duk wani shirin shiga yaki da Iran . Iran sentence: tare da sasu su kasance cikin yanayin damuwa a kowane lokaci , wanda bincike ya nuna cewahakan zai iya tasiri a rayuwarsu . sentence: Sakamakon wannan zaben zai iya dora tasiri a kan makomar shugaba Donald Trump da kuma martabar dukkan jam’iyyun nan biyu . Trump sentence: Lokacin da yake jawabin bude babban taron da ministocin harakokin wajen Turai suka fara tun jiya a Washington don bikin cikar shekaru 70 da kafa kungiyar ta NATO , Pompeo ya gaya musu cewa wajibi ne a san yadda kasashen nasu zasu fuskanci duk wata barazana da zata iya fitowa daga kasashe irinsu Rasha da China , musamman barazanar da za’a yi ta kai hare - hare ta cikin duniyar gizo , ko ga ma’aikatun makamashi , ko kuma ta fuskar soja . Turai jiya Washington shekaru NATO Rasha China sentence: Graham ya shafe shekara da shekaru yana daga Littafi Mai Tsarki sama yayinda yake wa’azi ga sama da mutane miliyan dari biyu a kasashe dari da tamanin da biyar na duniya . sentence: Tasirin Zaben Alabama Kan Makomar Trump Alabama sentence: A jiya Talata ne duka ‘Yan majilisar dokokin Amurka daga dukkan jamiyyu dake majilisar sun amince da su dauki mataki a majilisance domin kawo karshen tsarin nan na raba yara da iyayensu a bakin iyakar Amurtka da Mexico . jiya majilisar dokokin Amurka Amurtka Mexico sentence: Sannan sai ‘yar wasa Rose Lavelle ta kara wata kwallo ta biyu a minti na 69 , aka kuma tashi a haka . Lavelle sentence: Ma'aikatan sun yi boren ne na tsawon kwanaki uku , bayan da aka ki kebe masu lokacin zuwa su yi salla . kwanaki sentence: 5 a matsayin diyya , wadanda ya kora bayan da suka yi yajin aiki . sentence: Pompeo Ya Ce Shugaban Amurka Zai Janye Daga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Amurka Iran sentence: Amma kuma wadannan tambayoyin an tsegunta su ga Jaridar New York Times , akan haka yake tababan cewa da wahala a iya kawo wa wannan binciken cikas , idan kamar yadda yace babu wani hadin baki da kasar Rasha domin samun nasara a zaben nasa . New York Times Rasha sentence: mulki ya dora musu kana su yanke shawara a kan zargi da Muller ya yiwa shugaban kasa . sentence: Don haka na tuntubi mai sharhi kan al'amuran yau da kullum a Najeriya , Malam Amin Sule don ya ma na fashin baki da tsokaci kan abubuwan da su ka gabata a 2018 da kuma hasashen abubuwan da ake ganin wata kila su faru a 2019 . yau Najeriya Sule 2018 2019 sentence: Jaridar Washington Post ta fada jiya Litinin da maraice cewa , anabincike a kan Cohen ne kan yiwuwar zambatar banki , ha'inci , da kuma karya dokokin amfani da kudaden yakin neman zabe , a cewar wani dake da masaniya a kan batun . Washington Post jiya sentence: Jiya Jumma'a aka fitar da kasidar sirrin , jim kadan bayanda shugaba Donald Trump ya amince a fitar da kasidar da shugaban kwamitin leken asirin dan jam'iyar Republican Devin Nunes ya rubuta . Jiya Trump Republican Nunes sentence: Da yake magana a Isra'ila , Pompeo yace ba kamar sauran gwamnatocin Amurka da suka wuce ba , shugaba Trump yana da ciakken shiri kan Iran , wadda aka tsara da nufin tunkarar jerin barazana da suke fitowa daga hukumomin kasar a Tehran . Isra'ila Amurka Iran Tehran sentence: Majalisar Dokokin Amurka Ta Fara Daukar Matakin Tallafawa Bakin Haure Majalisar Dokokin Amurka