sentence: Kasashen sun hada da Masar da Iran da Iraqi da Libiya da Mali da Koriya ta Arewa da Somaliya da Sudan ta Kudu da Sudan da Syria da kuma Yamal . Masar Iran Iraqi Libiya Mali Koriya ta Arewa Somaliya Sudan ta Kudu Sudan Syria Yamal sentence: Matan Tsoffin Shugabannin Amurka Uku Da Melania Trump Sun Yi Tur Da Raba 'Ya'yan Bakin Haure Da Iyayensu Amurka Trump sentence: Kungiyar ta bayyana raba uwar da ‘yarta a matsayin abinda ya sabawa kundin tsarin mulki da kuma hankali , tana kuma kira da a sake su ko kuma a tsare su a wuri daya . sentence: Ya umarci jami'an gwamnatinsa suyi aiki domin inganta shi , kuma idan ba za'a yi hakan ba , to zai janye Amurka daga wannan yarjejeniya . Amurka sentence: Kwamishinan kwastam da kare kan iyakar kasa Keven McAleena ya fadawa manema labarai a jihar Texas dake nan Amurka cewa , ya daina aika tuhume tuhumen da ake wa iyaye kan shigowar su kasar ba bisa ka'ida ba ga mahukunta , bayan da shugaba Donald Trump ya rattaba hanu kan wata doka a makon da ta gabata da zata dakatar da raba iyaye da ya'yansu bakin haure . McAleena Texas Amurka Trump sentence: Shugaba Kim Bai Karya Alkawari Ba - Trump sentence: Graham ya shafe shekara da shekaru yana daga Littafi Mai Tsarki sama yayinda yake wa’azi ga sama da mutane miliyan dari biyu a kasashe dari da tamanin da biyar na duniya . sentence: Muller ya kwashe kimanin shekaru biyu ya gudanar da bincike a kan ko shugaban kasa Donald Trump ya yi katsalandan a binciken da ake yi a kansa , na shishigin kasar Rasha a zaben Amurka na shekarar 2016 . shekaru Trump Rasha Amurka shekarar sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka Kudlow China Amurka Amurka sentence: Ita ma matar tsohon shugaban Amurka , yar takarar shugabar kasa ta jam’iyar Democrat Hillary Clinton ta fada a jiya Litinin cewa al’amarin akan iyakar Amurka da Mexixo dake kudancin kasar rikicin jin kai ne , kuma abinda ke faruwa ga iyali can yana da ban tsoro . Amurka Democrat Clinton jiya Amurka Mexixo sentence: Daga baya , kamfanin ya kuma sauya dokokinsa inda yakan ba da dan takaitaccen hutu , domin barin ma'aikatansa Musulmi su rika zuwa suna sallah . sentence: Wani jami’i ya ce banbanci ‘daya da za a gani shine yiwa mutanen da suka fito daga kasashen tambayoyi masu zurfi , sabbin matakan da aka ‘dauka zasu shafi kasashen da ke cikin jerin sunayen , kuma zai iya haifar da jinkiri ga wasu masu shiga kasar . sentence: Amurka Na Kara Shiri A Kan Daukar Matakan Soji A Kan Iran Amurka Iran sentence: Shafunan da dama na kasidar sun maida hankali kan tsarin leken asiri dake sa ido kan wadansu a kasashen ketare da ake kira ( FISA ) izinin da ya ba hukumar FBI damar sa ido kan tsohon mai ba shugaba Donald Trump shawarwari kan harkokin kasashen ketare Carter Page , wani dan kasuwa dake da jari a Russia . FISA FBI Trump Page Russia sentence: Wastley wanda ke dauke da bindiga a wurin zanga - zangar kamar sauran wasu da suke dauke da ita suna yaci gaba da yiwa juna jawabi a harabar babban kotun kolin Wyoming . Wyoming sentence: Tawagar ‘yan wasan ta lallasa takwarorinta na nahiyar turai , da suka hada da Sweden , Spain , Faransa da Ingila kafin su kai wasan karshen , suka kuma doke Netherland , wacce ita ce zakarar nahiyar . turai Sweden Spain Faransa Ingila Netherland sentence: Sai kuma shirin Off The Highway da ya zo na uku , wato ya samu tagulla sentence: Kwamitin Ayyukan Leken Asirin Majalisar Dokokin Amurka Ta Fitar Da kasidar Sirri Majalisar Dokokin Amurka sentence: A wata sabuwa kuma , shugaba Donald Trump ya kira samamen da aka kai kan ofishin lauyansa Micheal Cohen a zaman """" abin kunya , """" yace wannan hari ne akan kasarmu kuma wani """" sabon babi sukutum na rashin adalci . Trump Cohen sentence: Amma Alkalin ya ce shekarun sun yi tsauri da yawa . sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar Dattawan Amurka CIA sentence: Masu zanga - zangar wadanda suka yi maci zuwa majilisar dokokina jihohin Amurka daban - daban suna sukan lamirin masu kira ne da a samar da doka mai tsaurin gaske da zaisa a rage samun damar mallakar bindiga , suna cewa wannan ya take musu hakkin sun a mallakan makamai . Amurka sentence: Shanahan yace wannan bukata ce da rundunar Amurka a Gabas Tsakiya ta CENTCOM ta saba neman karin sojoji amma kuma yace wannan wani batu ne da yakamata a bashi muhimmanci duba da al’amura dake faruwa a Gabas ta TsakiyaSai dai babu tabbas ko Fadar White House zata amince da aika wasu dakarun da jiragen ruwan yaki ba , da kuma kudaden da ake bukata . Amurka Gabas Tsakiya CENTCOM Gabas ta TsakiyaSai White House sentence: Yayi wa’azi a kasashen tarayyar Soviet kafin rugujewar kwaminisanci , yayi wa’azi a China da Koriya ta arewa inda ya gana da shugabannin siyasar kasashen . tarayyar Soviet China Koriya ta arewa sentence: wanda yake ganin cewar da sauran lokaci ace mata su shugabanci kasa irin Amurka . Amurka sentence: McAleena ya jajirce cewa dokar gwamnatin tana aiki duk da kalubalar da ake fuskanta , ya ce kuma yana aiki kan maido da tuhumar bakin hauren dake shigowa . sentence: “ Mu na kan kwakkwarar turba , """" abin da Trump ya gaya ma manema labarai kenan a filin jirgin saman California , akan hanyarsa ta zuwa wajen wani gangamin tara kudin yakin neman zaben . California sentence: Wannan bukatar kara dakarun yazo ne daga kommandan sojin ruwan Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya , Janar Kenneth Frank Mckenzie . Amurka Gabas ta Tsakiya Frank Mckenzie sentence: Hukuncin ya farfado da wata dadaddiyar muhawara da aka jima ana yi , kan yadda launin fata ko matsayi ke tasiri a fannin shari’ar Amurka . Amurka sentence: Jaridar New York Times ce ta fara bada labarin samamen da FBI ta kaiwa lauyan shugaba Trump . New York Times FBI sentence: Shugaban Amurka Ya Sake Sukar Binciken Zargin Kutsen Da Aka Yiwa Rasha Kan Zaben 2016 Amurka Rasha 2016 sentence: A nan ne aka zargi Acosta da ture hannun wata ma’aikaciya da ta yi yunkurin karbar makirufo daga hannunsa , zargin da shi Acosta ya musanta .