sentence: """" Guguwar wacce tuni ta sauka kai - tsaye akan yankin Bahamas , ta lalata akalla gidaje dubu - goma - sha - uku a kiyasin farko da aka yi . Bahamas sentence: A ranar Lahadi ne jaridar Washington Post ta buga labarin cewa matar tsohon shugaban Amurka George Bush , Laura ta baiyana manufar a zaman na rashin tausayi da bai dace ba . ranar Washington Post Amurka Bush sentence: Galibinsu suna ihu suna cewa ku juya bayanku , bisa tsammanin ayarin baburan shugaban kasar zai gabansu a lokacin da shugaban kasar ke kan hanyarsa zuwa asibiti domin ganin wasu ‘yan sanda da suka ji rauni a lokacin harbin . sentence: Kai hatta matar shugaba Trump Melania , ita ma bata goyi bayan wannan manufar ta mijin ta ba . Melania sentence: Shugaban na Amurka ya kara da cewa , mutane sun zura ido su ga ko ganawar za ta kankama , yana mai cewa idan aka cimma matsaya kan kwance damarar makamin nukiliyan na Korea ta Arewa , hakan zai taimakawa yankin na Korea da ita kanta Korea ta Arewa da makwabciyarta ta Kudu da Japan da Amurka da China da ma Duniya baki daya . Amurka Korea ta Arewa Korea Korea ta Arewa Japan Amurka China sentence: Korea ta Arewa , ta sake harba wani makami mai linzami kirar Ballistic , matakin da ya saba alkawarin da ta yi wa Shugaba Donald Trump na cewa ba za ta sake gwajin makamin ba . Korea ta Arewa Trump sentence: Wannan ne kuma adadi mafi karanci a tsawon shekaru 40 , tun bayan da Majalisar Dokokin Tarayyar kasar ta amince da dokar kula da ‘yan gudun hijra ta 1980 . shekaru 1980 sentence: Sannan sai ‘yar wasa Rose Lavelle ta kara wata kwallo ta biyu a minti na 69 , aka kuma tashi a haka . Lavelle sentence: Tana cikin jerin mata dake neman wannan matsayi karkashin jam'iyyar Demockrat . Demockrat sentence: A baya , Shugaba Donald Trump ya iyakanta adadin ‘yan gudun hijirar da kasar za ta iya tsugunarwa zuwa 30 , 000 . Trump sentence: 'Yan Democrat Na Kara Zafafa Bincike Kan Trump Democrat sentence: Sai dai kuma da yake jawabi ga manema labarai yayin ziyarar da ya kai Abu Dhabi , saboda abin da ya kira tattaunawa a kan """" muhimman batutuwa masu alaka da tsaro a yankin , """" Bolton bai bayar da wata hujjoji ba . Abu Dhabi sentence: Ya bayyana hakan ne gabanin ya kama hanyarsa ta zuwa taron kasashen da suka fi karfin tattalin arziki a duniya na G 7 . G 7 sentence: Jim kadan shima shugaba Trump ya aike da wani sakon Twitter yana mai cewa ba a samu wata fahimtar juna ba a yau . Twitter yau sentence: Wasu na ganin , Alkalin ya nuna matukar sassauci a hukuncin , wanda masu shigar da kara da farko suka nemi a yanke mai hukuncin shekaru 19 . shekaru sentence: Daga ranar 1 ga watan Oktoban 2018 zuwa ranar 31 ga watan Maris na wannan shekarar , ‘yan gudun hijira 151 ne su ka shigo Amurka , aksari daga kasashe uku , wato Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai kashi 48 % da Burma ma kashi 17 % da Ukraine mai kashi 13 % , bisa ga alkaluman Ma’aikatar Harkokin Waje . 1 ranar Amurka Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo Burma Ukraine Ma’aikatar Harkokin Waje sentence: Nasihu , na ganin cewar kamar da sauran lokaci kamin mata su fara taka gaggarumar rawa a siyar Amurka , kamun kuma ace sauran kasashe a fadin duniya su dauka . Amurka sentence: Wani kamfanin sayar da nama a Amurka ya amince zai biya wasu ma’aikatansa Musulmi dala miliyan 1 . Amurka sentence: Binciken na zuwa ne kwanaki biyu bayan da tsohon lauyan na Trump , Michael Cohen wanda aka kunyata , ya bayyana a gaban wani kwamitin majalisar , inda ya ba da bahasi kan zarge - zargen da ake yi wa Shugaba Trump dangane da yadda aka gudanar da yakin neman zabensa a shekarar 2016 , da kuma shekarar farko da ya kwashe a kan kujerar shugabancin kasar ta Amurka . kwanaki Cohen shekarar Amurka sentence: Ana Nazarin Yin Anfani Da Karnuka Wajen Gano Yanayin Masu Cutar Sukari sentence: Kasuwar hannun jari ta Amurka , ta bude cikin sa a farkon wannan makon . Amurka farkon sentence: Sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo , ya fito a fili jiya Lahadi , yace shugaba Donald Trump , yana shirin zai fice daga yarjejeniyar da manyan kasashen duniya tareda Amurkan suka kulla da Iran kan shirin Nukiliyar Farisan , muddin ba'a yiwa yarjejeniyar kwaskwarima ba , idan wa'adin sabunta shirin ya cika cikin watan gobe . Amurka Pompeo jiya Trump Amurkan Iran watan sentence: Shi dai wannan kuduri na wucin gadi da aka amince da shi zai baiwa gwamnati kudaden da zata ci gaba da gudanar da harkokinta har zuwa ranar 8 ga watan Fabarairu , da fatan cewa Majalisa zata cimma yarjejeniyar kasafin kudin da bana wucin gadi ba . ranar sentence: Muryar Amurka ta samu kyautar Zinari a fannin fina - fina da kyautar tagulla a wani fannin . Muryar Amurka sentence: Mataimakin shugaban kasa Mike Pence , da ya gana da shugabannin majalisun biyu ya kwatanta tattaunawar a wani sakon Twitter da mai ma’ana , sai dai an kammala tattaunawar ba tare da cimma matsaya ba . Pence Twitter sentence: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo ya gayawa shugabannin kungiyar tsaron Turai ta NATO cewa dole ne kungiyar , mai kasashe 29 a cikinta , ta fito da wani sabon salo na yadda zata tunkari sabbabin abubuwa masu barazana ga zaman lafiya a duniya . Amurka Pompeo Turai NATO sentence: Akwai dalilai biyu rak da zasu sa a umurci ficewar su : na farko nuna kwakkwaran bayanin leken asiri cewa mutanenmu suna cikin hadari , ko kuma ana shirin daukar matakin soji a kan Iran , inji babban dan jam’iyar Democrat a kwamitin hulda da kasashen ketare a majalisa Robert Menendex daga jihar New Jersey . Iran Democrat Menendex New Jersey sentence: Amurka Da China Sun Kulla Sabuwar Yarjejeniyar Cinikayya Amurka China sentence: Billy Graham ya yi wa’azi a kowacce nahiya ta duniya sai dai Antarctica kadai . Graham Antarctica sentence: Amurka Za Ta Tsugunar Da 'Yan gudun Hijira Mafi Karanci a Tarihinta Amurka sentence: Gwamnatin Shugaba Trump na tsaurara matakan baiwa ‘yan gudun hijira damar shiga Amurka , ta hanyar binciken kwakwaf ga masu neman shigowa daga kasashe 11 da ake ‘dauka a matsayin masu tsananin hadari . Amurka sentence: Fadar White House ta ba wasu jami'ai umurni , kamar tsohon mai bada shawara Don McGahn , akan kada su sake su amsa tambayoyi daga kwamitin shari'a na majalisar wakilan Amurka . White House McGahn majalisar wakilan Amurka