fix hausa transcriptions
Browse files
audio/hausa/train/transcripts.txt
CHANGED
@@ -538,91 +538,91 @@ common_voice_ha_26837371 Kada ka bari su san haka.
|
|
538 |
common_voice_ha_26837372 Bari mu daina fatin.
|
539 |
common_voice_ha_26837373 Wannan tsibirin ya nunka Manhattan girma sau shida.
|
540 |
common_voice_ha_26837374 Daidaitawa ga aikin mu da tsarin aiki
|
541 |
-
common_voice_ha_26837380 Yan sanda sun zo da bindigogi, a lokacin da nike magana da mai wayan.
|
542 |
-
|
543 |
-
|
544 |
-
|
545 |
-
|
546 |
-
|
547 |
-
|
548 |
-
|
549 |
-
|
550 |
-
|
551 |
-
|
552 |
-
|
553 |
-
|
554 |
-
|
555 |
-
|
556 |
-
|
557 |
-
|
558 |
-
|
559 |
-
|
560 |
-
|
561 |
-
|
562 |
-
|
563 |
-
|
564 |
-
|
565 |
-
|
566 |
-
|
567 |
-
|
568 |
-
|
569 |
-
|
570 |
-
|
571 |
-
|
572 |
-
|
573 |
-
|
574 |
-
|
575 |
-
|
576 |
-
|
577 |
-
|
578 |
-
|
579 |
-
|
580 |
-
|
581 |
-
|
582 |
-
|
583 |
-
|
584 |
-
|
585 |
-
|
586 |
-
|
587 |
-
|
588 |
-
|
589 |
-
|
590 |
-
|
591 |
-
|
592 |
-
|
593 |
-
|
594 |
-
|
595 |
-
|
596 |
-
|
597 |
-
|
598 |
-
|
599 |
-
|
600 |
-
|
601 |
-
|
602 |
-
|
603 |
-
|
604 |
-
|
605 |
-
|
606 |
-
|
607 |
-
|
608 |
-
|
609 |
-
|
610 |
-
|
611 |
-
|
612 |
-
|
613 |
-
|
614 |
-
|
615 |
-
|
616 |
-
|
617 |
-
|
618 |
-
|
619 |
-
|
620 |
-
|
621 |
-
|
622 |
-
|
623 |
-
|
624 |
-
|
625 |
-
|
626 |
common_voice_ha_26838664 Na kasa fahimtar mecece matsalar.
|
627 |
common_voice_ha_26838665 Abdullahi yayi atisaye sosai.
|
628 |
common_voice_ha_26838687 Shin baza ka iya kara hakuri ba?
|
|
|
538 |
common_voice_ha_26837372 Bari mu daina fatin.
|
539 |
common_voice_ha_26837373 Wannan tsibirin ya nunka Manhattan girma sau shida.
|
540 |
common_voice_ha_26837374 Daidaitawa ga aikin mu da tsarin aiki
|
541 |
+
common_voice_ha_26837380 Yan sanda sun zo da bindigogi, a lokacin da nike magana da mai wayan.
|
542 |
+
common_voice_ha_26837381.mp3 Yana da: yana cikin zuciyar mutanen China.
|
543 |
+
common_voice_ha_26837382.mp3 Wani abu ya same shi?
|
544 |
+
common_voice_ha_26837383.mp3 An kafa wannan dokar domin kare lafiyar daukacin yan California.
|
545 |
+
common_voice_ha_26837384.mp3 Wanne ne ya fi?
|
546 |
+
common_voice_ha_26837400.mp3 Amsa ba ta iya ɓoye fushinta.
|
547 |
+
common_voice_ha_26837402.mp3 Musa ya ce zai taimakawa Zainab ta yi haka.
|
548 |
+
common_voice_ha_26837409.mp3 Wane irin kasuwanci ka ke yi anan? tambayi yaron.
|
549 |
+
common_voice_ha_26837410.mp3 Muna zaune kusa da babban ɗakin karatu.
|
550 |
+
common_voice_ha_26837411.mp3 Yana son yin nazarin kiɗa.
|
551 |
+
common_voice_ha_26837412.mp3 Yusuf zai buƙaci ɗaya daga waɗannan.
|
552 |
+
common_voice_ha_26837413.mp3 Ba ka son karen Yusuf.
|
553 |
+
common_voice_ha_26837444.mp3 Kun yi sa'a ba ku fashe ba.
|
554 |
+
common_voice_ha_26837445.mp3 Za ka turo min wasu sunaye da lambobin kiran na gaggawa don kai?
|
555 |
+
common_voice_ha_26837446.mp3 Ishaku ya gina babban wajen kasuwanci a United Stated.
|
556 |
+
common_voice_ha_26837447.mp3 Ban taɓa aboki mai kirki kamar Tijjani ba.
|
557 |
+
common_voice_ha_26837448.mp3 Asalin zoonotic na coronaviruses na mutum
|
558 |
+
common_voice_ha_26837480.mp3 Iskar tana kaɗawa sosai.
|
559 |
+
common_voice_ha_26837481.mp3 Wajen cin abincin ba hayaniya.
|
560 |
+
common_voice_ha_26837482.mp3 Ina mamakin me Yusuf ya ba Zulai.
|
561 |
+
common_voice_ha_26837483.mp3 An tura Habibu cikin manyan jami'an tsaro a Florida.
|
562 |
+
common_voice_ha_26837484.mp3 Kina yin baccin rana?
|
563 |
+
common_voice_ha_26837505.mp3 Ishaku ya umarci masu gadi su rufe kofofin fita na wurin.
|
564 |
+
common_voice_ha_26837508.mp3 Da yawa daga cikin sojojin sun sumbaci mazansu na yin ban kwana.
|
565 |
+
common_voice_ha_26837511.mp3 Ta nuna mini wurare.
|
566 |
+
common_voice_ha_26837514.mp3 Lokacin bazara ya yi.
|
567 |
+
common_voice_ha_26837517.mp3 Ya kamata mukai idan babu matsi sosai akan hanya.
|
568 |
+
common_voice_ha_26837565.mp3 Ka ganshi a tasha yau da safe?
|
569 |
+
common_voice_ha_26837567.mp3 Mun san labarin almara na Hassan Hood.
|
570 |
+
common_voice_ha_26837568.mp3 Soyayyar yanar gizo ka iya zama hatsari.
|
571 |
+
common_voice_ha_26837570.mp3 A tsakanin wata daya, yawan cututtukan coronavirus a Hubei sannu a hankali ya ƙaru.
|
572 |
+
common_voice_ha_26837571.mp3 A nuna fim ɗin A cult classic spaghetti western a sinima
|
573 |
+
common_voice_ha_26837933.mp3 Amintaccen aboki tamkar rai guda ne a jikin mutane biyu.
|
574 |
+
common_voice_ha_26837935.mp3 Shin Mustapha ba abin mamaki bane?
|
575 |
+
common_voice_ha_26837936.mp3 Karshenta Bitrus na da wani abunda zai yi da shi.
|
576 |
+
common_voice_ha_26837939.mp3 Ya ce ya san yadda ake yin hakan.
|
577 |
+
common_voice_ha_26837940.mp3 Ina mamaki ko Abdullahi yana cikin nishaɗi.
|
578 |
+
common_voice_ha_26837977.mp3 Ina fatan Jami ba ya jin bacci.
|
579 |
+
common_voice_ha_26837978.mp3 Ina son zan ɗan yi baccin awa ɗaya.
|
580 |
+
common_voice_ha_26837979.mp3 Musa ya ga wani abu wanda ya bambanta da sauran mu.
|
581 |
+
common_voice_ha_26838059.mp3 Bayanai na asibitin mu za a haɗa su da ilimin barology.
|
582 |
+
common_voice_ha_26838062.mp3 Jirgin ruwan, da hazo ya lullube, zai tafi da asuba.
|
583 |
+
common_voice_ha_26838065.mp3 Yara mata ƙanana gabaɗaya suna son ʻyar tsana.
|
584 |
+
common_voice_ha_26838068.mp3 Ibrahim ba ya kulawa da Hamsatu yadda ya kamata.
|
585 |
+
common_voice_ha_26838120.mp3 Akwai iyaka tsakanin Amurka da Meziko.
|
586 |
+
common_voice_ha_26838122.mp3 Manyan jaruman biyu na da haƙuri da kuma lokaci.
|
587 |
+
common_voice_ha_26838123.mp3 Akwai sanyi sosai, saboda haka za mu zauna a gida.
|
588 |
+
common_voice_ha_26838125.mp3 An yi wasan kwaikwayon tare da tafi.
|
589 |
+
common_voice_ha_26838127.mp3 Ba za mu iya yin wannan ba tare da taimakon ku.
|
590 |
+
common_voice_ha_26838170.mp3 Mun dauki wani bangare na Red Cross.
|
591 |
+
common_voice_ha_26838171.mp3 Ya kamata Abdullahi ya nemi afuwa.
|
592 |
+
common_voice_ha_26838173.mp3 Mustapha na son ya koyi tuƙin mota.
|
593 |
+
common_voice_ha_26838176.mp3 Ina jin yaren Girka, amma bana iya mayarwa.
|
594 |
+
common_voice_ha_26838261.mp3 Duka tsarin hadahadar kuɗin zai rushe nan bada jimawa ba?
|
595 |
+
common_voice_ha_26838264.mp3 Amsa ba ta jin magana, ko ba haka ba?
|
596 |
+
common_voice_ha_26838265.mp3 Wadancan kwamfutocin? Sun kasance kudi saukar da magudana.
|
597 |
+
common_voice_ha_26838266.mp3 Na fara tsufa kuma ba na son ina yin aiki da dare.
|
598 |
+
common_voice_ha_26838338.mp3 Akwai balan-balan ɗin dake tallan shagon wadda ke kaɗawa a saman sa.
|
599 |
+
common_voice_ha_26838340.mp3 Wannan shine inda ya faru.
|
600 |
+
common_voice_ha_26838343.mp3 Na yadda cewa bani da isashen lokacin yin abin da ake buƙata in yi.
|
601 |
+
common_voice_ha_26838347.mp3 Ba wani abin da na taɓa cin nasara a rayuwata.
|
602 |
+
common_voice_ha_26838404.mp3 Ina tsammanin Babangidaa yayi wani ba dai-dai ba.
|
603 |
+
common_voice_ha_26838405.mp3 Babban nauyi ne.
|
604 |
+
common_voice_ha_26838407.mp3 Haɗari ne hawa dutse lokacin guguwa.
|
605 |
+
common_voice_ha_26838410.mp3 Lauyoyin sun ja hankali iyayen da su ƙara ɗaukar matakin shari'a.
|
606 |
+
common_voice_ha_26838411.mp3 Kin zauna a wajen da bai kamata ba.
|
607 |
+
common_voice_ha_26838459.mp3 Na tsani tambayoyi.
|
608 |
+
common_voice_ha_26838462.mp3 Kamar dai ba ku san abin da za ku yi ba.
|
609 |
+
common_voice_ha_26838463.mp3 Aliyu ya gaji da karatu yana son fita waje ya yi wasa.
|
610 |
+
common_voice_ha_26838464.mp3 Ibrahim ya ce ya yi tsammanin Hamsatu idonta biyu.
|
611 |
+
common_voice_ha_26838487.mp3 Yanzu kuma ya kamata ka tafi.
|
612 |
+
common_voice_ha_26838488.mp3 Ina son Bitrus ya taimakawa Aisha.
|
613 |
+
common_voice_ha_26838489.mp3 Shin suna gunagunin rashin lafiya irin wannan alamu?
|
614 |
+
common_voice_ha_26838490.mp3 Ishaku yana da babban tarin wukake.
|
615 |
+
common_voice_ha_26838533.mp3 Na riga na san abin da Jami ya yi.
|
616 |
+
common_voice_ha_26838534.mp3 Wannan shi ne hari mafi muni da na taɓa gani.
|
617 |
+
common_voice_ha_26838536.mp3 Wannan abin ƙyama ne!
|
618 |
+
common_voice_ha_26838538.mp3 'Yan mata, don me zaki ɗaga mini murya?
|
619 |
+
common_voice_ha_26838541.mp3 yanzu malama daga sauraron maganganun ku kamar yana da ɗayan ƙwayoyin cutar mura
|
620 |
+
common_voice_ha_26838614.mp3 Kada ka zuba ruwan zafi cikin kofin gilashi ko kuma ya fashe.
|
621 |
+
common_voice_ha_26838615.mp3 Ban taɓa koyon yadda ake iyo ba.
|
622 |
+
common_voice_ha_26838616.mp3 Wannan daya shine karamin mataki ga mutum, tsalle tsayi ga 'yan Babangida.
|
623 |
+
common_voice_ha_26838660.mp3 Babu wanda ya taɓa faɗa min haka a da.
|
624 |
+
common_voice_ha_26838661.mp3 Ba na tunanin Aliyu ya tabbatar da abun da Jummai take so ta yi.
|
625 |
+
common_voice_ha_26838663.mp3 "Ba damuwan ciwo ba ne"" za a gabatar da shi a matsayin ""Warewa""."
|
626 |
common_voice_ha_26838664 Na kasa fahimtar mecece matsalar.
|
627 |
common_voice_ha_26838665 Abdullahi yayi atisaye sosai.
|
628 |
common_voice_ha_26838687 Shin baza ka iya kara hakuri ba?
|