common_voice_ha_26709373 Abokina na son ya amsa laifi. common_voice_ha_26709376 Ka san banbanci tsakanin silba da gwangwani? common_voice_ha_26709379 Rana tana bayar da zafi da haske da yawa. common_voice_ha_26709382 Yusuf ya fadawa Lare yadda suka hadu da Hassan. common_voice_ha_26709383 Wasu lokutan gudun tsira da rai ya kan bar mutum ba komai. common_voice_ha_26709490 Akwai mamaki, a ce bai san labarin ba. common_voice_ha_26709493 Kina ta ɗaukar waje guda. Mun riga mun tattauna kan haka. common_voice_ha_26709497 Linda ta gano Ishaku ne mutumin da ya yi mata fyaɗe. common_voice_ha_26709499 yau ina fama da ciwon kirji common_voice_ha_26709891 Tana karatun wasan kwaikwayo game da tallafin karatu na musamman. common_voice_ha_26709895 Ana buƙatar ɗalibai su yi aikin sa'a ɗaya ga alʻumma a kowane sati. common_voice_ha_26709896 Ya ji ruwan saman ya a fuskarsa. common_voice_ha_26709897 zazzabin ya fara kwanaki biyu da suka wuce common_voice_ha_27006822 Aliyu ya yankewa Khalifat hukuncin cewar ta rabu da Abdullahi. common_voice_ha_27006823 Ibrahim ba zai zo gobe ba. common_voice_ha_27006824 An sami alamun shan ƙwaya a gwajin da aka yiwa Babangida. common_voice_ha_27006853 Bugun zuciyar shi ya kasance dai-dai ne. common_voice_ha_27006854 Shin kun aikata hakan da kanku? common_voice_ha_27006856 Ya yanka kanshi da reza. common_voice_ha_27006882 Kuna da tarho a gidan ku. common_voice_ha_27006883 Sanya jama'a yin zaɓe ta hanya mai kyau, ba laifi bane. common_voice_ha_27006884 Rediyo bata yi bayani akan hatsarin ba. common_voice_ha_27006886 Bangarorin biyu sun cimma yarjejeniyar manufa nan da karshen watan Yuni. common_voice_ha_27006919 Idan zaku yii aiki, zamu tallafa maka. common_voice_ha_27006920 Diana ta fasa ƙwan ni kuma na hada kek. common_voice_ha_27006921 Ba ka iya bada horo ba. common_voice_ha_27006972 Sun ce da wuri. common_voice_ha_27006974 Abdullahi na da kariya. common_voice_ha_27006975 Na san Aliko bai san Hauwa ba za ta iya hakan ba. common_voice_ha_27007004 Wasu marasa lafiya suna da alamu masu laushi, masu kama da mura. common_voice_ha_27007005 Har yanzu Hassan bai san me yasa Zainab ta yi haka ba. common_voice_ha_27007006 Ya na lafiya? common_voice_ha_27007023 Bitrus yayi matukar murna, ko ba haka bane? common_voice_ha_27007026 Tijjani ya kasance a farkon wannan yammacin. common_voice_ha_27007028 Aliyu ke da mafi girman filin kiwo a yankin nan. common_voice_ha_27007029 Akwai haɗin kai mai muhimmaci tsakanin ƙasashen nan biyu. common_voice_ha_27007052 Ban san me yasa za ka yi haka ba. common_voice_ha_27007053 Akwai maki hudu masu mahimmanci: Gabas, kudu, yamma da arewa. common_voice_ha_27007054 kuma yana jin zafin kirji common_voice_ha_27007055 Na yi tunanin ku biyun nan kun san juna. common_voice_ha_27007056 Kashi ɗaya daga cikin ginin da girgizar ƙasar ta lalata. common_voice_ha_27007121 Kasar Ingila ta ƙwace tudun Breed. common_voice_ha_27007123 Har yanzu baza mu iya haka ba. common_voice_ha_27007229 Babangida ya saamu lokuta rashin jin dadi sosai a rayuwan shi. common_voice_ha_27007230 kuma ita ma kamar tana da alamomin cutar common_voice_ha_27007257 Ba wanda ya tsira. common_voice_ha_27007258 Ba zan iya ba wannan lokacin. common_voice_ha_27007259 Jirgin ruwa ne mai kyan tsari. common_voice_ha_27007260 Ishaku na da son kai. common_voice_ha_27007261 Wannan akwatin na da banbancin kala da waccan. common_voice_ha_27007273 A gidan wasan kwaikwayo, Kathy ta canza wuraren zama tare da mahaifiyarta. common_voice_ha_27007274 Ginin gidaje ya yi aure da ma’aikatan soji da iyayensu common_voice_ha_27007278 Ta ji yadda aka karɓeta a matsayin baƙuwa. common_voice_ha_27007502 Ina tabbatar ma cewar na gamsu da tunanina. common_voice_ha_27007515 Yaushe kuka sayi wayar? common_voice_ha_27007516 Habibu baya sha'awar baseball. common_voice_ha_27007573 Kakana ɗan fashin teku ne, ɗan farauta ne. common_voice_ha_27007574 Habibu ya tsokani kowa a wajen. common_voice_ha_27007576 kuma kana fama da ciwon kirji common_voice_ha_27007582 Ina mai yi maka tunin har yanzu a ƙarƙashin rantsuwa ka ke. common_voice_ha_27007797 Ainihin numbobin na bada asalin misalin fili. common_voice_ha_27007802 Kamar na san wannan muryar. common_voice_ha_27007803 Sun zargi shugaban kasar da rashin kulawa da mutumin. common_voice_ha_27007949 Ya kamata na ga wani kan kasuwancin. common_voice_ha_27007950 Ciyayi sun fara girma a hanya da ake bi zuwa majami'a da. common_voice_ha_27007952 Gaya min, gaya min. common_voice_ha_27008027 Mustapha ya ce mu jira anan. common_voice_ha_27008032 Akwai wasu tsoffin biranen Italiya, Rome da Venice misali. common_voice_ha_27008248 Me yasa iyaye Amurkawa ke yabawa yayansu? common_voice_ha_27008257 Menene dalilin hakan? common_voice_ha_27008259 Da fatan za a karɓi taya murna ta ga nasarar ku a yau. common_voice_ha_27008292 Akwai teburi gefe ɗaya cikin ɗakin. common_voice_ha_27008293 Idan ka sami lokaci, dan Allah ka yi hakan. common_voice_ha_27008294 Bitrus ya ce zai yi hakan a yau. common_voice_ha_27008295 Asabe bata faɗa mun dalilin dayasa zata je Boston ba. common_voice_ha_27008345 Na san Musa ɗalibin jami'a ne. common_voice_ha_27008346 Hassan bai taɓa faɗa wa kowa abin da ya faru a wannan ranar ba. common_voice_ha_27008347 Me ya sa ki ke tunanin cewa Aliko ba ya son ki? common_voice_ha_27008348 Ban san Abdullahi na da buƙatar yin hakan ba. common_voice_ha_27008370 Ina bukatar samun bacci sosai. common_voice_ha_27008371 Ibrahim da Lare sun dan girme ni. common_voice_ha_27008372 Za a bar filin jirgin a bude. common_voice_ha_27008395 Mustapha bai buƙatar zuwa da kansa. common_voice_ha_27008396 Kowanne ɓangare na hanyar bishiyoyin cherry ne. common_voice_ha_27008397 Shirin bai yi dai-dai da masu shekarunki ba. common_voice_ha_27008398 Fadar na da nisan kilo mita uku daga cikin gari. common_voice_ha_27008399 Na sa mai zane ya zana hotona a tsaye. common_voice_ha_27008479 Ina gidan abokina. common_voice_ha_27008480 Na yi tunanin Jami bai sake yin hakan ba. common_voice_ha_27008481 Mai kirki ne fiye da komai. common_voice_ha_27008482 Ina mamakin ina a duniya Jami zai iya kasancewa a yanzu. common_voice_ha_27008483 Ban faɗawa Musa ya tsaya ba. common_voice_ha_27008523 Tun wane lokaci Bitrus ke aiki a Boston? common_voice_ha_27008526 Wannan ya burge ni. common_voice_ha_27008529 Kin iya dafa abinci sosai. common_voice_ha_27008564 An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Smith. common_voice_ha_27008566 Yin hakan ba wani mummunan abu bane. common_voice_ha_27008567 Ba bu damuwa idan na rufe taga? Ina jin sanyi kaɗan. common_voice_ha_27008980 Waɗannan tambayoyi ne da ba zan iya amsawa ba. common_voice_ha_27008982 Kamar Ishaku da Aisha ba sa son kasancewa a nan. common_voice_ha_27008983 Na gode da jagorar ku. common_voice_ha_27008984 Masu magana kan ce, wahala kan haifar da hawan jini. common_voice_ha_27009021 Idan abubuwa suka faɗa cikin ramin nan, za su yi zafi sosai. common_voice_ha_27009023 Ta saka jaket wanda bai da matsi. common_voice_ha_27009025 Yaronan bai da jiki. common_voice_ha_27009026 Matsalarmu ba za ta ƙare ba. common_voice_ha_27009294 Koyar da ni yadda ake wasan bututun mai kaya. common_voice_ha_27009295 Cire shi daga baya, yar da shi, kuma wanke hannun ku. common_voice_ha_27009297 Yaya yawan motsa jiki da ya kamata kayi? common_voice_ha_27009298 Shin baban ka likita ne? common_voice_ha_27009319 Falmata ta biya kudadenta. common_voice_ha_27009320 Kana son 'ya'yan itatuwa? common_voice_ha_27009321 Ina tsoron zai iya latti ya rasa jirgin. common_voice_ha_27009323 A cikin Isra’ila, an amince da bincika hanyoyin sadarwa. common_voice_ha_27009410 Sakamakon gwaji yana samuwa tsakanin awa biyu zuwa kwana biyu. common_voice_ha_27009412 Ni mutum ne mai son motoci. common_voice_ha_27009414 Na gano cewa otal ɗin da na fi so ya daina kasuwanci. common_voice_ha_27009415 Babu wani magani ko allurar da aka yarda da shi don magance wannan cutar. common_voice_ha_27009451 Dole Japan ta dogara cinikayyar ƙasashen ƙetare domin kawo ƙarshen ganawar. common_voice_ha_27009452 Kada ka tsallaka titin idan kararrawa yana kara. common_voice_ha_27009453 Hamsatu ta ce ta gaji da yin wannan. common_voice_ha_27010050 Sun tsaya cikin gosulo na tsahon rabin awa. common_voice_ha_27010054 Allah Ya saka wani a gefen kowane mutum da zai lura da shi. common_voice_ha_27010095 Kawu na ya ba da bashin. common_voice_ha_27010096 Gaskiya cikin harkar addini ita ce hanyar tsira. common_voice_ha_27010097 Aliko na son taimakawa wasu. common_voice_ha_27010098 Jam’iyyar ku ta siyasa gaba ɗaya ta lalata. common_voice_ha_27010099 Likita ya ɗauki matsayin da ya saba, ya fuskanci Grace. common_voice_ha_27010115 Dole ne mu dakatar da wannan annoba mai hatsari. common_voice_ha_27010116 Mene ne ainihin abinda ke zuciyar ka? common_voice_ha_27010118 A madadin gwamnati, kafofin yaɗa labaran ba su kyauta ba. common_voice_ha_27010119 ina fama da busashen tari da sanyi da majina amai da gudawa common_voice_ha_27010190 Barka dai, mister! Kayi duk abinda zaka yi! common_voice_ha_27010192 Na si siyawa matata abin hannun zinare. common_voice_ha_27010193 bukatar sanya kariyar fuska a cikin jama’a’ common_voice_ha_27010208 Ba na so in ci gaba da zama a Boston. common_voice_ha_27010214 Ban tabbatar abun da Abdullahi yake yi na samun kuɗi. common_voice_ha_27010215 Sun share hawayensu. common_voice_ha_27010241 Na yi tunanin ku biyun kun san juna. common_voice_ha_27010242 Wanene kake tunani ne wannan mutumin? common_voice_ha_27010244 Aliyu na jiran ɗansa ya komo gida. common_voice_ha_27010271 Zan iya cutar da shi. common_voice_ha_27010277 Harbin igwa ne ya rusa wannan cocin. common_voice_ha_27010283 Za a iya cimma buri ko a kasa a Las Begas. common_voice_ha_27010284 Ta ce ta ji sauki sosai. common_voice_ha_27010299 Kuma ka san yadda yake ji kirjina kamar zai murkushe common_voice_ha_27010301 Me yasa ku ke kwashe-kwashen maza? common_voice_ha_27010305 Superman za a haska wajen nuna fina-finai wannan watan. common_voice_ha_27010310 Ina ganin Aliko na da zaɓi uku. common_voice_ha_27010315 Duk da mun tabbatar da gaskiyar: ko wane lokaci yaƙi bai da amfani. common_voice_ha_27010326 Wasannin kwaikwayo wasanni ne da ɗan adam ke yinsu da kansa. common_voice_ha_27010327 Ban cika yin abu haka kawai ba. common_voice_ha_27010329 Mustapha bai saya mini abin da nake so ba. common_voice_ha_27010332 Ga abubuwan abun sha nan ka sha. common_voice_ha_27010382 Yanzu an saba da sadarwa ta talabijin da rediyo. common_voice_ha_27010386 Bai kamata ka zama kwararre kan haka ba. common_voice_ha_27010388 wane irin ciwo kake ji a kirjin ka? common_voice_ha_27010389 Ba na tunanin Hassan zai kyale ni in yi hakan. common_voice_ha_27010390 Zata yiwu Aliyu yana yin wani abu. common_voice_ha_27010406 Bangarorin biyu sun yarda su sasanta. common_voice_ha_27010407 An faɗa mani za ku yarda ku taimaka. common_voice_ha_27010411 Jirgin ƙasan ya tsaya dai-dai rabin tsakanin tasoshin biyu. common_voice_ha_27010415 Ya sare bishiyar cikin gidansa. common_voice_ha_27010438 Bana son zama manaja. common_voice_ha_27010439 kuma tare da tarihin ciwon sukari common_voice_ha_27010440 Wannan ruwa ƙasar dilan mai sauri ne ya faɗawa ragon karen nan ruwan ƙasa. common_voice_ha_27010470 Kar a goge allo. common_voice_ha_27010473 Matafiyan sun dakatar da jirgin kasa daga daukar wasiku. common_voice_ha_27010475 Kamar tana cikin damuwa da bacin rai. common_voice_ha_27010491 Bana jin Musa da Lare ba su san bai kamata su yi haka. common_voice_ha_27010492 Idan da ni kai ne, ba zan yi irin wannan abin ba. common_voice_ha_27010494 kun san na kamu da cutar sukari da wasu abubuwa common_voice_ha_27010495 Wannan wane irin shirme ne! common_voice_ha_27010510 Menene sunan jakadar? common_voice_ha_27010511 Na fara koyon yaren China satin da ya wuce. common_voice_ha_27010512 Duk sun goyi bayan dan takarar. common_voice_ha_27010513 Jauro zai faɗawa Valantina duk abin da ya sani game da yanayin. common_voice_ha_27010514 Aliko ya nace da tafiya. common_voice_ha_27016111 Sunan malamin Ingilishi na Donald. common_voice_ha_27016112 Tana magana da Turanci. common_voice_ha_27016120 Na san yanayin da sakamakon zai iya haifarwa. common_voice_ha_27016121 Ina son wannan lafazi. common_voice_ha_27016122 Greece tana ɗaukar matakan tsattsauran ra'ayi don hana rushe tsarin kuɗi. common_voice_ha_27016123 Bitrus baya son ka sake yin hakan. common_voice_ha_27016140 Yadda ya ke magana ya ja hankalin mashahurun marubucin. common_voice_ha_27016143 Yawancin macizai a wannan tsibirin ba su da lahani. common_voice_ha_27016144 Ina son allon Hello Kitty. common_voice_ha_27016155 Kina son kammala wannan ko wane lokaci nan kusa? common_voice_ha_27016156 Wannan littafin Sifanish ne. common_voice_ha_27016157 A ganin mutane da yawa, talauci abu ne mai girma: rauni ne. common_voice_ha_27016158 Wannan shine lamba mafi yawa na mutuwa a rana guda saboda kwayar cutan. common_voice_ha_27016159 Hassan bai daukar isasshen lokacin karatu. common_voice_ha_27016169 Ingancin kaya shi ne abu mafi muhimmanci fiye farashi. common_voice_ha_27016170 Haka rayuwa take. common_voice_ha_27016171 Zamu iya gyara wancan. common_voice_ha_27016172 Yanzun nan muka gama magana da ita. common_voice_ha_27016199 Cocin Katolika na adawa da kisan aure. common_voice_ha_27016226 Zainab ta ce ba ta son a tattauna maganar aiki. common_voice_ha_27016227 Daga abinda za ku iya fada, wane darasi kuka fi so? common_voice_ha_27016228 Habibu ya faɗa mini cewa Aisha a shirye take ta yi hakan. common_voice_ha_27016244 Musa ya dawo gida don karshen mako don godiya. common_voice_ha_27016259 Ta ce bata damu ba dan ta jira. common_voice_ha_27016261 Mun tsaya a Boston kwanaki uku kan hanyarmu ta zuwa Chicago. common_voice_ha_27016263 Wannan yarinyan nan ta shaida hatsarinan da karfe uku na wannan yammacin. common_voice_ha_27016295 Ba ka yi kama da mai jin haushi ba. common_voice_ha_27016301 Zan iya karanta Faransanci, amma ba zan iya magana da shi ba. common_voice_ha_27016328 Da gani Mr David ya gaji. common_voice_ha_27016330 Ba zan iya zuwa yanzu ba. common_voice_ha_27016339 Wace shawara ka yanke? common_voice_ha_27016340 kuma bayan haka kuna samun wahalar yin numfashi common_voice_ha_27016341 Mai nuna wajen shaƙatawar ya dauke min hankali na. common_voice_ha_27016342 Rifkatu ba ta son baiwa Jalal lambar wayarta. common_voice_ha_27016358 Shi ne hotel na biyu a jerin waɗanda su ka fi. common_voice_ha_27016359 Mista Yusufl yanzu haka yana kan aiki. common_voice_ha_27016360 Bai kamata ka bar danka ya dinga abu kamar wani sakarai ba. common_voice_ha_27016366 Ba ki yi bacci ba sosai, ko ba haka ba? common_voice_ha_27041356 Na san Jalal kwararren mawaki ne. common_voice_ha_27041363 Ina cikin wahala kadan. common_voice_ha_27041374 Abdullahi da Maimuna na jiranmu. common_voice_ha_27041381 An samar da kambun sarauniyar daga zinari. common_voice_ha_27041385 Tsakanin su akwai alpha mai suna 'alpaca-CoV. common_voice_ha_27332793 A wannan lokacin banbancin tsakanin mutum da dabba ba daɗi ba ragi illa suttura. common_voice_ha_27332794 Ya yi jinkiri sosai. common_voice_ha_27332795 Bana jin kun fahimce ni. common_voice_ha_27468379 Yin hakan ba shi ne abinda ya kamata a yi ba. common_voice_ha_27468382 Kin tabbatar kina lafiya? common_voice_ha_27468384 Ni banga fatalwa ba. common_voice_ha_27468385 Bitrusa ya harbe Falmata da bindiga. common_voice_ha_27785200 Wa ya tafi tare da kai jiya? common_voice_ha_27785201 Ni nace Yusuf da Hafsat likitoci ne? common_voice_ha_27788628 Mustapha ya dawo a cikin Jeep kuma ya fara injin. common_voice_ha_27788629 Jarirai na son bacci da yawa. common_voice_ha_27788734 Matashiyar na fama da matsanancin ciwo, amma tana fatan samun lafiya. common_voice_ha_27788736 Baza ka zaci haka ba, ko zaka zata? common_voice_ha_27788738 Duk da kokarin gwadawa fa zai yi da wuya ya Sami nasara. common_voice_ha_27788753 Walƙiya na iya faruwa yayin hadari. common_voice_ha_27788754 Jalala da Amsa sun shiga cikin mawuyacin hali a dangantakarsu. common_voice_ha_27788755 Musa ya ce akwai yuwuwar ya yi hakan. common_voice_ha_27788910 Ta kammala abinda ya kamata ta yi. common_voice_ha_27788911 Akalla dai kana iya fadawa Hadiza cewa ba sai tayi hakan kuma. common_voice_ha_27788932 Yana kasar waje. common_voice_ha_27788933 Ina tsammanin Yusuf yana ɓoye wani abu daga gare ni. common_voice_ha_27788936 Yana ta tafiya kan titi. common_voice_ha_27789018 Horar da zakuna yana da matukar hatsari. common_voice_ha_27789019 Kai, nan rufaffe ne. common_voice_ha_27789021 Kamar Jauro ba ya son yin haka, amma akwai bukatar ya yi. common_voice_ha_27789022 Bana rabuwa da tafiya ko yaushe tsakanin Italy da Afrika. common_voice_ha_27789107 Yana tsoron manta layinsa fiye da komai. common_voice_ha_27789110 Zainabtu da Ishaku na kaunar su yi wasan golf. common_voice_ha_27789394 Domin tsayawa da ƙafarsa, sai ya haɗa hannun da wasu manyan kamfanunuwa. common_voice_ha_27789401 Mun kiyaye maganarmu. common_voice_ha_27789420 An ɗauki hayar Chris domin fentin gidaje, hakan zai sa ya sami kudi. common_voice_ha_27789422 Ta zo da gudu idanunta na haske. common_voice_ha_27789423 Dole ne dai a amsa. common_voice_ha_27789425 kafin ko kuma bayan lura da mara lafiya. common_voice_ha_27789426 Gwiwar Hassan na ciwo idan ya hau matakala ko ya kasa. common_voice_ha_27789434 Babu komai nawa anan. common_voice_ha_27789437 Ƙarfin zuciya na muhimmanci wajen ci gaba. common_voice_ha_27790232 Kuna iya gujewa irin wannan matsala idan kun ɗauki waɗannan dabarun a hankali. common_voice_ha_27790268 Ilimi shi ne ginshiƙin samar da kyakkyawan rubutu. common_voice_ha_27790269 Babban jami’in ya sayi injin gaske mai matukar karfi. common_voice_ha_27790270 Muna jin daɗin cewa za a shirya ofishin duk lokacin da muka shirya dawowa. common_voice_ha_27790272 Habibu gaskiya bai da wani hanya. common_voice_ha_27790290 Gaba daya abinda ya faru ya lalata dangantaka ta da malamin mu na lissafi. common_voice_ha_27790293 Dole ne ku fuskance tsoronku. common_voice_ha_27790343 An jinkirta mu a Boston. common_voice_ha_27790344 A yabo ya cancanci sumbata. common_voice_ha_27790346 Yanzu, ka bar komai ya wuce. common_voice_ha_27790370 Nasan Tijjani baiyi hakan ba, ko da yace yayi. common_voice_ha_27790375 Ji mana, nawa wannan? common_voice_ha_27790464 Na gano kana shaye-shaye daga ƴanyatsunka. common_voice_ha_27790465 Wannan motar da ta bige ni. common_voice_ha_27790472 Akwai maganganu da yawa game da wannan auren. common_voice_ha_27790513 Fasaha ta canza kusan ko wanne fanni, ciki har da bangaren fashon. common_voice_ha_27790514 bana tunanin ina da hawan jini common_voice_ha_27790515 Ba zai iya taimakawa ba amma yana tunaninta. common_voice_ha_27791084 Mustapha na da kokarin sakin fuska. common_voice_ha_27791086 Yawanci ina aiki da dare. common_voice_ha_27791109 Ba zan ƙara yin irin haka ba. common_voice_ha_27791111 Samantha ya iso. common_voice_ha_27791112 A yanzu haka, an gano dukkanin ayyukan. common_voice_ha_27791138 Na gano wannan a bayan kabet. common_voice_ha_27791141 Aliko ya sha Kofi nan da nan. common_voice_ha_27791163 Ishaku ya ce ba shi da damuwa. common_voice_ha_27791165 Ko wane lokaci akwai abinda ake yi anan. common_voice_ha_27791166 Dole na fara gajiya. Ina jin bacci da zarar na gama cin abincin dare. common_voice_ha_27791167 Zan tafi Austarlia a wannan lokacin na bazara. common_voice_ha_27791168 Duk inda allura ta tafi, zaren ya tafi kuma. common_voice_ha_27791185 Abinda zamu iya baka kenan. common_voice_ha_27791186 Bai iya barin abun shi kadai ba. common_voice_ha_27791188 Na rasa tunani na. common_voice_ha_27791189 Ba wanda ya ga Jalal a kwanakin nan. common_voice_ha_27791216 Jami'in ya yanke hukuncin zuwa ceto ma'aikacin jirgin ruwan. common_voice_ha_27791220 Ina jin zafi a kirji a nan a gaban sashin kirjina common_voice_ha_27791235 Ba ta ji daɗin nasarar da Marilyn Monroe ta samu ba. common_voice_ha_27791238 Na cika damuwa. common_voice_ha_27791288 Hulɗar kasuwanci ta kara bunƙasa tsakanin Amurka da China. common_voice_ha_27791289 Akwai abubuwa guda biyar a kan tire, uku daga ciki sune maƙullan. common_voice_ha_27791290 Bamu bata ba. common_voice_ha_27791296 Fasinjojin na jira. common_voice_ha_27791298 Sannu, baba! Me ka ke yi! common_voice_ha_27791300 Ta daina shan maganinta. common_voice_ha_27797571 Wannan abun wuya ne da aka yi da kwal. common_voice_ha_27797573 Jirgin ruwan dakon kayan ya iso awanni huɗun da suka huce. common_voice_ha_27797574 Kyakkyawan kocin tamkar uba ne ga 'yan wasan sa. common_voice_ha_27798375 Zamu yi hayar sanannen mai yin kwalliya don yiwa jariminmu kwalliya. common_voice_ha_27798376 Yusuf yana ƙoƙari sosai. common_voice_ha_27798377 Bani da tabbacin me za mu yi nan gaba. common_voice_ha_27798442 Ya ce shi ba me kuɗi ba ne. common_voice_ha_27798444 Habibu yace bai tabbata Hauwa tana so ta yi hakan. common_voice_ha_27798485 Betty na da murya mai dadi. common_voice_ha_27798491 sannan ina jin zafi a gaban jikina anan a kirji common_voice_ha_27798829 fada min yadda ciwon kirjin yake common_voice_ha_27798832 Ina son na tabbatar akwai isasshe. common_voice_ha_27798833 Buga kwallon bayan boncin. common_voice_ha_27798834 Za mu je cin abincin rana tare da shi. common_voice_ha_27798835 Da wuya na sake ganin irin haka. common_voice_ha_27798857 Ina bukatan cokali, cokali mai yatsa, da wuka. Nagode. common_voice_ha_27798858 Hukumomin na ɓoye gaskiya ga al'uma. common_voice_ha_27798859 Ba na wani jin daɗin yin hakan. common_voice_ha_27798890 Na kasance ina kokarin lalata hanya ta cikin tsarin. common_voice_ha_27798893 Bamu ƙosa ba tukunna. common_voice_ha_27798894 Idan baka da fil ɗin maƙale kaya, to dogon fil ɗin zai iya amfani. common_voice_ha_27798895 Na tuna lokacin da nake rera waƙar nan lokaci mai tsaho. common_voice_ha_27798911 Tattaunawa ta ginu ne bisa girmama juna. common_voice_ha_27798913 Na yi tunanin kina da sha'awar hakan. common_voice_ha_27798915 Chen malami ne. common_voice_ha_27799083 Ki danna mukunnin har sai kin ji wani ɗan sauti ya fito. common_voice_ha_27799085 Suna sa P a wannan gidan wasan. common_voice_ha_27799095 Ba ni ma da saurayi. common_voice_ha_27799098 Meyasa kake fushi haka? common_voice_ha_27799099 Da wuya a manta da abinda ya faru. common_voice_ha_27799253 Zan iya gwada magana da Bitrus? common_voice_ha_27799254 Jami ya ce baya son ya yi haka. common_voice_ha_27799257 Koda yaushe Yusuf ya ganni abu daya yake kara tambaya ta. common_voice_ha_27799274 An harbe dan sanda a bugun sa. common_voice_ha_27799276 Ta dakatar da tafiye-tafiye a birane shida na Amurka. common_voice_ha_27799277 Na zaci zaku so shi. common_voice_ha_27799294 Mustapha da Ladi na kallon Hassan. common_voice_ha_27799295 ba bu wani gwajin kawo garkuwa daga cutar. common_voice_ha_27799299 shin har yanzu kana jin ciwo a kirjinka common_voice_ha_27799345 Idan har hakan zai zama damuwa, ka tsaya kai kaɗai. common_voice_ha_27817462 Bitrus ya san ba zai yi nasara ba. common_voice_ha_28388287 Abdullahi da Habiba na ƙaunar juna. common_voice_ha_28388289 Bai kamata Ibrahim ya jefi maguna da dutsuna ba. common_voice_ha_28388294 Bugu da kari, zamu ɗauki karin ayyukan sa ido. common_voice_ha_28388296 Baka taba zuwa Paris ba? common_voice_ha_28388297 Wata kila Aliyu ya fita. common_voice_ha_28388333 Goerge ya sami zaki ni kuma na sami teddy bear. common_voice_ha_28388334 Wata rana zaka yi da na sani. common_voice_ha_28388336 Sai da muka zagaye dukkan kasar. common_voice_ha_28388434 Yanzu zan je na yi magana da su. common_voice_ha_28388443 Mambobin ƙungiyar sun kai talatin. common_voice_ha_28391536 Bazan iya jinkiri ba yau. common_voice_ha_28391539 Ta rabu da ɗanta. common_voice_ha_28391540 Sara 'yar asalin kasar india. common_voice_ha_28391541 Ibrahim ya aikata laifuka, amma ba a taɓa yanke masa hukunci ba. common_voice_ha_28391542 Igiyar tekun ta kaɗa kwale-kwalen da suke ciki. common_voice_ha_28391573 Babangida na ta jiran wannan. common_voice_ha_28391575 Na koma dai-dai da shi. common_voice_ha_28391576 Anne Shirley, me kuka yi wa gashinku? Me yasa, kore ne! common_voice_ha_28391578 Suna yawan son canza abubuwa a kantin nan. common_voice_ha_28391598 Rukunin jinin O positive ya fi yawa. common_voice_ha_28391601 Ya aka yi Ishaku ya san Lami ta mutu? common_voice_ha_28391602 Ba ku sani ba? common_voice_ha_28391603 A wasu hanyoyi, akwai hadarin samun keɓe wani wuri a hanya. common_voice_ha_28394367 Gaskiya halayyarsa ta ban mamaki. common_voice_ha_28394375 An yi amfani da ƙarfe sosai wajen gina ƙasa. common_voice_ha_28394481 Ban fahimci abin da yake so ya faɗa mani ba. common_voice_ha_28394483 Abin gangariya ne, za mu haifi jariri. common_voice_ha_28394485 Jalal ya ji tsoron tsallaka hanyar. common_voice_ha_28394525 Karan aradu ya karya baccin sa. common_voice_ha_28394529 Ba zan iya matse lemon nan ba. Ya bushe. common_voice_ha_28394678 Jalal da Aisha sun sayar da gidan su. common_voice_ha_28394765 Hukumar tallace-tallacen na da lissafi da yawa a asusunta. common_voice_ha_28394766 Babangida ya bar tokar tabarsa ta zuba kan kafet dina mai tsada. common_voice_ha_28394768 Ana gudanar da bincike game da alurar rigakafi ko takamaiman magungunan rigakafi. common_voice_ha_28394769 Ba haka bane. Mu abokaine kawai. common_voice_ha_28394800 Sabulu na taimakawa wajen fitar da dauɗa. common_voice_ha_28394802 Injin cirar kuɗin ya ƙi karbar kati na. common_voice_ha_28394803 Ba jabu bane. common_voice_ha_28394804 Na nace sai mun canza shirin da muka yi. common_voice_ha_28394882 Na turawa mijina saƙo. common_voice_ha_28394883 Ko bindigar ka da harsashi? common_voice_ha_28396046 Ina tsammanin mun ɓace. common_voice_ha_28396048 zazzabin da ya dame ni a kwanaki biyun da suka gabata common_voice_ha_28396050 Ina son karamar gida kuka. common_voice_ha_28396067 Me yasa Hafsat ta yi wa kanta haka? common_voice_ha_28396072 Muryar mutum mutumin ba ta min daɗi ko kadan. common_voice_ha_28396074 Rayuwa tana da wahala ga kowa. common_voice_ha_28396083 Mustapha ya yi kokarin tuntuɓar Hafsat. common_voice_ha_28396090 Majalisar United States ta yi dokoki. common_voice_ha_28396093 Bari su ci gaba da ayyukansu. common_voice_ha_28396122 Ni ban ce ina zama a Australia ba. common_voice_ha_28396123 Yana da sauki. common_voice_ha_28396124 Kwallan ya gangaro kasa ta wurina. common_voice_ha_28396125 Ya yi bayanin yadda za a samar da kwale-kwale. common_voice_ha_28396139 Suna cikin kurciya. common_voice_ha_28396140 Abdullahi ya yi tafiya da iyayensa. common_voice_ha_28396141 Ni gwame ne. common_voice_ha_28396143 a ina kake jin ciwo a kirjin? common_voice_ha_28396186 Yusuf ya saka mayafin sa da hula. common_voice_ha_28396189 Jira a nan. Ba zan jima ba ina dawowa. common_voice_ha_28410354 Ina son mu kasance tare. common_voice_ha_28410357 Gaskiya kai mutumin kirki ne. common_voice_ha_28410358 Bitrus ya ci gaba da magana da Faransanci. common_voice_ha_28410393 Aliko ya nunawa Margeret hoton. common_voice_ha_28410395 ʻYar uwata ta sami shiriya a yanzu ta zama malama. common_voice_ha_28410396 Anan Bitrus ya yi bacci. common_voice_ha_28410835 Babu sanannen rigakafi ko wata kulawa domin kawar da ita. common_voice_ha_28410864 Aisha ta ce ta yi tsammanin Abdullahi ya fara gajiya. common_voice_ha_28410871 Na sa fam biyar akan dokin. common_voice_ha_28410874 Nan take mutum ya bayyana, ya hade jakar kayana ya gudu. common_voice_ha_28410877 Zan tafi gida daga nan. common_voice_ha_28410907 Muna da isasshen iskar gas kuwa domin tafiyar? common_voice_ha_28410909 Jirgin ƙasanmu zai tashi ƙarfe bakwai ya isa Tokyo ƙarfe tara. common_voice_ha_28410910 An samar da wata ƙungiyar domin shiga tseren kwale-kwalen. common_voice_ha_28410929 Littafi shaida ne cewa ʻYan-Habibu na iya abubuwan mamaki. common_voice_ha_28410932 Ya kamata mu fante takobin, don canza mata launi. common_voice_ha_28410943 Masanin kimiyyar ya shahara ba wai iya ƙasar Japan ba, har da wasu ƙasashe. common_voice_ha_28410947 Za ta dawo nan a kasa da mintuna goma. common_voice_ha_28410952 Pedro na da babur kuma yana son tuƙawa. common_voice_ha_28410966 Babangida na son kwanciya cikin ciyawa lokacin zafi. common_voice_ha_28410970 Ya kamata ka sanya hular kwano domin kare kan ka daga rauni. common_voice_ha_28410971 Zan kawo abun sha. common_voice_ha_28410988 Abdullahi na buga ƙwallo da ƙafar hagu, amma yana rubutu da hannunsa na dama. common_voice_ha_28410993 Ina da digiri a injiniya na lantarki. common_voice_ha_28410997 Ba komai ne yake da sauki a rayuwa ba. common_voice_ha_28411009 Kuna son a ƙunshe muku kyautar? common_voice_ha_28411011 Ta ce ta gama yin wancan. common_voice_ha_28411014 Ya kamata maziyarta su sanya takalman da ya kamata, domin kulawa. common_voice_ha_28411017 Ina fatan haka. common_voice_ha_28411028 Mene ne haka game da Ibrahim? common_voice_ha_28411032 Wannan kallo ne na talakawa. common_voice_ha_28411034 Mr. Jordan ya farka katsahan. common_voice_ha_28411037 Wannan shine a matsayin tuna miki. common_voice_ha_28411044 Ƙwayar Ishaku ce. common_voice_ha_28411050 Kyaftin din ya ba da umarni na gaisuwa na kori. common_voice_ha_28411069 Mustapha ya gudu daga wurin aikata laifin. common_voice_ha_28411070 Jirgi mai haɗi na da matsala. common_voice_ha_28411073 Daga gani a wannan hoto, wannan saurayi ne ya balaga. common_voice_ha_28411078 Ni ne wanna, Aunt Wong. common_voice_ha_28411079 Ina ganin shawararsa ta cancanci yin la’akari. common_voice_ha_28411085 Iyayenki na magana da harshen Faransanci? common_voice_ha_28411097 Na shirya kasuwanci da tare da Mr. Brown. common_voice_ha_28411102 Wannan littafin zai taimaka maka wajen karatu. common_voice_ha_28411134 Tabbatar da odar. common_voice_ha_28411140 Zaki shi ne sarkin namun dawa. common_voice_ha_28480428 Spain ce ta ke sarrafa Florida. common_voice_ha_28480434 Ya kamata na baiwa Aliyu wannan littafin. common_voice_ha_28480436 Za mu daidaita a kan hanyarmu. common_voice_ha_28480440 A shekaru masu zuwa tunaninki zai mamaye zuciyata yayin da nake cikin kaɗaitaka. common_voice_ha_28480441 Ina zan iya tura wasikun nan? common_voice_ha_28480442 A iya sani na, baya daya daga cikin masu shirya damfara. common_voice_ha_28480447 Dukkan wanda ya sami nasara shi zai karbi kyautar. common_voice_ha_28480449 Har yanzu ya kamata Hary ya yi wannan. common_voice_ha_28480451 Ka ji hayaniya a bayan ka. common_voice_ha_28480458 Jauro tamkar kowa ya ke. common_voice_ha_28480464 Melanie na son cin pizza. common_voice_ha_28480465 Bana son zama da talakawa. common_voice_ha_28480466 Ina da keke. common_voice_ha_28480471 Gaba ɗaya ya ƙarar da abinda ya tara a wajen caca. common_voice_ha_28480478 Ba ni ne Almasihu ba, amma an aiko ni gabansa. common_voice_ha_28480479 x baya tare da tarin B saboda yana tare da tarin A. common_voice_ha_28480480 Tijjani na da kirki kwarai. common_voice_ha_28480484 Kwanakin nan ina jin daɗin yadda yanayin yake. common_voice_ha_28480485 Pablo ya koyi karatu lokacin yana ɗan shekara biyar. common_voice_ha_28480487 Mista Smith ya ba da shawarar aure ga Jane. common_voice_ha_28480498 Yawanci kurakuran mu na faruwa saboda rashin hakuri. common_voice_ha_28480505 Yaushe zan zo wajen ku? common_voice_ha_28480507 Wasu jiragan ruwa na zubar da sharan su a cikin teku kai tsaye. common_voice_ha_28480510 Baki ɗaya Habibu ya fita daga hayyacinsa! common_voice_ha_28480522 Ta amince tana shan koken. common_voice_ha_28480523 Ta shirya sakin auransa. common_voice_ha_28480524 Ibrahim ya san wajen da zai same ni. common_voice_ha_28480525 Nan bada jimawa ba za'a dasa bishiyoyi da yawa. common_voice_ha_28491084 Kun yi kan lokaci, ko ba haka ba? common_voice_ha_28491085 Jalal na son ya taimaka. common_voice_ha_28491086 Ba za su karɓi duk wani uzirin ƙin halartar taron ba. common_voice_ha_28491088 Kamar Yusuf na son Austarlia. common_voice_ha_28491089 Kuna tunatar da ni abokina Marina, babban malamin Rashanci. common_voice_ha_28491093 zan tura ma hoto common_voice_ha_28491100 Zan iya ninƙaya, amma Ishaku ba zai iya ba. common_voice_ha_28491103 Jalal ya ce bai san wane ne mijin Rifkatu ba. common_voice_ha_28491107 Mustapha ba ya cikin wannan. common_voice_ha_28491108 Ibrahima ya ce yana fatan ya dawo ranar Litinin. common_voice_ha_28491115 Za ka so ka rike hannu na? common_voice_ha_28491118 Ƙofar na rufe daga ciki, ba zai iya shiga cikin gidan ba. common_voice_ha_28491135 Ka san irin alamun da take fama da ita? common_voice_ha_28491143 Ni ne gwarzon ma'aikata na shekara, har tsawon shekaru uku. common_voice_ha_28491145 Ina son ganin abinda ya faru. common_voice_ha_28491146 Ƙasar Amurka ta kusan zama ƙasa ta hudu a duniya mai yawan fursunoni. common_voice_ha_28491148 kusan wani tsawon lokaci ne waɗannan alamun ke gudana? common_voice_ha_28491159 An samu mugun hadari a lokacin zirga-zirga. common_voice_ha_28491160 Hamsatu tace ta shirya zama har zuwa ranan Litinin. common_voice_ha_28491162 Bayan gidana ya ɗan yi ƙasa sosai, fiye da ƙasan. common_voice_ha_28491192 Bangaren kiwon lafiya na daga cikin manyan matsalolin kasar. common_voice_ha_28491199 Baba ya yi amfani da wuta wajen gasa kaza. common_voice_ha_28491201 Ina jin tsoron yin haka. common_voice_ha_28491209 Luke na da guntun gashi. common_voice_ha_28491211 Ba a ganin ƙananan tsaunuka daga jirgin sama. common_voice_ha_28491212 Ka tuna ka tura wasikar kan hanyar ka ta zuwa makaranta. common_voice_ha_28491219 Ni fatalwa ne da na mutu ina tsoron mutuwa. common_voice_ha_28491222 Mustapha da Rifkatu sun ce suna shirin zama a Bostom a bazarar badi. common_voice_ha_28491223 Ina cin kifi ko wacce rana. common_voice_ha_28491228 Na ziyarci Tijjani sau da yawa a Ostiraliya. common_voice_ha_28491230 Hassan baya son hawa jirgin ƙasa na ƙarƙashin ƙasa lokacin hada-hada. common_voice_ha_28491242 A lokacin rubutu, babu ingantaccen maganin rigakafi da aka tabbatar. common_voice_ha_28491244 Duniya na da fadi inda kowa zai yi abinda yake so. common_voice_ha_28491245 Ƙazamin yaron ashe yarima ne ya canza kama. common_voice_ha_28491246 Ina fatan hakan ba zai wahalar da Tijjani ba. common_voice_ha_28491265 Jauro da Aliko su zama kamar 'yan uwa na jini. common_voice_ha_28491267 Na ji daɗi da kika yafe mini. common_voice_ha_28491280 Menene ba su samu ba? common_voice_ha_28491309 Wayanda da suke siyan littafin bada dariya mafi yawan su daliban sakandari ne. common_voice_ha_28491310 Wani dandano kake so? common_voice_ha_28491881 Jami ya sanya hannunsa a kafaɗar wata budurwa. common_voice_ha_28491885 Kamar sanyin bana zai ɗan jima fiye da yadda aka saba. common_voice_ha_28491897 Na hau wuyana cikin aiki. common_voice_ha_28491899 Aliko ne ya karya tagar. common_voice_ha_28491901 Lokacin Tanadin Hasken rana yana farawa ranar uku ga Afrilu. common_voice_ha_28491921 Yin aiki ga jami'ai na musamman na da daɗi. common_voice_ha_28491922 Ba abu ne mai sauki samun sabon aiki a halin yanzu ba. common_voice_ha_28491924 Babangida ya gano cewa Zulai tana sane take ƙin kula shi. common_voice_ha_28491925 Rashin bacci na shafar aikin mawaƙa. common_voice_ha_28491951 Tattara kayana zai ɗaukeni tsahon lokaci. common_voice_ha_28491953 Ya sadaukar da komi sabida ke. common_voice_ha_28491967 Shi ne dai malamin lissafinmu tun shekaru biyun da suka gabata. common_voice_ha_28491970 Ban san Hassana da Falmata sun ƙware kan yin hakan ba. common_voice_ha_28491986 Jauro na aiki a yankin Bay. common_voice_ha_28491988 Ta riga Hassana isa wajen. common_voice_ha_28492013 Za ka turo min hotonka? common_voice_ha_28492028 Jummai ƙawar Cathrine ce da take ji da ita. common_voice_ha_28492031 Ina da kara, sarki da sarakuna uku a hannuna. common_voice_ha_28492043 Na kamu da zazzaɓi Jiya common_voice_ha_28492048 Suna horar da kai don yin aiki kafin tunani. Kawai aiwatar da umarni. common_voice_ha_28492073 A kasar Amurka, cikin ƙasa da shekaru takwas a kwaleji za ka zamo likita. common_voice_ha_28492075 Kimiyya ba tare da manufa ba, zai iya halakar da mutum. common_voice_ha_28492076 A ganina wannan ce hanyar da ya kamata a yi hakan. common_voice_ha_28551239 Tijjani bai sani ba ko Aisha na son yin wannan ko kuma a'a. common_voice_ha_28551243 Mun karɓi wasu alamun da ba mu sani ba. common_voice_ha_28551245 Sojojin Mexico sun harbo jirgin mai saukar ungulu. common_voice_ha_28551255 Wannan dakin cike yake da rana. common_voice_ha_28551266 Yanyin ya sanya murmushi. common_voice_ha_28551268 Ina mafarkin zama model wata rana. common_voice_ha_28552085 Akwai abun da zan iya taimaka da shi? common_voice_ha_28552087 Ina son wani abin da zan rubuta. common_voice_ha_28552182 Bana son in kara ma wani matsala. common_voice_ha_28552200 Lami ta sa yi ganme guda shida a lokacin siyarwa. common_voice_ha_28552214 Na buga wasan ƙwallon kwando a bara. common_voice_ha_28552237 Asalin da kuma tsakiyar mazaman cutar. common_voice_ha_28552238 Jama'a suna ta murna. common_voice_ha_28552274 Kowane ɗalibi na da bajon makarantar jikin hularsa. common_voice_ha_28552276 sanyi da dama na da nasaba da cutar rhino. common_voice_ha_28552340 Ya ce baya jin yana cikin tsaro. common_voice_ha_28567739 Ban yi bacci da yawa ba. common_voice_ha_28803329 Gabatarwa Bayanai ga Jama'a ta Amfani da Abin Lura da dashbod. common_voice_ha_28810442 Yana da wani buri daya: na yadda zai dinga motsewa tsakanin haske da inuwa. common_voice_ha_28810612 Na faɗawa Habibu ya yi magana da kai da faransanci. common_voice_ha_28810676 Abincin kamar wahayi. common_voice_ha_28810713 Kada kayi magana akai. common_voice_ha_28811056 Ishaku ya fara halartar cocin ibilisai. common_voice_ha_28819251 Ban sani ba ko Jalal yasan abinda Amsa ta yi. common_voice_ha_28888470 Yana da haɗari wucewa ta gada. common_voice_ha_28892478 Babangida na son caca. common_voice_ha_29182862 Ko ka san dalilin da ya sa Yusuf bai son yin haka? common_voice_ha_29182925 Mota ta bata da wajen zama a baya. common_voice_ha_30309777 Rubuta katunan sabuwar shekara cibiyar Japan ce. common_voice_ha_30309919 Muna fatan hakan zai faru. common_voice_ha_30310234 Ban sani ba sai da safiyar nan. common_voice_ha_30320436 Shin kana jin komai? common_voice_ha_30322990 Jirgin ruwan ya nufi gabas. common_voice_ha_30473255 Kashegari an gano ɓarnar da jirgin ya yi a bakin tukun. common_voice_ha_30485913 A ina kake yau? common_voice_ha_30486414 Kuna so kuyi wani abu a karshen mako? common_voice_ha_30520504 Ta ce ba za ta yi haka ba. common_voice_ha_30526395 Ina tunanin zan iya gyarawa. common_voice_ha_30603485 Jummai ta ƙi amince cewa ta yarda tayi hakan. common_voice_ha_30604553 Babu abubuwa da yawa da suka fi wawa mai girman kai abin tausayi. common_voice_ha_30665473 Aliko ya fara kasuwancin ƙasashen waje ya kan yi tafiya zuwa ƙetare. common_voice_ha_30665617 Hukamomin United States sun sanya dokar ta ɓaci. common_voice_ha_31171515 Ta saka balet ruwan hoda, sai dai bai yi mata kyau ba.