text
stringlengths 18
125
| clean_label
stringclasses 5
values | clean_label_id
int64 0
4
| noisy_label
stringclasses 5
values | noisy_label_id
int64 0
4
|
---|---|---|---|---|
Najeriya Da Nijar Suna Aiki Tare Ta Fuskar Difilomasiyya Da Soja-Buratai | Africa | 4 | Africa | 4 |
Man Fetur Ya Wadata A Lokacin Kirsimeti | Nigeria | 1 | World | 0 |
Zimbabwe: Mugabe Na Shan Yabo Da Suka | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
An Gano Wani Sinadari Dake Hana Yaduwar Cutar Daji | Health | 2 | Health | 2 |
Masarautun Jihar Nasarawa Sun Dauki Matakan Samar Da Zaman Lafiya | Nigeria | 1 | World | 0 |
Masana kimiyya a Amurka sun sakewa Sauro fasalin halittar sa | Health | 2 | World | 0 |
Sojojin Myanmar Sun Yi Niyyar Kisan Kare Dangi Ma Kabilar Rohingya - Rahoton MDD | World | 0 | World | 0 |
Cece Kuce Diplomasiyya Tsakanin Kasashen Duniya akan Iran | World | 0 | World | 0 |
Yau Ce Ranar Hada Mangunguna Ta Duniya | World | 0 | Nigeria | 1 |
Dangin Kofi Annan Sun Yi Bankwana Ma Gawarsa | Africa | 4 | World | 0 |
Ruwan Da Aka Sako Daga Kasar Kamaru Ya Hadasa Ambaliyar Ruwa A Adamawa Da Taraba | Africa | 4 | Africa | 4 |
Burtaniya Na Son Wuce Amurka a Zuba Hannun Jari a Afirka | World | 0 | World | 0 |
Gwamnatin Jihar Yobe ta Yi hobbasa a yaki da cutar kanjamau | Health | 2 | Health | 2 |
Tasirin Tsohon Shugaba Ibrahim Babangida A Siyasar Nigeria | Politics | 3 | Politics | 3 |
Yadda Aka Gudanar Da Zaben Gwamnoni Da Abin Da Ya Biyo Baya | Politics | 3 | Politics | 3 |
Najeriya: Shugaba Buhari Ya Karbi Wasu Tsoffin Gwamnoni Biyu | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Gwamnatin Pakistan Ta Sasanta Da Kungiyoyin Islama Masu Zanga Zanga. | World | 0 | World | 0 |
Taron Kabilar Kambari Ya Ja Hankali Kan Zaben Kasa | Politics | 3 | Politics | 3 |
Boris Johnson Ya Maye Gurbin Theresa May | World | 0 | World | 0 |
Sojojin Najeriya Sun Ce Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Yan Adawan A Kamaru Sun Koka A Kan Yanda 'Yan Sanda Ke Hana Su Zanga Znaga | Africa | 4 | Africa | 4 |
Wata Kungiya Ta Sayawa Shugaba Buhari Fom Din Tsayawa Takara | Politics | 3 | Nigeria | 1 |
Nijar: Musabbabin Zanga Zangar Da Ta Barke a Maradi | Africa | 4 | Africa | 4 |
Ana Cuwa-cuwar Tikitin Jirgin Kasa A Kaduna | Nigeria | 1 | World | 0 |
Kwamitin Lafiya Ya Bukaci A Rika Yiwa Wadanda Suka Manyanta Gwajin Cutar HIV | Health | 2 | Health | 2 |
Cutar Ebola Ta Shafi Lardi Na Biyu A Congo | Health | 2 | Health | 2 |
Yara Miliyan Daya Ake Kokarin ba Maganin Rigakafin Polio Yanzu Haka a Anambra | Health | 2 | Health | 2 |
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Ta Kaiyyana Karuwar Ciwon Hanta | Health | 2 | Africa | 4 |
Magungunan Cutar HIV Yana Iya Taimakon Marasa HIV | Health | 2 | Health | 2 |
Taraba: Jam鈥檌yyun Adawa Sun Zargi Gwamnati Jiha Da Cin Zarafin Ma鈥檃ikata | Politics | 3 | World | 0 |
An Fara Yiwa Dalibai Gwajin Cutar SIDA a Damagaram | Africa | 4 | Health | 2 |
Turkiyya Ta Shirya Karbar Ikon Birnin Manbij Dake Hannun Kurdawan Syria | World | 0 | World | 0 |
Bom Ya Tashi Cikin Ofishin Kamfe A Kudancin Afghanistan | World | 0 | Nigeria | 1 |
An Rage Wa Tsoffin Gwamnoni Biyu A Najeriya Zaman Gidan Yari | Nigeria | 1 | World | 0 |
Su Waye Ke Hura Wutar Rikicin Jahar Zamfara? | Nigeria | 1 | Nigeria | 1 |
Sajojin Rasha Sun Azabtar Da Mahamat Nour Mamadou | Africa | 4 | World | 0 |
Bakin Haure 83 Daga Nahiyar Afirka Sun Mutu a Teku | Africa | 4 | Nigeria | 1 |
Akalla Mutane Hudu Sun Mutu A wani Harin Bam A Afghanistan | World | 0 | World | 0 |
Zamfara: Kotun Koli Ta Kori Karar Jam'iyyar APC | Politics | 3 | Politics | 3 |
Hadarin Jirgin Sama Ya Kashe Mutane 19 a Sudan Ta Kudu | Africa | 4 | Africa | 4 |
Yan Sandan Faransa Sun Karya Lagon Masu Zanga-Zangar Kasar | World | 0 | World | 0 |
Asusun tallafi na Bill da Milinda Gates zai tallafa wajen aiwatar da wani sabon salon rigakafin shan inna | Health | 2 | World | 0 |
Ana Ganin Haske a Taron Da Amurka, Taliban Ke Yi Na Sasanta Rikicin Afghanistan | World | 0 | World | 0 |
Buhari, Atiku Sun Yi Allah Wadai Da Kisan 鈥榊ar Shugaban Afenifere | Nigeria | 1 | Africa | 4 |
Fiye da mata dubu goma da tamanin ne suke kamuwa cutar dajin bakin mahaifa a Nigeria | Health | 2 | Health | 2 |