tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Zaman gida yasa mun fara hira da aljanu gashi wasu har sun fara koyar yaren su😎
2negative
@user Idan masu sulhun sun tashi suje da Dollars sulhun zaifi yiyuwa ko kuma su bawa gwaggo Dollars din sai ta umarce shi da yabar maganar🤣🤣🤣
2negative
@user Haba! Rahama babu daraja fa 🤠
2negative
@user Wai su sharri kawai suke nema da mu ko kuma ya ga America can sai mutuwa suke amma mu kadai suka sa ma ido munafukai kawaii 😡😠
2negative
@user Kina jin haushin abinda suka ma Nigeria ne ???😂😂😂
2negative
@user Idan wannan ya fadi ai tashi zai masa wuya... 😂
2negative
@user 😁Yan kama guri zauna kenan! To Amma turawan nan dan hauka sai su hana yan adam mafaka, da sunan bakin Hauresaboda kawai yan Africa ne sun bar birrai suna sakalci.
2negative
@user Qaryane wannan ba dan makaranta daya(1)da ake ciyarwa kawai dai wata hanya ne na sace kudin qasarmu🙅
2negative
@user BBC naga take taken ku anya kuma ba yan gandujia banne??🤨🤔
2negative
@user Ta yaya za'ayi inzama mai ilimi?😭😭 Wallahi ya burgeni sosai, Mitewwww Wagga rayuwa akwai matsala yadace ace mutum ya yafe duniya ya koma ga Zalla domin samun rabo mai tsoka duniya da lahira🤦‍♂️🤦‍♂️
2negative
@user Da buharin da atikun da kwankwason dasu taran marokan mawakan daku bbc din duk kunci sa'a bana zagi dana sai na dura muku ashar 'yan rainin wayo kawai 😠
2negative
@user Kullum ba abin daya damu al'umma akeba😏
2negative
@user 🤣🤣🤣, kaji Dan reni hankallin hmm to wakake tambaya annan, Kaida ba abaka shawarra, kadauka, Dan reni wayau,
2negative
@user wlhy matukar ba goggo matarsa ya nada ba be cika shege ba ..... ido idonsa se yanke masa malolonsa👌
2negative
@user: BBC Hausa - Dabarar bera ta adana maniyyi don gasa http://t.co/RVqzRBfaCE"""""""" 🎷🎷🎷🎷🎷🎷 wannan ae iskanci ne
2negative
@user Da ya CE shi shege ne 😂
2negative
@user Yana fallasawa zasu kasheshi🤔
2negative
@user @user Kutt to wae kuna jiran na gwamnati to muce mi 😥😥 kae ana amsar wuta kasan nan
2negative
@user @user Shugaban kasa yfara gaisuwan wireless na dole, shegiya Coronavirus😂
2negative
@user To ai dama dole yace 10 ne saboda ba dansa a ciki,Allah dai yana sane da makaryata masu neman gindin zama 😏😏😏
2negative
@user ‘Yan Ta Adda ☹️
2negative
@user Babban qalubalenshi shine haduwarsa da Ubangiji.. Zai zo gaban Allah daure cikin chains. Ya tanadi abinda zai kwance kansa😑
2negative
@user @user Mukan munga Chinji kala kala tunda yakore mana yunwa a kasa 🤐🤐
2negative
@user Allah sarki ganduje.. Yana ruwa wlhi.. Buhari ya hana kudin.. An hana Sata.😂
2negative
@user Wasu yan arewa kenan Jahilci ya mamaye zuqatanmu😭shiyasa nasara bata zuwa mana yakamata a rika girmama celebrities kodan daukakar da Allah yabasu amma mutane koda wasa basa girmamawa suna gani kamar gayan kowace kalan magana ga celerity wani burgewane #Arewaletsunite
2negative
@user A tauna Tsakuwa domin Aya tayi nadama!👍🏿💪🏿👏
2negative
@user @user Muma muna Allah wadai da jawa addinmunmu zagi😥😥😥
2negative
@user Kai amman an raina ma talaka wayo wlh, An kasa baka tsaro kuma anzo ana cewa ka daina jin tsoron yan bindiga, """"""""""""""""Kai kaji zancen banza"""""""""""""""".🤔🤔
2negative
@user Hmmmmm na rantse sai munci uban wanan guy in yayi myau kyau 😡😡😡
2negative
@user Hmm an maida mulkin kasar ma wasa 🙄
2negative
@user Shan alwashin na nawa yayi zancen banza kawai 😡😡😡
2negative
@user Lallai BABA Yaya kokari tinda ya Alhinanta da wuri ba tare da An dade ba, amma Yan Uwan mu da Yarabawa suka kashe a Kudancin kasar nan sai da aka kusan yin Sati daya sannnan aka tina damu😭
2negative
@user Mutawa mai tonan asiri 💔
2negative
@user Waya tambeye ku? Giskiya Har yanzu baku waye ba wanan Na iya hadasa rikichi fa! This is not news this is rubbish, tell us who wrote this headlines the person needs to be sacked ✊ @user
2negative
@user 🤣🤣😂😂😃wai abun yasamu masu iyayi, uwar gulma tayi cikin shege
2negative
@user Wani abu ya wuce hadama. Idan ma tallafin corona dinne da gaske, nasu ne su kadai da suka kwashe duka?! Idan anyi magana ace mai kudi yana cutan talaka, shi kanshi talakan shi yake zaluntar dan uwansa talaka ai. Duk wanda ya dauki abunda ba nashi bane toh daman ya saba da hakan🙄
2negative
@user Kai bbc hausa, Gaskiya banyarda ba, Indai na sahihul bukhari aka ruwaito ba bazan yarda ba 🤣🤣
2negative
@user A bude masu wuta da barkonon tsohuwa🙏🙏🙏
2negative
@user Sai dai karuwar chinhanchi da a kasamu😥😥
2negative
@user Hahaha 🤣🤣, acikin sauran dollars din da suka rage Kai ma Allah yasa ka cire naka zakka uban Abba mijin hajiya 🤔🤔
2negative
@user Ai kogi yasha ma ba ruwa ba Nigeria ce fah😂😂
2negative
@user Nidae don Allah abar yan jamia su koma school tunda aka budi kasuwa ae aa iya budi school kasuwa baifi school mutane ba 😡😡 Allah ya isa tsaka nin mu dasu
2negative
@user @user 😅😅😅 abar kauna kina ruwa wlh
2negative
@user Wlh kina cikin damuwa tasanadinki wani Dan gatara ya taba manzon Allah wlh munkusa mukonaki Kirin haka tasake faruwa ataba manzon Allah ta dalilinki kuma kekuma wlh duniyar ne agabanki kawai kwanan Yar uwarku Yar fim ta rasu kuke kuka hardake Amma Harkin Manta Duniya knn😭
2negative
@user duniya kenan kinaji kina gani naki rayuwar yaxo karshe RIP in advance🙌
2negative
@user Makaryata masu aiki wa yahudawa yasin yafi mutum biyar suka kashe 🥺😭
2negative
@user Hmmmm Sai yanzu kk dawo Kenan a semifinals Zaa Kara cire ku I am telling you this 😂😂😂😂. @user
2negative
@user Habadai Alhaji, sauro kuma daga kan dutse?! Kodai bamubaka Masa bane dakazo Bauchi??😅😅
2negative
@user Daman bazuwa suke ba meye acikin nigeria neh daxa ayima wasu qasashe iyaka da itah? Talauci da rashin tsaro ya dami mutane 😎
2negative
@user Kuma abin haushi dukkan su basu fi 20years ba fa😡.. Allah ya sauwaqe
2negative
@user Kagansu nan ,irinsu buhari ne mayun mulki,kunyi amma seh kun qara 😒😒basuda wadatar xuci @user
2negative
@user @user ma suna yiwa man U adawa😂😂
2negative
@user Kaman yadda gabon taci zalin amal haka barca xataima man u😂
2negative
@user Yayi gum ne yana tunanim qasashen da zai chilla✈ ba corona virus din bace aranshi🤣🤣
2negative
@user Jack yayi suspending BBC news hausa🙄
2negative
@user @user A'a, ban yarda ba, Kuma bazan yarda ba, na rufe qofar yarda🚪
2negative
@user Wannan ba dai dai bane..🙅
2negative
@user Sai da uwar ya taji kunya koh...😂
2negative
@user Wannan mutun baya tausayin talakawa ko kadan ya Allah duk Wanda baya tausayin Na kasa dashi Allah kada ka tausaya mai ranar tausayi Ana sace mutane daga kaduna zuwa zaria ya kasa yin komai amma dake zakince ne da bukatar shi ta Kai -da-Kai ai har ya fara magana Allah ya isa 😭
2negative
@user Sun bar musu gari indai dan arewa mutum ne tou bazai zabe su a zabe mai zuwa... Wlh da in zabi tinubu gara na fasa zabe for the first in my life😎... Shegu azzalumai
2negative
@user Hausan nan tayi muni, wai 'Tutsu'😂
2negative
@user @user ..In wa'adin mulkin ka yakare ma karka sauka, haka ma in lokacin ka yayi karka mutu,🥴 egee yo mallan fir'auna ma yayi yagama yanzu sai tarihi ake ji.
2negative
@user Tashin hankali anyiwa uwar kortoh fyade yace mama rike min wando na yau daga makwafta za'a Fara🤣🤣 #Ranar_hausa
2negative
@user Babu wani fyade abunda ya yimata tana amarya shine take ramawa tunda itama yanzu ta goge dole taci ubansa 🤣😂🤣
2negative
@user Da wanda ya yaudari kansa kenan idan ma kuna magana akan Abba gida gida ne to jahar kano sai dea kallo Uban Abba Zama Daram 😎
2negative
@user @user @user Gaskiya mah'mood yaci mutunchin maza a idan mata duba da yanda Sumayya ta fake masa kanta agurin yayan'masu kudi 🏣 Amma daga baya ga irin sakayyar da ya aikata mata ya kasa jure talauchin da yake gugar duwawun'sa yabi diyar manya Amma bakomai Laifin Sumayya ne
2negative
@user Kai wai ku ashe makaryata kuke? 🤔
2negative
@user mad oo😂😂 BBC kumafa sai a hankali wlhy
2negative
@user 😂 daga katsina sae kaduna kowa ya sheqe ayarsa
2negative
@user Kaji wata tambayar rainin wayo. Saboda yanaso su zama yan Boko Haram 🙄
2negative
@user sun ji tsoro a basu ruwan madaci su sha 😂
2negative
@user Idan Kuma aka kama mutum yayiwa karamar yarinya wacca bata kae ayi sha,warta ba ina ganin a danda tseshi kawae a sakeshi wannan shine abu mafi sauki mafi muni da bazae taba mantawa dashi a rayuwar sa ba🙏😭
2negative
@user Shege dan matsiyaciya Allah yafika mugu 😡
2negative
@user @user Tsohuwa fa tace koh alwala fa bayayi😂😂 https://t.co/2lTJGwehp8
2negative
@user Ku tai maki R Sadau ta kasa Saye IPhone 11 Sai fama take da X😿😜
2negative
@user Allah ya qasqantar dasu duniya da lahira 🤲
2negative
@user Yasin yana kama da Motar😃
2negative
@user Amma kuma sai ƙara matsarmu kake.. Anyi asarar tsufa dai anan.😒
2negative
@user Yaci gudu 🐰🤣 Duk talakan da Allah ya yiwa tsawon rai, har yaga ƙarshen mulkin #Manjo_Yawale bai rame ba, to ɗan baiwa ne !😭🤸
2negative
@user Tsohon nan ya kwace whl 😂Shi tun a maganarsa zaka gane cewa an warwareshi😂tsoho na okari kenan😂😂
2negative
@user Dan Allah jama a Banda cewa Allah maimaita mana Dan wanan 2020 badadi😔
2negative
@user Gaskiya fah kam cin mutuncin yayi yawa.... Da akwai enough time ba tantama zasu kai 10 aswear 😂
2negative
@user Nabi masanan dagudu babu wando🙄
2negative
@user Allah yakawo karshen kwalliyar da badan miji akayita ba🙏🙏🙏
2negative
@user Wato @user ilimin keetahh yaqare a wajen ganduje 🤣🤣
2negative
@user Waiyo Allah waiyo Allah mudai munshiga uku kalu innalillashi wa ina ileshir raju'un ilimunne ba'a bukata 😭😭
2negative
@user 🤣🤣🤣muma dai baza mu bar masu kuskure su sake kuskure ba😊
2negative
@user Kuna ruwa kd😂😂
2negative
@user FITSARARRU Yan uwana 🤣🤣🤣
2negative
@user @user Ai fa sai dai """"""""""""""""Ministar JIN KAI (jiji-da-kai)"""""""""""""""" ɗin, ba dai """"""""""""""""Ministar JINƘAI"""""""""""""""" ba🤣🤣
2negative
@user Kuyiwa Allah tsoffin nan ku kyale mu ! Da APC da PDP duk kunci Uwatai ! 😏😏😏
2negative
@user Allah ya isa tsakaninmu da ku sai musifa ta faru zaku je jaje mutanan banza marasa kishi Allah ya isa 😭😭😭😭😭
2negative
@user 😥😥 gaskiya free-kick din ya pata mun Rai...
2negative
@user Shegiya wai mekikasha kika danyi haiba ne da nasanki kamar tsintsiya kike 😂😂
2negative
@user Ai duk Mutumun da Idan zaiyi Abu baya tinani to aqarshe seyayi danasani. Kinatayin hotuna kina Alfahari bawanda ya Isa yahana ki, ga Abun da kika jama kanki yau duk wani Mutumun kirki Yana ALLAH wadai dake da zuri'arki soboda kinja Antaba mutunchin KHAIRUL BARIYYA! ALLAH ya isa😡
2negative
@user Sun karta wa juna😂😂😂
2negative
@user GASKIYA BAKADA IMANI KOKADAN SAM BA ALLAH ARANKA TIR.... WANNAN XAQEWAR TAKA KAJE KAYIWA YAN KADUNA, KO ANGAYAMAKA KADUNA NIGERIA CE KOKUMA ABINDA KAFADA SHI XA'AI MAGANA MARA TUSHE KAWAI. 👌🚶🚶🚶🙃
2negative
@user Unguwar wawaye zuwa Yalwar Kadana.. Save you a click😁
2negative
@user Idan Malam Musa ya maido Hassatu bai ma Baraka adalci ba, shi ne zai wani fake da bata haihuwa. Namiji idan yaso kara aure ya dinga hawa sama kenan ya na neman mafaka.. Ni fa raina ma duk ya baci ya dagule😏😏😏
2negative
@user 😂😂😂😖LMAO nabi corona da gudu 🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️A gafarce nii
2negative