id
stringlengths
1
5
url
stringlengths
31
212
title
stringlengths
1
128
text
stringlengths
100
4.27k
9757
https://ha.wikipedia.org/wiki/Ika%20ta%20Kudu
Ika ta Kudu
Ika ta Kudu Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Delta dake a kudu masu kudancin Nijeriya. Kananan hukumomin jihar
9681
https://ha.wikipedia.org/wiki/Ahoada%20ta%20Yamma
Ahoada ta Yamma
Ahoada ta Yamma karamar hukuma ce dake a jihar Rivers a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Kananan hukumomin jihar
46271
https://ha.wikipedia.org/wiki/Ebrahima%20Sawaneh
Ebrahima Sawaneh
Ebrahima 'Ibou' Sawaneh (an haife shi a ranar 7 ga watan Satumba 1986) 蓷an wasan 茩wallon 茩afa ne daga 茩asar Gambiya wanda a halin yanzu yake taka leda a City Pirates a rukunin na 2 na Belgium. A baya ya taka leda a kungiyoyi daban-daban, ciki har da Lech Poznan, KSK Beveren, KV Kortrijk, KV Mechelen, RAEC Mons, OH Leuven da Muaither. Ebrahima Sawaneh yana da shaidar kasancewa 蓷an 茩asa biyu (Gambian-Jamus), amma ya bayyana ga 茩ungiyar 茩wallon 茩afa ta Gambia. Sana'a A ranar 3 ga watan Fabrairu 2014 Ibou Sawaneh ya koma kulob din iyayensa na OH Leuven bayan zaman lamuni na watanni hudu a Qatar a 茩ungiyar Muaither SC. A cikin watan Janairu 2019, Ibou ya koma kulob 蓷in Titus P茅tange a Luxembourg kan kwantiragin rabin shekara. Ya bar kungiyar ne a karshen kwantiraginsa a watan Yulin 2019, inda ya buga wasanni 13 na gasar ya kuma ci kwallaye 7. Manazarta Hanyoyin ha蓷i na waje 'Yan wasan 茩wallon 茩afa ta 茩asar Jamus Rayayyun mutane Haihuwan
10275
https://ha.wikipedia.org/wiki/Port-au-Prince
Port-au-Prince
Port-au-Prince itace babban birnin 茩asar Haiti wanda ke a nahiyar Amurka a yankin karibiyan. Birnin yakasance itace birni mafi yawan alumma a 茩asar, kasantuwarsa a gabar
14278
https://ha.wikipedia.org/wiki/Rilwanu%20Adamu%20Jumba
Rilwanu Adamu Jumba
Alhaji Rilwanu Suleiman Adamu sarki ne a jihar Bauchi da ke Arewacin Najeria. An haife shi a shekara ta (1970) a jihar Bauchi. An nada shi sabon sarkin Bauchi a shekara ta dubu biyu da goma (2010) bayan rasuwan mahaifinsa wato Alhaji Suleiman Adamu. Manazarta Rayayyun Mutane Haifaffun
55150
https://ha.wikipedia.org/wiki/Yadda%20ake%20kunun%20gyada
Yadda ake kunun gyada
Abubuwan da ake bukata Gyda shinkafa lemon tsami ko tsami suga Yadda ake hadaww da fari zaa dauko gyada da shinkafa a jika su sai a markado su bayan an markado su sai a tace sai a zuba a tukunya a daura bisa wuta ayi ta juyawa har sai yayi kauri sai ki sabke sai a dauko lemun tsami ko tsami sai a zuba a sa suga to kunun ya hadu sai
47705
https://ha.wikipedia.org/wiki/Abia%2C%20Jihar%20Enugu
Abia, Jihar Enugu
Abia gari ne, da ke a jihar Enugu, a 茩asar Najeriya. Tarihi Abia gari ne da ke a kudancin 茩aramar hukumar Udi a jihar Enugu a Najeriya. Abia tana cikin dangin Umu-Neke, sauran garuruwan da suka ha蓷a da Udi, Amokwe, Agbudu, Obinagu, Umuabi, Umuaga, da Nachi. Tsarin aure Gaba蓷aya 蓷aurin auren a Abia iri 蓷aya ne da sauran al鈥檜mmar Igbo da ke Gabashin Najeriya. Ana 蓷aura auren ne tare da yarda da halartar manyan dangi da aka sani da Umunna. Bikin auren na gargajiya ya 茩unshi matakai da dama inda na farko shi ne Iku-aka (buga kofa) zuwa mataki na karshe da aka fi sani da Igba nkwu (Auren Gargajiya). A al'adance masoyan kan zama ma'aurata da zaran an kammalan bikin karshe. Geography Abia na a dai-dai Latitude: 6掳 19' 48" N Longitude: 7掳 24' 28" E. Lambar gidan waya ita ce 401104. Yankunan da ke kusa Abia ta yi iyakoki, a Arewa ta Obioma, a Kudu ta yi iyaka da Udi, a Gabas ta yi iyaka da Ozalla da Akegbe Ugwu, a yamma kuma tana iyaka da Amokwe. Yanayi Kamar yadda yake a mafi yawan sassan Gabashin Najeriya, Abia na da yanayi na wurare masu zafi tare da yanayi daban-daban: lokacin damina da rani wanda ke da bambancin yanayin zafi a cikin shekara. Cibiyar gargajiya Akwai tsarin mulki guda biyu a yankin Abia. Na farko ya samu wakilcin basaraken gargajiya, Mai Martaba Sarki, Igwe na al鈥檜mma da majalisar ministocinsa mai mulki wanda ya 茩unshi wakilan dukkanin sassan hukumomin 茩auyen da masu ba da shawara. Tsarin na biyu shi ne 茩ungiyar gama gari da za蓳a蓳蓳en shugaba wanda ake kira The President General da membobin zartarwarsa. Addini Mutanen Abia galibi Kiristoci ne. Akwai majami'u da yawa a Abia da suka ha蓷a da; St. Luke's Anglican Church, St. Mark's Catholic Church, Grace of God Mission Incorporated, Assemblies of God, Methodist Church, Winners Chapel, Holy Ghost Church, Deeper Life Bible Church, Church of Advent, da kuma All Saints Church. Tattalin Arziki da ababen more rayuwa A zamanin mulkin mallaka, mutanen Abia galibi manoma ne, amman a yau yawancin al'ummar Abia ma鈥檃ikatan gwamnati ne ko 拼an kasuwa. Garin yana da wadataccen ruwan sha da wutar lantarki da kuma hanyoyin da suka ha蓷e da sauran yankunan da ke makwabtaka da garin. Ilimi Akwai makarantun firamare guda biyu a Abia sai kuma sakandare guda 蓷aya mallakin Abia da Udi. Fitattun mutane HRM Igwe Apostle KS Chime Manazarta Gari a Jihar
41772
https://ha.wikipedia.org/wiki/Hari%20a%20Jos%20da%20Maiduguri%2C%202010
Hari a Jos da Maiduguri, 2010
A ranar 24 ga Disamba, 2010, 茩ungiyar Boko Haram ta kai hare-hare a Jos da Maiduguri a Najeriya, inda suka kashe mutane 38. Wasu bama-bamai hu蓷u sun tashi a garin Jos Jihar Filato inda mutane 32 suka mutu: biyu kusa da wata babbar kasuwa daya a yankin da akasari mabiya addinin kirista ne da kuma wani kusa da titin babban masallacin birnin. Mutane 6 ne suka mutu sakamakon harin da aka kai wasu majami'u biyu a Maiduguri, jihar Borno Kungiyar Boko Haram ta 蓷auki alhakin kai dukkan hare-haren. Manazarta 2010 Kashe-kashe a Najeriya Hare-hare Hare-haren Boko Haram Hare-haren Boko Haram a Maiduguri Harin bom a