sentence1
stringlengths
3
1.7k
sentence2
stringlengths
3
1.73k
lang
stringclasses
4 values
It was a 2hours movie that I rather shouldn't call entertainment but a moment of empowerment. If I was having doubts, my conviction got better... I was able to connect with the movie because obviously, I have experienced a touch of God before.. . . . I say "yes" again to God's call.
Shirin awa 2 ne da ƙwamma kada na ƙira shi nishaɗi amma lokacin ƙarfafawa. Idan ina tantama, gamsuwa ta yana zama dama-dama... Na samu na haɗu da shirin saboda bayyane, na samu masaniyar taimakon Ubangiji a da.. . . . Nace "eh" kuma ga ƙiran Ubangiji.
en400-ha
It almost accurately portrayed the abuses a lot female students face in Nigerian universities and west Africa at large
Ya kusan nuna daidai zagin da ɗalibai mata dayawa suke fuskanta a jami'o'in Najeriya da Afirka ta yamma gaba ɗaya
en400-ha
Colorful and detailing but thrilling isn't the word. . . . In general, Fifty is standard, beautiful and lively, it is expected to be thrilling at the end but the goose in my pimples didn't show off much but I was happy remembering few lines and scenes at the end.
Mai kyau da bayyanar wa amma ƙayatarwa ba kalmar bace. . . . Gaba ɗaya, Hamsin shine inganci, mai kyau da rayuwa, an yi zaton ya zama mai ƙayatarwa a ƙarshe amma tsikar ƙurajena basu fito sosai ba amma nayi murna da na tuno layuka kaɗan da gurare a ƙarshen.
en400-ha
Kunle Afo's most impactful movie so far... . . . The movie address a topic that is very fundamental in Nigeria Education system. Good story line, interesting plot, fantastic acting. This movie is one of the best you will ever watch on topics bothering on gender based violence in Africans higher institutions. Just enjoy it and firm your unbiased review! It's a cool one
Shiri mai tasiri na Kunle Afo zuwa yanzu... . . . Shirin ya taɓo maudu'i da yake da amfani sosai na tsarin ilimin Najeriya. Layin labari mai kyau, fuloti mai ban sha'awa, wasan kwaikwayo na ban mamaki. Wannan shirin shine ɗaya daga cikin mafi kyau da zaka taɓa kalla a kan maudu'i dake damu akan tashin hankalin jinsi a makarantun gaba da sakandare a Afirka. Kawai na ji daɗin shi kuma ku taurara sharhin ku na rashin son zuciya! Ya kasance mai kyau ne
en400-ha
A Brilliant Movie. . . . Just watched Lara and the Beat on Netflix. This film is wonderful. Beautiful cinematography, on point acting, a great story, nice music and wholesome entertainment that the whole family can enjoy.
Shirin mai kyau sosai. . . . Yanzu na kalla Lara and the Beat a Netflix. Wannan shirin mai ban mamaki ne. Cinematography mai kyau, wasan kwaikwayon kan hanya, babban labari, sauti mai daɗi sai kuma gaba ɗaya nishaɗi da duka iyali zasu iya jin daɗin shi.
en400-ha
Refreshing. . Loved everything about it. The culture, language and music were beautiful.
Mai shaƙatarwa. . Na so kamai game da shi. Al'adan, yare da kiɗa sun yi kyau.
en400-ha
The movie authentically gives us the feel of the eighties, up to how parties were organized, the talk about bleaching, the clothes, and the generous use of damask and adire.
Shirin a ingance ya bamu yanayin shekarun tamanin, har zuwa yanda ake tsara biki,magana akan sauya launi , kayan, da karamcin amfani da damask da adire.
en400-ha
It's a well paced movie, filled with properly fleshed out characters operating in a plot structure that doesn't fall apart. The film. is brought o life with a stunning aesthetic and masterful cinematography. The story, although not phenomenal, is good enough to keep you glued to your seat while imparting a thing or two about the subject matter.
Shiri ne da aka tsara shi da kyau, cike da 'yan wasa da aka zaɓa da kyau suna aiki a tsarin fulotin da baya faɗuwa. Shirin. an yi shi ne da kyakkyawan zane mai ƙayatarwa da cinematography gama gari. Labarin, dukda ba na musamman bane, kyawun shi ya isa ya saka ka mannewa a kujerar ka yayin bayar da abu ɗaya ko biyu game da abinda ke faruwa.
en400-ha
Season 2 Please!. . . . I watched "Fifty Series" and came upon Castle & Castle because of Tola face was familiar. I love this series and would love for a season 2 to come! I just hate that if left me hanging on the last episode, like a season 2 would be coming. So please give us a season 2!!
Zango na 2 dan Allah!. . . . Na kalla "Shiri mai dogon zango hamsin" sai nazo kan Castle & Castle saboda na san fuskar Tola. Inason wannan shirin kuma zan so zango na 2 ya fito! Kawai na tsani cewa idan bar ni inata kallon kashi na ƙarshe, kamar zango na 2 zai fito. Dan haka dan Allah a bamu zango na 2!!
en400-ha
Terrific film!. . . . This is an intense, heartbreaking family drama with an excellent script and stellar acting performances.
Shiri mai kyau!. . . . Wannan matsanancin, wasan kwaikwayon iyali mai saka ɓacin rai tare da rubutu mai matuƙar kyau da aikin wasan kwaikwayo na tauraro.
en400-ha
Light and funny!. . An absolute comedy gold with a great plot-line. From the sisters to the villains, this is a must watch! Not the mention the unexpected fantasy elements and great special effects! Highly recommended.
Kaɗan amma na ban dariya!. . zinariyan barkwanci na gaske tareda fulotin labari mai kyau. Daga 'yan uwa matan zuwa mugayen, wannan na kallo dole ne! Banda ambatan yuwuwar abu ba zato ba tsammani da ɗauka mai kyau na musamman! Na bada shawarar shi sosai.
en400-ha
They took a risk but the execution from production to acting was very well done.
Sun ɗauka risk amma aiwatarwan daga shiryawa zuwa wasan kwaikwayo yayi dakyau sosai.
en400-ha
Farming may not be the best-executed story, but with a captivating performance by Damson Idris, nevertheless, it is still a story worth telling.
Farming ta yuwu bazai zama labari mafi kyawun aiwatarwa, amma tare da aiki mai ɗaukan hankali daga Damson Idris, dukda haka, har lau labari ne da ya cancanci bayarwa.
en400-ha
SUPERBLY REFRESHING!!!. . . . Everything about this movie was just on POINT! The story line, characters and directing..down to costumes. I absolutely enjoyed this!! My popcorn was out in minutes! Love love love! Please make more movies!!!
MAI SHAƘATARWA ƘWARAI!!!. . . . Komai game da wannan shirin kawai a kan HANYA yake! Layin labarin, 'yan wasa da bada umarni.. har zuwa kayayyaki. Haƙiƙa na ji daɗin wannan!! Gurguru na ta ƙare a cikin mintuna! Soyayya soyayya soyayya! Dan Allah a yi wasu shirye-shiryen!!!
en400-ha
Nice cross-country movie. . . . The only thing that I don't like about this movie is the way there was little or no interaction with the Nigerian or Indian environment.. . . . Beautiful romantic movie.
Shirin ƙasashe mai kyau. . . . Abinda kawai bana so game da wannan shirin shine yanda akwai kaɗan zuwa babu hulɗa da muhallin Najeriya ko India.. . . . Shirin soyayya mai kyau.
en400-ha
Amazing movie. . . . I loved loved watching this movie with its excellent plot, screenplay directing and Dakore and the cast delivered so well on the acting. Our culture and heritage was fully represented.Oscar worthy if it was in indigenous category. Definitely a 10/10 for me
Shirin ban mamaki. . . . Ina son son kallon wanna shirin tare da fulotin shi mai matukar kayau, bada umarnin wasan kwaikwayo da Dakore kuma 'yan wasan sunyi ƙoƙari sosai a wasan kwaikwayon. An nuna gaba ɗaya al'adar mu da abinda ke nuna al'adar mu. Ya cancanci Oscar idan ajin asali ne. Tabbas 10/10 a gurina
en400-ha
A fantastic movie!!! Wow wow wow. Nollywood has ascended.
Shiri mai ban mamaki!!! Wow wow wow. Nollywood ta yi sama.
en400-ha
Brilliant. . . . Good story line that requires so much attention. But overall, the movie is well done.
Mai kyau sosai. . . . Layin labari mai kyau da yake buƙatan maida hankali sosai. Amma gaba ɗaya, shirin yayi da kyau.
en400-ha
Great Movie from Nollywood.. . . . Lionheart wasn't just written for the sake of it. It portrayed so many things going on in Nigeria that it'll take one with in-depth and an open mind to see through the movie.
Babban shiri daga Nollywood.. . . . Ba'a rubuta Lionheart kawai don shi ba. Ya nuna abubuwa dayawa dake faruwa a Najeriya da cewa zai ɗauki mutum mai zurfin tunani da karɓar shawara ya kalla shirin har ƙarshe.
en400-ha
This is by far the best production from nollywood! It looks more like an African American film. The acting is top notch and to find out it is the lead actresses first film, thumbs up.
Wannan a nesa shiryawa mafi kyau daga nollywood! Yafi kamar shirin Afirka da America. Wasan kwaikwayon na musamman kuma da ganowa shirin farko ne na jagoran jaruman, jinjina.
en400-ha
Something like a Shakespearean comedy, full of highly amusing, sharply drawn characters and offering wicked insight into how identity is shaped by city living and immigrant culture clash.
Wani lokacin kamar barkwancin Shakespeare, cike da matuƙar ban mamaki, zaɓin 'yan wasa na tunani da bayar da basirar mugunta cikin yanda ake gyara asali daga rayuwar birni da haɗuwan al'adan baƙi.
en400-ha
Nigerians in Brooklyn. . . . This is an amazing film, suspenseful, thoughtful, and colorful.
Yan Najeriya a Brooklyn. . . . Wannan shiri ne na ban mamaki, mai zargi, na tunani, da kyau.
en400-ha
Temi Otedola did amazing job!
Temi Otedola tayi aikin ban mamaki!
en400-ha
Thank you for a perfect example of how HE works in our lives: This movie is a gut-wrencher, reminding us how He works through imperfect, repentant people who are only called to obey Him. He does the rest. He is faithful to complete what He has started. What a GOD honoring movie, showing the Triune in goodness and glory and power. Thank you.
Na gode da misali mai kyau na yaya YAKE aiki a rayuwar mu: Wannan shiri na ban haushi ne, mai tunatar damu yanda YAKE AIKI ta rashin kyau, mutane masu tuba wanda kawai an ƙira su ne don su mai biyayya. Shi yake yin sauran. Yayi imanin ƙarasa abinda ya fara. Wani irin shiri mai yaba ma Ubangiji, mai nuna yin mai kyau da ɗaukaka da ƙarfi. Nagode.
en400-ha
Stroyline was beautiful. . . . The plot twist was everything. Suspense filled. Gripping and interesting. Touched a lot on the importance of communication in relationships. I'll watch it over and over again.
Stroyline yayi kyau. . . . Ruɗanin fulotin komai ne. Mai cike da zargi. Ɗaukan hankali da ban sha'awa. Ya taɓo abu dayawa a kan amfanin tattaunawa a cikin alaƙa. Zan kalle shi akai akai kuma.
en400-ha
I love this film! I've watched it several times. I hope another one is in the works
Ina son wannan shirin! Na kalle shi lokuta dayawa. Ina fata ana kan aikin wani
en400-ha
A Modern Nigerian Classic. . . . . . Nollywood truly has a political/religious/tribal gem here for those who seek to broaden their perceptions of the whys of the major ills of the world & in this case a small community in Nigeria - r so pervasive today.. . . . Soul comes to this physical reality for experiences & this film delivers a ton of them❤
Hanshaƙin Najeriya na zamani. . . . . . Nollywood da gaske tana da baiwan siyasa/addini/al'ada a nan don waɗanda suka buƙaci faɗaɗa ra'ayin su na meyasa na manyan matsalolin duniya & a cikin wannan yanayin ƙaramar al'umma a cikin Najeriya - r wanda ake samu sosai yau.. . . . Soul yazo wannan gaskiyan da ake gani don samun masaniya & wannan shirin ya isar da dayawan su❤️
en400-ha
Fun to watch especially if u understand the Igbo language... But in general it's a good and interesting movie..
Daɗin kallo musamman idan kana fahimtar yaren Igbo... Amma gaba ɗaya shiri ne mai kyau da ban sha'awa..
en400-ha
This movie feels like a mish mash of under-developed ideas with a half hearted romance thrown in. It is not sure if it wants to be a comedy or a satire.
Wannan shiri yayi kamar wani mish mash na ra'ayi mai ƙarancin bunƙasa tareda soyayyar rashin zuciya da aka jefa ciki. Bai tabbatar ko yana son zama na ban dariya ne ko shaƙiyanci.
en400-ha
Genevieve Nnaji proves yet again while she's still the best Nollywood actress of all time with her directing debut. we can only say more grease
Genevieve Nnaji ta kuma ƙara tabbatarwa a yayin da har yanzu itace mafi kyawun jaruma ta Nollywood ta ko wani lokaci da sabon bada umarnin ta. Abinda kawai zamu iya cewa shine ƙarin cigaba
en400-ha
A film which captured a nation's hope for better cinema. . . . One can only wish that other Nigerian filmmakers will build on this same ground for a much brighter Nigerian film future.
Shirin da ya kamo fatan ƙasa don mafi kyawun sinima. . . . mutum zai iya fata cewa sauran masu shirya shirye-shirye na Najeriya zasu ginu a guri ɗaya don gaban shirin Najeriya mafi haske.
en400-ha
Absolutely sensational. . . . This made me feel proud to be Nigerian. Storyline aside, the performances from each character wEré phenomenal and really captured my attention.
Haƙiƙa yayi kyau sosai. . . . Wannan ya saka ni alfahari da zama ɗan Najeriya. Layin labari a gefe, aiyuka daga ko wani ɗan wasa sun kasance na musamman kuma ya ja hankalina sosai.
en400-ha
Searching for a soundtrack & review. . . . There'se a soundtrack at the end of the movie. On the background. It contains no words, it's more a melody. I'm trying to find the name of it.. . . . Beside that, great movie, really slow paced. Acting is realistic. No absurb emotions or anything like that. The conversations, the choosen words, the evens, the chemistry. It looks natural like you're watching a real situation. There's alot of silent moments and stuff like that. So you either like this type of movies, or you don't
Neman sautin kiɗa & sharhi. . . . Akwai wani sautin kiɗa a ƙarshen shirin. A cikin shirin. Bai ƙunshi kalmomi ba, ya ɗan fi salon kiɗa. Ina ƙoƙarin samun sunan shi.. . . . Bayan haka, shiri mai kyau, jinkirta tafiya dagaske. Wasan kwaikwayo yayi kamar na gaske. Babu absurb motsin zuciya ko wani abu kamar haka. Tattaunawan, zaɓaɓɓun kalmomi, daidaiton, alaƙar.Yayi kamar na gaske kamar kana kallon halin da ake ciki dagaske. Akwai yawan lokutan shiru da abubuwa kamar haka. Haka ko ka so irin wannan shiri, ko baza kayi ba
en400-ha
my number one nigeria sci fi best movie. . I love the movie, it falls into my favorite type which i am satisfy off, looking forward for nigeria to bring more to screen.. . . . And my advice for us Nigerian is to support this movie to encourage them to bring and produce more better movies of our choice for us to watch.
shirin sci fi ɗina na ɗaya mafi kyau. . Ina son shirin, ya faɗa cikin nau'in da nafi so wanda na gamsu da shi, na zuba ido ma Najeriya ta kawo ƙari zuwa abin kallo.. . . . Kuma shawara gare mu ɗan Najeriya shine mu taimaka ma wannan shirin don ƙarfafa musu gwiwa su kawo da samar da ƙari shirye-shirye mafi kyau na zaɓin mu don mu kalla.
en400-ha
Kemi Adetiba's King of Boys is exceptional. From the selection of cast to the well executed story line, this movie is nothing short of excellent. The thrill, plot twists, humor, unpredictability are unmatched.
King of boys na Kemi Adetiba na musamman ne. Daga zaɓen 'yan wasan zuwa layin labari da aka aiwatar da kyau, wannan shirin ba komai ƙasa da matuƙar kyau. Ƙayata, ruɗanin fulotin, ban dariyan, ba na hasashe ba basu haɗu ba.
en400-ha
Perfection. . . . Someone should please help me find a mistake in this movie because I have watched it four times and still I can't find one. Everything about the movie was perfect. The movie is an original.
Cikakke. . . . Dan Allah wani ya taimaka min da neman kuskure a wannan shirin saboda na kalle shi sau huɗu kuma har yanzu ban iya samun ɗaya ba. Komai game da wannan shirin cikakke ne. Shirin mai inganci ne.
en400-ha
This film is is a true story and is absolutely brilliant and moving.
Shirin labarin gaskiya ne kuma haƙiƙa na hazaƙa ne kuma mai tafiya.
en400-ha
A Refreshing Nigerian Series. . . . Such a refreshing Nigerian series to watch without the awful music playing throughout the movie. However. I don't like that Netflix just carried Season 1, got me piqued and their is no season 2 to be found.
Shirin dogon zango na Najeriya mai ƙayatarwa. . . . irin wannan shirin dogon zango na Najeriya mai ƙayatarwa na kallo ba tare da saka sauti marar daɗi har ƙashen shirin. Dukda haka. Ban so cewa Netflix kawai ta ɗauki Zango na 1, ya saka ni ƙunci kuma ba'a samu zango na 2 ba.
en400-ha
If it were food I would say mouth watering. . . . The film citation is a necessity, I do not see where it would ever run out of relevance. The actors were carefully picked and displayed such professionalism, the location were amazing never new had such good universities in Senegal , the arts and craft of our African leaders carved out the African identity.. . . . The message this movie carries, how it was told is so special, insightful and artistic. The suspense is on another level, the melange of feelings it creates to us the viewers is something else.. . . . Citation is a must watch go watch it on NETFLIX
Idan da shi abinci ne zan ce mai tsinka yawu. . . . citation shirin tilas ne, Ban ga inda dacewan zai taɓa ƙarewa ba. An ɗauki jaruman a tsanake kuma sun nuna irin wannan ƙwarewa, guraren ɗaukan na ban mamaki ne ban taɓa sabo akwai jami'o'i masu kyau a Senegal ba , fasaha da ƙage-ƙagen shuwagabannin mu na Afirka da aka fitar daga asalin Afirka.. . . . Saƙon da wannan shirin yake ɗauke da shi, yanda aka faɗe shi na musamman ne sosai, na ƙarfin basira da fasaha. Zargin yana kan wani mataki, gaurayewan motsin zuciya da aka ƙirƙirar mana masu kallo wani abu ne daban.. . . . Citation na kallo dole ne je ka kalla a NETFLIX
en400-ha
Excellent Film. . . . This was a great film. A very simple storyline that provides a glimpse into the past to two boys (with many unknowns).. then the twists and turns that surround their reunion as grown men.. . . . Well done! So different from anything I've ever scene.
Shiri mai matuƙar kyau. . . . Wannan ya kasance babban shiri. Layin labari mai sauƙi da ya samar da hangen cikin shekarun baya zuwa maza biyu (da wanda ba'a sani ba dayawa).. sai matsalolin da suka zagaye haɗuwan su a matsayin manyan maza.. . . . Da kyau! Yayi daban sosai daga wanda na taɓa guri.
en400-ha
Loved it. . . . ... beautiful movie ... i love my Nigerians. Beautiful storyline too . Well done
Na so shi. . . ... shiri mai kyau ... Ina son 'yan Nageriya na. Shima layin labari mai kyau . Da kyau
en400-ha
Beautiful, beautiful, sad and necessary.
Mai kyau, mai kyau, fushi kuma tilas.
en400-ha
My Village People delivered fantastic special effects, and they are not over the top. One of my favourite special effects is the rain. The technical crew deserves special recognition for their skills in this movie
My Village People ya isar da tasiri na musamman mai ban mamaki, Kuma basu fi kowa ba. Ɗaya daga cikin tasirin musamman da na fi so shine ruwan sama. Ma'aikatan na'ura sun cancanci yabo na musamman don basirar su a wannan shirin
en400-ha
Historic, Thrilling, Educative and Awesome
Na tarihi, mai ƙayatarwa, ilimantarwa kuma mai kyau
en400-ha
This is my favourite Nigerian film. Really enthralling debut feature.
Wannan shine shirin Najeriya da nafi so. Sabon fasali mai ban sha'awa da gaske.
en400-ha
I deeply appreciated seeing a movie with an emotional bond between two sisters who were connected in so many ways, but disconnected by romance and political views. The movie actors were superb and each character was perfectly cast for their roles.
Na matuƙar yaba kallon shiri mai shaƙuwar ban tausayi tsakanin 'yan uwa mata wanda suke a haɗe a hanyoyi dayawa, amma sun rabu ta hanyar soyayya da ra'ayin siyasa. Jaruman shirin sunyi da kyau kuma ko wani ɗan wasa an bashi rawar da ta dace dashi.
en400-ha
An Educational But Visceral & harrowing Film Expertly Crafted. . It's A great movie well acted and Directed Expertly Crafted while Being educational to a degree but it's a fully immersive visceral experience .. . . . Exploring Race ,and Gang Culture ,in England it's hard to believe some of these things Knowing that it was based on true story makes it and even tougher pill to swallow .Maybe a few scenes are for theatrical licence but still it comes from some where real .. . . . There's so many point in the film where i'd just ask why ? why would you do that ! Nooo !. . . . it's not for the faint hearted and it kind of messes with your mind it's the kind of movie that will leave you with many questions. . . . entertaining but thought provoking and intriguing A work of art One of the Most Original Movies I've seen in ages a refreshing perspective Definitely worth a watch
Na ilimi amma shiri ɓoyayye & janyo baƙin ciki da aka ƙago shi da ƙwarewa. Babban shiri ne da aka yi aiki da kyau da bada umarni an ƙage shi da ƙwarewa yayin da ya zama na ilimi zuwa wani mataki amma ya kasance masaniya mai cikkaken shigarwa.. . . . Binciko tsere, da al'adar ƙungiya , a England yana da wahala a yarda da wa'ennan abubuwan da sanin cewa anyi akan labarin gaskiya ya saka shi wahalar haɗiyan ko ƙwaya. Ta yuwu gurare kaɗan na lasisin wasan kwaikwayo ne amma duk da haka ya zo daga wani guri na gaskiya.. . . . Akwai gurare dayawa a cikin shirin inda zan tambaya me yasa? me yasa zaka yi haka ! Aa'aa !. . . . Ba na rago bane kuma ya kan ɗan wasa da hankalin ka irin shiri ne wanda zai bar ka da tambayoyi dayawa. . . . mai nishaɗantarwa amma dukda haka bada haushi da jan hankali Aikin fasaha na Mafi ingantattun shirye-shirye da na taɓa gani a cikin shekaru ra'ayi mai shaƙatarwa Tabbas ya cancanci kallo
en400-ha
It was a nice, wholesome movie about Love, Faith, Family and temptations of the world.......was a bit cheesy, but I enjoyed it. Fell in love with Mawuli Gavor and would watch it again just to see him..
Yayi kyau, gaba ɗaya shirin game da Soyayya, Imani, Iyali da son zuciya na duniya....... ya ɗanyi rashin inganci amma na ji daɗin shi. Na faɗa soyayya da Mawuli Gavor kuma zan ƙara kallon shi kawai don na gan shi..
en400-ha
Beautiful movie depicting historic events in Benin kingdom. . . . This movie was very educational and interésting to watch. I am still in shock it was done in 2014. The acting and directing was superb. . Kudos to the cast and crew.
Shiri mai kyau dake nuna lamuran tarihi a masarautar Benin. . . . Shirin ya kasance na ilimi da ban sha'awa don kallo. Har yanzu ina cikin kaɗuwa an yishi a 2014. Wasan kwaikwayon da bada umarnin sun yi matuƙar kyau. . Jinjina ga jerin 'yan wasa da ma'aikata.
en400-ha
Great concept. . . . Creative storyline with talented actors. A bit excessive with some of the flashbacks but still very interesting throughout.
Babbar manufa. . . . Layin labari na fasaha tare da jarumai masu baiwa. Ya ɗan wuce gona da iri da wasu tuno bayan amma duk da haka ya bada sha'awa har zuwa ƙarshe.
en400-ha
so cool. . . . This was so chilled. this movie was fun and enjoyable from the start. I've found no flaws to it, maybe the introduction is a little corny, but thats just taste. this movie was light but meaningful. highly recommended!
yayi kyau sosai. . . . Wannan yayi daɗi sosai. wanna shirin yayi daɗi kuma na ji daɗinshi tun daga farko.Ban sami matsaloli a tattare dashi ba. ta yiwu gabatarwan yayi tsohon yayi, amman hakan ɗanɗano ne. wannan shirin bashida nauyi amman yayi ma'ana. ina bada shawara sosai.
en400-ha
KOB is Number 1 Nollywood movie to me right now. The story is way different and genuine. Unveils what goes on in politics for real.
KOB ne lamba 1 a shirin Nollywood a gurina yanzu. Labarin dabanne kuma ingantacce. Ya buɗe abinda ke faruwa a cikin siyasa dagaske.
en400-ha
This was an excellent movie. I would recommend it to anyone!
Wannan shiri yayi kyau sosai. Zan bada shawarar shi ma kowa.
en400-ha
Love this Film. . I will enjoy watching it for many years to come and the conversations that it will spark. . . The acting is very natural without melodrama and it feels very believable. Overall, the film was riveting and kept me really engaged.
Inason wannan shirin. . Zan dinga jin daɗin kallonshi a shekaru dayawa da zasu zo kuma
en400-ha
Love this Film
Ina son wannan shiri.
en400-ha
A BRILLIANT MOVIE WITH A FEW PECKS
SHIRI MAI KYAU TAREDA MATSALOLI KAƊAN
en400-ha
Beautiful story that portrays Nigerian culture. The story is so unique and unpredictable unlike an average Nigerian movie. A must watch
Shiri mai kyau dake nuna al'adun Najeriya. Labarin fitaccene kuma wanda baza'a iya hasashe ba ba kamar
en400-ha
A must see, very interesting story and well acted, great collaboration with Hollywood and Nollywood actors. I thoroughly enjoyed it.
Na dole a gani, labari mai ban sha'awa sosai da kuma ƙwarewar kwaikwayo, babbar haɗaka na 'yan wasan Hollywood da Nollywood. Naji daɗinshi sosai.
en400-ha
Fresh POV. . It is not the kind of cinema we are used to in the western hemisphere, but the production highlights not only a story to develop, but also the colors and culture of the region in which it takes place.
Sabon POV. . Ita ba irin sinima ɗin da muka saba da ita bace a yammacin rabin duniya, amman ƙarin bayanin shirin ba labarin ne kawai da za'a bunƙasa ba, amman kuma launi da al'adar yankin da yake faruwa.
en400-ha
"Citation" works best when it hovers in the infuriating skepticism hurled at its young protagonist as she makes her case, and it's unclear whether the system will work in her favor until the final, unnerving act.
Citation yana aiki sosai idan yana shawagi cikin ɓata shakku da aka jefa ma jarumai ƙanana da takeyin taƙaddamar ta,kuma bai bayyana ko haryar yin zaiyi aiki a alfarmar ta har sai ƙarshe, aikin tsoratarwa.
en400-ha
In a movie which seems like it should have been a mini-series, we follow a relationship, which grows into a family, over the course of 20 years in Nigeria.
A cikin shirin da yayi kamar zai zama ɗan ƙaramin shiri mai dogon zango, mun bi 'yar alaƙa, data girma zuwa ahali, sama da shekaru 20 a Najeriya.
en400-ha
Finally, a good one. . . . A solid entry from the stables of Ayo Makun that combines genuine comedy with love at heart. A must watch for all Nigerians.
Daga ƙarshe, abu mai kyau. . . Dunƙulallan mashigi daga bargan Ayo Makunwanda ya haɗa shirin ban dariya na gaske tareda soyayya a zuciya. Na kallo dole ma duka 'yan Najeriya.
en400-ha
The best Nigerian movie I've ever seen. . This movie is amazing! Very creative and not predictable. I love how the story line is current and relates to what is going on in Nigeria at the moment. The acting was great - Sola Sobowale is a legend!
Shirin Najeriya mafi kyau da na taɓa gani. . Wannan shiri yanada ban mamaki! Anyi ƙirƙirarshi dakyau kuma baza'a iya hasashenshi ba. Inason yanda kan labarin ya zama na yanzu kuma ya danganci abinda ke faruwa a Najeriya a wannan lokacin. Yanayin wasan yayi sosai - Sola Sobowale shahararre ne.
en400-ha
It's a superb piece of work: fresh, harrowing and very humane
Wannan aiki ne mai kyan gaske: sabo,sanya damuwa, da kuma nuna tausayi sosai.
en400-ha
Good series. . I'm really impressed with this series. Its captivating and entertaining.
shiri mai dogon zango mai kyau. . An burgeni sosai da wannan shiri mai dogon zango. Yana burgewa da nishaɗantarwa.
en400-ha
I love this movie. . . . This movies is a very good movies and I wish it will still continue and please when is the season three and four going to be released .
Inason wannan shiri. . . . Wannan shiri shiri ne mai kyau sosai kuma ina fata har yanzu zai cigaba kuma dan Allah yaushe za'a saki zango na uku da huɗu .
en400-ha
This is the reality of being a fault first child in affluent African homes.. . This movie is the reality of the struggle of being female in a male dominated and controlled African environment.
Wannan shine gaskiyan zama ɗa na farko mai laifi a gidajen Afrika masu wadata.. . Wannan shiri shine gaskiyan gwagwarmayar zama mace a cikin
en400-ha
Wonderful story. . . . The movie has a lot of moral lessons. Great role interpretation by Zainab Balogun. If you have lost your way, this movie all you need to re-direct your path to God.
Labari mai ban mamaki. . . . Shirin yana ɗauke da darrusan ɗabi'a dayawa. Babban matsayin fassara wanda Zainab Balogun tayi. Idan ka ɓata a hanyarka, wannan shiri shine abinda kake buƙata don canja hanyarka zuwa Allah.
en400-ha
A provocative if slightly plodding movie…
Shiri mai ban haushi da
en400-ha
Technically, the sound is very good, and camera angles and techniques are unusual and interesting. The fight scenes are well choreographed.
A fasahance, sautin yayi sosai, kuma kusurwoyi da dabarun kamarar na daban ne da kuma ban sha'awa. Guraren faɗan an tsara su da kyau.
en400-ha
Best Nigerian movie seen in a long while. . Amazing movie that really l captures Nigerian culture and its movie industry
Shirin Nigeria mafi kyau da aka gani a lokaci mai tsayi. .
en400-ha
What a disturbing but engaging story. . . . This is a really disturbing story. I feel so sad for Enitan, I cannot possibly imagine what he went through in his childhood. His transformation is remarkable. In the final ending it reveals who Enitan is, and I'm shocked by the revelation. It brings the film to another level of emotional climax.
Labari mai saka damuwa amman mai saka jiɓinta. . . . Wannan labarin damuwa ne sosai. Na ji baƙin ciki ma Enitam, Mai yiwuwa bazan iya kwatanta halin da ya shiga a cikin yarintarshi ba. Canjin shi na ban mamaki. A cikin ƙarshen an bayyana waye Enitan, kuma nayi mamakin bayyanar. Ya kawo shirin zuwa wani mataki na
en400-ha
Incredible movie, great rendention and good story line.
Shiri mai ban al'ajabi, babban rendention da kuma layin labari mai kyau.
en400-ha
Romper Stomper with a twist and also a masterpiece drama. . . . Best Skinhead Cultural movie done in years...if you like movies like Romper Stomper, This is England, A Clockwork Orange...you will probably like this and if you like well made dramas also.... actors first movie produce and from peronal experience too....exellent work mate....loved it...so sad that people down grade this masterpiece in art form from a personal view, from a rookie of making movies... enjoy folks....
Romper Stomper tareda ruɗani da kuma wasan kwaikwayo mai ƙawa. . . . Mafi kyawun shirin al'ada na kai tanƙwal da akayi cikin shekaru...idan kana son shiri kamar Romper Stomper, wannan Ingila ce, lemun aikin agogo...zaka iya son wannan kuma idan kanason wasan kwaikwayo da akayi dakyau.... jarumai shirin farko da aka samar kuma daga kuma ƙwarewa ta.... aiki tayi kyau abokina.... Na so shi.... abin haushin shine mutane sun raina wannan aiki mai kyau a fasahance daga ra'ayin mutum, daga rookie ɗin yin shirye-shirye... ku more mutane.
en400-ha
Really great for women (and men too). . In a world where women are pressured to look better than they are, and live above their means, this show serves as a great tool of financial education to guide them into sensible organisation of their finances and the benefits of delayed gratification. Oh, and it's entertaining too! Fantastic acting!. . . . I don't know what's with the music production though, seems like the same songs were on repeat in every episode.
Babban shiri matuƙa ma mata (da maza ma). . A cikin duniya inda ake tursasa mata da su fi yanda suke, kuma suyi rayuwar da take sama da iyawarsu, wannan shiri ya samar da babban kayan aiki na ilimin kuɗidon jagoran su zuwa ƙungiya masu hankali da kuɗaɗensu da amfanin jinkirin gamsuwa. Yauwa, kuma yana nishaɗantarwa ma! wasan kwaikwayo mai matuƙar kyau!. . . . Bansan menene da samar da sauti ba amman, kamar waƙa iri ɗaya aka ta maimaitawa a kowani episode.
en400-ha
The use of proverbs, innuendos, and play on words, provides so many memorable one liners and quotes that will remain on our tongues for a long time. We will quote the lines and recall the pleasure of watching this series.
Amfani da karin magana, habaici, da wasa a kalmomi, yana sama da abin tunawa masu yawa masu layi ɗaya da rawaitowa da zai zaina a kan harsuna ana lokaci mai tsayi. Zamu rawaito layukan da tuno daɗin kallon shiri mai dogon zangon.
en400-ha
Good for a first.. . A fairly straightforward plot that delivers nothing new, save being the first Nigerian Christmas themed movie. The casting was sweet.
Yayi kyau ma na farko.. . madaidaicin miƙaƙƙen fuloti da bai isar da komi sabo ba, na ajiya sabida shirin Najeriya na farko mai taken Kirsimeti.
en400-ha
A very good movie with a good lesson!. . . . This is movie is about a coming of age comedy/drama about a young boy who wants to fix things with his hands rather sit behind a cubicle. In a broader sense, I think this is just celebrating how things are done in Africa, and how kids learn to be humble.
Shiri mai kyau sosai mai darasi mai kyau!. . . . Wannan shirin akan zuwan shekarun shirin bandariya/ wasan kwaikwayo akan ƙaramin yaro da yakeson gyara abubuwa da hannunshi maimakon zama a bayan cubicle. A cikin faffaɗan hankali, Ina tunanin wannan kawai bikin yanda akeyin abubuwa a Afirka, da yanda yara suke koyon tawali'u.
en400-ha
Citation delivers on giving us a logical representation of what happens in the real world to a large percentage of the youth, particularly students, and more particularly those of the female gender.
Ambato ya isar akan bamu wakilcin nazari a kimiyyance na meke faruwa a duniyar gaske zuwa babban kashi na matasa, musamman ɗalibai,da kuma musamman wa'enda suke jinsin mata.
en400-ha
Crazy,Lovely,Cool. . . . My favorite Nigerian actress Adesua Etomi-wellington brought me to this tv series and I was not disappointed, it was a pleasant surprise to see good acting, really good writing on top of seeing her, all main characters had substance and were not over the top cliché characters, each episode could stand on it's own with plot twists and reveals, if anybody is looking for a good binge watch you couldn't go wrong with this Nigerian gem
Hauka, Abin so,mai kyau. . . . Jarumar Najeriya da nafi so Adesua Etomi- wellington ta kawo ni zuwa wannan shiri mai dogon zango kuma ba'a bani kunya ba, ya kasance abin ban mamaki sosai na ganin kwaikwayo mai kyau, rubutu mai matuƙar kyau a kan ganin ta, duka manyan 'yan wasan
en400-ha
It’s a pity, because this could have been very interesting. But as it is, it's just total amateur hour.
Abin tausayi, saboda da wannan zai iya zama mai ban sha'awa sosai. Amman a yanda yake, kawai cikakken awan rashin ƙwarewa ne.
en400-ha
Was glued!!!!. . . . I enjoyed it. It was brilliant coming from the stables of Hollywood movies. Not a wasted time spent
Ya haɗu!!!!. . . . Naji daɗinshi. abin yayi ƙwazo zuwanshi daga bargan shirye-shiryen Hollywood. Ba'a ɓata lokaci ba.
en400-ha
Phenomenal!! Proud of this Nollywood Production!!
Abin mamaki!! Ina alfahari da wannan samarwa na Nollywood!!
en400-ha
An Amazing Movie. . . . A beautiful story, well told & portrayed. Everything from the locations to makeup, cast, costume, even language & and the showcase of culture was simply breathtaking. Well done Kunle Afolayan
Shiri mai ban mamaki. . . . Kyakkyawan shiri, an faɗa & nuna dakyau. Komai daga guraren zuwa kwalliya, jerin 'yan wasa, kayayyaki, har yare & nuna al'ada ya kasance mai burgewa a sauƙaƙe.Da kyau Kunle Afolayan
en400-ha
Super Recommended! 'Gold Statue' is Magnificent Excellence. It promises a mountain of fun. And with that mountain, comes rivers of quality and an avalanche of Perfect acting performances. This movie is worth every penny you will spend and more.
Na bada shawararshi matuƙa! 'Gold Statue' shine inganci mai muhimmanci. Ya bada alƙawarin tsaunin daɗi. Kuma tareda wannan tsaunin, sai zuwan rafin inganci da aman dutse na cikakken yin wasan kwaikwayo. Wannan shiri ya cancanci ko wani penny da zaka kashe da sauransu.
en400-ha
Hands down the best Nigerian movie I have ever seen..
Hannu ƙasa shirin Najeriya mafi kyau da na taɓa gani..
en400-ha
Good but Kinda Cheesy. . I liked this murder mystery from Nigeria. . . The plot was thick and readable part way in but far enough in to keep my interest.
Yayi kyau amman ya ɗanyi maiƙo. . Ina son sarƙaƙiyar kisan kai daga Najeriya. . . Fulotin yanada kauri kuma ana iya karantawa ɓangaren hanya zuwa ciki amma ya isa ciki da nisa don ajiye abinda nakeso.
en400-ha
Interésting. . . . This movie was interésting from start to finsh. The acting was world class.
Abin ban sha'awa. . . . Wannan shiri ya bada sha'awadaga farawa zuwa ƙarshe. Kwaikwayon ya kai matakin na duniya.
en400-ha
What it means to be Nigerian.. . . . Well done Genevieve Nnaji: a movie for all to see. Kudos Naija, keep improving.
Abinda ake nufi da zama ɗan Najeriya.. . . Da kyau Genevieve Nnaji: shiri dan kowa ya gani.
en400-ha
Only one problem
Matsala ɗaya ce kawai.
en400-ha
Lionheart is a solid film that effectively portrays sexism in workplace in Nigeria. It is very straightforward, highly predictable and also quite weakly directed by Genevieve Nnaji. But on the opposite side of things, her acting performance is terrific, and she successfully elevated both the character and the overall material. The movie is clichéd, but charming. It would have been a perfect potential nominee for the Academy had they not stupidly eliminated it due to it being filmed in the English language.
Lionheart dunƙulallen shiri ne da yake nuna tasirin yin jima'a a gurin aiki a Najeriya.Ya kasance na kai tsaye, ana iya hasashenshi sosai da kuma an bada umarnin da ɗan rauni na Genevieve Nnaji. Amma a gefen saɓanin abubuwa, yin aikinta yayi muni, kuma ta ɗaukaka duka 'yan cikin wasan da gaba ɗaya kayan cikin nasara. Shirin na magana gama gari ne, amma mai ban sha'awa. Da zai zama cikakken mai yiwuwar yin nasara da aka tantance na Academy ba daban an cireshi don sakarci ba saboda anyi shirin da Yaren English.
en400-ha
Mind blowing!!!!. . . . This is one of the best movies I have ever watched! I LOVE it!!!!!
Abin birgewa!!!!. . . . Wannan yana ɗaya daga cikin shiri mafi kyau dana taɓa gani! INASON shi!!!!!
en400-ha
A wonderful film experience! Substantial storyline.. . The suspense would keep you on your toes, and the comic relief would make you chuckle. It is definitely worthwhile.
Masaniyar shiri mai ban mamaki! Layin labari mai matuƙar muhimmanci.. . Zargin zai ajiyeka akan yatsun ƙafafun ka, kuma sassaucin nishaɗantuwa zai saka ka ƙyalƙyale dariya. Tabbas yana da muhimmanci.
en400-ha
A good sequel but a remake would have been far better for good story buildup. . . . I must say I commend the director and his acting too ( Ramsey Nouah).
Cigaba mai kyau amman sake zai iya zama mafi kyawu don gina labari mai kyau. . . . Dole na ce na jinjina ma daraktan da wasan kwaikwayon shi ma(Ramsey Noah).
en400-ha
100% on point. So accurate n so well played. Everyone was fantastic. Makes one proud ure Nigerian 👏👍😘
100% akan batun. yayi daidai sosai kuma anyi wasan dakyau. kowa ya bada sha'awa. Yasa mutum alfahari da Najeriya 👏👍😘
en400-ha
It is beautiful to see Sam Dede on our screens again, and to see he is still a master of his craft, giving us a stellar performance. Where there is Stella Damasus, you can be sure to see some genuine tears, with emotional scenes, and she seems ageless.
Yayi kyau don ganin Sam Dede a allon kallon mu kuma,kuma don gani har yanzu shi ƙwararre ne a sana'ar shi, yana bamu aikin stellar. Inda akwai akwai Stella Damasus, zaka iya tabbatarwan ganin wasu hawaye na gaske, da gurare masu motsa zuciya, kuma tayi kamar marar shekaru.
en400-ha
Perfection. . . . This is a must watch movie!. I can't even say more. I'm short of words.
Cikakke. . . . Wannan shirin kallo dole!. Bazan iya ƙara cewa komai ba. Kalmomi sun yimun ƙaranci.
en400-ha
Interesting how open the characters are to speaking about their relationships and with restraining anger during such emotional circumstances.
Mai ban sha'awa yanda 'yan cikin wasan suke a buɗe don magana akan alaƙan su kuma da kame kai daga fushi lokacin yin yanayin motsin zuciya.
en400-ha
It was pretty interesting to actually find out how the hymn Amazing Grace was actually written.
Ya kasance mai ɗan ban sha'awa don haƙiƙanin gano yanda waƙoƙin yabo na Amazing Grace suka kasance haƙiƙa a rubuce.
en400-ha
This movie really touched my heart in regards to God's AMAZING GRACE! A MUST SEE!!!
Wannan shiri yayi matuƙar taɓamin zuciya dangane da " ALHERI MAI BAN MAMAKI"! na Allah. NA KALLO DOLE!!!
en400-ha