sentence1
stringlengths
3
1.7k
sentence2
stringlengths
3
1.73k
lang
stringclasses
4 values
A steamy soap opera unfolding against the backdrop of a cautionary history lesson reminding us that in Nigeria, the more things change, the more they stay insane.
Soap opera mai tashe dake warwarewa akan backdrop na darasin gargaɗin tahiri dake tunatar damu cewa a Najeriya, iya yawan abubuwa da suka sauya, iya yawan da zasu tsaya da hauka.
en400-ha
An enormous amount of work and scrutiny went into making this. Such an enormous amount, its quality stands out easily and brazenly. The sheer amount of authenticity is simply breathtaking.
Aiki mai matuƙar yawa da tantancewa ya tafi zuwa yin wannan. Irin wannan matuƙar yawa, ingancinshi yayi fice a sauƙaƙe kuma da zarra. Tsabagen yawan ingancin a sauƙaƙe mai burgewa ne.
en400-ha
My Village People is a movie that will have you losing your home training while watching it. But it is a pathfinder of sorts. Nollywood generally has not done a good job of making the supernatural sexy and appealing. My Village People achieves it effortlessly, and deserves copious amount of praise.
My village people shiri ne da zai saka ka rasa tarbiyyar gidanku yayin da kake kallon shi. Amma mai nemo hanya ne na nau'ika. Nollywood gaba ɗaya batayi aiki mai kyau ba na sanya shu'umancin motsa sha'awa da birgewa. My Village People ya sameshi cikin sauƙi, kuma ya cancanci yabo mai ɗumbin yawa.
en400-ha
The story is nothing we haven't seen before but its told from a Nigerian perspective, its funny, quirky and the dialogue is great when compared with others available in the Nigerian market.. . . . I totally enjoyed the movie, would definitely recommend (to my Naija folks!).
Labarin ba komi bane da bamu taɓa gani ba a baya amma an faɗeshi daga mahangar Najeriya, yanada ban dariya, wanda ba'a sabayi ba kuma maganganun yayi kyau idan aka dangantashi da wasu da ake dasu a kasuwar Najeriya.. . . . Gaba ɗaya na ji daɗin shirin, tabbas zan bada shawarar shi (ga jama'a ta na Naija!).
en400-ha
1980's, drug mules, beautiful black women ... I'm in heaven
Shekarun1980, masu sufurin ƙwaya, kyawawan baƙaƙen mata ... Ina cikin aljanna
en400-ha
Realistic but slow pacing and very melodramatic.. . . . Good acting, based on true events and a decent story. The pacing was a little too slow for my liking and some scenes feel like a made-for-tv movie (the cheese music and the over dramatization).. . . . Overall watchable if you know what you are getting into ahead of time.
Na gaskiya amma da jinkirin tafiya kuma yayi melodrama dayawa.. . . . Wasan kwaikwayo mai kyau, akan lamuran gaskiya kuma labari mai kyau. Tafiyan yayi ɗan jinkiri dayawa ma so na kuma wasu guraren sunyi kamar shirin anyi-don-talabijin(sautin mai daɗi da yawan wasan kwaikwayo).. . . . Gaba ɗaya za'a iya kallo idan ka san me kake samu cikin gaban lokaci.
en400-ha
Correction.. . . . Thanks for this. I am impressed with it. But I Nelson Orah played the character of Ahmed, not Umar. I will appreciate it if it is corrected.
Gyara.. . . . Nagode da wannan. An burgeni da shi. Amma Ni Nelson Orah ya fito a matsayin Ahmad, ba Umar ba. Zan yaba da shi idan aka gyara.
en400-ha
She is' Super Fantastic! You want to see this movie. This movie is extraordinarily enjoyable. Pure Nollywood sweetness.
Ta kasance' matuƙar kyau! Zaka so ka kalli wannan shirin. Wannan shiri mai kyau ne na ban mamaki. Zallan abin so na Nollywood.
en400-ha
I was thrilled after watching the movie, everything was on point. I was particularly impressed with the quality of the cast and crew. The director, Kemi Adetiba did a great job and I'm so proud of her. I have recommended it to so many people. I look forward to watching more of her work.
An ƙayatar dani bayan kallon shirin, komai yayi yanda akeso. An burgeni musamman da ingancin jerin 'yan wasa da ma'aikata. Mai bada umarni, Kemi Adetiba tayi aiki mai kyau kuma ina alfahari da ita. Na bada shawararshi ga mutane dayawa. Na zuba ido don kallon wasu aikin ta.
en400-ha
Genevieve Nnaji stamps her foot concretely in the pantheon of genuis directors. She doesn't disappoint in her debut, Lion Heart. It's a must watch, as it announces the birth of an international Nollywood.
Genevieve Nnaji ta tsaida ƙafafunta da kyau a cikin manyan masu bada umarni masu baiwa. Bata bada kunya a sabon fitowan ta,Lion Heart. Ya kasance na kallo dole, da ya sanar da farkon Nollywood ɗin duniya.
en400-ha
Nollywood at its peak!!!!. . . . This movie tells a story about culture, unity and family. So many themes that I can't finish mentioning.
Nollywood a ƙololuwan ta!!!!. . . . Wannan shirin ya bada labari akan al'ada, haɗin kai da iyali. Take masu ɗumbin yawa da bazan iya gama faɗansu ba.
en400-ha
A Good and Wise film. It was a good film, that shows the dangers of Nigerian tribalism and how it can affect a young love.
Shiri mai kyau da hikima. Ya kasance shiri mai kyau, da ya nuna hatsarin ƙabilancin Najeriya da yanda zaiyi tasiri a ƙaramar soyayya.
en400-ha
this movie is a good offering in the genre.
wannan shirin kyauta ce mai kyau a cikin nau'in.
en400-ha
Loved this Movie. . . . I was really surprised to read negative reviews for this movie. Do we truly know what a good movie is? This movie was really good, very enjoyable. Well developed characters, believable and relatable story line. And the quality, fantastic. Well done guys. Loved it even more than wedding party 1 and 2. I am not disappointed at all.
Na so wannan shirin. . . . Naji mamaki sosai da na karanta magana marar kyau ma wannan shirin. Shin dagaske mun san ya shiri mai kyau yake? Wannan shiri yayi kyau sosai, na jin daɗi sosai. 'Yan cikin wasan an bunƙasa su da kyau, layin labari na iya yarda ne da na iya kamantawa. Da ingancin, mai kyau. Sannunku gayu. Na so shi har fiye da wedding party na 1 da na 2. Ba'a bani kunya ba gaba ɗaya.
en400-ha
Saw the Premieré in Houston Texas. . . . This movie should win an Oscar Award. The Storyline is so good. The Actors weré all incredible.
Naga nunawan farko a Houston Texas. . . . Wannan shirin ya kamata ya samu lambar yabo daga Oscar. Layin labarin yayi kyau. Jaruman duka sun kasance masu ban mamaki.
en400-ha
Anyone who loves art, Who's seen part one will know the plot and storyline was already built dEré and this was a follow up.
Duk wanda yake son fasaha, Wanda ya ga kashi na ɗaya zai san fulotin da layin labarin sun kasance tuni a gine dEré kuma wannan abinda bibiya ne.
en400-ha
Great outcome.
Sakamako mai kyau.
en400-ha
Expository Movie. . . . This is a very good and distinct movie. Some people might not like it perhaps because they are used to the love or thriller story films or perhaps because they are not used to life with a vehicle. They movie truly shows how things really are in the life of mechanics, apprentices and customers. It also teachers parents and children a good lesson. It is a seemingly perfect expository movie.
Bayyanannen shiri. . . . Wannan yayi kyau sosai kuma shiri daban. Wasu mutanen ba lallai su so shi ba ta yuwu saboda sun saba da shirye-shiryen soyayya ko na ƙayatarwa ko kuma ta yuwu saboda basu saba rayuwa tareda abin hawa ba. su shirin dagaske ya nuna yanda abubuwa suke a haƙiƙa a cikin rayuwar makaniki, masu koyo da abokan cinikayya. Yana kuma malamai iyaye da yara darasi mai kyau. Ya kasance kamar bayyanannen shiri mai kyau.
en400-ha
Understated, powerful crime drama with historical flavor. . This was a very character rich film. Not a single scene was wasted.
Understated, wasan kwaikwayo mai ƙarfin crime tareda ɗanɗanon tarihi. . Wannan shiri ne mai cike da 'yan wasa. Babu guri ɗaya da akayi asararshi.
en400-ha
Great continuity throughout the movie... The writer and director is highly intelligent and creative. Thank you so much for this amazing movie
Cigaba mai kyau har zuwa ƙarshen shirin... Marubucin da mai bada umarni yanada basira da iya ƙirƙira. Na gode sosai don wannan shirin mai ban mamaki
en400-ha
I enjoyed seeing very good parts of Lagos, both on the mainland and the island, used, unlike other movies that stay in one location. Lagos is a beautiful place to shoot a movie, especially if the diversity of the state is put to use, as seen here. Accident scenes are usually tricky for Nollywood to portray, but it was a pleasant surprise to see a very believable one here.
Na ji daɗin ganin ɓangarorin Lagos masu kyau sosai, duk a cikin gari da tsibirin, da akayi amfani, ba kamar wasu shirye-shiryen da suka tsaya a guri ɗaya ba. Lagos gurine mai kyau don ɗaukan shiri, musamman idan aka saka rabe-raben garin a aiki,kamar yanda aka gani a nan. Guraren hatsari sau dayawa suna bada matsalan nunawa ga Nollywood, amman ya kasance abin ban mamaki mai gamsarwa na ganin wanda za'a iya gaskatawa sosai anan.
en400-ha
Citation the movie. . Perfect Movie. Loved every second of the movie. Wished it didn't end
Ambato shirin. . Cikakken shiri. Naso dukkan daƙiƙa ma shirin. Nayi fatan bai ƙare ba.
en400-ha
Akinnuoye-Agbaje's directorial debut is a troubling coming-of-age story based upon the directors own experiences as a 'farmed out' Nigerian child in the UK during a period of surging xenophobia in the wake of the Windrush generations arrival. The look and feel of the films early moments present a setting and characters so raw and realistic that one could only capture from having experienced them. The pacing of the film in many ways reflects this. At times seeming to take on an almost frantic pace which is meaningful in a way that captures the effect of somebody recalling their life story - made up of the important details and traumatic moments - though occasionally making it difficult to capture and appreciate the passage of time bordering on surreal. The supporting characters similarly are raw and identifiable foils though lacking in the depth required to be whole characters beyond their interactions with the film's lead. Furthermore the film does little to address or contextualize its setting, deliberately choosing to focus on the internal struggles of it's central character. Despite this the films central character is compelling enough to keep the viewer engaged solely in his development throughout the film. Overall Farming is an impressive directorial debut that tackles issues of dual identity and self-hatred in a manner that leaves plenty unsaid but provides a bitter and frequently heartbreaking account of an individuals struggle for meaning and identity. There is so much to be admired about this film which presents an often overlooked period in British history, the importance of such a personal topic deserving of a greater run-time than the films mere 107 minutes.
Sabon bada umarni na Akinnuoye-Agbaje ya kasance labarin zamani mai matsala akan masaniyar kai na darakta a matsayin 'kulawa da yaro' na yaron Najeriya a UK a lokacin ƙaruwan ƙyamar baƙi a tashi tsayen isowar zamanin Windrush.Kallo da yanayin farkon lokacin shirye-shirye yana gabatar da tsari na 'yan wasa sababbi kuma na gaske cewa wani kawai zai iya ganowa daga samun masaniyar su. Yanayin tafiyan shirin ta hanyoyi dayawa ya hasko wannan.Wani lokacin kamar yanason ɗaukan kusan takun fama da fargaba wanda yake mai ma'ana a cikin hanya dake gano sakamakon wani yana tuna labarin rayuwar su- ƙunshe da bayanai masu amfani da lokutan tashin hankali - amma ba koda yaushe ba wanda yake sakashi wahalar ganowa da yaba wucewan lokacin iyaka akan abin al'ajabi. 'Yan wasa masu taimakawa suma sababbi ne kuma daƙilewa da za'a iya bayyanarwa amma sun gaza a zurfin da ake buƙata don zama cikakkun 'yan wasa fiye da hulɗar su tareda jagaban shirin. Bugu da ƙari shirin yayi kaɗan don taɓo ko bada muhallin tsarin shi, da gangan sun zaɓi mayar da hankali akan gwagwarmayar ciki na jagaban ɗan wasan shi. Dukda hakan jagaban ɗan wasan shirin yana tursasawa don ajiye mai kallo jiɓinta shi ɗaya a cigaban shi har zuwa ƙarshen shirin.Gaba ɗaya Farming sabon bada umarni ne mai burgewa dake shawo kan al'amura masu shaida biyu da tsanan- kai a yanayin dake barin abu dayawa da ba'a faɗa ba amma yana kawo bayanai masu saka ɓacin rai mai ɗaci kuma akai-akai na gwagwarmayar mutane don ma'ana da shaida. Akwai abubuwa dayawa sosai don martabawa gameda wannan shiri wanda ya gabatar da lokacin kau da kai sau dayawa a tarihin Britaniya, amfanin irin wannan batun sirri da ya cancanci babban lokacin yi akan shirye-shiryen mere mintuna 107.
en400-ha
amazing film must see
shirin mai ban mamaki kallo dole
en400-ha
Good series. . I really like this show. All the characters are great and I enjoy watching. Hope it stay around for more seasons. Looking forward to the next season!!!
Shiri mai dogon zango mai kyau. . Ina matuƙar son wannan wasan. Duka 'yan wasan sunyi dakyau kuma na ji daɗin kallo. Fatan zai tsaya kusa don ƙarin zango. Ina zuba ido don ganin zango na gaba!!!
en400-ha
Working from a script by playwright Darci Picoult, Dosunmu fashions a tale that’s realistic, melodramatic and culturally specific (we spend as much time ogling colorfully patterned dresses as we do admiring Gurira’s endlessly expressive face), yet unmistakably archetypal.
Yin aiki daga wani rubutu na marubuci Darci Picoult, Dosunmu fashions labari da ya kasance na gaskiya, na melodrama kuma takamamme na al'ada (mun ɗauki lokaci mai yawa muna kallon riguna masu tsarin launuka kamar yanda muka yi sha'awa mara ƙarewa a nunin fuskar Gurira), tukunna abun misali marar kuskure.
en400-ha
Great movie!
Shiri mai kyau!
en400-ha
No words to describe the power of this movie and its reminder of how fortunate it is to have never lived through a civil war. Extraordinary story telling of tragic, recent Nigerian history and the humanity within it all.
Babu kalmomi don bayyana ƙarfin wannan shirin da tunatarwar shi na yanda yayi sa'a da bai taɓa zama cikin yaƙin basasa. Bada labarin na ban mamaki ne na tashin hankali, tarihin Najeriya na kwanannan da tausayi a cikin shi gaba ɗaya.
en400-ha
Beautiful
Mai kyau
en400-ha
Rational representation of the Igbos. . . . Lion heart represented what it really means to be Igbo - hard-working and communal system of living.
Nuni bisa hujja na inyamurai. . . . Lion heart ya nuna menene haƙiƙanin nufin zama inyamuri- aiki-tuƙuru da rayuwar mulkin gargajiya.
en400-ha
There is a lot of mediocre acting here and there and some things made little to no sense for me but overall i did enjoy it for what it is. I would probably not watch it ever again but seeing it once is nice.
Akwai yawan wasan kwaikwayo matsakaici a nan da can kuma wasu abubuwan sun yi kaɗan zuwa babu ma'ana a gurina amman gaba ɗaya naji daɗinshi a yanda yake. Ta yuwu bazan ƙara kallon shi ba har abada amma kallon shi sau ɗaya yayi daɗi.
en400-ha
While the themes here are, of course, redolent of neorealism, the filmmakers don’t make ostentatious nods to cinema past. Their voice is their own; the camera is mobile when it needs to be, but stands still much of the time, letting the excellent cast build their characters as the events of the film test their endurance.
Yayin da taken nan sun kasance, tabbas, tuno da ambaton siffanta talauci a sauƙaƙe, masu haɗa shirin basuyi amincewa na rashin gaskiya ba na abinda ya wuce na sinima ba. Muryar su tasu ce; Kamarar tana tafiya lokacina da ya kamata, amma tana tsaye a guri ɗaya lokuta dayawa, da ke barin mafi kyawun jerin 'yan wasa su gina rawar da zasu taka a matakin abubuwan da zasu faru na shirin gwajin juriyar su.
en400-ha
Funny Funny Funny. . . . Oh mehn, this movie is super funny. if you are looking for a movie to lift your mood up then this is the right movie for you.
Ban dariya Ban dariya Ban dariya. . . . oh mehn, wannan shirin mai matuƙar ban dariya ne. Idan kana neman shiri don saka ka cikin yanayin farin ciki to wannan shine shiri daidai don kai.
en400-ha
Superb movie!!. . This has got to be the best made movie to come out of Nigeria, not to mention hilariously funny!
Shiri mai kyau!!. . Wannan ya kamata ya zama shiri mafi kyau da zai fito daga Najeriya, ba don a ambaci na matuƙar ban dariya!
en400-ha
BEAUTIFUL AFRICAN WOMEN
KYAKKYAWAN MATAN AFIRKI
en400-ha
I don't know on what basis people have given this movie such a low rating but believe me after a long time I've a watched such a good, cute, clean and better than Bollywood movie.
Ban san a kan wani dalili mutane suka bama wannan shirin irin wannan ƙarancin kima amman ku yarda dani bayan lokaci mai tsayi na kalla irin wannan shiri na ƙwarai, mai kyau, tsaftatacce kuma wanda yafi shirin Bollywood.
en400-ha
The picture quality of this movie is great, and the director did a good job.
Ingancin hoton shirinnan yayi kyau, kuma mai bada umarnin yayi aiki mai kyau.
en400-ha
Outstanding performance. . . . Temi Otedola's performance was truly stunning. I thoroughly enjoyed the layers that the story had and the way that each key piece of information was revealed.
Aiki mai kyau. . . . Aikin Temi Otedola yayi kyau dagaske. Gaba ɗaya naji daɗin shimfiɗar da shirin yake dashi da kuma yanda aka bayyana kowani yankin bayanai.
en400-ha
A Major Step in taking back our narrative. . . . This movie, has really showed a deep side of the struggles of the people we often ignore. Easy to see a person to judge, but when stories like these are told you start to look at everyone with a different lens. The ending, though abrupt keeps you in a limbo and holds you in a powerful suspense pondering on what you just witnessed.
Babban taku a cikin mayar da ruwayar mu. . . . Wannan shiri haƙiƙa ya nuna ɓangare mai zurfi na gwagwarmayar mutanen da muke yawan watsi da su. Sauƙin ganin mutum don yanke hukunci, amma idan aka faɗi labarai irin wa'ennan zaka fara kallon kowa da nufi daban daban. Ƙarshen, amma kwatsam ya ajiyeka a cikin rashin tabbas kuma ya riƙeka a zargi mai da waswasi a kan abinda yanzu ka shaida.
en400-ha
Spot On!!! 🔥🔥🔥. . Definitely African movie of the year, enjoyed every minute of the 2hours 30minutes 😀👏👏👏🔥🔥🔥🔥🔥🔥✔✌
Ya tsaru!!!🔥🔥🔥. . Tabbas shirin Afirka na shekarar, Naji daɗin kowani minti na awa 2 da minti 30 😀👏👏👏🔥🔥🔥🔥🔥🔥✔️✌️
en400-ha
A rare story about the values of family from a very distinctive perspective. Eloquently interpreted with perfect casting
Labari ba na kasafai ba gameda kimar iyali daga ra'ayi mabanbanta. Anyi fassarar shi a fayyace tareda zaɓin 'yan wasa cikakke.
en400-ha
Finally a great Nigerian film. For years I’ve been hoping that Nigeria would produce a really great film, and that’s where the Esiri brothers come in.
Daga ƙarshe babban shirin Najeriya. A shekaru dayawa nayi fatan cewa Najeriya zata samar da shiri babba sosai, kuma daga nan ne inda 'yan uwa Esiri suka shigo ciki.
en400-ha
Honestly this movie is really good production wise and the sequel. Chills from top notch acting.
Gaskiya wannan shirin samarwa ne mai kyau hikima kuma mabiyi. Daɗi daga wasan kwaikwayo ingantacce.
en400-ha
Hardly was there a period of 5 minute in this movie with nothing to smile, chuckle or laugh about. I don't think there is a Nigerian movie that beats this in it's genre (Fictional Comedy). The movie effects were as well commendable.
Da wuya idan akwai lokacin minti 5 a cikin wannan shiri tareda babu abinda za'ayi murmushi, dariyar ciki ko dariya akai. Bana tunanin akwai wani shirin Najeriya da yakai wannan a nau'in shi (ƙagaggen labarin ban dariya). Tasirin shirin sun kasance abin yabawa suma.
en400-ha
Good Nollywood romantic comedy. . This movie is exactly cheesy enough to make you smile after a bad day.
Shirin soyayyan ban dariya na Nollywood mai kyau. . Wannan shiri yayi haƙiƙanin daɗi isasshe da zai saka ka dariya bayan rana marar daɗi.
en400-ha
Nice cross-country movie. . . . The only thing that I don't like about this movie is the way there was little or no interaction with the Nigerian or Indian environment.. . . . Beautiful romantic movie.
Shirin da ya haɗa ƙasashe mai kyau. . . . Abinda kawai da banaso gameda wannan shirin shine yanda akwai kaɗan zuwa babu hulɗa tareda gwamnatin Najeriya ko Indiya.. . . . Shirin soyayya mai kyau.
en400-ha
The story starts a bit slow but stick with it. Very good story.
Labarin ya fara a ɗan hankali amma a tsaya a haka. Labari mai kyau sosai.
en400-ha
King of Boys. . . . This series is absolutely fantastic, from the story line to the cast, costumes and the emotion portrayed by the protagonist. I'm sure proud to be a Nigerian at this time. Well done Kemi Adetiba, well done Sola Sobowale!
King of boys. . . . Wannan shiri mai dogon zango yayi matuƙar kyau haƙiƙa, daga layin labarin zuwa jerin 'yan wasa, kayayyaki da kuma motsin zuciyan da jaruman suka nuna. Ina tabbas alfahari da zama ɗan Najeriya a wannan lokacin. Da kyau Kemi Adetiba, da kyau Sola Solowale!
en400-ha
A must see for everyone. . . . Namaste wahala is a masterpiece and officially a cross between cultures. This Nollywood Bollywood collaboration have everything in a good romantic movie should have, the indian actors weré all great and played their roles perfectly.
Na kallo dole na kowa da kowa. . . . Namaste wahala ya ƙawatu kuma a hukumance haɗi tsakanin al'adu. Wannan haɗin gwiwa na Nollywood da Bollywood nada komai a shirin soyayya mai kyau da ya kamata yanada shi. Jaruman indiyan sun yi da kyau kuma sun taka rawarsu da kyau sosai.
en400-ha
Realistic, entertaining and all round good vibes. I could watch it all day. I wish they would air more than once a week though, asides from that, its just great. Most reality shows come off as scripted but not this one.
Na haƙiƙa, mai nishaɗantarwa da ko ina vibes mai daɗi. Zan iya kallon shi a a rana gaba ɗaya. Ina fatan zasu nuna na sama da sati ɗaya amma. Bayan hakan, kawai yayi kyau. Yawancin wasan kwaikwayo na gaske suna fitowa a matakin rubutu amma ba wannan ba.
en400-ha
On a Nollywood scale I'll give this movie an 9 because of it's unique storyline and excellent production which sets it aside from other Nigerian movies
A kan ma'aunin Nollywood zan bawa wannan shirin 9 saboda layin labari na musamman da samarwa mai matuƙar kyau wanda ya saita shi gefen wasu shirye-shiryen Najeriya
en400-ha
Good story line. . . . It's a good movie and storyline. Loved it.
Layin labari mai kyau. . . . Ya kasance shiri mai kyau da layin labari. Ina son shi.
en400-ha
Speechless;. . . . This movie gave me goose bumps I connected in a way that literally tore my soul. Indeed depicted God the way and manner it should God bless the writer, producers and all involved. The actors too are top top everyone did a fantastic job.
Babu abin faɗa;. . . . Wannan shirin ya saka tsikar jikina ta tashi Na haɗa a hanyar da a zahiri ya bani tausayi. Lallai siffanta Ubangiji ta hanya da yanda ya kamata Allah ya ma marubuci, masu samarwa da duka wanda da hannunsu a ciki albarka. Suma jaruman sunyi da kyau kowa yayi aiki mai kyau.
en400-ha
I enjoyed the relationship crafted between Mr. Tayo (Bimbo Manuel) and Ejiro (RMD),
Naji daɗin alaƙar da ta ƙagu tsakanin Mr Tayo (Bimbo Manuel) da Ejiro (RMD),
en400-ha
One thing I like about the movie is the way the story was told and the ways the actors interpreted it. The writers, directors and cinematographers deserve an applaud for this effort.
Abu ɗaya da nake so gameda shirin shine yanda aka faɗi labarin da yanda jaruman suka fassara shi. Marubutan, masu bada umarni masu cinematogography sun cancanci tafi don wannan ƙoƙarin.
en400-ha
Best Christian Movie!!!. . . . I love this movie! It's so well done - The acting was awesome and the storyline was refreshing. Kudos to the entire cast and crew! Definitely a must-watch!. . . . P. S. You'll need tissues.
Shirin kirista mafi kyau!!!. . . Ina son wannan shirin! Yayi da kyau sosai - Wasan kwaikwayon yayi matuƙar kyau kuma layin labarin ya kasance na shaƙatarwa. Yabo zuwa gaba ɗaya 'yan wasa da ma'aikata! Tabbas na kallo-dole!. . . . P. S. Zaka buƙaci takardar goge-goge.
en400-ha
Love it!. . I love the movie, the actors , the director etc. Everyone absolutely made it great with their acting skill. . . . Anyone who finds it bad doesn't clearly know a good movie, and possibly can't relate with our cultures.
Na so shi!. . Ina son shirin, jaruman, mai bada umarni da sauransu. Haƙiƙa kowa ya saka shi zama mai kyau tare da baiwar wasan kwaikwayon su. . . . Duk wanda ya same shi a rashin kyau a bayyane bai san shiri mai kyau ba, kuma yana yiwuwa ba zai iya danganta da al'adunmu ba.
en400-ha
Awesome. . . . The movie was awesome with beautiful characters. I love seeing Bisola in movies, she's good.
Matukar kyau. . . . Shirin yayi matuƙar kyau tare da kyawawan 'yan wasa. Ina son ganin Bisola a shirye-shirye, Tana da ƙoƙari.
en400-ha
Beautiful acting, beautiful directing, not so great story. . I had to open an account just to review this movie. This is a beautiful work of art.. .
Wasan kwaikwayo mai kyau, bada umarni mai kyau, ba wani babban labari ba. . Sai na buɗe shafi don bitar wannan shirin. Wannan aikin fasaha ne mai kyau.. .
en400-ha
Interesting. . . . I really enjoyed this movie. The acting and story line was really good. I found it to be very interesting to wonder about Ishi's life - this for sure is an eye opener to so many who are forced into marriage.
Mai ban sha'awa. . . . Naji daɗin shirinnan sosai. Wasan kwaikwayon da layin labarin sunyi kyau sosai. Na same shi da zama mai ban sha'awa don mamaki akan rayuwar Ishi - wannan tabbas abin buɗe ido ne ga dayawa wanda ake tursasa su cikin aure.
en400-ha
Gabriel Afolayan is in a class of his own as an actor; he always understands the task.
Gabriel Afolayan a cikin ajin kanshi yake a matsayin jarumi; Yana fahimtar aikin shi a koda yaushe.
en400-ha
Not as Bad as reviewed.
Baiyi muni kamar yanda akayi bita ba.
en400-ha
Great film and great action. . . . Great story original great action and great comedy all combined in one. Thrilling film and great cast.
Shiri mai kyau kuma aiki mai kyau. . . . Shiri mai kyau ingantacce aiki mai kyau da ban dariya mai kyau an haɗa duka cikin ɗaya. Shiri mai ƙayatarwa da jerin 'yan wasa mai kyau.
en400-ha
A well-acted, finely wrought epic that nevertheless struggles to balance the requirements of melodrama with its drive to capture a historical moment.
An yi da kyau, almara mai kyau da tafiya a tsanake da dukda haka yana gwagwarmaya don daidaita buƙatun melodrama tare da tura shi don kamo lokacin tarihi.
en400-ha
Awesome. . . . The first time I saw this movie I was blown away. I don't want to sound crazy but I try to study things of this world. I hope to see a second installment with the same characters and a darker plot.
Mai matuƙar kyau. . . . Lokaci na farko dana ga wannan shiri an burgeni. Bana so a ɗauka da shirme amma na yi ƙoƙarin nazarin abubuwan wannan duniyar. Ina fatan ganin kashi na biyu tare da 'yan wasa iri ɗaya da fuloti mai duhu.
en400-ha
Amazing. . I'd of normally flicked past this, but honestly it's an amazing story. You can tell it had a low budget, but the direction and screen play is fantastic! The choreography of the fight scenes lacked a little. Worth a watch definitely
Mai ban mamaki. . Zan kamar koda yaushe flicked wuce wannan, amma gaskiya labarine mai ban mamaki. Zaka iya cewa yana da ƙarancin kasafin kuɗi, amma bada umarnin da nuna wasan na ban mamaki ne! Shirya guraren faɗa ya rasa kaɗan. Ya cancanci kallo tabbas
en400-ha
Engrossing tale of family and war. . . . I recommend this movie without reservation.
Labari na maida hankali na iyali da yaƙi. . . . Na bada shawarar shi ba tareda ajiya ba
en400-ha
Wow. . . . This movie really made me change my relationship for the best. Great movie. The movie did start off slow but it definitely kept me interested. The flash backs really made the ending even more intense because everything came together.
Wow. . . . Wannan shiri lallai ya saka ni sauya alaƙa ta zuwa mafi kyau. Babban shiri. Shirin da gaske ya fara da jinkiri amma tabbas ya bani sha'awa. Tuno bayan lallai ya saka ƙarshen yawan tsanani saboda komai ya haɗu a guri ɗaya.
en400-ha
People will never learn if they don't even try.. . . . This movie tackles so many issues including the biggest one of all. Identity Crisis in Black men.
Mutane baza su taɓa koya ba idan basuyi ko ƙoƙari ba.. . . . Wannan shiri ya magance al'amura da yawa wanda ya haɗa da babban su gaba ɗaya. Rikicin asali a cikin baƙaƙen maza.
en400-ha
Through an economy of exposition, Eyimofe, (translated as “This is My Desire”) delivers a timeless, universal portrait of human resilience while establishing Arie and Chuko as a welcome new addition to the filmmaking brood.
Ta cikin tattalin arziki na gamsasshen bayani, Eyimofe, (aka fassara shi a "Wannan shine muradi na") yana bada hoto na duniya gaba ɗaya mara lokaci na juriyar mutum yayin tsayar da Arie da Chuko a matsayin maraban sabon ƙari ga damuwan haɗa shiri.
en400-ha
it is a great movie from someone whom we know to be a great storyteller. Gold Statue may not be one of Tade Ogidan’s best works, but it ranks high up there
Ya kasance babban shiri ne daga wani wanda muka sani da ya zamo babban mai bada labari. Gold Statue ta yuwu ba ɗayan mafi kyawun aiyukan Tade Ogidan bane, amma ya yi matsayi a can sama
en400-ha
Nice movie. . . . Great story line. It was worth watching. I certainly would recommend watching it.
Shiri mai kyau. . . . Layin labari mai kyau. Ya cancanci kallo. Tabbas zan bada shawarar kallon shi.
en400-ha
This was fun to watch. . . . The Delivery Boy is very refreshing, a beautiful story, told brilliantly. You should see it!
Wannan ya kasance abin daɗi don kallo. . . . The Delivery Boy na shaƙatawa ne sosai, labari mai kyau, an bada shi da hazaƙa. Ya kamata ku kalle shi!
en400-ha
This show should have 5 seasons!!!!. . . . This show was so interesting and entertaining. If the real Caliphate has a problem with it. Change or abbreviate the name, abeg. Great cast!!! Great writing!!! Great visuals. :)
Ya kamata wannan wasan yana da zango 5!!!!. . . . Wannan wasa yayi daɗi da nishaɗantarwa. Idan asalin Caliphate yana da matsala dashi. A sauya ko taƙaita kalmar sunan, ina roƙo. Gerin 'yan wasa mai kyau!!! Rubutu mai mai!!! Kallo mai kyau. :)
en400-ha
Great movie. . . . I cannot for the life of me understand the low reviews for such a remarkable film. This series was so good that I binged the entire series as a Medical Student. Great work and thumbs up to the producer and casts.
Babban shiri. . . . Bazan iya don rayuwa ta fahimtar ƙarancin sharhi ma irin wannan shiri na musamman. Shiri mai dogon zangon yayi kyau sosai da na ta kallon shi gaba ɗaya shiri mai dogon zangon a matsayin ɗalibin likitanci. Aiki mai kyau da jinjina ga mai shiryawa da 'yan wasa.
en400-ha
The production was great a d light years ahead of most of the sub-par movies of African cinema. This movie is truly a great step in the right direction for Afican cinema.
Shiryawan yayi kyau a d shekaru masu haske a gaban yawancin shirye-shiryen ƙasa da madaidaici na siniman Afirka. Shirin da gaske babban taku ne a right direction ma Siniman Afirka.
en400-ha
Entertaining live concert featuring lively arrangements of jazz and pop standards and an excellent orchestra
Kaɗe-kaɗen kai tsaye mai nishaɗantarwa da yake nuna shirye-shiryen rayuwa ingancin jazz da pop da ƙungiyar mawaƙa mafi kyau
en400-ha
This return of the king is glorious.
Wannan return of the king ɗin ya ɗaukaka.
en400-ha
Great job!!
Aiki mai kyau!!
en400-ha
Well crafted, highly personal story told with superb acting
An ƙage shi da kyau, labarin na kai matuƙa an faɗe shi da wasan kwaikwayo mai kyau.
en400-ha
Still one of the Best Nigerian films of 2017. . Isoken is a great film showcasing the culture of the area of the country. The layout, filming, colors and dressing tell much of the tradition quite well. The film has quite a good inject of laughter and great acting.. .
Har yanzu ɗaya daga cikin mafi kyawun shirye-shiryen 2017. . Isoken shiri ne mai kyau da yake nuna al'adar gurin ƙasar. Tsarin, ɗaukan shirin,launika da shigar ya faɗi dayawan al'ada da kyau sosai. Shirin yanada kyau sosai na saka dariya da wasan kwaikwayo mai kyau.. .
en400-ha
Great watch. . . . Great movie! I enjoyed the fact that they promoted the Igbo language!
Kallo mai kyau. . . . Babban shiri! Na ji daɗin gaskiyan cewa sun ɗaga darajan yaren Igbo!
en400-ha
Hand-held camera chases, emotionally fraught close-ups, arresting compositions and a script that gives a familiar story a distinctly African flavor make "Òlòtūré" a thriller you not only endure but marvel over and embrace.
Bi da kyamerar hannu, hotuna masu motsa zuciya, rubutu mai tsayarwa, sannan shiri da ya bayar da sanannen labarin mai kama da salon Afurka yasa "Òlòtūré" ya zama shiri mai bada sha'awa da ba kawai zaka jure ba amma zaka yaba kuma ka karɓa.
en400-ha
You need to watch this!!!!!. . . . A must watch!!! I'm in love with the character The plot Literally everything
Ya kamata ku kalla wannan!!!!!. . . . Na kallo dole!!! Na faɗa soyayya da 'yan wasan Fulotin a zahiri komai
en400-ha
fantastic movie
Shiri mai matuƙar burgewa
en400-ha
I love you - I have a baby…
Ina son ka - Inada jariri...
en400-ha
A great piece of work by Kemi Adetiba, the story was well scripted, good cinematography, all actors gave a great performance. This is a world class movie... Kudos to the all the crews
Aiki mai kyau daga Kemi Adetiba, Labarin ya rubutu da kyau, cinematogography mai kyau, duka jaruman sunyi aiki mai kyau. Wannan shirin na ajin duniya ne... Jinjina ga dukkan ma'aikatan
en400-ha
Powerful film of a totally forgotten episode in history; not for the faint of heart.
Shiri mai tasiri na kashin da aka manta gaba ɗaya a tarihi; ba na mai raunin zuciya ba.
en400-ha
Great film - entertained and educated
Babban shiri- nishaɗantar da ilmantar
en400-ha
serious drama with subtle comedy, my type
Wasan kwaikwayo mai muhimmanci tare da ban dariya madaidaici, irin nawa
en400-ha
Wow, this true story! Wow! Amazing. . . . Wow this story! The many many many stories of the Black experience throughout the African diaspora, and throughout generations. I am so glad our Brotha shared his story and got to write, direct, star in. And Damson wow, his acting is always amazing.
Wow, wannan labarin gaskiya! Wow! Mai ban mamaki. . . . Wow wannan labari! da yawan yawan yawan labarai na masaniyar baƙaƙe har ƙarshen 'yan Afirka na ƙasar waje, kuma har zuwa ƙarshen zamani. Na ji daɗi da ɗan uwan mu ya bada labarin shi kuma har ya kai ga rubutu, bada umarni, jagoran 'yan wasa. Sai Damson wow, wasan kwaikwayon shi na ban mamaki ne a koda yaushe.
en400-ha
Impressive & funny how they portrayed both cultures. I was entertained all through! Clean cut production.
Abin burgewa & ban dariya yanda suka nuna duka al'adu biyun. An nishaɗantar dani har ƙarshe! Shiryawa mai kyau.
en400-ha
Excellent delivery. . . . The movie is a wonderful delivery of the sexual assaults on university female student by some lecturer. It passes the message in a simple unsuspecting manner. Unpredictable end however, a few forgivable misses
Isarwa mai matukar kyau. . . . Shirin isarwa ne na ban mamaki na lalata a kan ɗalibai mata na jami'a daga wasu malamai. Yana miƙa saƙo a cikin hanya mai sauƙi wanda baza'a yi zargi ba. Ƙarshen da baza'a iya hasashe ba dukda haka, tsallake kaɗan da za'a iya yafewa
en400-ha
Amazing. . . . Loved the display if pure culture even in the music. Great to see the people who made me watch nollywood movies again. All round thrilling and very funny..
Mai ban mamaki. . . . Ina son nunawa idan tsuran al'ada ko da a sautin. Yayi kyau don ganin mutanen da suka saka ni ƙara kallon shirye-shiryen nollywood. Mai ƙayatarwa gaba ɗaya kuma mai matuƙar ban dariya..
en400-ha
Fantastic Series from Nigeria. . . . I love this series. Great scenery. Fantastic acting. Everybody was giving their A game. The jokes were natural and very relatable. It was educative as well.
Shirin dogon zango mai ban mamaki. . . . Ina son wannan shirin. Ɗauka mai kyau. wasan kwaikwayo mai ban mamaki. Kowa yana bada wasan shi. Barkwancin na gaske ne kuma na danganta sosai. Haka kuma yana ilmantarwa.
en400-ha
Hits the right note. . The language is Street, the cast stellar, cinematography and editing is on point. It also has a great plot. Best of all it puts Ajegunle on the map.
Na samu abinda nake so. . Yaren na titi ne, tauraron 'yan wasa, cinematography da gyara a kan hanya. Haka kuma yana da fuloti mai kyau. Mafi kyawun duka da ya saka Ajegunle a taswirar.
en400-ha
New Pandemic that could happen again!. . . . It's a a brilliant movie and very realistic about what really happened. It's better than the movie Contagion in my book. It really hit close to home for me. It's one of the first serious pandemic in my lifetime. I would really like to purchase this movie on DVD and I've been look in the US but to no avail. Can someone tell me how? Thanks
Sabon annobar duniya da zai iya ƙara faruwa!. . . . Shiri ne mai kyau kuma kamar da gaske a kan abinda ya faru da gaske. Ya fi shirin Contagion in my book. Da gaske ya zo kusa da gida don ni. Shine annobar duniya na gaske na farko a gaba ɗaya rayuwata. Da gaske zan so na siya wannan shirin a kan DVD kuma nata nema a Us amma babu.Shin wani zai iya faɗa min ta yaya? Nagode
en400-ha
How does a movie with this subject matter wind up being this slow and boring? Where is the urgency? Where is the suspense and tension? The editing and the pacing drove me nuts and there's just no way this thing needed to be nearly two and half hours long. And that's really a shame because it highlights a really big and important problem, I just wish it did so without putting the audience to sleep.
Ya za'ayi shiri mai wannan batu yayi sama da zama mai jinkiri da gundira haka? Ina saurin? Ina zargin da tashin hankalin? Gyaran da yanayin tafiyan ya tayar min da hankali kuma kawai babu yanda za'a buƙaci wannan abun ya zama kusan tsayin awa biyu da rabi. Kuma hakan da gaske abin kunya ne saboda ya lissafo haƙiƙa matsala babba kuma mai amfani, Ina fatan yayi hakan ba tare da saka masu kallo bacci ba.
en400-ha
Lionheart is such a beautiful movie👏. . . . This movie is the best Nollywood movie I've seen so far. Every scene was precise, beautiful and with a touch of humour and a moral lesson. I like that Nigeria was well represented.
Lionheart wani irin shiri ne mai kyau👏. . . . Wannan shiri shine mafi kyawun shirin Nollywood da na taɓa gani zuwa yanzu. Ko wani guri ya kasance madaidaici, mai kyau kuma da taɓin ban dariya da darasi mai kyau. Ina son cewa an nuna Najeriya da kyau.
en400-ha
Season 2. . . . I loved Season 1 and I could hardly wait for Season 2. I like all the characters. So hopefully you'll keep bringing on the new Series.
Zango na 2. . . . Na so Zango na 1 kuma da wahala zan iya jiran zango na 2. Ina son duka 'yan wasan. Don haka da fatan zaku cigaba da kawo sababbin shirin dogon zango.
en400-ha
README.md exists but content is empty. Use the Edit dataset card button to edit it.
Downloads last month
56
Edit dataset card