sentence1
stringlengths
3
1.7k
sentence2
stringlengths
3
1.73k
lang
stringclasses
4 values
Not only does the plot fail to grip the viewer's attention, but the acting is the poorest, most unconvincing ever.
Ba kawai da fulotin ya gaza janyo hankalin mai kallo, amma wasan kwaikwayo shine mafi muni, mafi rashin gamsarwa har abada.
en400-ha
This movie is long and dull. Even the background music is tepid. And there's nothing that can do to save the movie.
Wannan shirin yayi tsayi da rashin ban sha'awa. Ko sautin ciki yayi ɗumi. Kuma babu abinda za'a iya don taimakar shirin.
en400-ha
A fine way to completely ruin your day
Hanya mai kyau wanda gaba ɗaya zai lalata maka rana
en400-ha
unsettling
rashin kwanciyar hankali
en400-ha
The subjects in Swallow would make anyone cry -- poverty, sexual harassment, drug dealing, systemic corruption -- but the movie and all the characters are flat and emotionless.
Batutuwan cikin Swallow zai saka kowa kuka-- talauci, neman yin lalata, kasuwancin ƙwaya,rashawa mai tsari -- amma shirin da 'yan wasan babu ma'ana kuma babu motsin zuciya.
en400-ha
Though the central performance is impressively raw Farming's uncompromising bleakness drowns out the fascinating story, making it a far tougher watch than it needs to be.
Dukda babban aikin yayi sabo na ban sha'awa duhu na rashin sulhu na Farming ya janye labarin ban sha'awa, ya saka shi zama kallon wahala da bai kamata ya zama ba.
en400-ha
Story inconsistencies and the mystical balderdash were too appalling to be saved
Rashin daidaito na labari da yarda da shirme sun girgiza mutane dayawa da za'a iya taimakawa
en400-ha
There wasn't a single person that wasn't insulting this as we trooped out. Even cinema staffers who didn't pay, were hissing. Horrible
Babu mutum ɗaya da baya zakin wannan da muka fito waje. Ko ma'aikatan sinima ɗin da basu biya ba, tsaki suke tayi. Marar kyau
en400-ha
Equally powerful and uncomfortable, Farming is a stark reminder of the dangerous lengths that self-loathing can lead to.
Ƙarfi na daidai da gaza gamsarwa, Farming tsurar tunatarwa ne na tsayi mai haɗari da ƙyamatar kai zai iya kaiwa ga.
en400-ha
A terrible way to start the year; 'Akpe' is a mess.
Mummunar hanya ta fara shekarar,'Akpe' shirme ne.
en400-ha
You might not hate yourself for seeing 'SuperStar' but you will leave feeling numb & comatose.
Ba lallai ka tsani kanka don ka kalla 'SuperStar' ba amma zaka tafi kana jin numfasawa da koma baya.
en400-ha
It would definitely be unfair to the entire cast and crew if I left this one out. Totally unfair!
Tabbas zai zama rashin adalci ga dukkan jerin 'yan wasa da ma'aikata idan na bar wannan a waje. Rashin adalci gaba ɗaya!
en400-ha
Like other misguided projects like it, 'Knock Out Blessing' was made primarily for the purpose of massaging its producers' ego rather than pleasing its Nigerian audience.
Kamar wasu aiyuka kamar shi, Anyi 'Knock Out Blessing' musamman don amfanin bafa saƙon girman kai ga masu shiryawan shi maimakon gamsar da masu kallon shi na Najeriya.
en400-ha
Akinnuoye-Agbaje's slightly numbed screenplay never gets to grips with who Eni is
Rubutun labari mai ɗan rashin ma'ana na Akinnuoye-Agbaje bai taɓa gano waye Eni ba
en400-ha
Fifty minutes is spent advertising a holiday resort in Lagos, Movie closes. Money down the drain. Not recommended
Anyi mintuna hamsin ana tallata gurin shaƙatawa na hutu a Legas, Shiri ya rufe. Kuɗi ya ƙare. Ban bada shawarar shi ba
en400-ha
Such a shame really; 'The Island' is a waste of amazing talent.
Irin wannan ban kunya; 'The Island' ɓata fasaha ne na ban mamaki.
en400-ha
if I said to you, that this was a spectacular movie, I would be telling a lie.
Idan nace muku, cewa wannan shiri yayi matuƙar kyau, zan faɗi ƙarya ne.
en400-ha
Its lateness aside, the real problem with 'Funke' is that it is boring and unexciting.
Makarar shi a gefe, asalin matsala da "Funke" shine cewa yana gundira kuma ba mai burgewa bane.
en400-ha
Not recommended! Crispy dry and terribly banal,
Ban bada shawarar shi ba! bai yi kyau ba kuma mummunan gama gari,
en400-ha
Ultimately, this is a crappy offering that shouldn't have been brought to cinema.
Babu shakka, wannan bayarwa ne na shirme da bai kamata a kawo sinima ba.
en400-ha
Production is fine, above average. Colour is sharp. And acting isn't horrific. The problem is the complete lack of intellectual strength in the story & the story-telling. A quick example will suffice:
Shiryawa yayi, sama da madaidaici. Launi ya fito. Kuma wasan kwaikwayon ba abin tsoro bane. Matsalar shine cikakken rashin ƙarfin ƙwaƙwalwa a cikin labarin da bada labarin. Misali na sauri zai isa:
en400-ha
the amount of felonies this 6 year old committed over the course of this film became too many to count
Yawan laifuka wannan shekara 6 an duƙufa a saman hanyar shirin sun zama dayawa don ƙirgawa
en400-ha
Suitable for 14 year olds. . Performed like a very clean Disney story. Limp and vacuous.
Wanda ya dace da 'yan shekara 14. . Anyi kamar shirin Disney mai tsafta. Ɗingishi da daƙiƙanci.
en400-ha
There are some funny touches and moments of freewheeling energy, but it is too broad, with acting and directing styles that are a little like afternoon TV.
Akwai wasu taɓin abin dariya da lokutan freewheeling ƙarfi, amma yayi faɗi dayawa, tare da wasan kwaikwayo da tsarin bada umarni da suksa ɗan yi kamar TV ɗin rana.
en400-ha
Average. . The plot is just too short and predictable.
Madaidaici. . Fulotin yayi gajere kuma wanda za'a iya hasashe.
en400-ha
But unfortunately, these shining moments were just to few and far between for them to justify paying serious money to see this
Amman da rashin sa'a, wa'ennan lokuta masu haskawa kawai sunyi kaɗan dayawa kuma sunyi nesa da gaskata biyan kuɗi dayawa don kallon wannan
en400-ha
moreover the drama between Joseph to his wife is played naturally but I feel like this is more documentry then a movie…
bugu da ƙari anyi wasan kwaikwayo tsakanin Joseph zuwa matarshi yanda ake tsammani amma na ji kamar wannan yayi yafi kamar na gaske da shiri...
en400-ha
Consequently, rhythms of long and short hisses echoed intermittently from the audience
Sakamakon haka, sautin tsaki mai tsayi da gajere yake amsawa lokaci zuwa lokaci daga masu kallo
en400-ha
No one deserves to watch this shitty movie
Babu wanda ya cancanci kallon wannan shirmen shirin
en400-ha
snooze fest, not much story, ridiculous soundtracks
Lamari mai gundira, ba labari mai yawa ba, shirmamman sautin kiɗa
en400-ha
add horrible ADR, and average to really bad acting, and you have —- a nightmare.
ƙara ADR marar daɗi, kuma matsakaici zuwa wasan kwaikwayo mai asalin rashin kyau, sai kayi - mugun mafarki.
en400-ha
It doesn't go wholly wrong all at once, but damned if the filmmakers don't lose the thread and stumble and lurch and pad this thing until their Nollywood film is Bollywood length, without the wit, warmth or content to justify it
Bai tafi gaba ɗaya ba daidai ba duka a lokaci ɗaya, amma kash idan masu shirya shirin basu rasa rukuni kuma suka yi tuntuɓe da zabura da faɗaɗa wannan abun har sai shirin Nollywood ɗinsu yayi tsayin na Bollywood, ba tare da hikima ba, ɗumi ko abun ciki don gaskata shi
en400-ha
Grotesque and sub-standard. Boring and downright stupid!
Mummuna kuma ƙasa da inganci. Mai gundira da cikakken sakarci!
en400-ha
A flawed first feature film, but it shows a great deal of promise
Shirin farkon siffa mai matsaloli, amma ya nuna babbar yarjejeniya na alƙawari
en400-ha
Concerning this popular movie #KOB I can't say it better or worst than the rest of nollyhood,
Game da wannan shiri da yayi suna #KOB Bazan iya cewa ko yafi sauran nollywood kyau ko muni ba,
en400-ha
Made in Heaven' is a stupid movie. It is so stupid, it will irritate you to the point you will start laughing out of sheer frustration. You will grow so weary seeing it, you will suddenly find yourself feeling as though you just might be enjoying the foolishness of this foolish movie. Very ridiculous movie. Complete rubbish!
Made in Heaven' shirin sakarci ne. Yayi sakarci sosai, zai baka haushi zuwa lokacin da zaka fara dariya saboda tsabagen takaici. Zaka gaji da kallon shi, nan take zaka tsinci kanka kana jin kamar zaka iya jin daɗin shirmen shirmamman shiri. Shiri mai matuƙar rashin ma'ana. Cikakken shirme!
en400-ha
Slow moving, great acting and contains a few chills but the ending was unforgiving
Tafiya cikin jinkiri, wasan kwaikwayo mai kyau kuma ya ƙunshi jin daɗi kaɗan amma ƙarshen na rashin yafiya ne
en400-ha
. In the absence of such a perfect storm, avoid stabbing your wallet in the heart with this 'Dagger'.. . Definitely not recommended
. A rashin irin wannan cikakken kai farmaki, ka kuji soka ma lalitar aljihun ka a zuciya da wannan 'Dagger'.. . Tabbas ban bada shawarar shi ba
en400-ha
When I say that the drive for comedy is turning our content to shit, this is a prime example.
Lokacin da nace kora zuwa ban dariya yana juya mana gamsuwa zuwa shirme, wannan ne babban misali.
en400-ha
If you watched Chief Daddy: Going For Broke on its New Year Day release on Netflix and immediately thought it to be a contender for the worst movie of the year, know that the fault isn't yours;
Idan ka kalla Chief Daddy: Tafiya don fasa a sakewar Ranar sabuwar shekarar shi a Netflix kuma nan take na yi tunanin shi ya zama abokin takara na shiri mafi muni na shekarar, ka san cewa laifin ba naka bane;
en400-ha
Lazy and depressing!
Lalaci kuma mai gundira!
en400-ha
snooze fest, not much story, ridiculous soundtracks
Lamari mai gundira, ba labari mai yawa ba, shirmamman sautin kiɗa
en400-ha
The movie wasn't great, a bit of overreaching of the actors (maybe over-directed?) but the context was great.
Shirin baiyi kyau ba, ɗan wuce gona da irin jarumai (mai yuwuwa kambama bada umarni?) amma muhalli yayi kyau.
en400-ha
Low quality for Such a High Budget
Inganci kaɗan ma irin wannan kasafi mai yawa
en400-ha
A good plot. Terrible post-production.
Fuloti mai kyau. Bayan shiryawa mai muni.
en400-ha
Not recommended.
Ban bada shawarar shi ba.
en400-ha
Great story, poor acting.
Babbab labari, wasan kwaikwayo marar kyau.
en400-ha
A star studded movie that made stars look like they were acting a kindergarten play
Shiri mai cike da taurari da ya saka taurarin suka yi kamar suna aikin wasan makarantar yara
en400-ha
Not recommended.
Ban bada shawarar shi ba.
en400-ha
Preposterous! Horrendous! Disgraceful! A glowing shame.
Shirme! Marar kyau! Na abin kunya! Kunya mai haskawa.
en400-ha
This movie's lineup makes me want to like it desperately, but it's difficult to relish amid the dim screenwriting by Genevieve Nnaji.
Jerin 'yan wasan wannan shirin ya saka ni matuƙar buƙatar son shi, amma yayi wahala don jin daɗi a tsakiyan rubutun shirin mai duhu daga Genevieve Nnaji.
en400-ha
By sure, one on the worst horror movies ever made...
Zama tabbas, ɗaya akan mafi munin shirin ban tsoro da aka taɓa yi...
en400-ha
Talk about the acting though, the story script, it's something out of this world
Magana a kan wasan kwaikwayon amma, rubutun labarin, abu ne na wajen wannan duniyar
en400-ha
Though falsely classified as "Horror", 'Bridal Shower' is in actual fact not a Horror-movie. It is a Stupid-movie- Completely and utterly stupid!
Dukda an kasa shi da ƙarya a matsayin "Abin tsoro", 'Bridal Shower' gaskiya ne a zahiri ba shirin ban tsoro ba. Shiri mai sakarci- Gaba ɗaya da tsabagen sakarci!
en400-ha
it is wholesomely pointless - A desperate money grab.
Ya kasance gaba ɗaya marar ma'ana - Matuƙar buƙatan karban kuɗi.
en400-ha
Major Disappointment
Bada kunya babba
en400-ha
Boring
Mai gundira
en400-ha
Charming but incompetent
Mai burgewa amma rashin iya aiki
en400-ha
Ruined by technical malfeasance, 'The Perfect Picture' proves to be miles away from being perfect.
An lalata da rashin gaskiyan na'ura, ' The Perfect Picture' ya tabbatar da yin nesa da zama cikakke.
en400-ha
Slow moving predictability. . This film definitely belongs in the junior high circuit.
Na hasashe mai tafiya a hankali. . Wannan shiri tabbas na ƙaramin high circuit.
en400-ha
but the sound and music was so bad that it destroyed anything good
amma sautin da kiɗa sunyi rashin daɗi da yake lalata duk abu mai kyau
en400-ha
Did not watch all of this crap. Not even second rate, obviously racially inclined crap from an African nation with no film industry.
Ban kalla duka wannan shirmen ba. Ko da ƙima na biyu, a bayyane na shirmen karkatar da ɓangaranci daga ƙasan Afirka da babu masana'antar shiri.
en400-ha
Good storyline, poor execution
Layin labari mai kyau, aiwatarwa marar kyau
en400-ha
The acting was bad, the soundtrack were repetitive, the storyline was... (if there was one I would have described it here).
Wasan kwaikwayon yayi muni, an maimaita sautin, layin labarin ya kasance... (idan akwai ɗaya da zan bayyana shi a nan).
en400-ha
The plot it's good, but the technical aspects aren't that good at all.
Fulotin yayi kayu, amma fannin aikin na'urori basu yi wani kyau ba kwata-kwata.
en400-ha
A clunky, clumsy handling of a book with (here untapped) depth
Na tsohon yayi, sarrafa littafi na rashin nutsuwa tare da (nan ba'ayi amfani dashi ba) zurfi
en400-ha
There's nothing good about 'That Which Binds Us'. Absolutely nothing.
Babu komai mai kyau game da 'That Which Binds Us'. Babu komai kwata-kwata.
en400-ha
Production of this movie is tight but the heart is missing
Shiry wannan shirin yayi tsamari amman an rasa zuciyar
en400-ha
Focused as it is on the relationship between Joseph and Suzy, the movie sheds little light on the February 13, 1976, assassination, which brought Olusegan Obasanjo to power.
An mayar da hankali kamar ya ƙasa a kan alaƙa tsakanin Joseph da Suzy, Shirin ya ɗan famintar a kan 13 ga Fabrairu,1976, kisan kai, wanda ya kawo Olusegan Obasanjo kan mulki.
en400-ha
Utter rubbish! These are not serious people. Please, don't reward them with your Naira.
Tsabagen shirme! Wa'ennan mutanen ba da gaske suke ba. Dan Allah, kar ku saka musu da Nairar ku.
en400-ha
this movie has to be the most depressing romantic comedy we have ever seen.
wannsn shiri dole ya zama mafi baƙanta rai na ban dariyan soyayya da muka taɓa gani.
en400-ha
Probably the worst acting ever in a movie which seems to be made with enough money.
Mai yuwuwa mafi munin wasan kwaikwayo har abada a cikin shiri wanda ya zama kamar an yi da isasshen kuɗi.
en400-ha
Way too slow. What a waste of time.
Yayi jinkiri dayawa. Wani irin ɓata lokaci.
en400-ha
I cant believe I spent 2 hours watching this movie
Bazan iya yarda Na ɗauki awa biyu ina kallon wannan shirin
en400-ha
i really don’t like this movie
Da gaske bana son wannan shirin
en400-ha
PLOT IS ALMOST EMPTY.
FULOTIN YAYI KUSAN FANKO.
en400-ha
Weak dialogue, amateurish battle scenes.
Tattaunawa mai rauni, guraren yaƙi na rashin ƙwarewa.
en400-ha
From poor directing, to crap story; questionable acting to illogicality; shallow sceenwriting to bad editing..
Daga rashin ƙwarewan bada umarni, zuwa shirmen labari; wasan kwaikwayo na tambaya zuwa rashin ma'ana; Rubutun labari na rashin tunani zuwa gyara marar kyau..
en400-ha
This movie is ugly.
Wannan shirin mummuna ne.
en400-ha
Asides from being terribly predictable and featuring generally below average acting, it is plagued by a be-fumbling series of subpar attempts at recreating worn out crime caper staples.
A gefen daga zama wanda za'a iya hasashe matuƙa da nuna gaba ɗaya wasan kwaikwayo na ƙasa da madaidaici, An ɓata shi da yin abu na daban na dogon zango na yunƙurin subpar a maimaita laifi da ya lalace kafar da aka saba da shi.
en400-ha
I hate how this movie is titled.
Na tsani yanda akayi taken wannan shirin.
en400-ha
Bland and dreary, 'Efunsetan Aniwura' is an exposé in gratuitously lazy and painfully appalling story-telling.
Salin alin, 'Efunsetan Aniwura' labarin fallasa ne cikin labari mara amfani da fasaha.
en400-ha
I am livid
Ina fushi
en400-ha
THE LACK OF LANDSCAPE POSTERS FOR NOLLYWOOD FILMS
RASHIN FOSTA MAI FADI DON SHIRYE-SHIRYEN NOLLYWOOD
en400-ha
ABSOLUTE RUBBISH
MATUKAR SHIRME
en400-ha
this film promised so much but turned out to be gut wrenching ridiculous. Rubbish!!
wannan shirin yayi alƙawarin abu dayawa amma ya zama shirme mai ban haushi. Shirme!!
en400-ha
They seriously use smash bro’s title cards to introduce the characters...
Da gaske sun yi amfani da katin take na smash bro don gabatar da 'yan wasan...
en400-ha
The movie seemed generally flat and draggy though out.
Shirin yayi kamar gaba ɗaya marar burgewa da ɗaukan lokaci har zuwa ƙarshe.
en400-ha
It promised laughter, but the comedy was minimal and elicited smiles rather than the hearty laughter you expect when you go to the cinema for a comedy.
Yayi alƙawarin dariya, amman ban dariyan kaɗan ne kuma ya samar da murmush a maimakon dariya daga zuciya da kake tsammani idan kaje sinima don abin dariya.
en400-ha
Abigail isn't very good, the bad guy is a bit of a moustache twister, and they figured out that it sucks for black people to go back in time
Abigail bai yi kyau sosai ba, mugun mutumin ya kasance mai ɗan murɗa gashin baki, kuma sun gano cewa bai yi kyau ba ma baƙaƙen mutane su koma lokacin baya
en400-ha
The lead female role a huge disappointment.
Rawar da jagora mace ta taka babban abun kunya ne.
en400-ha
The ending was the only enjoyable part of this for me. Good for her.
Karshen ne kawai ya kasance ɓangaren jin daɗin wannan gareni. Yayi kyau gare ta.
en400-ha
A travesty. . This is a disgrace and an awful disservice to CNA. Shame on this "film".
Ɓata suna. . Wannan abin kunya ne kuma aiki mai cutarwa marar kyau ga CNA. Wannan "shiri" ya bada kunya.
en400-ha
A Trainwreck of a movie. 90s minutes of dissapointing Sound editing and acting.
Haɗarin jirgin ƙasa na shiri. mintuna 90s na sauti gyara da wasan kwaikwayo na ban kunya.
en400-ha
confused. . Was this what a good movie looked like in Africa in 2012? If so then ... it was great! I have to wonder (in that case) if it's gotten any better in 2021?.
na rikice. . Shin haka ne yanda shiri mai kyau yake a Afirka a 2012? Idan haka ne a lokacin ... ya yi kyau! Dole nayi mamaki (a wancan yanayi) idan yayi ɗan dama-dama a 2021?.
en400-ha
. Knock Out Blessing' is an utterly useless movie that ought not to have been made, or at least not released to the public. Rubbish!
. Knock Out Blessing' shiri ne mai tsabagen rashin amfani da bai kamata an yi shi ba, ko a ƙalla ba'a sake shi zuwa ga mutane ba. Shirme!
en400-ha
Unnecessarily long. . For me,
Tsayin da ba'a buƙata. . Gare ni,
en400-ha
for amateur actors that also had no direction from Akinropo. The sound was bad, probably from the lack of boom mics.
na jaruman da basu ƙware ba da kuma ba suda alƙibla daga Akinropo. Sautin baiyi daɗi ba, ta yuwu daga rashin na'urar ɗaukan sauti.
en400-ha
Suga Suga has too many eye rolling scenes that eventually ended in an anticlimactic resolution of a weak conflict.
Suga Suga yana da gurare dayawa na juya ido da a ƙarshe suka ƙare a sulhunta abun ban haushi na tashin hankali mai rauni.
en400-ha
Dishearteningly, Enitan's transition from lost soul to a scholar and now an artist gets shoved into the final minutes left over after all the bleakness.
Na fidda rai, sauyin Enitan daga marar alƙibla zuwa malami yanzu kuma mawaƙi an bangaje shi a cikin sauran mintunan ƙarshe bayan duka rashin tsammani.
en400-ha