text
stringlengths
0
727
da wata itãciya tanã fita daga dũtsin sainã'a tanã tsira da man shãfãwa da man miya dõmin masu cĩ
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni
dictionary variant
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sauƙaƙe alƙur'ani dõmin tunãwa to shin akwai mai tunãwa
kuma mũsã ya zãɓi mutãnensa namiji saba'in dõmin miƙãtinmu
kamar haka ya hõre su sabõda ku dõmin ku girmama allah sabõda shiriyar da ya yi muku kuma ka yi bushãra ga mãsu kyautata yi
mũsã ya ce musu ku jẽfa abin da kuke mãsu jẽfãwa
waɗanda suke idan suka auna daga mutãne suna cika mũdu
lalle ne zuwa gare mu kõmõwarsu take
sabõda haka kada dũkiyõyinsu su bã ka sha'awa kuma haka 'ya'yansu abin sani kawai allah yanã nufin ya yi musu azãba da su a cikin rãyuwar dũniya kuma rãyukansu su fita alhãli kuwa sunã kãfirai
kuma dã lalle an saukar da wani littafi abin karatu wanda ake tafiyar da duwãtsu game da shi kõ kuma aka yanyanke ƙasa da shi ko kuwa aka yi magana da matattu da shi (dã ba su yi ĩmãni ba)
kuma lalle haƙĩƙa kalmarmu ta gabãta ga bãyinmu manzanni
a'aha kada ka bĩ shi
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
to idan sun jũya to abin da ya wajaba a kanka shi ne iyarwã kawai bayyananniyã
kuma ba ya kwaɗaitarwa ga (bãyar da) abincin matalauci
lalle ne waɗansu ƙungiyoyi daga bãyina sun kasance sunã cẽwa yã ubangijinmu mun yi ĩmãni sai ka gãfarta mana kuma ka yi mana rahama kuma kai ne mafi alhẽrin mãsu tausayi
kuma lalle makõmar zuwa ubangijinka kawai take
ya ce yã ubangijĩna dõmin abin da ka ni'imta shi a kaina sahõda haka bã zan kasance mai taimako ga mãsu laifi ba
suka ce lalle ne idan ba ka hanu ba yã nũhu (daga maganarka) haƙĩƙa kanã kasancẽwa daga waɗanda ake jẽfewa
alhãli lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa
da rufin nan da aka ɗaukaka
alhãli allah daga bãyansu mai kẽwaye su ne (da saninsa)
kuma a rãnar da sa'a ke tsayuwa mãsu laifi zã su kãsa magana
to a lõkacin da suka wuce ya ce wa yãronsa ka kãwo mana kãlãcinmu lalle ne haƙĩƙa mun haɗu da wahala daga tafiyarmu wannan
kuma suka ce mai rahama yã riƙi ã
sai ya karkata zuwa ga gumãkansu sa'an nan ya ce ashe bã zã ku ci ba
muƙarrabai suke halarta shi
shin kũ ne mafi wuyar halitta ko sama allah ya gina ta
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni kada ku kasance kamar waɗanda suka cũci mũsã sa'an nan allah ya barrantar da shi daga abin da suka ce
bone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa
game da aikinsu masu yarda ne
ya ubangijinmu
sabõda haka maganar ubangijinmu ta wajaba a kanmu lalle mũ mãsu ɗanɗanãwa ne
kuma wanda ya yi tsiwirwirin kuskure ko kuwa zunubi sa'an nan kuma ya jẽfi wani barrantacce da shi to lalle ne yã tattali ƙirƙiren ƙarya da zunubi bayyananne
kuma mũnanan abin da suka aikata ya bayyana a gare su kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili ya wajaba a kansu
alkawari
lalle ne misãlai sun shũɗe a gabãninku sai ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku dũba yãyã ãƙibar mãsu ƙaryatãwa ta kasance
wasu huskõki a rãnar nan mãsu haske ne
yã ku waɗanda suka yi ĩmani
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
sai suka sõke rãƙumar kuma suka kangare daga barin umurnin ubangijinsu kuma suka ce yã sãlihu ka zõ mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi idan kã kasance daga manzanni
tanã gudãna a kan idãnunmu dõmin sakamako ga wanda aka yi wa kãfircin
@ action
wancan gidan lãhira munã sanya shi ga waɗanda suke bã su nufin ɗaukaka a cikin rãyuwar dũniya kuma bã su son ɓarna kuma ãkiba ga mãsu taƙawa take
kuma lalle haƙĩƙa mun bai wa mũsã shiriya kuma mun gãdar da banĩ isrã'ĩla littãfi
lalle idan munãfukai da waɗanda yake akwai wata cuta a cikin zukãtansu da mãsu tsẽgumi a cikin madĩna ba su hanu ba (daga hãlãyensu) lalle zã mu shũshũta ka a gare su sa'an nan bã zã su yi maƙwabtaka da kai ba a cikinta fãce kaɗan
kuma waɗanda suka warware alkawarin allah daga bãyan ƙulla shi kuma sunã yanke abin da allah ya yi umurui da shi dõmin a sãdar da shi kuma sunã ɓarna a cikin ƙasar waɗancan sunã da wata la'ana kuma sunã da mũnin gida
kuma waɗanda ke nisantar manyan zunubbai da ayyukan alfãsha kuma idan sun yi fushi sũ sunã gãfartawa
ya ce ubangijin mafitar rãnã da maɓũyarta da abin dayake a tsakaninsu idan kun kasance kunã hankalta
yana ƙudura ko da shirin ayuka ko kuma na'urar zai iya bada 'ƙara' da za'a iya ji ko kuma wanda za'a iya amfani da tare da 'ƙararrawar da ake gani' don ya yarda da 'ƙaran' mai shiru
ka tsayar da salla a karkatar rãnã zuwa ga duhun dare da lõkacin fitar alfijir lalle ne karãtun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta
sa'an nan hanyarsa ta fita ya sauƙaƙe masa
waɗannan ne waɗanda allah ya san abin da ke cikin zukãtansu sabõda haka ka kau da kai daga gare su kuma ka yi musu gargaɗi kuma ka gaya musu a cikin sha'anin kansu magana mai nauyi da fasãha
wannan yini ne da bã zã su iya yin magana ba
kuma lalle sun kãfirta da shi a gabãnin haka kuma sunã jĩfa da jãhilci daga wuri mai nĩsa
suka ce to ku rõƙa kuma rõƙon kãfirai bai zamo ba fãce a cikin ɓata
ku tafi zuwa ga wata inuwa mai rassa uku
ashe fa ba su yi tafiya a cikin ƙasã ba dõmin su dũba yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance sun kasance mafi yawa daga gare su
kuma ku tuna ni'imar allah akanku da alkawarinku wanda ya ɗaure ku da shi a lõkacin da kuka ce mun ji kuma mun yi ɗã'a kuma ku bi allah da taƙawa lalle ne allah masani ne ga abin da ke a cikin zukata
sai ya fitar musu da wani maraƙi jikin mutãne yanã rũri sa'an nan suka ce wannan ne gunkinku kuma gunkin mũsã sai ya manta
kuma da dare shin fa bã zã ku hankalta ba
ka ce wanda ya kasance maƙiyi ga jibirilu to lalle ne shi ya saukar da shi a kan zũciyarka da izinin allah yana mai gaskatãwa ga abin da yake gaba gare shi kuma da shiriya da bishãra ga mũminai
shin ba ka gani ba zuwa ga waɗanda suka fita daga gidãjensu alhãli kuwa sũ dubbai ne dõmin tsõron mutuwa
fãce waɗanda suka tũba daga bãyan wannan kuma suka yi gyãra to lalle ne allah mai gãfara ne mai jin ƙai
kuma zuwa ga madyana mun aika ɗan'uwansu shu'aibu sai ya ce ya mutãnena ku bauta wa allah kuma ku yi fatan (rahamar) rãnar lãhira kuma kada ku yi ɓarna a cikin ƙasã alhãli kuwa kunã mãsu lãlãtarwa
shin sunã zaton cẽwa abin da muke taimakon su da shi daga dũkiya da ɗiya
ƙasaorientation
lalle kai bã zã ka ji ƙishirwa ba kuma bã zã ka shiga hantsi ba
waɗanda suke sunã bin manzo annabi ummiyyi wanda suke sãmun sa rubũce a wurinsu a cikin attaura da linjĩla
lalle ne a cikin wannan akwai ãyã kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba
qibaseresult
ka kãma littãfi da ƙarfi kuma muka bã shi hukunci yanã yãro
lalle abin kõyi mai kyau ya kasance gare ku daga manzon allah ga wanda ya kasanee yanã fãtan rahamar allah da rãnar lãhira kuma ya ambaci allah da yawa
maza suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari kuma mãtã suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari daga abin da ya ƙaranta daga gare shi kõ kuwa ya yi yawa rabo yankakke
kashe dainawa da ƙarfi
kuma sifar waɗanda suke ciyar da dũkiyarsu dõmin nẽman yardõjin allah kuma da tabbatarwa daga kansu kamar misãlin lambu ne a jigãwa wadda wãbilin hadari ya sãmu sai ta bãyar da amfãninta ninki biyu to idan wãbili bai sãme ta ba sai yayyafi (ya ishe ta) kuma allah ga abin da kuke aikatawa mai gani ne
kuma wanda allah ya shiryar to bã shi da mai ɓatarwa
mai nuna mulkin rãnar sakamako
to lalle shĩ mai kẽwayẽwane ga dukan kõme ne
bone yã tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa
lalle ne mãsu taƙawa nã da a wurin ubangijinsu gidãjen aljanna na ni'ima
a yau munã sanya hãtimin rufi a kan bãkunansu kuma hannãyensu su yi mana magana kuma ƙafãfunsu su yi shaidu da abin da suka kasance sunã aikatãwa
shin fa bã zã ku yi taƙawa ba
daga mũminai akwai waɗansu mazãje da suka gaskata abin da suka yi wa allah alkwari a kansa sa'an nan a cikinsu akwai wanda ya biya bukãtarsa kuma daga cikinsu akwai wanda ke jira kuma ba su musanya ba musanyawa
sunã cẽwa ashe lalle zã a iya mayar da mu a kan sãwunmu
ku zo mini da wani littãfi na gabãnin wannan (alƙur'ãni) kõ wata alãma daga wani ilmi idan kun kasance mãsu gaskiya
kuma ba mu aike ka ba fãce dõmin wata rahama ga talikai
kõ kuma ruwanta ya wãyi gari faƙaƙƙe sabõda haka bã zã ka iya nẽmo shi ba dõminta
_prefs dir
kana so ka goge applet daga shirin canza tsarin ka
fifiko
lalle mũ mun aika da iska mai tsananin sauti a kansu a cikin wani yinin nahĩsa mai dõgẽwa
rundunõni ne abin da ke can rusassu na ƙungiyõyinsu
waɗanda suke sunã bin manzo annabi ummiyyi wanda suke sãmun sa rubũce a wurinsu a cikin attaura da linjĩla
kuma muka yi masa bushãra da is'hãƙa ya zama annabi daga sãlihan mutãne
ka duba yadda muka fĩfĩtar da sãshensu a kan sãshe
s_hare
kuma wanda ya gõde to yanã gõdẽwa ne dõmin kansa kuma wanda ya kãfirta to lalle ubangijina wadãtacce ne karĩmi
ka danna don ka kalli kalandan wata