text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma muka sanya fitila mai tsanin haske (rãnã) |
ƙasa |
fanel na tsakiyar sama |
abin bautãwar mutãne |
sa'an nan kuma ubangjinsa ya zãɓẽ shi ya karɓi tũba gare shi kuma ya shiryar (da shi) |
suka ce yã maryamu lalle ne haƙĩƙa kin zo da wani abu mai girma |
sukan sauka a kan dukkan maƙaryaci mai zunubi |
yana nũni zuwa ga hanyar ƙwarai sabõda haka mun yi ĩmãni da shi bã zã mu kõma bautã wa ubangijinmu tãre da kõwa ba |
kuma ubangijinka ne mafi sani ga maɓarnata |
to a lõkacin da ya gan ta tanã girgiza kamar dai ita ƙaramin macĩji ne sai ya jũya yanã mai bãyar da bãya kuma bai kõma ba yã musã kada ka ji tsõro lalle ni manzanni bã sujin tsõro a wurina |
mutãnen fir'auna bã zã su yi taƙawa ba |
media time description |
_prefs dir |
ka ce to ku zo da wani littãfi daga wurin allah wanda yake shi ne mafi shiryarwa daga gare su in bĩ shi idan kunkasance mãsu gaskiya |
in da gaske to metaciti zai yi aiki da shiryoyin ayuka maimakon windows dabarar ya kan da ɗan tsamo amma yawancin tsari wanda aka ƙiƙiro kan tsari nashirin ayuka ya fi kama da na mac fiye da windows za'a ɗaga duk tagogi masu cikin shirin ayuka idan ka zura ido kan wani taga cikin tsari wanda aka ƙiƙiro kan tsari nashirin ayuka hakan kuma idan ana cikin tsarin nashiryoyin ayuka ba'a tura dannedannen zura ido zuwa tagogi masu cikin wasu shiryoyin ayuka daban akwai shakka da damadama ga rayuwar wannan kewayen amma ya fi samun kayan daidaitawa wa duk cikakken bayani takamaimai na tsarinshirin ayuka vs game da nataga misali ko za'a tura ta yin dannedanne kuma ba za'a zartar da yawancin shirin game dashirin ayuka a yanzu ba |
kuma muka bar sãshensu a rãnar nan yanã garwaya a cikin sãshe kuma aka bũsa a cikin ƙaho sai muka tãra su tãrãwa |
suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta |
kuma a rãnar da sa'a ke tsayuwa mãsu laifi zã su kãsa magana |
in da gaske ka nuna kwanan wata cikin agogon a haɗe da lokaci |
kuma wanda ya jiɓince su daga gare ku to lalle ne shĩ yanã daga gare su lalle allah bã ya shiryar da mutãne azzãlumai |
lalle ne shĩ yanã ganin ku shi da rundunarsa daga inda bã ku ganin su |
lalle ne allah ba ya zãluntar mutãne da kõme amma mutãnen ne ke zãluntar kansu |
kuma muka bã shi ishãƙa da ya'aƙũba kuma muka sanya annabci da littãfi a cikin zuriyarsa kuma mun bã shi sakamakonsa a dũniya kuma lalle shĩ a lãhira tabbas yanã a cikin sãlihai |
kuskure wajen karanta fayil 's' s |
sai tsãwa ta kãma su sabõda haka suka wãyi gari a cikin gidansu sunã guggurfãne |
a'aha iadan (rai) ya kai ga karankarmai |
sa'an nan kuma ku malãlo daga inda mutãne suke malalowa kuma ku nemi gafara ga allah |
waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka kasance sunã yin taƙawa |
kanã yin gargaɗi kawai ga wanda ya bi alƙur'ãni ne kuma ya ji tsõron mai rahama a fake to ka yi masa bushãra da gãfara da wani sakamako na karimci |
kuma kamar haka ne muka sanya maƙiyi daga mãsu laifi ga kõwane annabi kuma ubangijinka ya isa ga zama mai shiryarwa kuma mai taimako |
waɗanda suka yi ĩmãni sunã yãki a cikin hanyar allah kuma waɗanda suka kãfirta sunã yãƙi a cikin hanyar ¦ãgũtu (shaiɗan) |
kuma waɗansu samãri nã gẽwayãwa a kansu kamar dai sũ lu'ulu'u ne wanda ke kulle |
shĩ ne wanda ya saukar da natsuwa a cikin zukãtan mũminai dõmin su ƙãra wani ĩmãni tãre da imãninsu alhãli kuwa rundunõnin sammai da ƙasa na allah kawai ne kuma allah ya kasance masani mai hikima |
wanda yake ganin ka a lõkacin da kake tãshi tsaye |
bã ni nufin kõme fãce gyãrã gwargwadon da na sãmi dãma kuma muwãfaƙãta ba ta zama ba fãce daga allah |
lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci sai allah ya je wa gininsu daga harsãshensa sai rufi ya fãɗa a kansu daga bisansu kuma azãba ta jẽ musu daga inda ba su sani ba |
ya ce ka kãma ta kuma kada ka ji tsõro za mu mayar da ita ga hãlinta na farko |
mai rahama ya daidaita a kan al'arshi |
kuma sun kasance sunã dõgẽwa a kan mummũnan zunubi mai girma |
kuma gumãka sai ka ƙaurace musu |
tanã gudãna a kan idãnunmu dõmin sakamako ga wanda aka yi wa kãfircin |
a lõkacin da suka shiga gare shi sai suka yi sallama ya ce aminci ya tabbata a gare ku mutãne bãƙi |
masana'antar applet na neman hanyan taga |
kuma ni ina mayar da kaidi (gare su) kamar yadda suke ƙulla kaidi |
kada ku yi jayayya da mazowa littãfi sai fa da magana wadda ta fi kyau sai fa waɗanda suka yi zãlunci daga gare su kuma ku ce mun yi ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu kuma aka saukar a gare ku kuma abin bautãwarmu da abin bautãwarku guda ne kama mũ mãsu sallamãwa ne a gare shi |
kuma muka tsĩrar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka kasance sunã yin taƙawa |
kuma a lõkacin da wata al'umma daga gare su ta ce don me kuke yin wa'azi ga mutãne waɗanda allah yake mai halaka su kõ kuwa mai yi musu azãba azãba mai tsanani suka ce dõmin nẽman hanzari zuwa ga ubangijinku kuma tsammãninsu sunã yin taƙawa |
lalle ne mũ zã mu jẽfa maka magana mai nauyi |
sa'an nan kuma waɗansu bakwai mãsu tsanani su zo daga hãyan wancan su cinye abin da kuka gabãtar dõminsu fãce kaɗan daga abin da kuke ãdanãwa |
dã waɗanda suka kãfirta sunã sanin lõkacin da bã su kange wuta daga fuskõkinsu kuma haka daga bãyayyakinsu alhãli kuwa ba su zama ana taimakon su ba |
allah ya ce kamar hakan ne allah yana aikata abin da yake so |
kuma gare shi girma yake a cikin sammai da ƙasã kuma shĩ ne mabuwãyi mai hikima |
to amma wanda ya yi girman kai |
a cikin gidãjen aljannar ni'ima |
waɗanda suka kangara suka ce lalle mũ duka munã a cikinta |
an kasa nuna wuri ' s' |
kuma lalle ne idan kun yi ɗã' a ga mutum misãlinku lalle ne a lõkacin nan haƙĩƙa kũ mãsu hasãra ne |
(allah) wanda gudãnar da mulki yake ga hannunsa ya tsarkaka kuma shi mai ĩko ne a kan kome |
da dũr sĩnĩna |
lalle mũ mun halitta su daga abin da suka sani |
wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa kuma ya sanya muku hanyõyi a cikinta tsammãninku za ku nẽmi shiryuwa' |
ka dũba yadda ãƙibar mãkircinsu ta kasance lalle mũ mun darkãke su da mutãnensu gabã ɗaya |
sabõda haka abin da aka bã ku kõ mẽne ne to jin dãɗin rayuwar dũniya ne kuma abin da ke a wurin allah shĩ ne mafĩfĩci kuma shĩ ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi ĩmãni kuma sunã dõgara a kan ubangijinsu kawai |
da waɗannan da ke gaskata rãnar sakamako |
kuma bãbu abin da ya hana mutãne su yi ĩmãni a lõkacinda shiriya ta zo musu kuma su nẽmi gãfara daga ubangijinsu fãce hanyar farko ta je musu kõ kuma azãba ta jẽ musu nau'inau'i |
kuma aka ce wa mutãne kõ kũ mãsu tãruwã ne |
watau mazõwa dãma mẽne ne mazõwa dãma |
kuma ka jũya daga barinsu har a wani lõkaci |
aka ce ya nũhu ka sauka da aminci da a gare mu da albarka a kanka kuma rahama ta tabbata a kan waɗansu al'ummõmi daga waɗanda suke tãre da kai |
_gabatar da |
fãce wannan da ya ƙãga halittata to lalle shĩ ne zai shiryar da ni |
tanã darkake kõwane abu da umurnin ubangijinta sai suka wãyi gari bã a ganin kõme fãce gidãjensu |
@ title menu game move |
lalle azãbar ubangijinka haƙĩƙa mai aukuwa ce |
lalle ne daga mãtanku da ɗiyanku akwai wani maƙiyi a gare ku sai ku yi saunarsu |
kuma wãne ne mafi kyau ga rini daga allah kuma mu a gare shi mãsu bautãwa ne |
shin kũ ne kuke ƙagã halittar itãciyarta kõ kuwa mũ ne mãsu ƙãgãwa |
shin ba ka gani ba zuwa ga waɗanda aka bai wa rabõ da ga littafi suna ĩmãni da gunki da shaiɗan kuma suna cẽwa ga waɗanda suka kãfirta waɗannan ne mafiya shiriya daga waɗanda suka yi ĩmãni ga hanya |
sabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu munã yi musu ƙidãyar ajali ne kawai ƙidãyãwa |
dipriketed |
kuma waɗannan da suka yi ɗã'a ga allah da mazonsa to waɗannan sunã tãre da waɗanda allah ya yi ni'ima a kansu daga annabãwa da mãsu yawan gaskatãwa da masu shahãda da sãlihai kuma waɗannan sun kyautatu ga zama abõkan tafiya |
suna nẽman ɓõyewa daga mutãne kuma bã su nẽmanɓõyewa daga allah alhãli kuwa shi yana tãre da su a lõkacin da suke kwãna da niyyar yin abin da bã ya yarda da shi daga maganar kuma allah yã kasance ga abin da suke aikatãwa mai kẽwayẽwa |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
kuma lalle mũ mãsu sanya abin da ke a kanta (ya zama) turɓãya ƙeƙasasshiya ne |
lokacin da za'a iya kasa tagogi cikin ƙungiyoyi |
lalle shĩ yanã daga bãyinmu mũminai |
kuma mafi yawansu ba su yin ĩmãni da allah fãce kuma sunã mãsu shirki |
sai ta wãyi gari (baƙa ƙirin) kamar dare |
sa'an nan kuma muka aika waɗansu manzanni daga bãyansa zuwa ga mutãnensu suka jẽmusu da hujjõji bayyanannu to ba su kasance zã su yi ĩmãni ba sabõda sun ƙaryata shi a gabani kamar wannan ne muke rufẽwa a kan zukãtan mãsu ta'addi |
kuma waɗanda suke kwãna sunã mãsu sujada da tsayi a wurin ubangijinsu |
to |
to idan sun sallama haƙĩƙa sun shiryu kuma idan sun jũya to kawai abinda ke kanka shi ne iyarwa kuma allah mai gani ne ga bãyinsa |
shĩ ne da mulkin sammai da ƙasa yanã rãyarwa kuma yanã kashẽwa kuma shĩ mai ikon yi ne a kan kõme |
kuma lalle ne sun ɓatar da (mutãne) mãsu yawa kuma kada ka ƙãrã wa azzãlumai (kõme) sai ɓata |
lalle ne kai bã ka sãɓãwar alkawari |
_ɓoyewa farat ɗaya |
sai ƙungiyõyin suka sãɓã wa jũna a tsakãninsu to bõne ya tabbata ga waɗanda suka kãfirta daga halartar yini mai girma |
wancan sabõda lalle ne allah shĩ ne gaskiya kuma lalle ne abin da suke kira waninsa shi ne ƙarya |
shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba) |
sabõda haka su yi dãriya kaɗan kuma su yi kũkada yawa a kan sãkamako ga abin da suka kasance sunã tsirfatãwa |