text
stringlengths 0
727
|
---|
kada ka yi kãmu ga gẽmũna kõ ga kaina lalle nĩ nã ji tsõron ka ce ka rarraba a tsakãnin banĩ isrã'ĩla kuma ba ka tsare maganata ba |
yã game huska kuma ya jũya bãya |
an kasa yin parse ga shade fakto nas cikin launin da aka inuwantar da |
kuma ɗan ĩtãce ya kasance gare shi sai ya ce wa abõkinsa alhali kuwa yanã muhãwara da shi nĩ ne mafĩfĩci daga gare ka a wajen dũkiya kuma mafi izza a wajen jama'a |
sai muka fitar da su daga gonaki da marẽmari |
rãnã da watã a kan lissãfi suke |
ã'a sũ mutãne ne suna daidaitãwa (allah da wani) |
suna madawwama a cikinsa ya yi kyau ga zama matabbaci da mazauni |
ya ubangijina ka tsĩrar da ni da iyãlĩna daga abin da suke aikatãwa |
ku kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle zai shugabantar da su a cikin ƙasa kamar yadda ya shugabantar da waɗanda suke daga gabãninsu kuma lalle ne zai tabbatar musu da addininsu wanda ya yardar musu kuma lalle ne yanã musanya musu daga bãyan tsõronsu da aminci sunã bauta mini bã su haɗa kõme da nĩ kuma wanda ya kãfirta a bãyan wannan to waɗancan su ne fãsiƙai |
da waɗanda idan zãlunci ya sãme su sunã nẽman taimako (su rãma) |
shin sunã daidaita |
kuma kada shaiɗan ya taushe ku (daga hanyar) lalle shĩ maƙiyi ne a gare ku mai bayyanãwar ƙiyayya |
kuma muka tsĩrar da mũsã da waɗanda suke tãre da shi gabã ɗaya |
kuma wani annabi bai je musu ba fãce sun kasance game da shi sunã mãsu yin izgili |
a lõkacin da ɗan'uwansu sãlihu ya ce shin bã zã ku bi allah da taƙawa ba |
har idan mun kãma mani'imtansu da azãba sai gã su sunã hargõwa |
kuma sunã cẽwa a yaushe wannan wa'adi zai tabbata idan kun kasance mãsu gaskiya |
ka kõma zuwa gare su sa'an nan lalle munã je musu da rundunõni bãbu wata tãɓukawa gare su game da su kuma lalle munã fitar da su daga gare ta sunã mafi wulãkantuwa kuma sunã ƙasƙantattu |
'ya'yan itãcen marmari kuma sunã waɗanda ake girmamãwa |
kuma ba mu aiki wani manzo ba fãce dõmin a yi masa ɗã'a da izinin allah |
bã ku da wani abin bautãwa waninsa lalle ne nĩ inã yimuku tsõron azãbar wani yini mai girma |
mawallaficoptic month 4 longnamepossessive |
lalle ne a cikin wannan akwai ãyã kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba |
waɗancan ne kãfirai dõmin sun fĩfĩta son dũniya a kan lãhira kuma lalle ne allah bã ya shiryar da mutãne kãfirai |
lalle waɗanda ke yi maka mubãya'a allah kawai ne suke yi wa mubãya'a hannun allah nã bisa hannayensu sabõda haka wanda ya warware to yanã warwarẽwa ne a kan kansa kawai kuma wanda ya cika ga alkawarin da ya yi wa allah a kansa to (allah) zai kãwo masa ijãra mai girma |
kuma ta biyar cẽwa 'la'anar allah ta tabbata a kansa idan ya kasance daga maƙaryata' |
amma waɗanda suka bi ubangijinsu da taƙawa sunã da bẽnãye daga samansu akwai waɗansu bẽnãye ginannu ƙoramu na gudãna daga ƙarƙashinsu alkawarin allah |
kuma a kansa ne ƙãga halitta ta biyu take |
mũ ne mafi sani game da abin da suke faɗi kuma bã zã ka zama mai tĩlasta su ba sabõda haka ka tunatar game da alƙur'ani ga wanda ke tsõron ƙyacewata |
kuma kamar haka muka saukar da shi (alƙur'ãni) yanã ãyõyi bayyanannu kuma lalle ne allah yanã shiryar da wanda yake nufi |
ka tsare kwamfyutan ka kar a yi amfani da shi ba tare da izinin ka ba1 (msgctxt panelshowusername |
faɗaɗa jerin shiri cikin zauren akwatin bayani na tafiyar da shirin ayuka |
mutãnen fir'auna bã zã su yi taƙawa ba |
alhãli kuwa lalle ne ya halitta ku a cikin hãlãye |
ka tsayar da salla a karkatar rãnã zuwa ga duhun dare da lõkacin fitar alfijir lalle ne karãtun fitar alfijir ya kasance wanda ake halarta |
nuna duk filayenaiki |
kuma lalle haƙĩƙa yanã da kusantar daraja a wurinmu da kyaun makõma |
to a lokacin da mũsã ya ƙãre adadin kuma yanã tafiya da iyãlinsa sai ya tsinkãyi wata wutã daga gẽfen dũtse (¦ũr) ya cewa iyãlinsa ku dãkata lalle ne nĩ na tsinkãyi wata wutã tsammãnĩna ni mai zo muku ne daga gare ta da wani lãbãrĩ kõ kuwa da guntun makãmashi daga wutar don kõ ku ji ɗimi |
kuma wannan rãyuwa ta dũniya ba ta zamo ba fãce abar shagala da wãsã kuma lalle lãhira tabbas ita ce rãyuwa dã sun kasance sunã sani |
fãce wanda ya fizgi wata kalma sai yũla mai haske ta bĩ shi |
shin sunã shirki da abin da bã ya halittar kõme kuma sũne ake halittãwa |
aiki |
me ya sãme ku bã ku fãtar sãmun natsuwa daga allah |
sai suka kasance ƙũra da ake wãtsarwa |
sabõda haka kai bã ka jiyar da matattu kira kuma bã ka jiyar da kurãme kira idan sun jũya bãya sunã gudu |
to bã sai na yi rantsuwa ba da lõkutan fãɗuwar taurãri |
har za ku zama mãsu cika cikunna daga gare ta |
da sama da abin da ya gina ta |
size in 2^30 bytes |
fãce wannan da ya ƙãga halittata to lalle shĩ ne zai shiryar da ni |
wannan maɓalli na ƙayyade sunanfayil na pixmap da za'a amfanida wa sura mai motsi da aka nuna cikin applet ɗin kifi amma ya danganta ga gafakan pixmap |
kuma amma mai tambaya kada ka yi masa tsãwa |
fanel na gefen ƙasa |
suka ce munã nufin mu ci daga gare shi ne kuma zukãtanmu su natsu kuma mu san cewa lalle ne kã yi mana gaskiya kuma mu kasance daga mãsu shaida a kansa |
kuma muka bã shi iyalansa da kwatankwacinsu tãre da su sabõda rahama daga gare mu da tunãtarwa ga mãsu hankali |
da yinin da aka yi alkawarin zuwansa |
kuma ba ka kasance ga gẽfen dũtse ba a lõkacin da muka yi kira kuma amma dõmin rahama daga ubangijinka dõmin ka yi gargaɗi ga mutãne waɗanda suke wani mai gargaɗi a gabãninka bai je musu ba tsammãninsu sunã tunãwa |
shin kã ga wanda ke hana |
amma ɗayanku to zai shãyar da uban gidansa giya kuma gudan to zã a tsĩrẽ shi sa'an nan tsuntsãye su ci daga kansa |
kuma idan aka karanta ãyõyinmu a kansu sukan ce lalle ne mun ji dã muna so haƙĩƙa da mun faɗi irin wannan wannan bai zama ba fãce tãtsunãyõyin mutãnen farko |
haƙĩƙa hujja bayyananniya tã zo muku daga ubangijinku wannan rãƙumar allah ce a gare ku wata ãyã ce |
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni |
kuma ka saurãra a rãnar da mai kira ke yin kira daga wuri makusanci |
ko dai ka kau da kai daga gare su dõmin nẽman rahama daga ubangijinka wadda kake fãtanta to sai ka gaya musu magana mai laushi |
kuma ba mu halitta slmmai da ƙasa da abin da ke a tsakãninsu ba alhãli kuwa munã mãsu wãsã |
fifikon agogo |
yã ku mutãne ku bauta wa ubangjinku wanda ya halicce ku kũ da waɗanda suke daga gabãninku tsammãninku ku kãre kanku |
da ma'abũta ƙunci da mutãnen tubba'u kõwanensu ya ƙaryata manzanni sai ƙyacẽwata ta tabbata |
kuma idan sun jũya to ku sani cẽwa lalle allah ne majiɓincinku mãdalla da majiɓinci kuma mãdalla da mai taimako shĩ |
tsara tagogi cikin ƙungiyoyi idan _fili na da maƙura |
kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma zũriyarsu suka bĩ su ga ĩmãnin mun riskar da zũriyarsu da su alhãli kuwa bã da mun rage musu kõme ba daga aikinsu kõwane mutum jingina ne ga abin da ya sana'anta |
ga kõwace al'umma akwai ajali idan ajalinsu ya zo to bã zã su yi jinkiri daga gare shi ba kõ dã sã'ã guda kuma bã zã su gabãta ba |
kuma a rãnar da muke tafiyar da duwãtsu kuma ka ga ƙasa bayyane kuma mu tãra su har ba mu bar kõwa ba daga gare su |
lalle ne kanã da a cikin yini wani tasĩhi mai tsawo |
sa'an nan muka sanya shi a cikin wani wurin natsuwa amintacce |
lalle shĩne ubangijina |
ka ce rũhul ¡udusi ne ya sassaukar da shi daga ubangijinka da gaskiya dõmin ya tabbatar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma (dõmin) shiriya da bushãra ga musulmi |
ya ku waɗanda suka yi ĩmãni |
wani mai kẽwayãwa daga ubangijinka ya kẽwayã a kanta (ya ƙone ta) alhãli sunã barci |
lalle ne haƙĩƙa allah ya karɓi tũbar anbabi da muhãjirĩna da ansãr waɗanda suka bĩ shi a cikin sã'ar tsanani daga bãya zukãtan wani ɓangare daga gare su sun yi kusa su karkata sa'an nan (allah) ya karɓi tũbarsu lalle shĩ ne mai tausayi mai jin ƙai gare su |
waɗancan ne aka yanke wa tsammãni sabõda abin da suka tsirfanta sunã da wani abin shã daga ruwan zãfi da wata azãba mai raɗaɗi sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci |
wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane |
kuma waɗanda ke nisantar manyan zunubbai da ayyukan alfãsha kuma idan sun yi fushi sũ sunã gãfartawa |
ba su zama daidai ba daga mutãnen littafi akwai wata al'umma wadda take tsaye suna karãtun ayõyin allah a cikin sã'õ'in dare alhãli kuwa sunã yin sujada |
kuma lalle ne mun saukar zuwa gare ku ãyõyi mãsu bayyanãwa da misãli daga waɗanda suka shige daga gabãninku da wa'azi ga mãsu taƙawa |
ga waɗanda suke yin rantsuwa daga matansu akwai jinkirin watã huɗu to idan sun kõma to lalle ne allah mai gãfara ne mai jin ƙai |
lalle haƙĩƙa abin kõyi mai kyau ya kasance a gare ku daga cikinsu ga wanda ya kasance yanã fãtan (rahamar) allah da rãnar lãhira kuma wanda ya jũya bãya to lalle allah shĩ ne wadãtacce gõdadde |
kuma da watã mun ƙaddara masa manzilõli har ya kõma kamar tsumagiyar murlin dabĩno wadda ta tsũfa |
kuma lalle ne idan mun so haƙĩƙa munã tafiya da abinda muka yi wahayi zuwa gare ka sa'an nan kuma bã za ka sãmi wani wakĩli ba dõminka game da shi a kanmu |
ka ce ban kasance fãrau ba daga manzanni kuma ban san abin da zã a yi game da ni kõ game da ku (na gaibi) ba bã ni bin kõme fãce abin da ake yin wahayi zuwa gare ni kuma ban zama ba fãce mai gargaɗi mai bayyanãwa |
da duwatsu yã kafe ta |
kuma lalle haƙĩƙa iblĩs ya gaskata zatonsa a kansu sai suka bi shi fãce wani ɓangare na mũminai |
lalle nẽ allah masani ne mai ƙididdigẽwa |
wanda ya sanya muku ƙasa shimfiɗa kuma sama gini kuma ya saukar da ruwa daga sama sa'an nan ya fitar da abinci daga 'ya'yan itãce game da shi sabõda ku sabõda haka kada ku sanya wa allah wasu kĩshiyõyi alhãli kuwa kuna sane |
fanel na tsakiya ta dama |
ga waɗanda suke yin rantsuwa daga matansu akwai jinkirin watã huɗu to idan sun kõma to lalle ne allah mai gãfara ne mai jin ƙai |
m̃ |
hanyar kayan cikin mazaɓa |
ofis |