text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma inã nĩsantar ku da abin da kuke kira baicin allah kuma inã kiran ubangijina tsammãnin kada in zama marashin arziki game da kiran ubangijina |
mai rarrabawa |
kuma ka warware mini wani ƙulli daga harshẽna |
suka ce munã bauta wa gumãka sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun halitta mutum kuma mun san abin da ransa ke yin waswãsi da shi kuma mũ ne mafi kusanta zuwa gare shi daga lakar jannayẽnsa |
ya ku mutãne lalle wa'azi yã jẽ muku daga ubangijinku da waraka ga abin da yake a cikin ƙirãza da shiriya da rahama ga muminai |
yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan da manuni ta bar wurin fanel kafin a ɓoye fanel farat ɗaya wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewafarat ɗaya na gaske ne |
kuma wanda ya jiɓinci allah da manzonsa da waɗanda suka yi ĩmãni to ƙungiyar allah sune mãsu rinjãya |
kuma muka yayyanka su a cikin ƙasa al'ummõmi daga gare su akwai sãlihai kuma daga gare su akwai wanda bã haka ba muka jarrabe su da abũbuwan alhẽri da na musĩfa tsammãninsu sunã kõmõwa |
kuma ƙasã yã aza ta dõmin tãlikai |
a cikinsa akwai ãyõyi bayyanannu (ga misãli) matsayin ibrãhĩma |
kuma bãbu wata alƙarya fãce mu ne mãsu halaka ta a gabãnin rãnar ¡iyãma kõ kuwa mũ mãsu azãbta ta ne da azãba mai tsanani |
shin kyautatãwa nã da wani sakamako (ã'aha) fãce kyautatãwa |
wani ambatõ daga ubangijinsu sãbo bã ya zuwa gare su fãce sun saurãre shi alhãli kuwa sunã mãsu yin wãsa |
ko dai ka kau da kai daga gare su dõmin nẽman rahama daga ubangijinka wadda kake fãtanta to sai ka gaya musu magana mai laushi |
kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci |
sũ da mãtan aurensu sunã cikin inuwõwi a kan karagai sunã mãsu gincira |
wacca irin bango ya kamata a yi amfani da wa wannan fanel kima masu yiwuwa sune gtk za'a yi amfani da difwakt na gtk+ bangon widget launi za'a yi amfani da maɓallin launi kamar launin bango ko zane za'a yi amfani da zanen da maɓallin zane ta ƙayyade zai zama bango |
waɗanda aka yi wa alãma daga wajen ubangijinka dõmin mãsu ɓarna |
kawai abin da ya haramta a kanku mũshe da jini da nãman alade da abin da aka kurũrũta game da shi ga wanin allah |
to waɗanda suka kãfirta sũ ne waɗanda ake yi wa kaidi |
ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki |
fara gamawa farat ɗaya cikin zauren akwatin bayanin tafiyar da shirin ayuka |
a lõkacin da suka shiga ga dãwũda sai ya firgita daga gare su suka ce kada kaji tsõro masu husuma biyu ne sãshenmu ya zãlunci sãshe |
ya ce zã mu ƙarfafa damtsenka game da ɗan'uwanka kuma mu sanya muku wani dalĩli sabõda haka bã zã su sãdu zuwa gareku ba tãre da ãyõyinmu kũ da waɗanda suka bĩ ku ne marinjãya |
kuma lalle mũ haƙĩƙa mãsu jũyãwa muke zuwa ga ubangijinmu |
maganarsa ce gaskiya kuma gare shi mulki yake a rãnar da ake bũsa a cikin ƙaho |
sai manzon allah ya gaya musu cewa ina tsõratar da ku ga rãƙumar allah da ruwan shanta |
ba haka ba mũ dai an hana mu ne |
shiryarwa da tunãwa ga ma'abũta hankali |
ya ce yã ubangjĩna sai ka yi mini jinkiri zuwa rãnar da ake tãshin su |
kuma wancan bai zama mabuwãyi ba ga allah |
shin kõwane mutum daga cikinsu yana nẽman a shigar da shi a aljannar ni'ima ne (ba da wani aiki ba) |
pixels da ana iya gani idan an ɓoye |
a lõkacin da manzanninsu suka jẽ musu da hujjõji bayyanannu suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi ya wajaba a kansu |
ina rantsuwa da mala'iku mãsu fisgar rãyuka (na kafirai) da ƙarfi |
ashe bã ku yin tunãni |
kuma ba mu aika wani mai gargaɗi ba a cikin wata alƙarya fãce mani'imtanta (shũgabanni) sunce lalle mũ mãsu kãfirta ne da abin da aka aiko ku da shi |
rãnar da kaidinsu bã ya wadãtar masu da kõme kuma bã a taimakon su |
an kasa parse ga s kamar wata inteja |
sai fir'auna ya aika mãsu gayya a cikin birãne |
shiriya ce da bushãra ga mũminai |
yã ubangijimu lalle ne kai mai tãra mutãne ne dõmin wani yini wanda bãbu shakka a gare shi lalle ne allah bã ya sãɓãwar lõkacin alkawari |
kada maganarsu ta sanya ka a cikin baƙin ciki lalle ne alfarma ga allah take gaba ɗaya |
wannan shĩ ne masanin fake da bayyane mabuwãyi mai jinƙai |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun yi wahayi zuwa ga mũsã cẽwa ka yi tafiyar dare da bãyina sa'an nan ka dõka musu hanya a cikin tẽku tana ƙẽƙasasshiya bã ka tsõron riskuwa kuma bã ka fargabar nutsẽwa |
sai muka tsĩrar da shi shi da mutãnensa fãce mãtarsa mun ƙaddara ta a cikin mãsu wanzuwa |
kuma aka kõra waɗanda suka bi ubangijinsu da taƙawa zuwa aljanna jama'ajama'a har a lõkacin da suka jẽ mata alhãli kuwa an buɗe kõfõfinta kuma matsaranta suka ce musu aminci ya tabbata a gare ku kun ji dãɗi sabõda haka ku shige ta kunã madawwama (a cikinta) |
kuma aka tafiyar da duwãtsu sai suka kasance ƙũra |
in da gaske ka nuna alƙaluman mako cikin kalandan |
suka ce an cũtar da mu daga gabãnin ka zõ mana kuma daga bãyan da kã zõ mana ya ce akwai tsammãnin ubangijinku ya halaka maƙiyanku kuma ya sanya ku ku maye a cikin ƙasa sa'an nan ya dũba yadda kuke aikatãwa |
kuma aka ce wãne ne mai tawada |
kuma idan kun ji tsõron sãɓãwar tsakãninsu to ku aika da wani mai sulhu daga mutãnensa da wani mai sulhu daga mutãnenta idan sun yi nufin gyãrãwa allah zai daidaita tsakãninsu (ma'auran) |
mai girman kai bãyan haka kuma la'ĩmi (bã ya son alhẽri) |
kuma lalle allah na sanin waɗanda suka yi ĩmãni kuma lalle yanã sanin munfukai |
ya ce to ka fita daga gare ta dõmin lalle kai abin jĩfa ne |
idan ka yi kwaɗayi a kan shiryuwarsu to lalle ne allah bã ya shiryar da wanda yake ɓatarwa kuma bã su da waɗansu mataimaka |
yana dinga cẽwa kaitona dã na gabatar (da aikin ƙwarai) domin rãyuwata |
lalle ne kã isa ga iyakar uzuri daga gare ni |
wanan kuwa sabõda ubangijinka bai kasance mai halaka alƙaryõyi sabõda wani zãlunci ba ne alhãli kuwa mutãnensu sunã jãhilai |
@ item font |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun halitta mutum daga wani tsantsa daga lãka |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sauƙaƙe alƙur'ani dõmin tunãwa |
ka ce bã zã a tambaye ku ba ga abin da muka aikata daga laifi kuma bã zã a tambaye mu daga abin da kuke aikatawa ba |
salon maganar ajiya na da wani operand inda aka saurari wata afareta |
to |
kuma idan an jẽfa su a wani wuri mai ƙunci daga gare ta sunã waɗanda aka ɗaure ciki daidai sai su kirãyi halaka a can |
sai malã'iku suka kirãye shi alhãli kuwa shĩ yanã tsaye yana salla a cikin masallãci (suka ce) lalle ne allah yana bã ka bushãra da yahaya alhãli yana mai gaskatãwar wata kalma daga allah kuma shugaba kuma tsarkakke kuma annabi daga sãlihai |
ga kõwace al'umma mun sanya wurin yanka su ne masu yin baiko gare shi sabõda haka kada su yi maka jãyayya a cikin al'amarin (hadaya) kuma ka yi kira zuwa ga ubangijinka lalle kai kana a kan shiriya madaidaiciya |
kõwane rai mai ɗanɗanar mutuwa ne sa'an nan zuwa gare mu ake mayar da ku |
kuma lalle ne ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda |
kamar haka muke sãka wa mãsu kyautatãwa |
cewa ubangijinka ya yi umurni zuwa gare ta |
kuma tabbas haƙĩƙa mafi yawan mutãnen farko sun ɓace a gabãninsu |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sãdar da magana sabõda su tsammãninsu suna tunãni |
to ka yi tasbihi game da gõde wa ubangijinka kuma ka nẽme shi gafara lalle shi (ubangijinka) ya kasance mai karɓar tũba ne |
suka ce lalle haƙĩƙa kã sani bã mu da wani hakki a cikin 'ya'yanka kuma lalle kai haƙĩƙa kanã sane da abin da muke nufi |
da waɗansu ganĩmõmi mãsu yawa da zã su karɓo su kuma allah yã kasance mabuwayi mai hikima |
wannan dõmin lalle su sun sãɓa wa allah da manzonsa alhãli kuwa wanda ya sãɓa wa allah to lalle allah mai tsananin uƙũba ne |
wannan daga lãbarun gaibi ne munã yin wahayinsa zuwa gare ka kuma ba ka kasance a wurinsu ba a lõkacin da suke yin niyyar zartar da al'amarinsu alhãli sunã yin mãkirci |
sa'an nan yanã barin (wurinsu) faƙo mai santsi |
sa'an nan idan umurnin allah ya jẽ sai a yi hukunci da gaskiya mãsu ɓãtãwa sun yi hasara a can |
sai (al'ummar) suka yanyanke al'amarinsu a tsakãninsu guntuguntu kõwace ƙungiya sunã mãsu farin ciki da abin da yake a gare su |
bai haifa ba kuma ba a haife shi ba |
kuma da dawãki da alfadarai da jãkuna dõmin ku hau su kuma da ƙawa kuma yana halitta abin da ba ku sani ba |
kuma kada ka mĩƙar da idãnunka zuwa ga abin da muka jiyar da su dãɗi da shi nau'inau'i daga gare su kamar huren rãyuwar dũniya yake dõmin mu fitine su a cikinsa alhãli kuwa arzikin ubangijinka ne mafi alhẽri kuma mafi wanzuwa |
mũnãnan ayyuka da suka aikata suka bayyana a gare su kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili ya wajaba a kansu |
sabõda haka tsarkakẽwa ta tabbata ga allah a lõkacin da kuke shiga maraice da lõkacin da kuke shiga sãfiya |
saurin sura mai motsi |
wurin wannan abun fanel yawan pixel daga gefen fanel ta hagu (ko sama idan a tsaye yake) na ƙayyade wurin |
haƙĩƙa tir da abin da rãyukansu suka gabãtar sabõda su watau allah yã yi fushi da su kuma a cikin azãba su mãsu dawwama ne |
jarraba masana'antar applet na bonobo |
wani 1ittãfi ne rubũtacce |
kuma kuka zaunã a cikin gidãjen waɗanda suka zãlunci kansu kuma ya bayyana a gare ku yadda muka aikatã game da su kuma muka buga muku misãlai |
kuma mun halitta ku mazã da mãtã |
sai ka ƙayyada ko wani jometiri ko kuma wata uwa da ke da wani jometiri |
ya ce abin sani kawai inã kai ƙarar baƙin cikĩna da sunõna zuwa ga allah kuma na san abin da ba ku sani ba daga allah |
shiryoyin ayuka waɗanda basu dace cikin wasu jinsi ba |
maganar mũminai idan aka kira su zuwa ga allah da manzonsa dõmin ya yi hukunci a tsakãninsu takan kasance kawai su ce mun ji kuma mun yi ɗã'ã kuma waɗannan sũ ne mãsu cin nasara |
kuma ana kẽwayãwa a kansu da finjãlai na azurfa da kofuna waɗanda suka kasance na ƙarau |