text
stringlengths
0
727
(sunã) a cikin itãcen magarya maras ƙaya
to a lõkacin da suka tafi da shi kuma suka yi niyyar su sanya shi a cikin duhun rĩjiya muka yi wahayi zuwa gare shi lalle ne kanã bã su lãbari game da wannan al'amari nãsu kuma sũ ba su sani ba
cewa ku bauta wa allah ku ji tsõronsa kuma ku bĩ ni
to wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa)
kuma ba mu aiki wani manzo ba a gabãninka fãce munã yin wahayi zuwa gare shi cẽwa lalle ne shi bãbu abin bautãwa fãce nĩ sai ku bauta mini
sai dai wata magana (mai dãɗi) salãmun salãmun
yã ku mutãne
ko (an fai cẽwa) mutum zai sãmi abin da yake gũri
ashe allah bã shi ne mafi mãsu hukunci kyãwon hukunci ba
kuma kamar haka kalmar ubangijinka ta wajaba a kan waɗanda suka kãfirta dõmin sũ 'yan wutã ne
a rãnar da ake ƙõna shi a kanta a cikin wutar jahannama sai a yi lalas da ita ga gõshinansu da sãshinansu da bãyayyakinsu (a ce musu) wannan ne abin da kuka taskace dõmin rãyukanku to ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã sanyãwa a taska
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
idan an fara zaman shawarargnome zai adana zaman shawarar farat ɗaya idan ba haka ba za'a ba da iko wa zauren akwatin bayanin fitarwa ya zaɓi adana zaman shawarar
kuma lalle ne mũ akwai a cikinmu waɗanda suka mĩƙa wuya kuma akwai a cikinmu karkatattu to wanda ya mĩƙa wuya waɗancan kam sun nufi shiryuwa
sabõda haka lalle allah yanã ɓatar da wanda yake so kuma yanã shiryar da wanda yake so sabõda haka kada ranka ya halaka a kansu dômin baƙin ciki lalle allah masani ne ga abin da suke sanã'antawa
kamar wancan ne muke shigar da shi a cikin zukãtan mãsu laifi
kuma ka bi abin da ake yin wahayinsa zuwa gare ka kuma ka yi haƙuri har allah ya yi hukunci
sabõda haka a lõkacin da suka husãtar da mu muka yi musu azãbar rãmuwa sai muka nutsar da su gabã ɗaya
sa'an nan kuma allah ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda ya so kuma allah ne mai gãfara mai rahama
kuma wannan littãfi ne mun saukar da shi mai albarka ne mai gaskata wanda yake a gabansa ne kuma dõmin ka yi gargaɗi ga uwar alƙaryu (makka) da wanda yake gefenta kuma waɗanda suke yin ĩmãni da lãhira sunã ĩmãni da shi (alƙur'ãni) kuma sũ a kan sallarsu sunã tsarẽwa
wannan wani yanki ne mai kũtsawa tãre da ku bãbu marãba a gare su lalle sũ mãsu shiga wutã ne
a lõkacin da mãsu haɗuwa biyu suke haɗuwa daga dãma kuma daga hagu akwai wani (malã'ika) zaunanne
idan wani daga mushirikai ya nemi maƙwabtakarka to ka ba shi maƙwabtakar har ya ji maganar allah sa'an nan ka isar da shi ga wurin amincewarsa wancan fa domin lalle ne su mutãne ne waɗanda ba su sani ba
lalle ba mu saukar da littafi ba a kanka fãce dõmin ka bayyanã musu abin da suka sãɓã wa jũna a cikinsa kuma dõmin shiriya da rahama ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni
shin bã su kula da alƙur'ãni kuma dã yã kasance daga wurin wanin allah haƙĩƙa dã sun sãmu a cikinsa sãɓã wa jũnamai yawa
wanda yã yi halitta sa'an nan ya daidaita abin halittar
sai suka sõke rãƙumar kuma suka kangare daga barin umurnin ubangijinsu kuma suka ce yã sãlihu ka zõ mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi idan kã kasance daga manzanni
kuma a lõkacin da fushin ya kwanta daga barin mũsã sai ya riƙi allunan kuma a cikin kwafensu akwai shiriya da rahama ga waɗanda suke sũ ga ubangijinsu mãsu jin tsõro ne
inã rantsuwa da mãsu yin sahusahu (a cikin salla kõ yãƙi)
a'aha haƙĩƙa lalle ne sũ daga ubangijinsu rãnar nan waɗanda ake shãmakancẽwa ne
kuma mãsu haifuwa (sakakku) suna shãyar da abin haifuwarsu shẽkara biyu cikakku ga wanda ya yi nufin ya cika shãyarwa kuma ciyar da su da tufãtar da su yana a kan wanda aka haifar masa da alhẽri
yã bãyĩna to ku bĩ ni da taƙawa
suka ce lalle mũ an aike mu zuwa ga waɗansu mutãne mãsu laifi
kuma a lõkacin da fushin ya kwanta daga barin mũsã sai ya riƙi allunan kuma a cikin kwafensu akwai shiriya da rahama ga waɗanda suke sũ ga ubangijinsu mãsu jin tsõro ne
an haramta muku uwãyenku da 'yã'yanku da 'yan'uwanku mãtã da goggonninku da innoninku da 'yã'yan ɗan'uwa da 'ya'yan 'yar'uwa da uwãyenku waɗanan da suka shãyar da ku mãma da 'yan'uwanku mãtã na shan mãma da uwãyen mãtanku da agõlolinku waɗanda suke cikin ɗãkunanku daga mãtanku waɗanda kuka yi duhũli da su kuma idan ba ku yi duhũli da sũ ba to bãbu laifi a kanku da mãtan 'yã'yanku waɗanda suke daga tsatsonku kuma kada ku haɗa tsakanin 'yan'uwa biyu mãtã fãce abin da ya shige lalle ne allah yã kasance mai gãfara ne mai jin ƙai
kuma a lokacin da muka ce ku shiga wannan alƙarya san nan ku ci daga gareta idan kuka so bisa wadata kuma ku shiga ƙofa kuna masu tawalu'i kuma ku ce kãyar da zunubai mu gãfarta muku laifukanku kuma zã mu ƙãra wa mãsu kyautatawa
in da gaske mai sauya filin aiki zai nuna duk filayen aiki idan ba haka ba zai nuna filin aiki da kake kai yanzu kawai
yana shigar da wanda ya so a cikin rahamarsa kuma azzãlumai yã yi musu tattalin wata azãba mai raɗaɗi
shiryoyin farawa
kuma aka tattara dõmin sulaimãn rundunõninsa daga aljannu da mutãne da tsuntsãye to sũ anã kange su (ga tafiya)
kuma ya nũna muku ayõyinsa to wane ãyõyin allah kuke musu
sai ubangijinsa ya zãɓe shi sa'an nan ya sanya shi a cikin mutãnen kirki
kuma a lõkacin da ya fuskanci wajen madyana ya ce inã fatan ubangijĩna ya shiryar da ni a kan madaidaiciyar hanya
kuma mun hukunta zuwa ga bani isrã'ĩla a cikin littãfi cewa lalle ne kunã yin ɓarna a cikin ƙasa sau biyu kuma lalle ne kunã zãlunci zãlunci mai girma
mãsu dãriya ne mãsu bushãra
yã mãtan annabi
a lõkacin da muke daidaita ku da ubangijin halittu
to idan na daidaitã shi kuma na hũra daga rũhĩna a cikinsa to ku fãɗi a gare shi kunã mãsu yin sujada
lalle wannan dan'uwãna ne yanã da tunkiya casa'in da tara kuma inã da tunkiya guda sai ya ce 'ka lãmunce mini ita kuma ya buwãye ni ga magana
lalle ne ubangijinka yana nan a mafaka
wannan littãfinmu ne yanã yin magana a kanku da gas kiya lalle mũ mun kasancemuna sauya rubũtun tamkar abin dakuka kasance kunã aikãtãwa
lalle ne yã yi kusa ya ɓatar da mu daga ubangijinmu in bã dõmin da muka yi haƙuri a kansu bakuma zã su sani a lõkacin da suke ganin azãba wãne ne mafi ɓacẽwa ga hanya
to ka zõ mana da abin da kake yi mana wa'adi da shi idan kã kasance daga mãsu gaskiya
to don me in dai kun kasance bã waɗanda zã a yi wa sakamako ba
sa'an nan ya kusanta kuma ya matsa zurõwa
suka ce munã bauta wa gumãka sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai mai rahama zai sanya musu so
kuma idan ƙasã aka mĩƙe ta
ba haka ba mutum ga abin da ya shafi kansa masani ne
kuma suka yi zaton cewa wata fitina bã zã ta kasance ba sai suka makanta kuma suka kurubta sa'an nan allah ya karɓi tuba a gare su sa'an nan suka makanta kuma suka kurunta mãsu yawa daga gare su alhãli allah mai gani ne ga abin da suke aikatãwa
kuma daga rahamarsa ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa kuma tsammãninku zã ku gõde
kuma sunã bautãwa baicin allah abin da (allah) bai saukar da wani dalili ba game da shi kuma abin da bã su da wani ilmi game da shi kuma bãbu wani mai taimako ga azzãlumai
a rãnar da muka tãra mãsu taƙawa zuwa ga mai rahama sunã bãƙin girma
kuma lalle allah yã riƙi alkawarin banĩ lsrã' ĩla kuma muka ayyana wakilai gõma shã biyu daga gare su kuma allah ya ce lalle ne nĩ inã tãre da ku haƙĩƙa idan kun tsayar da salla kuma kun bãyar da zakka kuma kun yi ĩmani da manzannĩna kuma kuka taimake su kuma kuka bai wa allah rance mai kyau haƙĩƙa inã kankare laifukanku daga gare ku kuma haƙĩƙa inã shigar da ku gidãjen aljanna (waɗanda) ƙõramu sanã gudãna a ƙarƙashinsu sa'an nan wanda ya kãfirta a bãyan wannan daga gare ku to lalle ne yã ɓace daga tsakar hanya
allah ne ke karɓar rãyuka a lõkacin mutuwarsu da waɗannan da ba su mutu ba a cikin barcinsu sa'an nan ya riƙe wanda ya hukunta mutuwa a kansa kuma ya saki gudar har zuwa ga ajali ambatacce
kuma lalle ne haƙĩƙa kun san waɗanda suka ƙẽtare haddi daga gare ku a cikin asabar sai muka ce musu ku kasance birai ƙasƙantattu
lalle allah ya san mãsu hana mutãne fita daga cikinku da mãsu cẽwa ga 'yan'uwansuku zo nan a wurinmu kuma bã zã su shiga yãƙi ba fãce kaɗan
kuma wannan alƙur'ãni bai kasance ga a ƙirƙira shi ba daga wanin allah kuma amma shi gaskatawar wannan ne da yake a gabãninsa da bayãnin hukuncin littãffan allah bãbu shakka a cikinsa daga ubangijin halittu yake
yã ku waɗanda suka yi ĩmani
daga sharrin mai sanya wasuwãsi mai ɓoyewa
layuka tsaye
waɗannan sũ ne magãda
lalle kai ka kasance mai gani gare mu
fanel na dama mai tasowa kan allo
kuma kada ku sassauta a cikin nẽman mutãnen idankun kasance kuna jin zõgi to lalle sũ ma suna jin zõgi kamar yadda kuke jin zõgi
kuma ya yi gargaɗi ga waɗanda suka ce allah yanã da ɗa
da wasu shimfiɗu maɗaukaka
kuma fir'auna ya ce ku zo mini da dukan masihirci masani
jometiri na firam bai ƙayyade girmar s wa gefen s
nuna _filinaiki da ake kai kawai yanzu
sabõda haka a yau sãshenku bã ya mallakar wani amfãni ga wani sãshen kuma bã ya mallakar wata cũta kuma munã cẽwa ga waɗanda suka yi zalunci ku ɗanɗani azabar wutã wadda kuka kasance game da ita kunã ƙaryatãwa
ka yi karatu da sunan ubangijinka wanda ya yi halitta
fir'auna ya ce kuma mene ne ubangijin halittu
(allah) shi ne da abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa kuma shi ne maɗaukaki mai girma
kuma a tsakãninsu akwai wani shãmaki kuma a kan a'arãf akwai wasu maza sunã sanin kõwa da alãmarsu kuma suka kirãyi abõkan aljamia cẽwa aminci ya tabbata a kanku ba su shige ta ba alhãli kuwa sũ sunã tsammãni
tsarki ya tabbata ga wanda ya yi tafiyar dare da bãwansa da dare daga masallaci mai alfarma zuwa ga masallaci mafi nĩsa wanda muka sanya albarka a gefensa dõmin mu nũna masa daga ãyõyinmu lalle ne shi shĩ ne mai ji mai gani
shin mutãnen alƙaryu sun amince wa azãbar mu ta jẽ musu da dare alhãli kuwa sunã barci
sai ka jũya daga barinsu kuma kai ba abin zargi ba ne
ka ƙayyade juyi na farko na applet (sama ƙasa hagu ko dama)size
ba haka ba mutum ga abin da ya shafi kansa masani ne
ya ce wannan rãkuma ce tanã da shan yini kuma kunã da shan yini sasanne
barka da zuwa kwamfyutan tebur na gnome
kuma (wannan magana) bã za ta amfãne ku ba a yau dõmin kun yi zãlunci lalle ku mãsu tãrẽwa ne a cikin azãba
kuma idan ya jarraba shi wãto ya ƙuntata masa abincinsa sai ya ce ubangijina ya walãkanta ni
to idan kun ji tsõro to (ku dai yi salla gwargwadon hali) da tafiya ƙasa kõ kuwa a kan dabbobi sa'an nan idan kun amince sai ku ambaci allah kamar yadda ya nũna muku abin da ba ku kasance kuna sani ba
fanel na tsakiyar sama
kuma ku yi tattali dõminsu abin da kuka sãmi ĩkon yi na wani ƙarfi kuma da ajiye dawaki kunã tsoratarwa game da shi ga maƙiyin allah kuma maƙiyinku da wasu baicin su ba ku san su ba allah ne yake sanin su kuma abin da kuka ciyar daga wani abu a cikin hanyar allah zã a cika muku sakamakonsa kuma kũ ba a zãluntar ku
nuna wani jerin shiryoyin ayuka _da aka sani
muka sanya ta (mas'alar) azãba dõmin abin da yake gaba gareta da yake a bãyanta kuma wa'azi ga mãsu taƙawa