text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen aljanna biyu |
ã'a shĩ ãyõyi ne bayyanannu a cikin ƙirãzan waɗanda aka bai wa ilmi kuma bãbu mai musun ãyõyinmu fãce azzãlumai |
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni shin in nũna muku wani fatauci wanda zai tsarshe ku daga wata azãba mai raɗaɗi |
yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan manunin ta shigo wurin fanel kafin a sakenuna fanel ɗin farat ɗaya wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewafarat ɗaya na gaske ne |
ya sanya watã a cikinsu yana mai haske ya sanya rãnã babbar fitila |
aka tãra rãnã da watã |
an kasa buɗe shirin nuna na'urar tagan x na 's' |
wanan kuwa sabõda ubangijinka bai kasance mai halaka alƙaryõyi sabõda wani zãlunci ba ne alhãli kuwa mutãnensu sunã jãhilai |
alhãli kõwane abu mun ƙididdigẽ shi a rubũce |
lalle sa'a haƙĩƙa mai zuwa ce bãbu shakka a gare ta kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni |
allah bãbu wani abin bauta wa fãce shi kuma ga allah sai mũminai su dõgara |
ga (matalauci) mai rõƙo da wanda aka hanã wa roƙon |
wanda ya halitta ka sa'an nan ya daidaitã ka ya kuma tsakaitã ka |
lalle ne zuwa gare mu kõmõwarsu take |
sai suka karya su da iznin allah kuma dãwudu ya kashe jãlũta kuma allah ya bã shi mulki da hikima kuma ya sanar da shi daga abin da yake so |
kuma wancan zaton nãku wanda kuka yi zaton shi game da ubangijinku ya halakar da ku sai kuka wãyi gari a cikin mãsu hasãra |
a l̃r waɗancan ãyõyin littãfi ne kyautatacce |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
sabõda haka ba sai na yi rantsuwa da ubangijin wurãren ɓullõwar rãna da wurãren fãɗuwarta ba lalle mũ mãsu iyãwa ne |
kuma idan sun yi maka jidãli sai ka ce allah ne mafi sani game da abin da kuke aikatãwa |
kuma allah masani ne ga azzãlumai |
motsa taga zuwa filin aiki 3 |
a cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa |
an ga halin amma mun riga muna da shaidar zaman shawarar |
sabõda haka cẽton mãsu cẽto bã zai amfãne su ba |
sa'an nan a lõkacin da suka ga azãbarmu suka ce mun yi ĩmãni da allah shi kaɗai kuma mun kãfirta da abin da muka kasance munã shirki da shi |
kamar wannan ne kuka kasance a gabãnin ku musulunta sa'an nan allah ya yi muku falala |
kuma ga kõwanne akwai darajõji daga abin da suka aikata kuma ubangijinka bai zama mai shagala ba daga abin da suke aikatãwa |
kuma kada ku kasance kamar waɗanda suka ce mun ji alhãli kuwa sũ bã su ji |
wani jerin iids na applet da fanel zai ƙyale hakan zaka iya kashe wasu applet don kada su iya lodi ko nunawa cikin mazaɓen misali idan za ka kashe applet ɗin ƙaraminkwammanda ka ƙara 'oafiidgnome_minicommanderapplet' zuwa wannan jeri sai ka sake fara fanel kafin gyaran ta fara aiki |
lalle ne mutum mai tsananin butulci ne ga ubangijinsa |
to yãyã azãbãta take da gargaɗina |
shin wancan shĩ ne mafi zama alhẽri ga liyafa kõ itãciyar zaƙƙũm |
a cikin hannãyen mala'iku marubũta |
bãbu laifi a kan makãho kuma bãbu laifi a kan gurgu kuma bãbu laifi a kan majiyyaci kuma bãbu laifi a kan kõwanenku ga ku ci (abinci) daga gidãjenku kõ daga gidãjen ubanninku kõ daga gidãjen uwãyenku kõ daga gidãjen 'yan'uwanku mazã kõ daga gidãjen 'yan'uwanku mãtã kõ daga gidãjen baffanninku kõ daga gidãjen gwaggwanninku kõ daga gidãjen kãwunnanku kõ daga gidãjen innõninku kõ abin da kuka mallaki mabũɗansa kõ abõkinku bãbu laifi a gare ku ku ci gabã ɗaya kõ dabam dabam to idan kun shiga wasu gidãje ku yi sallama a kan kãwunanku gaisuwã ta daga wurin allah mai albarka mai dãɗi |
==== an canza mazaɓa ana sake lodi ==== |
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni kada ku kusanci salla alhãli kuwa kuna mãsu mãye sai kun san abin da kuke faɗa kuma haka idan kuna mãsu janaba fãce mai ƙẽtare hanya har ku yi wanka |
kuma ba mu aika wani annabi a cikin wata alƙarya ba fãce mun kãma mutãnenta da azãba da cũta tsammãninsu sunã yin ƙasƙantar da kai |
ba su gani ba da yawa muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba |
kuma daga rahamarsa ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa kuma tsammãninku zã ku gõde |
@ action |
kuma ɗan'uwana hãrũna shĩ ne mafi fasãha daga gareni ga harshe sabõda haka ka aika shi tãre da ni yanã mai taimako yanã gaskata ni lalle ne inã tsõron su ƙaryata ni |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
lalle ne sũ waɗansu samãri ne sun yi ĩmãni da ubangijinsu kuma muka ƙãra musu wata shiriya |
inã tunãwa take a gare su alhãli kuwa haƙĩƙa manzo mai bayyanãwa ya je musu (da gargaɗin saukar azãbar ba su karɓa ba) |
wancan ne sakamakonsu shĩ ne jahannama sabõda kãfircinsu kuma suka riƙi ãyõyina da manzannina abin izgili |
jerin taga |
kuma dã allah yana gaggãwa ga mutãne da sharri kamar yadda yake gaggauta musu da alhẽri haƙĩƙa dã an hukunta ajalinsu zuwa gare su sabõda haka munã barin waɗanda ba su ƙaunar gamuwa da mu a cikin kangararsu sunã ta ɗimuwa |
kuma ko da yã jẽfa uzurorinsa (bã zã a saurãre shi ba) |
cẽwa ki jẽfa shi a cikin akwatin nan sa'an nan ki jẽfa shi a cikin kõgi sa'an nan kogin ya jefa shi a gãɓa wani maƙiyi nãwa kuma maƙiyi nãsa ya ɗauke shi' kuma na jẽfa wani so daga gare ni a kanka |
an kasa buɗe fayil na kwamfyutan tebur s wa mai gabatar da fanelss |
ba ku ga yadda allah ya halitta wasu sammai bakwai ɗabaƙõƙĩ a kan jũna ba |
yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi |
in da gaske za'a faɗaɗa zauren akwatin bayani na shiryoyin ayuka da aka sani da aka lissafa cikin tafiyar da shirin ayuka idan an buɗe zauren akwatin bayanin wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin fara_shirin_jeri na gaske ne |
lalle azãbar ubangijinka haƙĩƙa mai aukuwa ce |
ims p |
kuma da yawa wata ãyã a cikin sammai da ƙasa sunã shũɗẽwa a kanta kuma sũ sunã bijirẽwa daga gare ta |
sunan da za'a gane fanel da shi |
kuma suka ce ya ubangijinmu ka gaggauta mana da rabonmu a gabãnin rãnar bincike |
sa'an nan ya yi tunãni |
gidãjen aljannar zamã sunã shigar su |
kai sabõda ni'imar ubangijinka bã mahaukaci kake ba |
to a lõkacin da ya bã su daga falalarsa sai suka yi rõwa da shi kuma suka jũya bãya sunã mãsu bijirẽwa |
kuma idan tẽkuna aka mayar da su wuta |
kuma lalle ne haƙĩƙa mũsã ya zo muku da hujjõji bayyanannu sa'an nan kuka riƙi maraƙi (daga bãyansa alhãli kuwa kuna mãsu zãlunci |
kuma kada ka yi baƙin ciki a kansu kuma kada ka kasance a cikin ƙuncin rai daga abin da suke ƙullãwa na mãkirci |
waɗanda suka yi ĩmãni kuma zukãtansu sukan natsu da ambaton allah to da ambaton allah zukãta suke natsuwa |
to kõ kanã ganin abin da ya yi saurã daga cikinsu |
alhãli kuwa yanã a sararin samã mafi aukaka |
albarka ta tabbata ga wanda ya sanya masaukai (na tafiyar wata) a cikin sama kuma ya sanya fitila da watã mai haskakewa a cikinta |
yã ɗiyan ãdam ko dai wasu manzanni daga cikinku su jẽ muku sunã gaya muku ayõyinato wanda ya yi taƙawa kuma ya gyara aikinsa to bãbu tsoro a kansu kuma bã su yin baƙin ciki |
bone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa |
qprintpreviewdialog |
program name followed by 'add on uploader' |
ka ce shĩ (alkur'ãni) babban lãbãri ne mai girma |
kuma ubangijinka ya hukunta kada ku bauta wa kõwa fãce shi kum game da mahaifa biyu ku kyautata kyautatawa ko dai ɗayansu ya kai ga tsũfa a wurinka ko dukansu biyu to kada ka ce musu 'tir' kuma kada ka tsãwace su kuma ka faɗa musu magana mai karimci |
kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni sukan ce mun yi ĩmãni kuma idan sun wõfinta zuwa ga shaiɗãnunsu sukan ce lalle ne muna tãre da ku mu mãsu izgili kawai ne |
a'aha haƙĩƙa lalle ne sũ daga ubangijinsu rãnar nan waɗanda ake shãmakancẽwa ne |
media controller element |
suka ce lalle ne waɗannan biyun haƙĩƙa masihirta ne sunã nufin su fitar da ku daga ƙasarku game da sihirinsu kuma su tafi da tabĩ'arku mafĩficiya |
lalle ne ubangijinka yanã shimfiɗa arzĩki ga wanda yake so kuma yanã ƙuƙuntãwa lalle shi yã kasance mai sani ga bãyinsa mai gani |
wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda to yanã da mafi alhẽri daga gare shi kuma sũ daga wata firgita a yinin nan amintattu ne |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun zãɓe su sabõda wani ilmi (na taurata) a kan mutãne |
sunã kẽwaya a tsakaninta da ruwan ɗimi mai tsananin tafasa |
sunã cẽwa ashe lalle zã a iya mayar da mu a kan sãwunmu |
ya ce yã ubangijĩna dõmin abin da ka ni'imta shi a kaina sahõda haka bã zan kasance mai taimako ga mãsu laifi ba |
idan ya so sai ya kwantar da iskar sai jirãgen su yini sunã mãsu kawaici a kan bãyan tẽkun lalle ne ga wancan haƙĩƙa akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri mai gõdiya |
yana rãyarwa kuma yana kashẽwa (shi ne) ubangijinku kuma ubangijin ubanninku na farko |
waɗanda suka sanya alƙur'ãni tãtsuniyõyi |
da wata itãciya tanã fita daga dũtsin sainã'a tanã tsira da man shãfãwa da man miya dõmin masu cĩ |
mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa |
fanel na gefen hagu da aka faɗaɗa |
s̃ m̃ |
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni ku yi ɗã'a ga allah kuma ku yi ɗa'a ga manzonsa kuma kada ku ɓãta ayyukanku |
to kõ kanã ganin abin da ya yi saurã daga cikinsu |
(dõmin) kada ku ce abin sani kawai an saukar da littãfi a kan ƙungiya biyu daga gabãninmu kuma lalle ne mũ mun kasance daga karatunsu haƙĩƙa gãfilai |
wani ilmi bai kasance a gare ni ba game da jama'a (malã'iku) mafi ɗaukaka a lõkacin da suke yin husũma |
sabõda haka ka bai wa zumu hakkinsa da miskĩnai da ɗan hanya wannan shĩ ne alhẽri ga waɗanda ke nufin yardar allah kuma waɗancan sũ ne mãsu sãmun babban rabo |
kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa |
a'aha bã haka ba kuna ƙaryatãwa game da sakamako |