text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma daga rahamarsa ya sanya muku dare da yini dõmin ku natsu a cikinsa kuma dõmin ku nẽma daga falalarsa kuma tsammãninku zã ku gõde |
da (adadi na) cikã da (na) mãrã |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
sa'an nan ku ci daga abin da allah ya azurta ku da shi halas kuma mai dãɗi kuma ku gõde wa ni'imar allah idan kun kasance shi kuke bautãwa |
kuma allah ne da mulkin abin da yake cikin sammai da abin da yake cikin ƙasa kuma allah yã isa ya zama wakĩli |
kuma idan aka ce musu ku ciyar daga abin da allah ya azurta ku sai waɗanda suka kãfirta su ce ga waɗanda suka yi ĩmãni ashe zã mu ciyar da wanda idan allah ya so yanã ciyar da shi ba ku zama ba fãce a cikin ɓata bayyananniya |
sabõda haka ku kirãyi allah kunã mãsu tsarkake addini a gare shi kuma kõ dã kãfirai sun ƙi |
shin ayõyĩna ba su kasance anã karanta su a kanku ba sai kuka kasance game da su kunã ƙaryatãwa |
ashe bai sãme ka marãya ba sa'an nan ya yi maka makõma |
the destination url of a job |
a lõkacin da suka ce yã allah idan wannan ya kasancc shĩ ne gaskiya daga wurinka sai ka yi ruwan duwãtsu a kanmu daga sama kõ kuwa kazõ mana da wata azãba mai raɗaɗi |
a lõkacin da manzanninsu suka jẽ musu da hujjõji bayyanannu suka yi farin ciki da abin da ke wurinsu na ilmi kuma abin da suka kasance sunã yi na izgili da shi ya wajaba a kansu |
fãce dõmin tunãtarwa ga wanda ke tsõron allah |
rai ya san abin da ya halartar (a rãnar nan) |
inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina kuma nĩ gare ku mai nasĩha ne amintacce |
kuma idan kun ƙidãya ni'imar allah bã ku iya lissafa ta lalle ne allah haƙĩƙa mai gãfara ne mai jin ƙai |
sabõda haka ku ci daga abin da aka ambaci sũnan allah kansa idan kun kasance mãsu ĩmãni da ãyõyinsa |
kuma ubangijinka yanã sanin abin da zukãtansu ke ɓõyẽwa da abin da suke bayyanãwa |
sai suka bijire sabõda haka muka saki mãlãlin arimi (dam) a kansu kuma muka musanya musu gõnakinsu biyu da waɗansu gõnaki biyu mãsu 'ya'yan itãce kaɗan talãkiya da gõriba da wani abu na magarya kaɗan |
@ action |
sabõda sãbon ¡uraishawa |
mai ɗaukaka darajõji (dõmin mũminai) mai al'arshi yanã jẽfa rũhi daga al'amarinsa a kan wanda ya so daga bãyinsa dõmin ya yi gargaɗi kan rãnar gamuwa |
mafarin halittar sammai da ƙasa yãya ɗã zai zama a gare shi alhãli kuwa mãta ba ta kasance ba a gare shi kuma ya halitta dukkan kõme kuma shĩ game da dukan kõme masani ne |
salon firam ya riga yana da wani maɓalli wa aikin s halin s |
ya ce kada ku yi husũma a wurina alhãli na gabãtar da ƙyacewa zuwa gare ku |
ya ce ya ubangiji don me ka tãyar da ni makãho alhãli kuwa nã kasance mai gani |
lalle ne a cikin wancan haƙĩƙa akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin tunãni |
wancan dõmin lalle sũ sun yi ĩmãni sa'an nan kuma suka kãfirta sai aka yunƙe a kan zukãtansu sabõda sũ bã su fahimta |
shĩ (alkur'ãn) bai zama ba fãce ambato ne ga dukan halitta |
ka ce ku yi tafiya a cikin ƙasa sa'an nan ku dũba yãya ãƙibar mãsu laifi take |
kuma a lõkacin da ya isa mafi ƙarfinsa muka bã shi hukunci da ilmi kuma kamar wancan ne muke sãka wa mãsu kyautatãwa |
ka ce a cikinsu akwai zunubi mai girma da wasu amfãnõni ga mutãne kuma zunubinsu ne mafi girma daga amfaninsu |
lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai mũminai an la'ane su a cikin dũniya da lãhira kuma sunãda azãba mai girma |
sa'an nan lalle ne dã mun kãtse masa lakã |
sabõda haka muka tsĩrar da shi shi da mutãnensa gabã ɗaya |
dictionary variant |
wannan tunãtarwa ce kuma lalle mãsu bin allah da taƙawa sunã da kyakkyawar makõma |
sa'an nan a lõkacin da mai bãyar da bushãra ya je sai ya jẽfa ta a kan fuskarsa sai ya kõma mai gani ya ce shin ban gaya muku ba lalle ne ni inã sanin abin da ba ku sani ba daga allah |
kuma da (ilmin) maganarsa (annabi) ya ubangijĩna lalle waɗannan mutãne ne waɗanda bã zã su yi ĩmãni ba |
shin kã ga wanda ya riƙi ubangijinsa son zuciyarsa shin to kai ne ke kasancẽwa mai tsaro a kansa |
ashe kã gani idan (shi mai hanin) ya ƙaryata kuma ya jũya bãya |
kuma a lõkacin da ibrãhĩm yake ɗaukaka harsãshin gini ga ¦ãkin da ismã'ĩla (suna cẽwa) yã ubangijnmu ka karɓa daga gare mu lalle ne kai kai ne mai ji mai sani |
abun fanel ya daina aiki ba zato ba tsammani |
babũ mai ƙaryatãwa gare shi fãce dukan mai ƙẽtare haddi mai yawan zunubi |
kuma ya ce lalle ne zã ni riƙi rabõ yankakke daga bãyinka |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
allah bãbu abin bautãwa fãce shi yanã da sunãye mafiya kyau |
haƙĩƙa bai i da aikata abin da allah ya umurce shi ba (lõkacin sanya shi a cikin kabari) |
sunã sanin abin da kuke aikatãwa |
allah ya shaida cẽwa lalle ne bãbu abin bautãwa fãce shi kuma malãiku da ma'abũta ilmi sun shaida yana tsaye da ãdalci bãbu abin bautãwa face shi mabuwãyi mai hikima |
@ action boldify selected text |
_ɗan hutu ga ko wani firam |
to munã rantsuwa da ubangijinka lalle ne muna tãyar da su da kuma shaianun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su da kuma shaiɗanun sa'an nan kuma lalle muna halatar da su a gẽfen jahannama sunã gurfãne |
waɗansu ɗaɗɗaure a cikin marũruwa |
sa'an nan ya yi tunãni |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sauƙaƙe alƙur'ani dõmin tunãwa |
kuma baicinsu akwai waɗansu gidãjen aljanna biyu |
kuma ku ji tsõron allah wanda ya halitta ku kũ da jama'ar farko |
ya ce abin da ubangijĩna ya mallaka mini a cikinsa yã fi zama alhẽri sai ku taimakeni da ƙarfi in sanya babbar katanga a tsakãninku da tsakãninsu |
g_ame da fanel |
juya zane kan fanel masu tsaye |
kuma suka yi kira ya mãliku ubangijinka ya kashe mu mana (mãliku) ya ce lalle kũ mazauna ne |
ã'a yã zo da gaskiya kuma ya gaskata manzanni |
me ya haɗã ka da ambatonta |
kuma mafi yawan mutãne ba su zama mãsu ĩmãni ba kõ da kã yi kwaɗayin haka |
allah ne ya halitta ku daga rauni sa'an nan ya sanya wani ƙarfi a bayan wani rauni sa'an nan ya sanya wani rauni da furfura a bãyan wani ƙarfi allah na halitta abin da ya so kuma shĩ ne mai ilmi mai ĩkon yi |
kuma waɗanda suke kira baicinsa ba su mallaki cẽto ba fãce wanda ya yi shaida da gaskiya kuma sũ sunã sane (da haka) |
ya bãyĩna bãbu tsõro a kanku a yau kuma bã zã ku yi baƙin ciki ba |
lalle ne haƙĩƙa ka zo da wani abu na ƙyãma |
sabõda haka wanda ya nẽmi abin da ke bãyan wancan to waɗancan sũ ne mãsu ƙẽtarẽwar haddi |
sai ta ce yã kaitõna shin zan haihu ne alhãli kuwa inã tsõhuwa kuma ga mijĩna tsõho ne |
waɗancan ayõyin allah ne muna karanta su a kanka da gaskiya kuma lalle ne kai hakĩka kana daga manzanni |
lalle ne a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma'abũta hankali |
amma waɗanda suka bi ubangijinsu da taƙawa sunã da gidãjen aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudãna a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu a kan liyãfa daga wurin allah kuma abin da ke wurin allah ne mafi alhẽri ga barrantattu |
lalle shi ne ya kasance masani mai ĩkon yi |
ba mu aika ka ba sai kana mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi |
waɗanda ke tsai da salla kuma sunã ɓãyar da zakka kuma sũ sunã yin ĩmãnin yaƙĩni ga lãhira |
sa'an nan lalle ne za ku gan ta da idanu bayyane |
lalle ne zuwa gare ku ni manzo ne amintacce |
shiryoyin ayukan ofispersonal settings |
wannan shĩ ne masanin fake da bayyane mabuwãyi mai jinƙai |
ku tafi zuwa ga wata inuwa mai rassa uku |
kuma aka jẽfar da matsafan sunã mãsu sujada |
lalle mãsu gaskatãwa maza da mãsu gaskatãwa mãtã kuma suka ranta wa allah rance mai kyau anã riɓanya musu kuma suna da wani sakamako na karimci |
a yanzu |
ubangijinka bai yi maka bankwana ba kuma bai ƙĩ kaba |
zuwa ga ubangijinsu mãsu kallo ne |
lalle ne su bã zã su cũci allah da kõme ba allah yanã nufin cẽwa bã zai sanya musu wani rabo ba a cikin lãhira kuma suna da wata azãba mai girma |
to idan ba ku aikata (kãwo sura) ba to bã zã ku aikataba sabõda haka ku ji tsoron wuta wadda makãmashinta mutãne da duwãtsu ne an yi tattalinta dõmin kãfurai |
kuskure ta wajen loda kimar yawan_layuka kwance wa shirin mai sauya filinaiki s |
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kuma suka tsayar da salla kuma suka bãyar da zakka suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu kuma bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna yin baƙin ciki ba |
sakamako mai dãcẽwa |
lalle mũ kamar haka muke aikatãwa game da mãsu laifi |
kuma idan kuka sake su daga gabãnin ku shãfe su alhãli kuwa kun yanka musu sadãki to rabin abin da kuka yanka fãce idan sun yãfe kõ wanda ɗaurin auren yake ga hannunsa ya yãfe kuma ku yãfe ɗin ne mafi kusa da taƙawa |
wancan ne kuma lalle ne allah mai raunana kaidin kãfirai ne |
sa'an nan kuma munã kuɓutar da manzanninmu da waɗanda suka yi ĩmãni kamar wannan ne tabbatacce ne a gare mu mu kuɓutar da mãsu ĩmãni |
wani ambatõ daga ubangijinsu sãbo bã ya zuwa gare su fãce sun saurãre shi alhãli kuwa sunã mãsu yin wãsa |
(wannan) sũra ce mun saukar da ita kuma mun wajabta ta kuma mun saukar da ãyõyi bayyanannu a cikinta dõmin ku riƙa tunãwa |
ka gaya musu sũnãyensu |