text
stringlengths
0
727
da zĩnãriya
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
kuma ba a umarce su da kome ba fãce bauta wa allah suna mãsu tsarkake addinin gare shi mãsu karkata zuwa ga addinin gaskiya kuma su tsai da salla kuma su bãyar da zakka kuma wannan shi ne addinin waɗanda suke a kan hanyar ƙwarai
a kan kãfirai bã mai sauƙi ba ne
ba su da wani abinci fãce dai daga danyi
idan kun bayyana alhẽri kõ kuwa kuka ɓõye shi kõ kuwa kuka yãfe laifi daga cũta to lalle ne allah yã kasance mai yãfewa mai ikon yi
a kan muhimmin lãbãri mai girma (alƙur'ãni)
kuma dukkan ƙarami da babba rubutacce ne
lalle ne allah yã kasance mai ji ne mai gani
sai suka fuskanto zuwa gare shi sunã gaggãwa
zã mu kirayi zabaniyãwa (mala'iku mãsu girma)
kuma allah bai kasance yanã yi musu azãba ba alhãli kuwa kai kanã cikinsu kuma allah bai kasance mai yi musu azãba ba alhãli kuwa sunã yin istigfãri
_prefs dir
sabõda haka ka bar su rãnar da mai kiran zai yi kira zuwa ga wani abu abin ƙyama
lalle ubangijinka shi ne mafi sani ga wanda ya ɓace daga tafarkinsa kuma shi ne mafi sani ga mãsu shiryuwa
kuma abin da ke wurin allah shĩ ne mafi alhẽri knma mafi wanzuwa
shin anã barin ku a cikin abin da yake a nan kunã amintattu
ka ƙayyade wata iid na applet da za'a loda
lalle ne mun san abin da ƙasã ke ragẽwo daga gare su kuma wurinmu akwai wani littãfi mai tsarẽwa
kuma mafi taƙawa zai nisance ta
bone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa
an wajabta masa cẽwa wanda ya jiɓince shi to lalle ne sai ya ɓatar da shi kuma ya shiryar da shi zuwa ga azãbar sa'ĩr
media controller element
saboda haka ka yi salla dõmin ubangijinka kuma ka sõke (baiko wato sukar raƙumi)
haka nan muke aikatãwa da mãsu yin laifi
wannan ne (allah) ya yi muku wasiyya da shi tsammãninku kunã hankalta
ana kasa gano gafakan gida ba ya cikin/etc/makulli kuma babu kima wa $gida cikin muhalli
fanel na gefen sama
kuma idan kã ga waɗanda suke kũtsawa a cikin ãyõyinmu to ka bijire daga gare su sai sun kũtsa a cikin wani lãbãri waninsa kuma imma dai shaiɗan lalle ya mantar da kai to kada ka zauna a bayan tunãwa tãre da mutãne azzãlumai
jerin taga
allah yana yin izgili gare su kuma yana taimakon su a cikin ɓatarsu suna ɗimuwa
kuma idan aka ce musu ku kãre abin da ke a gaba gare ku da abin da yake a bãyanku dõmin tsammãninku a ji tausayinku
danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka
to ka jẽfo wani ɓaɓɓake daga sama a kanmu idan ka kasance daga mãsu gaskiya
kuma dõmin zukãtan waɗanda ba su yi ĩmãni da lãhira ba su karkata saurãrẽ zuwa gareshi kuma dõmin su yarda da shi kuma dõmin su kamfaci abin da suke mãsu kamfata
zuwa gare ni makõmarku take sa'an nan in bã ku lãbari ga abin da kuka kasance kunã aikatãwa
a rãnar da ake ƙõna shi a kanta a cikin wutar jahannama sai a yi lalas da ita ga gõshinansu da sãshinansu da bãyayyakinsu (a ce musu) wannan ne abin da kuka taskace dõmin rãyukanku to ku ɗanɗani abin da kuka kasance kunã sanyãwa a taska
sãsanninsu nã nĩsanta daga wurãren kwanciya sunã kiran ubangijinsu bisa ga tsõro da ɗammãni kuma sunã ciryawa daga abin da muka azurta su
kuma wanda ya yi hijira a cikin hanyar allah zai sãmu a cikin ƙasa wurãren jũyãwa mãsu yawa da yalwa kuma wanda ya fita daga gidansa yana mai hijira zuwa ga allah da manzonsa sa'an nan kuma mutuwa ta riske shi to lalle ne lãdarsa tã auku ga allah kuma allah yã kasance a gare ku mai gãfara mai jin ƙai
fãce iyarwa daga allah da manzancinsa
kuma ƙasa ta fitar da kayanta masu nauyi
yã banĩ isrã'ĩla
ssl error
kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga allah sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta kuma sũ bã a zãluntar su
amma manzon allah da waɗanda suka yi ĩmãni tãre da shi sun yi jihãdi da dũkiyõyinsu da rãyukansu kuma waɗannan sunã da ayyukan alhẽri kuma waɗannan sũ ne mãsu cin nasara
kuma mutãnen alƙaryar suka je sunã mãsu bushãra
kuma sãshensu ya fuskanta ga sãshe sunã tambayar jũna
lalle ne waɗanda suka rarraba addininsu kuma suka kasance ƙungiyãƙungiyã kai ba ka zama daga gare su ba a cikin kõme abin sani kawai al'amarinsu zuwa ga allah yake sa'an nan ya bã su lãbãri game da abin da suka kasance sunã aikatãwa
wato su yi iƙrãri da laifinsu allah ya la'ani'yan sa'ĩr
ya ce to idan ka bĩ ni to kada ka tambaye ni daga kõme sai na lãbarta maka ambato daga gare shi
ya ce ya mutãnena shin kun gani idan na kasance a kan wata hujja bayyananna daga ubangijina kuma yã bã ni wata rahama daga wurinsa sa'an nan aka rufe ta (ita rahamar) daga gare ku shin zã mu tĩlasta mukuita alhãli kuwa kũ mãsu ƙi gare ta ne
kuma idan an ce masa ka ji tsõron allah sai girman kai da yin zunubi ya ɗauke shi to abin da yake mai isarsa jahannama ce
bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa
kuma lalle ne haƙĩƙa an yi izgili ga waɗansu manzanni daga gabãninka sai abin da suka kasance sunã izgili da shi ya auku ga waɗanda suka yi izgilin daga gare su
fãce mutãnen dãma
da waɗanda ke bãyar da abin da suka bãyar alhãli kuwa zukãtansu sunã tsõrace dõmin sunã kõmãwa zuwa ga ubangijinsu
kuma mẽne ne ya sãme ku bã ku yin yãƙi a cikin hanyar allah da waɗanda aka raunanar daga maza da mata da yãra sunã cewa yã ubangijinmu ka fitar da mu daga wannan alƙarya wadda mutãnenta suke da zãlunci kuma ka sanya mana majiɓinci daga gunka kuma ka sanya mana mataimaki daga gunka
kanã ganin azzãlumai sunã mãsu tsõro daga abin da suka sanã'anta alhãli kuwa shi abin tsoron mai aukuwa ne gare su kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai sunã a cikin fadamun aljanna sunã da abin da suke so a wurin ubangijinsu waccan fa ita ce falala mai girma
rundunõnin sammai da ƙasã na allah kawai ne kuma allah ya kasance mabuwãyi mai hikima
mafificinsu (hankali) ya ce ban gaya muku ba yã kamata ku tsarkake allah
shiryoyin ayuka waɗanda basu dace cikin wasu jinsi ba
game da aikinsu masu yarda ne
kuma ku daidaita awo da ãdalci kuma kada ku rage sikẽlin
kuma ka sanya ni daga magãdan aljannar ni'ima
kuma ba mu zãlunce su ba amma sun zãlunci kansu sa'an nan abũbuwan bautawarsu waɗanda suke kiran su baicin allah ba su wadãtar musu kõme ba a lõkacin da umurnin ubangijinka ya je kuma (gumãkan) ba su ƙãra musu wani abu ba fãce hasãra
yã kũ mutãne
lalle ne a cikin wannan akwai ãyã kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba
sa'an nan lalle ku ya kũ ɓatattu mãsu ƙaryatãwa
waɗannan ne waɗanda suke sunã da mugunyar azãba (a dũniya) kuma sũ a lãhira sũ ne mafiya hasãra
kuma ƙasa ta fitar da kayanta masu nauyi
maza suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari kuma mãtã suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari daga abin da ya ƙaranta daga gare shi kõ kuwa ya yi yawa rabo yankakke
kuma waɗanda suka yi hijira a cikin sha'anin allah daga bãyan an zãlunce su haƙĩƙa munã zaunar da su a cikin dũniya da alhẽri kuma lalle lãdar lãhira ce mafi girmã dã sun kasance sunã sani
shin to bã zã ku hankalta ba
sa'an nan wata halaka tã tabbata a gare ka dõmin tã fi dãce wa
abin saukarwã ne daga ubangijin halitta duka
an halatta a gare ku a daren azumi yin jima'i zuwa ga matanku sũ tufa ne a gare ku kuma kũ tufa ne a gare su allah yã sani lalle ne ku kun kasance kuna yaudarar kanku
yana ƙayyade launin bango wa fanel cikin tsarin #rgb
lalle mũ mun sanya shi abin karãtu na lãrabci tsammãninku kunã hankalta
kuma muka bar (yabo) a kansa a cikin mutãnen ƙarshe
lalle allah mabuwãyi ne mai hikima
kõ zã su ce mũ duka mãsu haɗa ƙarfi ne dõmin cin nasara
kuma bã ya kasancẽwa ga wani mutum allah ya yi masa magana fãce da wahayi kõ daga bãyan wani shãmaki kõ ya aika wani manzo sa'an nan ya yi wahayi da izninsa ga abin da yake so lalle shĩ maɗaukaki ne mai hikima
wanda ya ji tsõron mai rahama a fake kuma ya zo da wata irin zũciya mai tawakkali
kuma waɗanda suke idan sun ciyar bã su yin ɓarna kuma bã su yin ƙwauro kuma (ciyarwarsu) sai ta kasance a tsakãnin wancan da tsakaitãwa
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni
lokacin _kwafe
yã kai annabi
sabõda makãho yã je masa
k_ar ka goge
sai nãƙuda ta kai ta zuwa ga wani kututturen dabĩniya ta ce kaitona dã dai na mutu a gabãnin wannan kuma na kasance wani abu wulakantacce wanda aka manta
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kuma suka yi tawãlu'i zuwa ga ubangijinsu waɗannan ne abõkan aljanna sunã madawwama a cikinta
wanda suke sãɓa wa jũna a cikinsa
kuma waɗanda suke cẽwa yã ubangijinmu ka bã mu sanyin idãnu daga mãtanmu da zũriyarmu kuma ka sanya mu shũgabanni ga mãsu taƙawa
to don mene ne bai shiga aƙabã ba
kuma lalle haƙĩƙa mun bai wa mũsã littafi sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga haɗuwa da shi kuma mun sanya shi ya zama shiriya ga banĩ isrã'ĩla
sabõda haka suka zamanto kamar duwatsu ko mafi tsananin ƙeƙashewa kuma lalle ne daga duwãtsu haƙĩka akwai abin da maremari suke ɓuɓɓuga daga gare shi kuma lalle ne daga gare su haƙĩƙa akwai abin da yake tsatstsagewa har ruwa ya fita daga gare shi kuma lalle ne haƙĩƙa daga gare su haƙĩƙa akwai da yake fãɗõwa dõmin tsõron allah kuma allah bai zama gãfili ba daga barin abin da kuke aikatãwa
lalle mãsu laifi madawwama ne a cikin azãbar jahannama
shĩ ne wanda ya aiki manzonsa da shiriya da addinin gaskiya dõmin ya rinjãyar da shi a kan addinai dukansu kuma allah ya isa ya zama mai shaida
kuma ku ji tsõron wutã wadda aka yi tattali dõmin kãfirai
kuma muka ɗauke nũhu a kan (jirgi) na alluna da ƙũsõshi