text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma lalle sun yi mãkirci irin makircinsu kuma a wurin allah makircinsu yake kuma lalle ne makircinsu yã kasance haƙĩƙa duwãtsu sunã gushẽwã sabõda shi |
abin sani kawai giya da cãca da refu da kiban ƙuri'a ƙazanta ne daga aikin shaiɗan sai ku nĩsance shi wa la'alla ku ci nasara |
lalle ne waɗanda suke bã su yin ĩmãni da lãhira mun ƙawãta musu ayyukansu sabõda haka sunã ɗimuwa |
kuma lalle daga ƙungiyarsa haƙĩƙa ibrahĩm yake |
sabõda haka idan sun yi hakuri to wutar ita ce mazauni a gare su kuma idan sun nẽmi yarda to ba su zama daga waɗanda ake yardwa ba |
haƙĩƙa tir da abin da rãyukansu suka gabãtar sabõda su watau allah yã yi fushi da su kuma a cikin azãba su mãsu dawwama ne |
lalle ne nĩ ne ubangijnka sai ka ɗẽbe takalmanka lalle ne kanã a rãfin nan abin tsarkakẽwa ¦uwa |
kuma allah ba ya shiryar da mutãne azzãlumai |
ya ce ya ubangijĩna ka taimakeni sabõda sun ƙaryatani |
sunã da waɗansu inuwõwi na wutã daga samansu kuma daga ƙasansu akwai waɗansu inuwõwi wancan shĩ ne allah ke tsõratar da bãyinsa da shi |
shin kuma bã su sanin cẽwa lalle ne allah yana sanin abin da suke ɓõyẽwa da abin da suke bayyanãwa |
waɗanda suka riƙi addininsu abin shagala da wãsa kuma rãyuwar dũniya ta rũɗe su |
(allah) ya san yaudarar idãnu da abin da ƙirãza ke ɓõyẽwa |
kuma ita tanã gudãna da su a cikin tãguwar ruwa kamai duwãtsu sai nũhu ya kirãyi ɗansa alhãli kuwa ya kasance can wuri mai nĩsa yã ƙaramin ɗãnã zo ka hau tãre da mu kuma kada ka kasance tãre da kãfirai |
ya sanar da mutum abin da bai sani ba |
lalle nĩga abin da kuke aikatãwa masani ne |
ku kõma zuwa ga allah kõmawar gaskiya |
a can aka jarrabi mũminai kuma aka yi girgiza da su girgiza mai tsanani |
sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga abin da waɗannan suke bautawa |
kuma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai lalle munã kankare musu miyãgun ayyukansu kuma lalle munã sãka musu da mafi kyaun abin da suka kasance sunã aikatãwa |
shin cẽwa suke yi shi ne ke ƙãga faɗarsa |
da wata ƙungiya daga mutãnen ƙarshe |
kuma da gaskiya muka saukar da shi kuma da gaskiya ya sauka kuma ba mu aike ka ba fãce kanã mai bãyar da bushãra kuma mai gargaɗi |
kuma a lõkacin da kake cẽwa ga wanda allah ya yi ni'ima a gare shi kai kuma ka yi ni'ima a gare shi ka riƙe mãtarka kuma ka bi allah da taƙawa kuma kana ɓõyẽwa a cikin ranka abin da allah zai bayyana shi kanã tsõron mutãne alhãli kuwa allah ne mafi cancantar ka ji tsõronsa to a lõkacin da zaidu ya ƙãre bukãtarsa daga gare ta mun aurar da kai ita dõmin kada wani ƙunci ya kasance a kan mũminai a cikin (auren mãtan) ɗiyan hankãkarsu idan sun ƙãre bukãta daga gare su |
wurin da aka saka fanel ta bakin yaxis wannan maɓalli na da amfani kawai cikin shirin cirefaɗi idan yana cikin shirin faɗaɗawa za'a ƙyale maɓallin kuma a saka fanel a bakin fuskar kwamfyutan da maɓallin juyi ta ƙayyade |
yã kũ mutãne |
kuma mawãƙa halakakku ne ke bin su |
kõ kuma ya haɗa su maza da mãtã kuma yanã sanya wanda ya so bakarãre |
lalle ne idan ba ka hanu ba haƙĩ ƙa zan jẽfe ka kuma ka ƙaurace mini tun kanã mai mutunci |
ã'a zukãtansu sunã cikin jãhilci daga wannan (magana) kuma sunã da waɗansu ayyuka baicin wancan sũ a gare su mãsu aikatãwa ne |
shin to mun kãsa ne game da halittar farko |
yã mũsã lalle ne shi nĩ ne allah mabuwãyi mai hikima |
lalle ne abin da ya same su mai sãmunta ne lalle wa'adinsu lõkacin sãfiya ne |
a'aha haƙĩƙa lalle ne littãfin mãsu ɗã'ã yana a cikin illiyyĩna |
kuma lalle sũ a wurinmu tabbas sunã daga zãɓaɓɓu mafĩfĩta |
ka ce wãne ne ga hannunsa mallakar kõwane abu take alhãli kuwa shi yanã tsarẽwar wani kuma ba a tsare kõwa daga gare shi idan kun kasance kunã sani |
kuma aminci ya tabbata a gare ni a rãnar da aka haife ni da rãnar da nake mutũwa da rãnar da ake tãyar da ni inã mai rai |
bone ya tabbata ga dukan mai yawan ƙiren ƙarya mai laifi |
lalle ne mãsu laifi sunã a cikin ɓata da hauka |
kada ku riƙi kãfirai masõya baicin mũminai |
kuma abin da ya sãme ku a rãnar haɗuwar jama'a biyu to da izinin allah ne kuma dõmin (allah) ya san mũminai (na gaskiya) |
kuma muka yi ruwa a kansu da wani irin ruwa sai ka dũba yadda ãƙibar mãsu laifi ta kasance |
lalle wannan yanã cũtar da annabi to yanã jin kunyarku alhãli kuwa allah bã ya jin kunya daga gaskiya |
kuma idan aka ce musu kada ku yi ɓarna a cikin ƙasa sukan ce mũ mãsu kyautatawa kawai ne |
kuma sunã cẽwa shin mũ lalle mãsu barin gumãkanmu ne sabõda maganar wani mawãƙi mahaukaci |
waɗanda suke cẽwa ya ubangijinmu lalle ne mu mun yi ĩmãni sai ka gãfarta mana zunubanmu kuma ka tsare mu daga azãbar wuta |
da duwãtsu turaku (ga riƙe ƙasa) |
waɗanda suka yi ĩmãni kuma ba su gauraya ĩmãninsu da zãlunci ba waɗannan sunã da aminci kuma sũ ne shiryayyu |
bã ya sanya ƙiba kuma bã zai wadãtar daga yunwa ba |
a lõkacin da ya ce wa ubansa yã bãba |
to amma idan sun jũya bãya to lalle ne allah bã ya son kãfirai |
lalle ne allah yã kasance masani mai hikima |
kuma muka sanyã muku a cikinta abũbuwan rãyuwã da wanda ba ku zamã mãsu ciyarwa gare shi ba |
ya ce yã mutãnẽna don me kuke nẽman gaggãwa game da mũnanãwa a gabãnin kyautatãwa |
sabõda haka tsammãninka kai mai barin sãshen abin da aka yi wahayi zuwa gare ka ne kuma mai ƙuntata ƙirjinka da shi ne dõmin sun ce dõmin me ba a saukar masa da wata taska ba kõ kuma malã'ika ya zo tãre de shi |
ya mũsã |
kuma amma wanda ya ji tsõron tsayi a gaba ga ubangijinsa kuma ya kange kansa daga son rai |
wurin sanarwa na fanel |
ã'a saninsu ya kai a cikin lãhira ã'a sunã cikin shakka daga gare ta |
lalle a cikin wancan haƙĩka akwai ãya amma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba |
bone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa |
allah bãbu abin bautawa face shi lalle ne haƙĩƙa yana tãra ku har zuwa ga yinin ¡iyãma bãbu shakka a cikinsa |
sun gõge a kan munãfunci bã ka sanin su mũ ne muke sanin su zã mu yi musu azãba sau biyu sa'an nan a mayar da su zuwa ga azãba mai girma |
sa'an nan ya fitar da ita daga jakar ɗan'uwansa |
an kasa karanta bayani mai fitarwa daga umarni cikakken bayani s |
kuma dõmin mu sanya shi wata alãma ga mutãne kuma wata rahama ce daga gare mu' kuma abin yã kasance wani al'amari hukuntacce |
sabõda haka wanda ya yi tsõkana a kanku sai ku yi tsokana a kansa da misãlin abin da ya yi tsõkana a kanku kuma ku bi allah da taƙawa |
ka ce ashe waɗanda suka sani sunã daidaita da waɗanda ba su sani ba |
shĩ ne wanda ya sanya ku mãsu maye wa junã a cikin ƙasã |
sallama ne shi daren har fitar alfijiri |
requested minimummaximum |
to lalle ne su bã su ƙaryata ka (a cikin zukatansu) kuma amma azzãlumai da ãyõyin allah suke musu |
kuma ne lalle haƙĩƙa mun halakar da abin da yake kẽwayenku na alƙaryu kuma muka jujjũya ãyõyi tsammãninsu zã su kõmo |
zumuntarku bã zã ta amfãne ku ba haka kuma ɗiyanku a rãnar kiyãma (allah) zai rarrabe tsakãninku kuma allah mai gani ne ga abin da kuke aikatãwa |
fanel na hagu mai tasowa kan allo |
to a lõkacin da suka tafi da shi kuma suka yi niyyar su sanya shi a cikin duhun rĩjiya muka yi wahayi zuwa gare shi lalle ne kanã bã su lãbari game da wannan al'amari nãsu kuma sũ ba su sani ba |
tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta) |
saka ce shin kõ lalle ne kai ne yũsufu ya ce nĩ ne yũsufu kuma wamian shĩ ne ɗan'uwãna |
shi ne wanda ya halitta muku abin da ke a cikin ƙasa gaba ɗaya sa'an nan kuma ya daidaita zuwa sama sa'an nan y a aikata su sammai bakwai kuma shi ga dukan kõmai masani ne |
(allah) yã ce lalle ne an karɓi addu'arku sai ku daidaitu kuma kada ku bi hanyar waɗanda ba su sani ba |
kuma suka ce ya ubangijinmu ka gaggauta mana da rabonmu a gabãnin rãnar bincike |
shĩ a gare ni mai sauƙi ne kuma dõmin mu sanya shi wata alãma ga mutãne kuma wata rahama ce daga gare mu' |
to lalle ne wata hujja bayyananniya daga ubangijinku tã zo muku da shiriya da rahama to wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya ƙaryata game da ãyõyin allah kuma ya finjire daga barinsu |
ga kõwace al'umma akwai ajali idan ajalinsu ya zo to bã zã su yi jinkiri daga gare shi ba kõ dã sã'ã guda kuma bã zã su gabãta ba |
shin kuma ba su kãfirta ba da abin da aka bai wa mũsã a gabãnin (wannan) suka ce sihirõri biyu ne suka taimaki jũna kuma suka ce lalle ne mũ mãsu kãfirta ne ga dukansu |
to duk wanda ya nẽmi abin da yake a bayan wannan to waɗancan sũ ne mãsu ƙetare iyãka |
lalle ne mu mun yi ĩmãni sai ka gãfarta mana zunubanmu kuma ka tsare mu daga azãbar wuta |
kuma allah yana riɓinyawa ga wanda ya so kuma allah mawadãci ne masani |
sai ya fitar musu da wani maraƙi jikin mutãne yanã rũri sa'an nan suka ce wannan ne gunkinku kuma gunkin mũsã sai ya manta |
sai ya zuba dũka a kansu da hannun dãma |
waɗanda suke ciyar da dũkiyõyinsu a cikin hanyar allah sa'an nan kuma bã su biyar wa abin da suka ciyar ɗin da gõri ko cũta suna da sakamakonsu a wurin ubangijinsu kuma bãbu tsõro a kansu kuma ba su zama suna baƙin ciki ba |
a rãnar da muke kiran kõwane mutãne da lĩmãminsu to wanda aka bai wa littafinsa a dã mansa to waɗannan sunã karãtun littãfinsu kuma bã a zãluntar su da zaren bãkin gurtsin dabĩno |
wanda ya kasance yã yi nufin rãyuwar dũniya da ƙawarta munã cika musu ayyukansu zuwa gare su a cikinta kuma a cikinta bã zã a rage su ba |
kuma a lõkacin da ya fuskanci wajen madyana ya ce inã fatan ubangijĩna ya shiryar da ni a kan madaidaiciyar hanya |
da kaɗan daga mutãnen ƙarshe |
waccan wata al'umma ce tã riga ta shige suna da abin da suka sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta kuma bã a tambayar ku daga abin da suka kasance suna aikatãwa |
a ranar nan mutum zai yi tunãni to inã fa tunãni yake a gare shi |
shĩ ne da mabuɗan sammai da ƙasa yanã shimfiɗa arziki ga wanda ya so kuma yanã hukuntãwa |
lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka yi hijira kuma suka yi jihãdi da dũkiyõyinsuda rãyukansu a cikin hanyar allah da waɗanda suka bãyar da masauki kuma suka yi taimako |
ka tafi zuwa ga fir'auna lalle ne shi ya ƙẽtare haddi |