text
stringlengths
0
727
kuma ba mu halitta sama da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu ba a kan ƙarya
kuma dõmin mu sanya shi wata alãma ga mutãne kuma wata rahama ce daga gare mu' kuma abin yã kasance wani al'amari hukuntacce
kamar misãlin shaiɗan a lõkacin da yake cẽ wa mutum ka kãfirta to a lõkacin da ya kãfirta ɗin ya ce (masa) lalle bãbu ruwãna da kai
bã zã su iya yin wasiyya ba kuma bã zã su iya kõmãwa zuwa ga iyãlansu ba
kuma amma yaron to uwãyensa sun kasance mũminai to sai muka ji tsõron ya kallafa musu kangara da kãfirci
filin aiki d
lalle ne ita tanã jifã da tartsatsi kamar sõraye
allah yã la'ane shi kuma ya ce lalle ne zã ni riƙi rabõ yankakke daga bãyinka
sai mawadãci ya ciyar daga wadãtarsa kuma wanda aka ƙuntata masa arzikinsa to sai ya ciyar daga abin da allah ya bã shi
suka ce to ku zo da shi a kan idanun mutãne tsammãnin su zã su bãyar da shaida
kuma idan kã ga wannan wurin to kã ga wata irin ni'ima da mulki babba
tilas ne kimar bookean su zama na gaske ko ƙarya ba na s ba
tir da misãlin mutãnen nan da suka ƙaryatã game da ãyõyin allah
to yãya tunãwarsu take idan har ta jẽ musu
kuma wãne ne ya zama mafi zãlunci daga wanda ya bõye shaida a wurinsa daga allah
sabõda haka ku kira shi kunã mãsu tsarkake addini a gare shi
zã su ce ga allah yake
a cikin aljanna suna tambayar jũna
kuma lalle mũ haƙĩƙa mũ ne mãsu yin tasbĩhi
a can aka jarrabi mũminai kuma aka yi girgiza da su girgiza mai tsanani
ka sana'anta jirgin bisa ga idonmu da wahayinmu to idan umuminmu ya jẽ kuma tandã ta ɓuɓɓuga da ruwa to ka shigar a cikinta daga kõme ma'aura biyu da iyãlanka sai wanda magana ta gabãta a kansa daga gare su kuma kada ka rõƙẽ ni (sabõda wani) a cikin waɗanda suka yi zãlunci lalle ne sũ waɗanda ake nutsarwa ne
mutãnen nũhu sun ƙaryata manzanni
mutãnen nũhu sun ƙaryata manzanni
kuma waɗanda suka kãfirta kuma suka ƙaryata game da ãyõyinmu da kuma haɗuwa da rãnar lãhira to waɗancan anã halartar da su a cikin azãba
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa
sa'an nan idan suka sãɓã maka to ka ce lalle nĩ barrantacce ne daga abin da kuko aikatãwa
kuma aljani mun haliccẽ shi daga gabãni daga wutar iskar zafi
kamar tafasar ruwan zãfi
(ĩsã) ya ce ku bi allah da taƙawa idan kun kasance muminai
ka fitar da mu daga gare ta sa'an nan idan mun kõma to lalle ne mũ ne mãsu zãlunci
kuma idan aka tunãtar da su bã su tunãwa
kuma ka ƙaurace mini tun kanã mai mutunci
to duk wanda ya nẽmi abin da yake a bayan wannan to waɗancan sũ ne mãsu ƙetare iyãka
to kõ dai mu tafi da kai to lalle mũ mãsu yin azãbarrãmu wa ne a kansu
sai muka halakar da waɗanda suke sũ ne mafiya ƙarfin damƙa daga gare su kuma abin misãlin mutãnen farkon ya shũɗe
lalle haƙĩƙa kalma tã wajaba a kan mafi yawansu dõmin sũ bã zã su yi ĩmãni ba
ku yi aiki a kan hãlinku lalle nĩ inã aiki a kan hãlĩna sa'an nan zã ku sani
idan kun yi alfãnun cin nasara to lalle nasarar tã je muku kuma idan kun hanu to shi ne mafi alhẽri a gare ku kuma idan kun kõma zã mu kõma kuma jama'arku bã zã ta wadãtar muku da kõme ba kõ dã tã yi yawa kuma lalle ne cẽwa allah yanã tãre da mũminai
kuma bãbu laifi a kanku idan kun saki mãtã matuƙar ba ku shãfe su ba kuma ba ku yanka musu sadãki ba
sai mawadãta daga gare su su nẽmi izninka kuma su ce ka bar mu mu kasance tãre da mazauna
idan kun kasance sãlihai to lalle ne shĩ ya kasance ga mãsu kõmawa gare shi mai gãfara
kuma matabbata a cikin ilmi sunã cẽwa mun yi ĩmãni da shi dukkansa daga wurin ubangijinmu yake
kuma idan sun yi nufin su yaudare ka to lalle ma'ishinka allah ne shĩ ne wanda ya ƙarfafa ka da taimakonsa kuma da mũminai
a can aka jarrabi mũminai kuma aka yi girgiza da su girgiza mai tsanani
gõdiya ta tabbata ga allah wanda yake abin da yake a cikin sammai da abin da yake a cikin ƙasã nãsa ne kuma shĩ ne mai hikima mai labartawa
ka sãke dũbawa ko za ka ga wata ɓaraka
ã'a allah ya ɗauke shi zuwa garẽ shi kuma allah yã kasance mabuwãyi mai hikima
a lõkacin da kake cẽwa ga mũminai shin bai ishe ku ba ubangijinku ya taimake ku da dubu uku daga malã'iku saukakku
kuma suka bayyana ga allah gabã daya sai mãsu rauni suka ce wa waɗanda suka kangara lalle ne mũ mun kasance mãsu bi a gare ku to shin kũ mãsu kãrewa ga barinmu ne daga azãbar allah daga wani abu
a kanta akwai (matsara) gõma shã tara
to lalle ku da abin da kuke bautãwa
ya ce lalle ne kai bã zã ka iya yin haƙuri tãre da nĩ ba
kuma dã (muhammadu) yã faɗi wata maganã yã jingina ta garẽ mu
sabõda haka ku yi tafiya a cikin ƙasa watã huɗu kuma ku sani lalle kũ bã mãsu buwãyar allah ba ne kuma lalle allah ne mai kunyatar da kãfirai
kuma muka tsĩrar da su da mutãnensu daga bakin ciki mai girma
sun kasance sunã cin abinci
lalle ne allah haƙĩƙa mai ƙarfi ne mabuwãyi
idan an fara zaman shawarargnome zai yi tambaya ga mai amfani da kwamfyuta kafin ya ƙarasar da zaman shawarar
¦h
kuma lalle ne haƙĩƙa ma'abũta hijiri sun ƙaryata manzanni
mai yawan hanãwa ga alhẽri mai zãlunci mai shakka
tagan 0xlx na da furofati na s da aka tsammani na da nau'in s tsarin d da kuma yana da nau'in s na tsarin d n_abubuwa s a gaskiya wannan zai zama yawanci wani cuta ga shirin ayuka ne ba wani cutan manajan taga ba tagan na da suna=s ajin=s suna=s
yã ku waɗanda suka yi ĩmãni kada ku kusanci salla alhãli kuwa kuna mãsu mãye sai kun san abin da kuke faɗa kuma haka idan kuna mãsu janaba fãce mai ƙẽtare hanya har ku yi wanka
mutãnen nũhu sun ƙaryata a gabãninsu da ãdãwa da fir'auna mai turãkun (da suka kafe mulkinsa)
kuma ya mutãnẽna me ya sãme ni inã kiran ku zuwa ga tsĩra kuma kunã kira na zuwa ga wutã
lalle waɗanda ke gabansu sun ƙaryata (manzanni) to yãya (ãƙibar) gargaɗina ta kasance
fãce wanda ya fizgi wata kalma sai yũla mai haske ta bĩ shi
kuma lalle ne haƙĩƙa mun bai wa mũsã littãfi daga bãyan mun halakar da ƙarnõnin farko dõmin su zama abũbuwan kula ga mutãne da shiriya da rahama tsammãninsu sunã tunãwa
to lokacin da suka gan ta (azãbar) a kusa fuskokin waɗanda suka kãfirta suka mũnana kuma aka ce (musu) wannan shi ne abin da kuka zamo kuna ƙaryatãwa
kuma idan ka yi mãmãki to mãmãkin kam shi ne maganarsu shin idan muka kasance turɓãya zã mu zama a cikin wata halitta sãbuwa
kuma umurnin allah yã kasance abin aikatãwa
kuma lalle haƙĩƙa sun kasance sunã yi wa allah alkawari a gabãnin wannan bã zã su jũya dõmin gudu ba kuma alkawarin allah ya kasance abin tambaya
sunã nufin su bice hasken allah da bãkunãnsu kuma allah yanã ki fãce dai ya cika haskensa kuma kõ da kãfirai sun ƙi
muka ce yã zulƙarnaini imma dai ka azabtar kuma imma ka riƙi kyautatãwa a cikinsu
umarni mai maras kyau (exec) wanda za'a gabatar
(allah ya saukar da alkur'ãni) saukarwar mabuwãyi mai jin ƙai
sa'an nan muka sanya su budurwai
ku yi mini fatawa ga al'amarĩna ban kasance mai yanke wani al'amari ba sai kun halarta
kuma kamar haka ba mu aika wani mai gargaɗi ba a gabãninka a cikin wata alƙarya fãce mani'imtanta sun ce lalle mũ mun sãmi ubanninmu a kan wani addini kuma lalle mũ mãsu kõyi nea kan gurãbunsu
kuma ka yi hukunci a tsakãninsu da abin da allah ya saukar kuma kada ka bĩbiyi son zũciyõyinsu kuma ka yi saunar su fitine ka daga sãshen abin da allah ya saukar zuwa gare ka
lalle ne wa'adin ubangijinmu ya kasance haƙĩƙa abin aikatãwa
kã tsẽrar da ni daga mutãne azzãlumai
ya kai annabi
¦ayarsu ta ce yã bãba
shin ɗayanku nã son yã ci naman ɗan'uwansa yanã matacce
inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina kuma inã yi muku nasĩha kuma inã sani daga allah abin da ba ku sani ba
ashe bã su hankalta
muka tsĩrar da waɗanda suka yi ĩmãni kuma sun kasance sunã taƙawa
kuma lalle haƙĩƙa mun bai wa mũsã littafi sabõda haka kada ka kasance a cikin shakka daga haɗuwa da shi kuma mun sanya shi ya zama shiriya ga banĩ isrã'ĩla
kuma idan kun yi ɗã'a ga allah da manzonsa to bã zai rage muku kõme daga ayyukanku ba
sun yarda da su kasance tãre da mãtã mãsu zama (a cikin gidãje)
ya ce idan kun yi izgili gare mu to haƙĩƙa mũ mã zã mu yi izgili gare ku kamar yadda kuke yin izgili
daga sababin wannan muka rubuta a kan banĩ lsrã'ĩla cewa lalle ne wanda ya kashe rai bã da wani rai ba ko ɓarna a cikin ƙasa to kamar yã kashe mutãne duka ne kuma wanda ya rãya rai to kamar yã rãyar da mutãne ne gabã ɗaya kuma lalle ne haƙĩƙa manzanninmu sun je musu da hujjõji bayyanannu sa'an nan kuma lalle ne mãsu yawa daga gare su a bãyan wannan haƙĩƙa mãsuɓarna ne a cikin ƙasa
ã'a su sunã a cikin rikici daga halitta sãbuwa
kuma suna nẽman ilmin abin da yake cũtar da su kuma bã ya amfaninsu
lalle ne ita ta kasance alfãsha ce kuma tã mũnãna ga zama hanya
ka ce ba ku yi ĩmãni ba amma dai ku ce 'mun mĩƙawuya ĩmani bai gama shiga a cikinzukãtanku ba
to lalle sũ sunã karkatar da ƙirjinsu dõmin su ɓõye daga gare shi
ashe ba mu sanya ƙasa shimfiɗa ba
lalle ne haƙĩƙa mun riƙi alkawarin bani isrã'ĩla kumamun aiki manzanni zuwa gare su ko da yaushe wani manzo ya je musu da abin da rãyukansu bã su so wani ɓangare sun ƙaryata kuma wani ɓangare sunã kashewa