tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user So mu fara rawa ko??🙄🙄muna jin yhuwa😥ya ba mu kudi chin abinci.
2negative
@user Kumafa bbc wani lokaci bakuda aikinYi😏 Baku posting na hankali sai shirme Yanzu wannan sakarcin Yana cikin aikinku?
2negative
@user @user Shiyasa guyu ke auro turawa 😂😂😂 nonsense 🤣
2negative
@user YDG bita da kullen siyasa ne yan adawa ne suke amfani da wannan dama wajen bata ma mutum su koh ya zubar masa da darajan sa 😭😭😭😭😭😭
2negative
@user Lamari ya ɓaci. Gayun da suka dogara da indomie da daddare kuma ko ya za'ayi✊✊✊
2negative
@user @user Qananan halittu da rigima suke😂😂
2negative
@user Abun nashi yayi yawa mana ga addinin karya ga kuma luwadi 😢😭😭😡
2negative
@user Anatasu manyan arna wake ta su ci wake! Ji fiskanshi sai kace yautai 🤮
2negative
@user Amma da sukace akwai poison acikin shinkafar...!!! 🤔🤔
2negative
@user @user Ah su @user bazasu ji dadin lamarin nan ba 🤣🤣🤣🤣
2negative
@user Yan iska kawai kubar shi'ar mana tunda ba dole bace😟
2negative
@user Ya mayar damu monkeys wlh ..... muna godiya baban zahra🙌
2negative
@user Anci moriyar Ganga dole ayasar da Garaya 😂😂 #NextLevel Alajii 😂
2negative
@user 😂😂😂😭💔 akwai yan iska dayawa
2negative
@user raina wayo Na yaushe fa allah ya kyauta 😏😏
2negative
@user 🕋 allah ya kawo mana qarshen wnn bala eh
2negative
@user 🤣🤣🤣🤣🤣 akwai yan iska a duniya.
2negative
@user Tunda babu yayan ka ba🤷 hmmm akwau ranar qin dillanci ai
2negative
@user Kai wannan mutun dason zuciya. Duk yadda akayi yanada alaka da Kanawa. Lol 😝
2negative
@user Kai Allah ya wadanran naka ya lalace😓
2negative
@user @user Kafadawa BUBA GALADIMA ya kwace muku. 😂
2negative
@user IN YAJE HANNU BAZAI FADI HARAM KO HALAK BA YASIN😂😂😂
2negative
@user Wannan san zuciyar sa ya fada dama sai wani ya mutu sannan wani zai rayu🤷🏻‍♂
2negative
@user BBC hausa kunce adaina zagi Kuma nuayin abinda Zan zageku😑
2negative
@user Allah tsinema Mai Karya 🙏
2negative
@user Sunan ko dadin ji babu😂
2negative
@user 😢 19/09/2019 , Bazan taba mantawa dawannan ranar arayuwayataba amatsayin rana mafi muni 😭
2negative
@user Saboda sunsan babu cutar qarya ne... To meyasa zaku takura kansu 😅😅
2negative
@user wanda yayi wannan posting din dagaji dan wiwi ne 😂
2negative
@user Wanna rikicin cikin gudane, mukwai yan kallone.akafta💯🙏
2negative
@user Wallahi lokacin da manya suke nuna mana Buhari ba abun bawa amanar kasa bane ,gani muke kawai san zuciya suke.Bahaushe yai gaskiya da yace ,""""""""""""""""abin da babba ya hango yaro ko ya hau dutse Dala baze hangoshi ba"""""""""""""""".Wallahi munyi kuskuren zabar ka Buhari😭😭😭😭
2negative
@user @user Rahma sadau da maula ta ina suka zama people dinki??🤔🤔🤔
2negative
@user Lazy youth su samu wajan Shan iska mana 🤣😂🤣
2negative
@user Inec sun yaudaremu👥
2negative
@user Karyan banza da na wopi. Duk mun gane inda ka dosa, a baiwa fayemi mulki dan ya baka vice idan ya gama a bar ma kujerar shugaban kasa. Ka kyale talakawa su zabi abun da ran su ke so🙄
2negative
@user saedae uwar diya taji kunya, ajuri zuwa bakin rafi watarana d video will be link to us muna zaune a gadonmu 😏😎
2negative
@user Ai tsinannene kawai zai zabi Apc 😅😅😅
2negative
@user Towai ku baku fadin Alheri sai sharri😁
2negative
@user Ma Shaa Allah, Se kuma yayi kokarin fadawa magoya bayansa matsayin sa a yanzu💯🙏🏻
2negative
@user Karyar Banza 😬 Mudai munyi dana sanin zabarka
2negative
@user @user Nace uwar rijista zasuyi ba rijista ba Wtf😕😕😕
2negative
@user Bafa jinku yake ba sai kun hada speaker 📣 Ko kuma kuje gaku gashi shima Ba lalle ya dauki maganar da gaske ba Sabida yadana taurin kai
2negative
@user Allah shi isarmuku ga Buhari😭😭
2negative
@user Chelsea ta caka musu shi kam😂😂
2negative
@user A banza anyiwa mage kunu tunda babu dauki da kake da niyyar yiwa talakawan Najeriya sai sake shaqe wuyansu da kake yi kana yi musu kamshin mutuwa buhun shinkafa 25k😕
2negative
@user Enmatan Twitter 😅😅 @user Kun iya chin mutuncin Twitter slay Queens.
2negative
@user Kut lalle kam inna bayar shegeh nake lalle akwai rigima keenan koh asi bana biya balle 1k kutumar uban harajin dan kan uwatai, Idan angaji dani zan koma garina maiduguri nanneh mahaifata 🚶
2negative
@user Mtswww yaseen da zan kama ki a lungu sai na tattalla miki mari da karfi.😠😠😠😠😠😠😠
2negative
@user Maga uban da zai yi min🙄
2negative
@user Mukam ga abinda ya damemu tukun na don allah a taimaka a Bashi wannan sakon Yola to Gombe road 😭😭😭 https://t.co/kWnRjzVTK6
2negative
@user @user ku fada mai ae shugabancin Nigeria ba shugabancin kannywood bane ba🙄.
2negative
@user Toh jahannama zata kaika, kamar gangar da @user yake Amfani da ita Indai ka taba kunna wakar jarumar mata kaji to makomarka/ki wut🙊
2negative
@user Allah yasa a dauke akwatin 📦 nan
2negative
@user Abun takaici sai Trump ne ya fara daukan mataki. Sauran manyan kasashen musulmai na duniya ka ko a jikin su, yanzu inda akan dukiya ne da tuni sun gama duniya da kwakwazo. Addinin dai ba shine a gaban su ba. Munafurci.😠
2negative
@user Suka makale kamar yaya 🙄Kana mai labari a BBC hausa amma baka iya magana ba ? Wlh da matsala
2negative
@user Su tsoho sun qara lalata kudin ne🤦‍♂️
2negative
@user Yaudara ce kawai 😠😠
2negative
@user Banza a banza Kare a gudun layya, ina ruwansa da almajiranci idan Yana so sai ya kaisu can Imo state din🤗
2negative
@user Na buge shi da guduman nan Pbam!!!😂😂😂
2negative
@user Idan har shugaba Buhari dake matsayin dan Arewa kuma Bakatsine ya kasa tsare rayukan Katsinawa da dukiyoyinsu. Yaya rayuwarmu zata kasance idan ya sauka daga mulki lokacin wani ne sama ba dan Arewa ba? #Shugaba_Buhari_Ka_Bamu_Kunya😭😭😭
2negative
@user BBC kenan yanzu dan Allah mai jiya tayi dare kuma ace yau ai baza ta canza zani bah🤷🏽‍♂️
2negative
@user Bone ya debo muku ruwa😂🤌My kd people, kun debo ruwan dafa kanku
2negative
@user Tabdi Jan kana ruwa🏊🏊
2negative
@user @user Koba zaman gida bah🤔
2negative
@user Wallahi abun nasu ya zama kyauyance 🤷🏽🤷🏽
2negative
@user @user Su tsigeshi kawai Dan Bayada wani saurn Amfani Akan karagar mulkin Nigeria 🙅🙅
2negative
@user Alwadaran fitinanen Mutum Wallahi 🙄
2negative
@user Daga baya kenan Hhhhhh 😁 😀 abba gida gida abba
2negative
@user Ku kamar daki kai Hausawa ne pa ke kallan film din Hausa anma ida xa ku tallata film din sai kuyi da turanchi 😡
2negative
@user Underline """"""""""""""""In Yi blocking na ki ba ruwa na""""""""""""""""🤣
2negative
@user @user Gaskiya kin daura Karen ki a rana wlhy... 🙄🙄🙄
2negative
@user An sake sace maka indomie ne kuma🦈🙄 https://t.co/CKoq003IJ0
2negative
@user Wai """"""""""""""""Hambarar Da Gwamnatinsa"""""""""""""""" 🤣🤣🤣
2negative
@user YDG ai wannan matsalar matsin tattalin arziki ba'a magana, abunda yafi yaran makaranta yanxu ake fama dashi gumi da masara 🌽🌽🌾🌾🌾🌾🌾
2negative
@user Wlh baze taba jindadin mulkinnan b tunda b zabarsa akai b, kuma wa’yanda ze mulka b sansa suke b. Allah kayimana sakayya🤲🏻
2negative
@user 😂 😂 😂 😂 Tukunna ma, wai anyi Gabas da kare
2negative
@user Sakamakon lockdown nayi budabaki da Pepsi da Pure water 💦
2negative
@user Wllh ta tabbata gwamnatin tarayya bata da gsky sbd tunda nafara karanta comments banga wanda ya goyi Bayansu ba sai garba shehu kawai😂😂😂
2negative
@user Indai hakane toh gaskiya akwai magudi cikin wannan zabe da tattara sakamako🙏🙏🙏
2negative
@user Ta Ina zata biya ai daman kawai zalinci ne da Raina mutane tsabar rainin hankali mAh kutt 😡😡😡
2negative
@user @user @user Aradu Mallam za'a samu matsala. Kuna gwara kan masoya pa. Atausaya mana...🥴
2negative
@user Allah yanda kuke wulakanta bayinsa a wannan mulki naku, Ya Allah ya hanaku jindadi duniya da lahira, ya Allah ya hadaku da cutar da kudin da kuke sata baxa ku iya neman lafia dasu ba😢😢🙏🙏...
2negative
@user .....yana ga Mai kiba BBC HAUSA wannan fa cin fuska,yaya za'ayi don kunga Baba buhari Mai gaskiya siriri ne zaku kawo mana wannan karin maganan. Tom dukda siriri ne Yana da karfin shi,da baida karfi ai da bau daukin nauyin Najeriyawa ba😎
2negative
@user Kina ruwa😂😂😂 na battery
2negative
@user Wlh mu baza mu zabi mutum daga arewa ba domin kun sha mun warke domin duk uwar darin ce 2023✍🏻✍🏻✍🏻 Sai mai fitsari atsaye wlh ko da fafaroma nee
2negative
@user @user @user Oga a wannan film din dai baka diba mana ba Sbd Mata sai cewa suke namiji badan goyo bane ba...😂ko dake aradu 5 million ba wasa ba koni abinda zanyi kenan...su kudi sheggu ne yasin💵💰
2negative
@user Tir !!! Trump zai shiga cikin wani yanayi na kadachi kenan. 🤔
2negative
@user To wai wadnn sune wadnda aka killace kenn...🤔🤔🤔 tab latsi se naija...
2negative
@user Dan Allah Idan bakuyi karya bh bakwajin dadi 😂
2negative
@user Ƙarya ta ƙare,,,, Tusa ta ƙarewa Bodari 🤣🤣😂😂 daman ai duk karyar banza ce
2negative
@user Acigaba da hakuri talakawa... a cigaba da wanke hunnuwa da kuma sanya takumkumin hanci. Canji na nan tahe 🤣
2negative
@user dan allah ku gaya wa mutumin nan nace kutumar ubansa shege jaki 😏
2negative
@user Oh chan aka nufa tsohone bacewa zaiyi Yana sonki ba check Google for Another One this no be ur type😃😃😃lol
2negative
@user Allah ya isa 😂 Wann karyar taku bata Sallah, Yau shekara nawa kuma waye ya gano kuma a ina aka gano 👍
2negative
@user So sad!! 😭😭😭 wllh shuwagabanninmu na Arewa basuda amfani tundaga matakin Haha har zuwa gwamnatin tarayya.
2negative
@user Zan dura ashar yaseen! Saii ku kashe mu aiii! 😏😏
2negative
@user Zamu basu kashi up up #supereagle 💪💪 🇳🇬
2negative
@user @user Ai shi ya janyo hakan😎
2negative
@user BBC kuna daya daga cikin masu haddasa fitintinu da rashin fahimta a kasarmu najereya. Wa kuke tambaya??😠😠😠 ko ko waya kamata ya amsa wannan tambayan?? Mtsw!
2negative
@user Bafa me sabulu bane uwar me sabulu ne😂
2negative