tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Mallam Nasiru yaja ma Ramatu 😂 https://t.co/xtxHwwAnmk
2negative
@user Allah yasa ta kasheshi😂😂😂😂🙅‍♂️🙅‍♂️
2negative
@user Mutuminda bashida ikon kanshi sai yadda akaso da shi, mijin Hajiya bawa a karkashin wani attajiri😂😂
2negative
@user Ae maganin shege karan maguzuwa, tayi mun dede wallahi 💯
2negative
@user Gaskiya naji dadin wannan watsin son kudin sa ne yasa akayi watsi damu mana 🤪😂
2negative
@user @user wae nikam ya ake gane miji nagari ne Ni nabi kudi banga dai dai bah Ke da kika ni soyayyan kina ta kuka Hahahah 💕💔 Wato. Ko bana gajiya da kallon film dinnan yaseen
2negative
@user Komai zamu fada ya sani kawai ba zaitaba yin abinda zai anfane mu bane 😣
2negative
@user Eh ku ta Fara karewa 🙄 yan wahala kawai.. kmr wani championship trophy 🤷🤷😒
2negative
@user Hegu! Toh wai gani suke Allah bai karbi addu’ar su bane ko meye? 💔🧐😂😂
2negative
@user 😂😂😂9ja🇳🇬 Ba'abiyaka dai kamutu balantana anbiya ka, nidama zasu a mince da zanyimusu uku 100k Harda discount Saina basu
2negative
@user You're right fa. Abin ba dadi gaskiya. Imagine having the headache of defending her on IG but ko reply na gaisuwa batayi. 🙄😢
2negative
@user Durun uwa bakanta 😰
2negative
@user So suka na fadi gasu yan adawa🤗♬♪♫
2negative
@user Wnn duk zancen banza ne, me jiya tayi balantana yau😏😏 kullum babu agender yadda za ayi a daina kashe mutane sai agendar banza da wofi kuma wlh indai ba'ai maganin rashin aikin yi ba kullum hk abubuwa za suyi ta karuwa
2negative
@user Ba sauki kenan🤣🤣🤣
2negative
@user Kaji Karyan Banza Kawai Kai Nabi Tsaro Da Gudu Ba Wando Ha'ush Kaji Iskancin Banza 😍😍🚶🚶🚶🚶🚶🚶🚶🚶
2negative
@user Kai Bbc Na zare zariyar wandona nabi zariya da gudu!😳 yan wahala muna fama da matsalar tsaro ku damemu dawani kirari🤥
2negative
@user Dsn shegiya can kaga bomb 💣 a yankin ku Nabi bomb da gudu
2negative
@user Bauchi garin yakubu garin da banaka karee yafika mutunci 😃
2negative
@user @user Haha. NLC din banza! 😂
2negative
@user Haka kike bawa yayan ki abinci ?? Idan haka kike chillawa yayan ki abinci kamar karnuka ko jakai to laa ba asa tarbiyyar da kika samu kenan daga gurin mahaifan ki, wata qil hakan ba laifi bane agurin ki. 😭😭😭
2negative
@user Mtsewww 😗, Wai ni don Allah me yake damun Buhari ne🙄🤔‼️
2negative
@user Daa chan baa tashin hankali bane kenan ???🤔🤔🤔
2negative
@user Ni bazan taba mantawa da ranar da mutu war malam ba,saboda yarona yana kwana shida a duniya aka kashe malam😭😭😭 da safe na fito zani wurin tela sai Na sami labarin Mara dadi wai a Daren jiya ne aka kashe malam jafar Wlh dinkin da ban je karbowa ba kenan na dawo gida Ina ta 😭😭
2negative
@user Gaba da gabanta aljani ya taka wuta 🔥 #RanarHausa
2negative
@user Allah ya tsine masa da albarka 😌
2negative
@user Allah wadaran irin wannan lbrn wlh .abinda ya shama mutane kai daban abin da ake nunawa mutane daban😡
2negative
@user Maza dama ta samu kenan... Dan a takure yake. Uban me zaije yi kasar Mali 🇲🇱
2negative
@user Tinunbun nan fah dan wiwi ne.😂
2negative
@user Coronavirus ai makami ce. Ana yaqan mu ne da ita mu bakake tare da hadin bakin shuwagabannin mu, mutuwa dai daya ce Kuma bama tsoranta😤
2negative
@user Gaskiya ne naso aci yan banza🤣🤣
2negative
@user Kai😮 tsula ya tsulo ta
2negative
@user Har nima. Ina cewa. Zana zo a bani. Rancen Kudin. Saboda wlh. Ina kar6ar. Kidan Baba Buhari. Kaico. Allah kayi wadaran naka. Ya Lalace. Allah yasa. England tazo ta kar6e mu. Kowa ma. Ya rasa. Indae a mulkin wannan Tsohon ne 😢😢😢
2negative
@user Kai ka ga yadda kowa ya ba shi wuri.. Ganduje ya zama dodo😀😁😂
2negative
@user To me ya faruu Corona ta hanaku airing movie dinku ko😅😅
2negative
@user Ina Ruwanku munafukai kawai..Baku San halin da ake ciki a kasar Bane🙄🙄🙄
2negative
@user Gaskiya wannan Shine mahukace na gaskiya 🚯🚯🚯
2negative
@user Ta shekara dubu shida a kabari ba,.......wai BBC yaushe Kuka Fara karya ne🤔
2negative
@user Ba jakkai da zasu min rigakafi, su fara da kasashensu mana in gaskia ne. We are not lab rats for Godsake🤦🏽‍♀️
2negative
@user DUK ABINDA ZE FADA INDE BA BUDE BORDER A CIKI BAMA SONJI YA RIKE KAYANSA...👌👌👌
2negative
@user Anyi """"""""""""""""watsi"""""""""""""""" da al'adu 😂😂😂😂
2negative
@user Innali lahi wa Innah ilaihir rajiun 🥺🥺Matsalan rashin tsaro kullum kara habaka yake,gashi mun kasa samun wani gamsashen bayani daga gwamnati,anma a tunanina yaran nan sunyi karanta da fuskantar irin wanan tashin hankalin
2negative
@user Ai bayanzu yasaba fadar karyaba dama can Qaton makaryaci ne muko ajikinmu.👐
2negative
@user Ku ma baku yadda ba kenan? 😊
2negative
@user Wannan matsalar sace😂😂
2negative
@user Nabi dolen da gudu babu wando😠😠😠😠
2negative
@user A gaskiya Buhari baiyi wani abun azo agani ba a arewa...... Kwai dai ya yaudare mu ne 😩💔
2negative
@user Imma ba su bane, to da hadin bakin su. 😢😢😢😢😢😰😰😰
2negative
@user Kenan duk taron yuyuyu ne a gidan da basu kula ba 😂😂😂
2negative
@user kuma kun dauka hanyar lalacewa. 🙄 https://t.co/Zab2sg9Uem
2negative
@user Sai kace gidan haya 😂😂😂
2negative
@user Corona yar sarki ta nasara cutar kulle cutar da baa ganinta sai a rubuce✍🏽
2negative
@user @user Idan pa kuka jama @user zagi to alhakin yana kanku, baku da aiki sai munafurci da kokarin tada kwance zaune...😣
2negative
@user Sai dai in bama nan,wai ance da jaki falke zai shiga Aljanna😂😂
2negative
@user Corona ba Matsalarmu Bane Malam Kawai Kaje Birnin Gwari,Giwa,Kudaru,da Wasu Bangare a jihar kaduna Kaji Halinda sukeciki. Zubar Da jini Bala'ine a kasa 😭😭😭😭
2negative
@user Wannan sabuwar hanyace ta neman rashin son zaman lafiya a duniya kawai😡
2negative
@user Yau naga munafukin mutum🤔🤔🤔
2negative
@user Mun fada din,mugaye😏
2negative
@user @user Mtsw! U r totally insane 😳 😞
2negative
@user Gara ma kada yayi dan ba alkhairi zai fada ba😡
2negative
@user 🤣🤣toh wnne yaa yaudare shi!!???
2negative
@user Ancemuku mu marasa lafiya kuje kunemo bokoharam a duk inda suke ba corona bane masalar yan Nigeria 🇳🇬
2negative
@user Kowa yayi fada da damisa... tau bashida hankali 🤧 a garzaya dashi gidan mahaukata
2negative
@user To me ya shafeku? 🤔
2negative
@user Kwarama da suka harbeshi ai, Dan Uwan sune Chan dama Dan Ta*Adda 🤕
2negative
@user Meyasa Shirin #GariYaWaye baya zagayawa a jahohin mu especially jahar mu ta #kebbi @user 😎????
2negative
@user Duk salon maula ce kawai...gwanda da ya tsayar mai😀😀
2negative
@user Gaskiya kudaina cewa mufadi ra'ayin mu, ko an fada babu fa'ida Buhari dai baya jin shawara. kodai kuna son mufara aika zage zage ne? 🤔
2negative
@user Don Kutmar ubanta sai taje ta aure calculater 😢
2negative
@user Wlh baku isaba baba ganduje zama daram nawani inconclusive 😂😂😎 farfesa yayi angama
2negative
@user INA FATAN SHIMA XA'A GAGGAUTA AIKASHI LAHIRA DAN ISKA DAN ASARA, INA AMFANIN HAIHUWAR WANNAN. 😒😫😥🚶🚶🚶
2negative
@user @user Ai daga ganin baba buhari asiri ne ya ke ta dawainiya dashi 😣
2negative
@user Abin dariya😂😁😂, gaskiya ne zasu horar da yan sandan Somalia amma da cin hanci koyar da lalata kasa da rashin sanin aikin dan sanda,
2negative
@user daga cikinsu naga wani sai dagewa yake da critics kaman ya manta case nashi a court on Monday akan yayiwa wata cikin shege 😂😂 malam wallahi dakai nake hypocrite 😐
2negative
@user Allah ya tsine musu albarka ya tarwa tsasu😭😭😭
2negative
@user Ra a yina shine Allah yaraka taki gona🕺🕺🕺😂😂
2negative
@user Cin zarafi continues 🚶🚶
2negative
@user @user sae surutun banxa a bakie toe wane matakie kadauka😡
2negative
@user Ba gaskiya bane ba😃😃 https://t.co/EgJfBNOLDi
2negative
@user Ashe Firmino Dan iska ne shi ma 🤣🤣
2negative
@user Anafama da rashin wadaceccen abunci da tsaro Mara inganci su suna magana akan canja sunan qasa saboda Allah , wallahi mutanennan basa ta talaka wallahi ... 🤦🏾‍♂️
2negative
@user Hazard baiyi wlh 🙆
2negative
@user Shugaban kasa yasakiyin Allah wadai 😂😂🤣🤣🤣
2negative
@user Wannan coronar zai faɗawa ta yi haquri ta dakata da kama mutane sai ya gama uzururrukan sa tukunna. Mtsw🙄
2negative
@user Kin addabaimu da Mati a Zazzau nan fa🙄
2negative
@user Haba hauka ake """"""""""""""""Mage tayi kwai"""""""""""""""" 😲
2negative
@user Me yasa su kudu bazasu yi wahalan Mai ⛽din ba mu kowani wahala akan mu yake karewa 😡
2negative
@user @user Aikin banza kawai ba wannan muke bukata ba 😎😎😎
2negative
@user Nabi lallasawa da gudu🏃 ba wando🏃👖
2negative
@user Saboda kawai Shugaban ƙasa yaje Kano ya gaisa da sarkin Kanon da ya sani Muhammadu Sanusi ll sun ɗan tattauna shine @user zai ce wai wasu ƙungiyoyi a Kano sun nemi ya tsige Sarkin Kano a irin sanarwar da ya saba ta tsakar dare to muna jira 😎😎😎
2negative
@user Saboda Manyan azzaluman kasar nan suna bin hanyar kuma duk wani ta'addacin da ake a wannan hanyar yaransu ne 😎
2negative
@user Muna gaisuwa babban yaya 😂😂😂 ko kunyi karya ba’a karyata ku
2negative
@user haba Ranki ya dade, muna zaman zamanmu lpia ki ta qoqarin sai kin samu yin wankan dole😢 adinga tuna cewa abin marmari bai da kadan😡 https://t.co/zgqxgy50fo
2negative
@user 😂🤣😄saura na kare da jaki🙄
2negative
@user Ina ruwan majalisar dinki kuma da corona😕
2negative
@user Baraube!🥺 saida harkar tazo kannu za a kawo wannan kudirin to yasin uban kuturu yayi kadan😡
2negative
@user Ana hege a kasar man🤣
2negative
@user Bakuda aikin yi gaskiya 🤣😂😂
2negative
@user Kwanan nan ta cika surutu😗😗 a kan maza.
2negative
@user Hmm 🤔 ai mu yan arewa mun Raina kamu
2negative