tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Nan muka kama zagin atiku da yayi wannan maganar, toh ga baba nan yazo wajen🙏🙏🙏
2negative
@user Ran wa aka faranta mu da muke struggling a cikin rana da buda baki da kunu da qosai ae sai dai hamdallah🥺🥺
2negative
@user Banza karma ka dauka. 😭😭😢😢
2negative
@user PDP ke ehu domin ayukan hannyyoyin da suka kasa gyarawane za'a farfado da, data kudunchin Nigeria zuwa gabar..😀
2negative
@user 😂 😂 😂 Rashida Ta Manyan Mutane.... 😂 😂 Kina ruwa wlh
2negative
@user Fadan dayafi karfinka........ Da wani civiliane ya yi fada da soja guda yaci galaba akansa motoci xa ataso daga bariki su je su tashi hankalin al Umma amma yanxu jirgi sukutun da guda yan Boko Haram suka sanbado kuma sun bayyana cewa sune amma wai ance its rumored ⚠️😭⚠️😭
2negative
@user Aikin banxa wai andannema Budari kai 🙄
2negative
@user Ana hegiya a Kano ana neman dacewa da daren lailatul kadir kana shagaltar da Jama'a, ka tanadi amsar da zaka bada a gaba ga Allah Ranar lahira kaji ko. 😤
2negative
@user abbah zaman gida doleee😂😂
2negative
@user 😲😲😲😲 Lalle ma wannan Corp member din ya rena mana hankali 🤔🤔🤔 Kawai yazo rana a tsaka ya fadi irin wannan maganar? To @user ki gaya masa Hawainiyarsa ta kiyayi rama ta, ya sani cewa kwalelensa, kuma da ni za'ayi 😍😍😍😘😘😘
2negative
@user Wace irin rashin lafiya ke dashi??😮.. don't tell me Corona😞
2negative
@user @user 🤣🤣🤣 tab din lallai fa JMB Innaga renin hankallin na yafara yawa wlh amma bakomai, balaifin kabanne, laifin su IBB wlh dasuka barka a raye, dan hegiya🙄
2negative
@user Tab kina ruwa yasin 😢
2negative
@user Wajerod, koba wajerod ba..? Nabi shi wajerod din da gudu....😡😡😡
2negative
@user @user Zai dade yana Allah wadai😂😂😂
2negative
@user Gwamnonin arewa mum gaji da """""""""""""""" ga saniya🐂 amman ko kaho bamu gani ba. Sai shegen surutu
2negative
@user Meri jaan, Ya naga ring kuma ne? wani Yawale sarkin sauri ya rigani proposing ne? 😔😔😔🤔🤔
2negative
@user Hmhmhm 🤔🤔 Yahudawa sunyi tasiri Akanku
2negative
@user Ko uwar me zasuyi da shi ma oho🤣
2negative
@user Ai masu saida kwayan ba yan sama jannati bane, in Yan sama jannati ne muma muna zuwa sama jannatin.😂😂
2negative
@user Imagine oo💁🏿‍♂️ Yaushe Nigeria xata xama kasa mai sirri ne. Kodai criminals din da xa'a kawai harin basu iya karatu bane da bazasu sallami kansu ba na kafin azo🙄🙄🤣🤣
2negative
@user Kan uwa! Wani course?😂
2negative
@user Inaaaaaa ae ba'a ma taba cin hanci da hujja ba sai a wannan mulkin @user ya ha'inci mutanen Nigeria 🇳🇬 musamman talakawan arewa
2negative
@user Ku tambayi shugaban kasar Mana,Kuma dayake Yan kutumar uba ne😡😠😡😠
2negative
@user Ya Allah dukkan shugaban daya kora jama'a gida kuma bai musu wani tanadi akan hakan ba, To Allah shima ka matsa masa ranar Al'kiyama 100% Munafukan Banza kawai 😎 @user @user @user @user @user @user @user @user @user
2negative
@user katya kakeyi dan uwarka was a makaryaci dan wahala banza🖕🖕
2negative
@user Amma dai yar najeriya taji kunya wlh😂😂
2negative
@user Allah sarki rahma kenan kuma haka dukiya matsayi da daukaka yake karewaba ya kuma barki da halinki mu'allima rahma akoma islamiya kafin azo a fara fadamana falsafa da tajwidi karya😼😼
2negative
@user Dole dan barauba kanwar naki 😂😂
2negative
@user Wai @user kun rasa rahoton da zaku kawo ne Ai sai ku saka mana hoton buhari mudan zage shi, 🥴🥴 Ana maganar kashe mutane arewa Kuna maganar waya.😭
2negative
@user Kude jakunane kawai shine yasaka bakwa fashimta👂👂👂
2negative
@user Hmm ai bamu da wata hanyar da muke kai kukan mu wajan su sai ta nan to in suka rufe ai kaga sai ai ta kashe mu 😪😪😪😪😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2negative
@user Nan kuka iya munafukai🤥
2negative
@user Zai taimakawa azzaluman shugabannin mu dea su habaka aljinsu 😎
2negative
@user Baba Yawale traveling agency ✈️✈️✈️ leda mai yawon banza🤣
2negative
@user Bako daya 👌 kawae yakamata a duba iyaye da suke barin kananan yara suna futa babu kaya jikinsu like saikiga yar karamar yarinya da wando jikinta Amman babu riga toh hakan shi yake jawo komae! Toh a haka zata taso batasan illar baiyyana tsaraiciba
2negative
@user @user @user Abun haushi saboda pizza da shawarma sai a wuni ana yawo dake a mota kamar ragon layya😂 da sunan chilling😏☹️ ba dai aji😉😩
2negative
@user Ya kasa cinye jarabawar kenan😂😂
2negative
@user Karyane,Dame yake amfani a date of birth dinshi??😎
2negative
@user Tunda kun bamu abinci ai dole ku kara dokar hana fita marasa daraja kawai 😀
2negative
@user @user A Koma baya acire Na 👉Bello Elrufai
2negative
@user Kasa mai kishin al'ummarta kenan ba kasa irin tamuba mai tsari irin na ka tara daga kai sai 'ya'yanka,su kuma su ci su barwa jikokin wanda ya tara masu....😡😡😡
2negative
@user Ina ganin dai haka aka halicci Shagabanin Africa da baqin son mulkin jaraba.😕 Toh Fir'auna mah ya mutuu!
2negative
@user @user Sai anyi mgn suce ay dan talakawa sukeyi Amma abunda suke so suyi koda xaima talaka dd koma baxaiyi baa Ba ruwansu Amma ay shi talaka tini yasan allah ne kadai ne abun dogoransa Sbd shi yasan baida governaty Sauqin abun maa dai Dole sai kowa ya mutu followed by Hisabi 😡😡😡
2negative
@user Duk rashin kunyarki bazaki taba kai AKUYA ba domin ita tunda aka haifeta tsuliyar ta a file take kowa yana gani😤
2negative
@user Turawan Yamma suna aiki tukurru😢🤔😩 Allah kyauta
2negative
@user Yan Iskan Kasa Dai Ba Dattawan AREWA Ba🙄 🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️
2negative
@user Akwai lauje cikin nadee kenean🤔
2negative
@user Gaskiya kunyi iskanci wajen caption din nan 😂
2negative
@user Wadannan qungiyoyin banzane kude kawai sukeso suma abasu! Inbahakabane bazasuyi maganaba anata kashe mutane kullu ba gaira ba sabat amma sunyi shiru, yanzu kuma tunda kudine to zasusa ido! Allah ya isa gaduk wadda keda hannu ga kashe mutanen da basujiba basuganiba.😓😓😓
2negative
@user 😱Matan ne basajan girmansu
2negative
@user Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😥 Wai komai Sai ace kano😭😭😭
2negative
@user Wai Dama Har Yanzu Kina Washe Bakin Nan Kin Cika Sunan ki Washable😳😜🙈🤣🤣🏃
2negative
@user Aikin banxa kenan tunda ana yankewa Ma aikata salary 😑
2negative
@user Maganin Yan tsurku 😹😹
2negative
@user @user , haba Mai girma shugaban kasa, ko a jiya da daddare boma bomai sun fashe fiye da 8 a anan Maiduguri, har mutane na dar dar din fita zuwa tahajjud. 🙄
2negative
@user Hmm Nigeria is my country Waton talaka ya more mulki a wannan karnin Yau wahala gobe wahala, wallahi gwai Allah saida uwayenmu sunkace kammuyi buharinga munkace walle sai munyishi gashinan yanzu kullum sai swabemu akai kamat doya gabadaya anchakuda lissafin talakan Nigeria😭😭
2negative
@user Da fatan ba zai yi karewa irin na Sabon Salo ba...pls tallace tallace suna yawa yayin kallon. It's really boring.😵😖😠
2negative
@user Hmm... Allah ya isa tsakani na dashi, kuma Allah zai saka min.. matsiyaci kenan mai fada aji 💸💵
2negative
@user 🤣🤣🤣🤣to ba sai kidaina kallonba🤷
2negative
@user Basuyi tir da zaluntar yan kabilar ROHINGA ba sai juyin mulki saboda tsabar munafurci😠
2negative
Anya ko shugabannin kasar mu Nigeria sun fahimci mai ake nufi da hisabi kuwa? Ko dai suna shakku ne akan hisabin?? Akwai wuta akwai aljanna fa 😭😭😭 yakamata duk shugaban da ya kasa sauke nauyin alqawarin da ya dauaka toh ya sauka. #ZabarmariMassacre #SecureNorth 💔😭 https://t.co/HGTRozCWbl
2negative
@user Kana d wuta ko aljanna ne@user😳😳
2negative
@user Kut wannan ai hauka ne ma😂😂
2negative
@user Hahhah wannna Stamp duty din Cuta ce kawai wlh..... ai ke sun miki da sauqi ni almost 9k suka cire min 😂😂 wannan ai gwanda a dena free transfer din a dawo tsohon tsari😂😂😂
2negative
@user Aci uwarsu kawai😂
2negative
@user @user @user @user @user Wanan mutun bai kamata ba yatchi gaba da rayuwa ba 😭
2negative
@user ❌❌❌❌ aikin banxa tomu munsan an aro kudinma nifa shiyasa wani lokacin banasan hawa media walh allah sai ranka yabaci ah aikin banxa walh
2negative
@user Ikon Allah wani abu sai 9ja Wai Mai kudi da kukan rashin kulawa, to ku Dan gutsura min Sai in kula da ku 🙄
2negative
@user A ina Kuma yaga artabu dun Allah BBC.wasu makaryata de suka gaya masa shikuma 🙈🙈 saiya aminche
2negative
@user Wahala be like Nigeria😂
2negative
@user Toh Mu zamuci uwarsa. Idan yafi Qarfinta toh Mu muna daidai dashi😠😡😠.
2negative
@user Bashi da hankali ne shiyasa ya manta akwai Allah ya isa a kansa tapi 10million ta mutanen kaduna 🤔
2negative
@user Kullum aikin kenan ankashe mutane musaman a arewa amman duk manyan kasa duk sunyi shiru da kudu ne ake wannan rashin mutuncin da yanzu ananan ana cewa buhari ya safka Daya adauki Dan arewa baisan komai Babu wani Dan south da fito fili yace wannan kisan da akeyi bai da ceba 😭😭😭
2negative
@user Yauwa, idan babu abin posting se a na sa mana Buhari mana xagin Uwar sa kawae!🤕 Yenchin magana ae
2negative
@user Zakin malami Asheikh Abduljabbar zaka sha kunya, ka karya ta kanka ka huta da jin kunya. 😂
2negative
@user Gaskiya el rufai yafi buhari mugunta 😟
2negative
@user Gaskia bai kamata ba, domin wllh talakawa su suke da bukata fiye da kowa, kashiga cikin unguwanni kaga yanda mutane suke rayuwa cikin yunwa 😭 And now kana maganar bayar da 5 billion, adai sake tunani Mr President !
2negative
@user Kai ana hegiya a Afrikar mu wallahi😂😂😂 Kaga yanzu ba sauran gasar kwallon kafa a nahiyar afrika kenan. Daman wancan karon kyar aka samu Masar din suka dauki nauyi gasar.
2negative
@user Munsai Taki Tsada Amman yanxu Ya bude Boda Saboda Amincinmu Yayi Arha. Kai Danmunguwa✊✊
2negative
@user Dan Allah Ina rokonku inkuma bamunafukai bane ku sadar musu dawannan sakon """"""""""""""""Susuke kashemu kenan dan uwar ubansu kuma muna zuwa garesu mu ba rogwaiye bane kaman shuwa gabanni mu uwarsu zamuci wallahi, Allah Yakai Damo Ga Harawa""""""""""""""""🙄🙄
2negative
@user Duk wanda yama Annabi Karya da Ganban Dan wuta 🔥 ne......
2negative
@user @user Hhhh lallai akwai hauka fa😂😂
2negative
@user Kai ji wannan BBC HAUSA din tho Ubanwa ya tambayeku 🙄Shegu Munafukai🥺💔🖕🏿.
2negative
@user Wlhy Allah ya isah 😭😭
2negative
@user Aikin banza ga masu zamba can a office ankasa hanasu😏😏😏
2negative
@user Talauci da yunwa yayiwa mutane yawa 😢daman kayansu ne kuma suka kwashi abarsu😂bakaji gwamnonin tsit ba jikin takaura yayi la’asar basuda ta cewa ! Gwamnoni dai an fadi Shirim Ba nauyi 😣
2negative
@user Babban dana sanin da Dan Kano yayi shine zabar Buhari a 2015 wannan shine dana sani mafi muni a tarihin siyasar jahar kano 😎
2negative
@user Ah haba dai? Da munyi kone kone yasin🚶🏻
2negative
@user Ke abida baki yi wanke wanke kika fito😂😂😂
2negative
@user ko kanwar uwarka ce sai taci uwarta a lahira😠 hoto daya mai tattare da barazana uku da wasu dakikai suka kasa ganewa, (1)barazana ga Addinin musulunci (2)Barazana ga hausawa (3)Barazana ga iyayen da suke da sha'awar kyale yayansu suyi film, retweet if am right pls👏 https://t.co/8Xv6BTia4U
2negative
@user matsiyaci sai kayi takwas 8,😛
2negative
@user Da gaskiyarsa ai, tunda in yazo zakuyimar maganar dollar 💵 to me zai ce muku ehhhhhhhhhh 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2negative
@user @user Ku kuma munafukai bah.😏 #EndNorthBanditry
2negative
@user Yawancin matan wawayene dazarar wani Dan iska yahure Mata kunne shikenan tadena ganin mutuncin kowa seshi. Wanibin har yayyanta suma kallon banza kerabasu. Yakamata Mata kuqara zurfafa tunaninku💔💔
2negative
@user Kasheta wlh jiya Kuna kashemana mutane a Apo yauma.kuna fitoko 😠
2negative
@user Shi fah bemasan abunda yakeyi ba wallahi😂😂
2negative
@user Karyane ba wannan zancen😏😏😏😕😕😕
2negative
@user Dura masa ashar xanyi! Idan ya rama mu fara fada na dake shi yanda nake so😎
2negative
@user 😂😂😂😂 tace zaki qureni da tambaya kinkaini bango
2negative