tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Dama namu aka sace 🌚
2negative
@user Gskyn saboda ana mana albozaranci da kudin kasa akwai likito anan to kuma kodan yaga Na banzane shiyasa ya cinbanza tab. Wlh munza r I p Yan Nigeria 😅😅😅 Buhari yaci zabe abunci yayi tsada zamuci uban mu Yan arewa
2negative
@user Dama basuda wani amfani a nigeria 🇳🇬
2negative
@user Sai ma mun ida rikitar da su zuwa can kofin gajiyayyun turai. 😂
2negative
@user Matsiyaci Allah ya tsinema albarka 😭😭
2negative
@user Babu fushin da munkayi dashi, illa dai kuskuren da ni, nake hange, shi ne, @user yayi kawaichi ne, da kuma fadin gaskia, saidai ya fadi gaskia lokachin da Muke mugun Jin takaichin @user. Duba da irin rashin tabuka kome Na chigaban Arewachin 🇳🇬 gefen Tsaro da taimakon, Mu
2negative
@user Yana kallo Baki rufe gashi vah mala'iku suna tsine maki amma baice komae vah 🤔🤔
2negative
@user 😂😂😂 karenamuna da wayau inba renin hankalina 3bn ko arewa cin najeriya gaba daya ai za’a iya ciyar dasu da 3bn zamfara gaba daya guda nawa ce da zakace 3bn anka kashe
2negative
@user Ashe ma Ba kyawawa a Gana 😂😂😂duk su ado gwanja ne
2negative
@user Fyade, kuma mutum 12 har tsawon wata biyu🙄
2negative
@user Nidai a iya nawa tunani babu gaskiya a cikin wannan lamari... sabida idan de har shugaban kasa yakasa tura jami'an tsaro su tsare kasa To miye laifin gomnoni indae harsunce xasuyi iya qokarinsu akai🙇‍♂️
2negative
@user Wlh kada sufara haka....akwae matsala babba 😠😠
2negative
@user Bai daceba amma wlh an kaisu makura ne😢
2negative
@user Kawai ya sauka daga saman mulkin domin babu wani abinda talaka ya amfana dashi na mulkinsa, Wannan mulkin na buhari yayi kamada mulkin mallaka na rashin tausayi da cin mutunci al umma😭😭
2negative
@user Wjen iya sheganta bah😹😹
2negative
@user Dama a matsinta take🤦‍♀️
2negative
@user Kafi ruwa gudu, ga filings me doki, inama ace ni lawyer ne, Nima na samu kudin banza 😊
2negative
@user Hauka maganinka Allah kullen cewa ake mugafara ga sa nan amma ko qaho bamu ganiba har munsha 2021 Allah wadaran naka ya lalace 💔
2negative
@user Kai innalillahi waike Rahama Mi at wagga baqat tabi'ah?🤔
2negative
@user Abduljabbar : KOWAYE! KOWAYE!! KOWAYE!!! Ko mutanensu da Aljanunsu, Na farkonsu da na karshen su. Ko uban waye.....😤 GANDUJE: 👇😅 https://t.co/hSvQANWd35
2negative
@user Duk Wanda Yayi Asalin Hada Majalissar Da Shegun Da Suka Zauna Suka Yanke Wannan Hukuncin Albarkacin Wannan Wata Mai Alfarma Da Muke Ciki ALLAH Ya Tarwasha Su Tun Nan Duniya Kafin Suje Lahira Gaban Sa🙄 Yan Iskan Banza Kawai 🚶‍♂️🚶‍♂️🚶‍♂️
2negative
@user Wannan hannun Katrina kaif ne... Qarya kike yi yar hausawa 😒😒
2negative
@user Munan bakin ciki da son rai ya hana, kada ka gama degree kafi shugaban kasa kwali😉
2negative
@user BUHARI YA BADA UMARNI A BUDE BODA 😭 Bamu iya ciyar da kan namu ba mun sha wahalar banza. Allah ya isa wlh.
2negative
@user Hmmm shiya in allah yace zaiyi abin sa dan uwar mutin fa ba yadda zai yi amma akwai allah yasan gaskiya kuma ya na nan amada kata 😭😭😭
2negative
@user Kaji dan tsiya, wato shidai Trump so yake kan yabar office yatabbatar wasu sunji jiki 😂
2negative
@user Zasu karasashi dai kawai, a jirgin ma ya aka kare😅
2negative
@user @user Rayuwa Kenan... Shinkafa 'yar gida Naira dubu 2 ta waje naira dubu 27,Masara da gero sun doshi naira 500. Ana shirin kara kudin lantarki kwanakin baya an Kara farashin fetur ma' aikaci bashi da tabbacin albashin sa domin kullum Ana yi masa funce Dan kasuwa ya fita an Kore shi💔
2negative
@user Kaji zancen banxa da kinsan da haka kuke bata mana lokaci tir tir tir 😠😠
2negative
@user @user Nifa haushinki nakeji wallahi, in Naga hotonki Sai naji Raina yabace wallahi😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡😡
2negative
@user @user 😂😂😂 Akwai Yan iska a kasan nan, In sun Ganshi kamashi zasuyi? NLC kun duba government house baku ganshi ba?
2negative
@user Allah ka wulakanta shi ka kaskanta shi, Allah ka nuna mai kuskuranshi tun a duniya, Amin ya Allah 🙏
2negative
@user Kai Wlh baka da tausayi 👎
2negative
@user Mun gaji da wannan ƙare ƙaren fah🙄🥴
2negative
@user Allah sarki Dan Najeria, har yanzu bamusan mene dadin dumukradiyya ba. kaico! babu abinda ake sai mulkin kamakarya Anajeria, don har yanzu bamusan me ake kira da yanciba 😭
2negative
@user Kei wnn mutumi wnn mutumi wato Corona tayi sauki sei fita ko karshen Kuma bazei wuce yace rikicin siyasar kasar zai sasanta ba Don jiya akace wancan bakin macijin yayi ganawar sirri dashi,Amma dei wallahi Allah wadei kaji da matsalar kasarka Amma sei yawan banza ka iya😠.
2negative
@user Aisha Yusufu 'zarra', Rataya mata sarqar jahannama.😠😠
2negative
@user Allah yayi dare gari ya waye. Wuyarta ace jirgi na tashi. Ko na leda ne sai ya hau🤣 https://t.co/iHa8zrv4tQ
2negative
@user Toh yanzu idan caji ya kare maka kana tsakiyar kan hanya, toh ya mutum zai yi kenan? Ta wani hannun wannan ci gaba ne. Na san aikin Jelani Aliyu ne wannan. 👏👏
2negative
@user Tsakanin mu da shi sai dai Allah ya isa mu yan jahar katsina.kuma ba xamu taba yafe mashi ba, kuma mu duk wanda keda sa hannu game da kashe kashen mutanan dakeyi a jahar katsina Allah ya saka muna duniya da lahura 😩😭😭😭
2negative
@user Allah yara tona masa asiri kowa ya gane mugu mai muguwar akida kawai mara daraja 😎
2negative
@user Kai @user Zamuyi Maku Rashin Mutumcifa Inde Kuna Samana Maganar MANJO🥴
2negative
@user Gaskiya bamuji dadin cire bosho ba wllh. 😔
2negative
@user Wa iyazubillahi. Wato a qasar nan ka mutu ma baka tsira ba😑😭💔
2negative
@user Imagine an kashe 43 sun kashe 5 and they are nt even ashame on posting it wai sun kashe biyar😂
2negative
@user 🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂🤣🤣🤣🤣 Waton ko ana ruwan kudi sai sun chi bashi dai. Toh kowa ya kwana lafiya - """"""""""""""""Shi yaso""""""""""""""""
2negative
@user Ya koma kaduna kawai yake kunnosu musu wuta daga can 🤣😂
2negative
@user White House din ae Ba Gidan Uwarsa Bane Ko🙄
2negative
@user Allah ya kara masu annobar🤨
2negative
@user 🤔🤔🤔 too akwai matsala to.
2negative
@user dan Allah kizo mu jefa ki porn industry, aradu ba qaramin boosting economy qasar nan zakiyi ba🤣
2negative
@user nabi gida da mugun gudu tsirara🏃🏃
2negative
@user Stupid set of ppl just help trend #SecureNorth you guys couldn't na now wey una see A** we're at top 5 trends, wlhi Arewa twitter bbu kishi kwata kwata...😢😏 Ina ruwan mu da ita tsakanin ta da Allah ne wnn
2negative
@user Lallai Messi yaji zafin abinda ya faru ze gudu daga Barcelona. 😂😂😂
2negative
@user Uban Babbanshi Daga Can ma Ya Kara Gaba 🤔Waeku Dallah mah mysa bakwa iya kawo mana Labarai da zasu Amfane mu
2negative
@user Saura yaci da itaceh koh bishiya ba tsinke ba🙄
2negative
@user Yaseen karyane, shaci fadi ne kawai 😡
2negative
@user Wayooooo Ana ruwa yau kun shiga uku kunce komai sai kunsa ido ... Toh saidawa ga naku yau fire on💥💥💥💥💥 🔥
2negative
@user Lailahaillah Kai duniya anata kashemu kullun din batsari kanakara jibiya suna naiman dauki a jihar katsina 🙆🙆
2negative
@user Gobe zamuyi azumi. Amma duk katon daya fito yace muyi hakuri an samu kuskure semun daki hancin uwarsa😎
2negative
@user Yade addana su ba yasace tunda ai kashe shi akai.😎😎😎
2negative
@user @user Yaranki nasan bakiso winning din nn ba 😂?
2negative
@user Kwal uba Abuja haka abin yake ina gamu😄😄😄😄🤔
2negative
@user Gaskia ne baba munfa sheda opposite din abunda ka fada🤣🤣
2negative
@user Nafi tsoron chizon sauro fiye DA kowane Abu.😢
2negative
@user Oho munafukai kawai🥴
2negative
@user Bazaka iyaba wayace kapara mumu 😠😠
2negative
@user @user Mai~Rusau @user a huta pls🙏🏻😂
2negative
@user Allah sarki da batta gari da marrasani ciwon Kai sun iske mara wayo sun goga masa bakin jini Allah ya issa🤲🤲🤲
2negative
@user @user Michewww 😚😚😚 nabi good citizen da gudu ba takalmi.
2negative
@user Hahahaha😁😁😁 Akwai hauka ke.nan
2negative
@user Sunci uwarsu dai😂😂
2negative
@user Gacan gurinda ake kashe mutane da bindiga ba,a Kai musu daukiba sa Dan Anyi harbi a fadar shugaban kasa za,ayita magana 😠😠
2negative
@user Toh dai kunaji berayen Nigeria kalubale gare ku 🤣🤣
2negative
@user Ansace karfe 11 na dare amma kuma wai da uniform ajikinsu kai Ana shegiya a kasarnan!🤔🤔😄
2negative
@user Bamayi 😡😡😡😡😡😡 APC APC APC SAK
2negative
@user Dan ma dai kina sallah ne da sai abin yafi haka 😂, inaga sai kin wayi gari kinga hannuwan sun qare tsabar wanki 😂
2negative
@user Allah ya isa wlh bazamu yafemiki ba Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa 😭😭😭😭 subhanallah kece silarcin mutuncin Dan datan Allah S♥️A♥️W😭😭😭 Allah ya isa wlh 😭😭😭
2negative
@user Sai mun kaisu kabari da yunwa don iyayen su, en iska yayan kazaman mutane kawaii... don Allah kar ajanye blockage till they learn how to apologize and respect northern ppls.😎
2negative
@user Kai!! Idan hukumar kasar nan zasu tashi da gaske su tashi ba maganar siyasa a wanga al'amari face zallar ta'addancin masu fafutukar biyafara. Da haka Boko haram ta fara😣😣
2negative
@user AI ya Riga ya bamu mamankin,wani mamaki kuma....Dan Allah mun Yafe mamankin buhari..... 😕😕😕😕
2negative
@user Wannan haka yake ba wani aiki da akai sai na gina gidan birsin saboda an maida talawan arewa criminals ✋bakomai mu muka tallafa maka yau kuma gashi ka gujemu allah y sa kagane kuma ka gyara 🙏
2negative
@user Kuma dai BBC da shegen iyayin bura Uba. Ina ruwanmu da shiga dakinsa toh ? 😀😂
2negative
@user @user Oh.. yan siyasar Nigeria 🇳🇬 Babu gaskiya Babu adalci, mutum daka fadin gaskiya sai cime zarafi
2negative
@user 💃💃💃💃 🎶🎶 kubani kidan general a sama masu gudu su gudu 🎶🎶🎶 mugun a cikin muko a kasa 💃💃💃💃 mun shiga next leven.... Wannan tsoho wllhi ya samu matsalar kwakwalwa yarabawa sune mutane a wurinsa amman bahaushe shine dan iskan me son maso wani
2negative
@user Ai fa sai dai koma dai minene ya faru, amma dai Chelsea sai ta casa mu 😥
2negative
@user Dubu biyar sai kace wata tsohuwar waya 🤣🤣🤣
2negative
@user Muma kuma bazamu fasa cin uwarsa ba💂 habu jahal ma yayi ya gama
2negative
@user Gaskia ban tabaji ba ace mutum ya samu maganin aka rasa gano maganin ta a duniya, yasha ya warke ba karya ne sai yayi sauki 😭😭😭😭😭😭
2negative
@user Ahhhhhh Ehmana Tunda Allah yahadamu da Axxaliman Shuwagabanni makiya Allah wadanda Basa tsoron haduwarsu da Allah tir.... 👌🚶🚶🚶
2negative
@user Neman arziki fa Ana yinshi a arewa addini musulunci ma be ce ka zauna a kasheka saboda neman kudi ba. Idan bazasu dawo arewa ba ya rage nasu. Wannan bakin cikin har Ina😠
2negative
@user Tabb wai abacha kadai ne yayi sata 😂
2negative
@user Tabb su Nicky minaj kuma suna wa'azantarwa kenan😂😂. Barinayi Gabas🚶🚶
2negative
@user Hakan yana nuna mana cewa wa inda aka turo Afrique basu da inganci kenan🙏
2negative
@user Gaskiya ne Abinda damuwa kwarai🙏
2negative
@user Wai miysa kullum cikin karya kike,😄
2negative
@user Cikin shege ne 🙊
2negative
@user Har shanu su bani tausayi 😢
2negative
@user Tabbas Nigeria bazata taba Zama daya ba indai haka na faruwa Kuma ba'a daukan mataki a kan su, wallahi bazamu yarda ba. Yoroba people stop kill our people enough is enough.😭😭😭😭😭
2negative
@user Dunia juyi juyi.. rabon wani shima ya dana ba sai ankai 2019 ba... kai ko Prof. Sai akoma a chigaba da goga Maka daga nan zuwa 2019 muga abinda Allah zaiyi. Kayiwa mata da 'ya'ya bakin chikin enjoying immunity na govt... ga ba pension ko gratuity na tsohon deputy 😲😉😉
2negative