tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Gaskiya mudai yan kd rahma munsan xamanmudake kinnuna mana wariya😥😥😥😥
2negative
@user Toh rahama anchi uwar su messi din 😂😂😂
2negative
@user Danda nafara shirin yin protest 😂😂
2negative
@user You will explain the day you find yourself in your grave. I don't know yadda kuke tunani! Koh tsoron Allah bakwa ji. Sai kace babu gwamnati a kasa. 😡😡
2negative
@user Kwana biyu #bbchausa sai ahankali😊, maganar batsa kawai sukeyi😆.
2negative
@user Bayan ta cuci heartland dai😳😳
2negative
@user kaga wani shegen soja kamar an jika biri 😂😂😂
2negative
@user Yan bakin ciki sae dae ku mutu sae munci shinkafar waje baxa muci ta gida ba 😕
2negative
@user Kace baka da niyya dai🙄🙄
2negative
@user A gidan uwar wah zamu taya su murnar😒😏
2negative
@user Babu wani malami ko jami'in gwamnati dayace ayi addu'a saidaie suce #stay at home 🏠 and wash your hands 👋
2negative
@user Allah wadaran naka ya lallace Wato Nigeria har tayi wannan lalacewan🤔🤔🤔
2negative
@user 😂😂😂😂 karka bige bakin Biri sai hakuri zan bige 😂😂
2negative
@user Kai Jama`a A GIDAN UBAM WA KASAN BAYAN @user 😄😅😂 @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user🚶 https://t.co/ueaXuDCif3 https://t.co/bCLJmF6MWW
2negative
@user Ana batun kidnappers su kuma su na wai abasu kuđi, to kenan ma kansu suka sani basata talakawa 🤔
2negative
@user @user @user Abdul d one yayi muku laifi ne da baku Kira sunansa ba 😀😂
2negative
@user Ke Muslimace munsani amma shigan dakikayi bana Musulmai bane, Gashi kuma a dalilin photon acin mutuncin musulunci😡 Muna situation da ake yakan muslimai kekuma wannan shine naki gudumawar ko, ki yada ciraici ko
2negative
@user Dama kin damemu 🐕
2negative
@user Yasin wannan duk Yan matan Layin mu ba Mai muninta... 🤔🤔🤔
2negative
@user Babanki in swahili 😄😄😄
2negative
@user Bugi nan bugi chan Munafikin mutum biyu dan kidanka najiyo😎
2negative
@user 😂😂😂Suji inda dadi
2negative
@user Exactly Malam but son duniya ya hana su gane Gaskiya,idan mutum yayi magana sai ace ya raina Shugaba,Amma now is high time for them to understand,because we will not ster silent again,SecureNorth 😭😭😭
2negative
@user Tom Wanda Aka Kashe fah su Hakkin nasu Ace Mai ?🥺
2negative
@user Mu bazata taba burgemuba bayahudiyar banza kawai. ✍️
2negative
@user Miye dan ankashe Kaji mutane kuma nawa aka kashe a wnn mulkin 😭😭😭😭
2negative
@user Toh ai mai kwaliyar be'iyaba balle har kwaliyar ta biya Kudin sabulun 😁 😁
2negative
@user @user @user @user @user @user @user Da mai shan wiwi, taba/sigari, shisha duka daya na dauke su saboda hayaki suke fitar wa,in bakauyanchi ba mai zai sa wata sakarya shiga @user tana busan shisha har ta kusa tayar da gobara 😡😡😡
2negative
@user Da alama likitocin kasar mu basu san aikin su ba kenan ❓ ❓
2negative
@user Durin uwar wadanda suka kai shi karar 😠😠
2negative
@user Ji wulaqancin Headline😂💔
2negative
@user Ban taba ganin mayawacin shugaban kasa irin buhari bah... Se shegen son yawo😒
2negative
@user Dama Ai Kai Burinka kenan Baba, Ta Gambu Yace """""""""""""""" Babu Abinci, Babu Mai Ko Sisi, Kaga Kowa Yayi Yankwat!!!"""""""""""""""" 😂 😂
2negative
@user To yahau Murhun wuta ya zauna😎😎
2negative
@user Matsalar sace shi za ayi!! 😂😂😂
2negative
@user wannan shine Major-Janar Dan Liti mugu shugaba na farko a Najeriya dayafi daraja shanu 🐄 akan mutanen sa 😔
2negative
@user Kai jamaa wai dame zamuji da tsadar rayuwa koda kwashemana kudin qasa😭
2negative
@user Saura CBN shima ya ruguje kowa ya huta😎
2negative
@user Morganah... Su sallamar ma an denah🤦🏾🤦🏾
2negative
@user Ranka yadade Sir. @user wannan shawarar taka bazata shiga kunnen Manjo ba yasin🤣🤣🤣
2negative
@user Wannan qaryan banza a gidan uwar waye kuka samu wannan Rahoton 😎
2negative
@user Kina ruwa corona virus😂
2negative
@user PDP? Aikin banza, kama kafar wada!🙄
2negative
@user Dan ubanku cikin azumi domin shagaltar da al'umma ko,to karya kuke baku isa ba 😃
2negative
@user What a way to start the tenure 😀😁. Mutanen bauchi kuna cikin hatsari
2negative
@user Hmmm inuwar giginya na nesa ke amfana 😥😥😥
2negative
@user Allah ya isanmu dan bamuyi haka da Ku ba.!😭😭😭!!!
2negative
@user Nageria da dadi mallam 😂 😂
2negative
@user Nabi WHO da gudu ba wando 😡😡😡
2negative
@user Baba Buhari dodar! 😂 yanzu kam 'yan Nigeria sun soma ganin abinda suka zaba' akar! Wuta baba wuta sallau 😂 😂
2negative
@user Allah wadai Allah wadai 😱😱😱 Allah yakyauta akashe mutum Kalmar dai kenan Allah wadai to munce Allah wadai da ku
2negative
@user Shifa wannan mummunan mutumin bayq tina cewa wataran ba shi bane gwamnan.........se hauka kawai yake ido a rufe 🤔🤔
2negative
@user Duk mai yiwa Baba Buhari hassada sai bakin ciki ya kashe shi✌
2negative
@user i😒kune masu tada zaune tsaye koh😒
2negative
@user Kaiiii Malama a rage ta mnah ko Dan kadance, Toh idan ba karya baaaa, Toh kenan Aljani neh ya miki cikin??? Tabbb din kut, Toh ae shkn..🤣😂🤣😂
2negative
@user Ba'a taba murnar cika Shekarar Shugaban kasa Mara amfani da takaci ba irinta P @user ba Muna Allah wadai da wannan shekaru 78 Marasa amfani ga al'umma nigeria ba😭😭😭
2negative
@user Tab gaskiya idan yan Somalia basu jifesu ba to suna ruwa sun kasa samar da zaman lfy a kasarsu sai a wata kasar zasu samar 😅😂🤣🤣
2negative
@user 😃😄 janar buhari mugun tsoho
2negative
@user Yawwa damn ina neman ki fatara mai tada tsohon bashi yau sai kin biyani 50# dana taba a ra miki tun kapin ki zama cele😎😎🏃
2negative
@user Ita fa kujeran nan kaman kujeran aski neh, duk Daren dadewa sai ya sauka.. tunda ba uban mutum keda wurin ba😩😏
2negative
@user Ai an gama raina mana wayo kawai. Taya abu da ba yau aka sa rana ace ba za a shirya ma sa ba. Wannan ba hujja bace da INEC ta bayar. Wata da watanni ake maganar zaben nan. Wannan abin kunya ne da gazawar INEC😩
2negative
@user Fifar banza, Iran tafi karfin wannan rainin wayon, Yo aduniya akwai Wanda ya'isa yasata abinda taya niya ba. Su tabbayi Trump mana 😁😂😂
2negative
@user Allah yasa ta mutu gobe🙏🏾
2negative
@user Zaria massacre 😭 da kuma Lekki massacre akwai evidence Dan haka abin a fili yake komin karyar da Lai Mohammed zai sharara.
2negative
@user Kaji irinsu koh? Kwata kwata basuda imani...bah talaka ne a gabansu bah daga magansu sae yaransu... Ya Allah ka kawo mana qarshen zalunchin shugabbani...🙏😭💔
2negative
@user Kul ya hakura, yakara zage damtse kai inma yaso ayi yaki har sai yaci gaba da mulkinsa, inma yaga dama yamai dashi gado, wannan shine shawarata ga Trump 💯
2negative
@user Mstwww shirmen is banza Anjima Anafadan ire iren su bamu gani Akasaba 😡😡
2negative
@user Yan boko haram sun yanka mutane 70 a #zabarmari😎
2negative
@user Haba dole ya yi ta zage zage😉😀😋😂
2negative
@user Zamu ci uwar mutun fa🤔
2negative
@user A, a zamanshima ajam Iyar shine Bala in agaremu Chanda I🤒🤒
2negative
@user Ke muta ne suna kyautar billions ke kina kyautar hundreds naira 😂 😂 😂 😂 idan kyautar zakiyi kisa mutane su drop din account dinsu kitura musu wasu yan canji🤣🤣🤣
2negative
@user Ashe kuwa akwai wahala ga wasu mutanen. 😔
2negative
@user Shekau aiya mutu yafi sau dari towai ways ma ahekau🤔
2negative
@user Nifa anawa tunanin yawan barnannan da akeyi wlh da sakacin wasu iyayenma 😞😞
2negative
@user Qaryar vanxa Mayaudarane🇳🇬💔😂
2negative
@user Wai Ina masarautar GAYA.... Imagine na tafi Kallon Hawan Sallah Gaya.. This is not me. Muna Allah Wadai Da Wannan Tsari😡 https://t.co/RNrZUg0gEv
2negative
@user Ji bakin mugu 🙄 Daman hakuri yake da su suna kashe mutane da yake ba dan shi aka kashe ba
2negative
@user Zullumi ? Ko ba zullumi ba !! Ta ka re maku can a Amurka😛
2negative
@user Uh!.ALLAH yanaji kuma yana gani yadda akecin zarafin bayinsa basujiba basu ganiba natabbatar bazai kyale duk wanda yakeda hannu a cikiba .ALLAH ya gigita rayuwar duk wanda yahana bayinka sakeba tundaga duniya kabi musu hakkinsu 💔😔
2negative
@user Auu ynz ne zaka daina Kai da tun a islamiya baa fada maka bbu kyau ba sai ynz da yaranka suka girma🤔
2negative
@user baba banji dadin magananan ba yasin,zaka bata rawarka da tsalle,mutane sun fara cewa laifin ashe ba naka bane kuma,kana kokarin kwafsawa😡😡😡
2negative
@user Toh Munafukai Sai Ku Bishi Chan Kuji Mai Yake Ciki Ko Kuma Kuje Ku Dawo Dashi🙄🚶
2negative
@user Idon ya fasa qaruwa ubansa ya daki hancin mom dinsa da muciya...Ina shaa Allah Kowa Allah zai hore masa kudin Siya😏
2negative
@user Wato Nigeria Shegiyace wlh wannan matsalar tsaron da kudancin Nigeria wata sabuwa drama siyasa ce 😂🤣
2negative
@user @user 😂 ✌ mutum yaji uya kenan
2negative
@user Kudin da muka neman daga wajen Liti Mugu ne har yanxu basu iso ba 😂🤣😅 https://t.co/YkOCetXocc
2negative
@user Tabbas ansamu chanji....Don ma bamuda godiya yau bata dade ba wlh..An dauketa har da Allah yaisa mukayi😀
2negative
@user 1) Sauna kira mana shasha in kaga wawa ku taho tare, 2) Kwadayi mabudin wahala, 3) Susu da shasha 🤣
2negative
@user Saboda anci Manchester ko duk damemu da wani posting 😏
2negative
@user Hegu BBC sun iya zama malolo😂
2negative
@user A kasar uwarwa kuke tweeting ynzu🇳🇬
2negative
@user A duniyarnan kana ganin gurabataccin bayi màsu bakar niyya dason izgilanci ga wanda yafi kowa daraja sunayimasa abubuwa badon baka'iya daukar matakiba, Allahu ka wulakanta wadannan bayin naka darajjar annabi da alqur'ani ameen😭😭😭😭😭
2negative
@user @user Amman na Fara zargin you are feminist saboda kasa yanxun mata sun fara yarda da Hausa proverb """"""""""""""""NAMIJI BA DAN GOYO BANE"""""""""""""""" yanda Mahmud yayima Sumayya, bayan matane sukafi yaudara a soyayya. Kuma indai Laila taba Mahmud 5m tabbas kaima corrupting dinka tayi🤣
2negative
@user Kuma govnati ta gagara yin komai, sai alkawuran karya da yaudara. 😢
2negative
@user Hauka ne kawai wlh😴
2negative
@user Kadage da cin bashi har a takai bature ya sallama gidanka yace fito nabiya kudinka😂
2negative
@user Can da yawassa ! Neman arziki ya rufemaka ido Don Kare hakkin kasarka...😱
2negative
@user @user Buhari allah yasa tsakanin mu daku wallahi 🥺😭😭😭
2negative
@user Mutanen 9ja iyayen maula most especially Mutanenmu📵📵📵📵📵
2negative