tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Wlh Allah ya isa wlh bazamu yafemiki ba wlh 😭😭😭
2negative
@user Insha Allah negative zaa gani.🙏
2negative
@user To ku kuma meye naku a ciki 😂 😂
2negative
@user Wllh Gaskiya dayace Mulkin Nigeria ya gagari Buhari Domin Babu fannin da aka samu ci gaba a Nigeria idan ka dubi matsalar tsaro da matsalar harkokin Yau da kullum, Tsadar Rayuwa Ga Rashin Wutar Lantarki, Ga Matsalar Kidnapping, Ga Matsalar Rashin Aikinyi🤔 Kai Wllh Ya Gazaaa😭😭
2negative
@user Shegiya wuya ba dadi, ta nan Kika bullo kuma🤣
2negative
@user Dan Allah kuyi hakuri ku kyale Talakawa haka 🙏 Domin duk lokacin dakaji Gwamnatin Nigeria tace zata taimaki talaka karya ne kawai Wani salon Sata ne 😢 Inso ake ataimaki talaka kawai a sakko da Farashin fuel da kayan masarufi awadata asibitoci da Magani ai masa Hanya 🙏🙏🙏🙏
2negative
@user Ana shegiya a kasata! Ana tare kashe mutane,ana kashe al'umma sukuma abinda ya damesu kawai bunkasa kudin ganyen shayi🤔🤔🤔
2negative
@user Rashin tsaro Kara gaba yake😫😫😫
2negative
@user Da iznin wa za a sayar, dan mu ba mutum ya hau na tsawon shekara takwas, ya barwa na baya, amma mu da kayanmu sai dai kawai mu gani an kai kasuwa ana buga masa kararrawa? Da haka fa aka karar da Nigerian Airways ☹️
2negative
@user How da fu*k do u expect the govt that are fueling d Terrorism 2 stop it?? which business wil get them billions lik dat??😏😏😡 Sugama business da jinin yan uwanmu musauke akasu da iyalansu Yan siyasan Nigeria Allah yatsine muku.
2negative
@user Idan imani yayi qaramchi a xuchiyar mutum xai iya yin dukkan wani kaba'ira batareda yaji a jikinsa ko tsoron kada yana chikin yin wannan abin ALLAH xai iya daukar ransa😭 Dukkan matar da xata iya yin wannan pics kada kaji tsoron chemata batada a imani a mahanga ta musulmi
2negative
@user Kaicho yo wallah Buhari kodawa zai gana baruwammu dashi domin kuwa dayawa daga al'ummomin yankinmu na Arewa sun san cewa yariga yazama Damisan kwali. Barazanar shi mai gaskiyanne kawai amma batu na gaskiya shine gaskiyarsa bata amfanar damu komai ba. #AcigaDaSaka 😷 idan za'a fta
2negative
@user A gaskiya ni banga darasi da aka dauka ba. Sabida babu wani canji da akayi na magance matsalolin baya da ya haddasa kashekashen da yanzu babu su. Kunchi, takura, talauci, ta'addanci, jahilci, babakere, cin hanci da rashawa da duk dau'in kaskanci sune agaba.😭
2negative
@user @user 🤣🤣ku daina dariya dan tsoho buba Galadima yana goyon bayan ku a kwana a tashi wataran sai ya ci dunduniyar ku
2negative
@user Toh! Lallaikam, wannan farmakin Abin dubawane. Duk lokacinda yakuduri niyyar ciga Baga sai ankaimai harin kwanton bauna😱 Gaskiya dawalakin wai Goro amiya.
2negative
@user Saboda they are not to standard...shirme kawai sukeyi..su basu tsaya sunyi film akan addini ko aladar mu ba..sun tsaya copy dn na turawa da india..copy dn ma to basu iya ba🥴
2negative
@user Haba suma wai komai sayarwa suke😅😅😅😅 abun seems sick wlh
2negative
@user 😂😂😂😂😂 Wllh BBC ma sunbi shegiya wuya.
2negative
@user Wallahi lokacin sa na rayuwa ya kare😂
2negative
@user Maganat uwarka Dan banza kawai 😅
2negative
@user Yakama kuma ku @user da su da kuka kira wai fitattun matasan suite Allah-wadai da wannan kisan da masu zanga-zanga sukayi a Legas din: -👇 https://t.co/QGABMJvXvE
2negative
@user Hahahahahah kaga asalin tsinannu Alhaji😂😂😂😂😂😂😂
2negative
@user Ehhh gsky yakamata tunda yatsufa karyaje yayi crashing a sama ya mutu 😂
2negative
@user Qarya kike munapukar Annabi isah wlh ki tanadi kalmomin da zaki kare kanki a gaban Allah atoh Ubangiji zaka taba kowa ya kyaleka amma banda Annabin Rahma ta silar ki anzagar mana abu magi soyuwa a wajen mu, Allah ya isah bamu yafe ba wqi shin hoton da kikai koyrwa addini ne ? 😡
2negative
@user Kuba hakuriba nabi hakuri dakudu bbu kafafuwa yafa iya maganar yara fa😏
2negative
@user why? Gaskiya mun kusa mu dena kallon Labarina series, maganan gaskiya na tsani Sumayya😏
2negative
@user A dawanau ba 🤣😂 Wai dama har""""""""""""""""yanzu ba a Kama baba buhari akaje aka daure shi ba ???
2negative
@user Kurabuda matsiyachi. Inda akwai babanshi ko wani danshi achiki na tabbata baze Fadi wadannan kalamen ba😠😠😠😠😠
2negative
@user Chaii, 🙆‍♂️ Su yan Kannywood din nan, kamar Wanda su ne kadai suka fara yin film a duniya? 🤔 Haba, duk sati sai anji wani abu na cece_kuce a Kan su.
2negative
@user Dama bayin kanawa ne 🤣
2negative
@user Mutanen nan sun haukace wallahi😃
2negative
@user Bin na gaba bin allah Adebi liman sallah ko a chanza mosque 🏰
2negative
@user Innalilahi wa inna ilaihin Rajiun wannan rashin imani da mai yayi kama hakan komiye dalilin yinhaka allah ya kyauta 😭😭😭
2negative
@user Al'ada ce ta rashin imani, da rashin tausai😎
2negative
@user Gwara dai, iskanci ya isa haka😔😔😏😏
2negative
@user Masarar da talaka yake siya N500 kwano 1 shine za'a samar da abincin kaji da ita😥😥 Allah ya isa!
2negative
@user Ae kamata yayi ma su janye tallafinsu gaba ɗaya a kan Najeriya, kamar yadda Ita ma lanjeriyas bata iya tallafawa ƴaƴanta 👌
2negative
@user @user Angulu take wanka 🤣🤣🤣
2negative
@user Gaskia BBC KO kadan Bakwason Kano 🤣😭
2negative
@user Wannan guy din asalin makaryaci ne 😂😂😂
2negative
@user Wato ga dabbobi, wai meyasa ba'a daraja Dan Adam ah Nigeria 🇳🇬 ne ah danga jefa musu suna wawa suna fada koh? Allah ya tsinewa wanda ya kawo wannan shawarar da wanda mah ya fito yana fada ah kafan labarai. Useless people.
2negative
@user Ahhh ai dama da buhari da ganduje duk munafukai ne bakinsu daya. 😎 Dana so suke su wargaza Arewa....... Tunda Buharin yahau meye Yamana a arewa. Mudai Tirrrr da wannan mulkin kama karyan. 👎
2negative
@user Allah yasa dai kada bashi yayi ajalin Nigeria 🇳🇬
2negative
@user Shegiyar qarya kawai😚😚😚
2negative
@user To yanzu ina ruwan mu🤷‍♂️
2negative
@user Nabi kunya da gudu b takalmin 🏃‍♂️
2negative
@user Bai kamata ku maimaita mana wannan katobarar ba.😏😏
2negative
@user @user Waini dama haka kike sungungun ba fasali, botsareen daukan hoto ne ke rufa miki asiri dama 🤣
2negative
@user Allah ya Isa data ta🤦‍♂️
2negative
@user Haka su Kace kina da girman kae idan kikayi post mutum yayi maki comment bakya reply bara naga da gaske suke Kokuma Karya suke 🤔🤔🤔
2negative
@user Shine yake kashe mutane amma wai sai ace Kororo baro 😎😎
2negative
@user Na shiga uku an fasa aurena😃
2negative
@user Ashe Ba Nigeria ne dakai miyagu bah😂💔
2negative
@user Mu dai an tsanemu musulmai 🙆🏼😭 kowa soyake ya samu abunda yazaici mutuncin addininmu🙆🏼 Bakomai Allah yana gani kuma dole a hakura a barmu a duniyan nan tunda duniyan bana uban kowa bane🤦🏼‍♀️🤦🏼‍♀️😏ehe !!
2negative
@user All dos childish girls/women wey dey post any gal dat include my husband in her Tahajjud Wuta Balbal🔥 Dama ance miki Dan ke kadai akayi shi yar Gangan😏😏 Toh Uban kie ma sashi za’ayi bare mijin kie.
2negative
@user Abun dariya wai yaro yatsinci hakori Inbanda hauka me yakaika rubuta suna ajikinka sunanm na Yar film hmmmm aikin banza wai kare yasha taba🐕
2negative
@user Su Dan Makau sai a nufi Supreme Court.. An fashe ma tulu a ka😂😂
2negative
@user Ai daman naji wani yana fadin jaridar Sun kamar sahara reporters ce a nijeriya. Ba komai suka fadi gaskia ba🙄
2negative
@user Wannan ai ba ragi bane, suna sane suke wahalar da mutane, ace inda ake samar da mai yafi inda ake siyarwa tsada saboda mugunta 🤬🤬🤬🤬
2negative
@user Hauka ya keyi, sune zasu biya taxes cikin kasuwan cinda sukeyi da ababen hawanda suke saye, kada Ndume ya dauki talakawa jihilai 😡
2negative
@user Wane irin cibiyoyin corona? This government should open our schools. Na bi corona da gudu na kwala mata sanda😏😏😏
2negative
@user 😁😁😁 abin dariya wai yaro ya tsince hakori mutumin da Ko quduri daya bai taba kawo wa a majalisar ba Yau shekara 3 kenan yana mafarkin Nigeria an gayamaka sa jar hula ne.
2negative
@user @user Ni ko kadan hakan Bai bani mamaki ba, domin kuwa vazu dauki rayukan yankin Arewa a baki komai ba, Hakan ya Kara tabbatar Mana da mulkin Kama karya ake yi mana, ALLAH YA KAIMU LOKACIN ZABE, MAGA SHEGEN DA ZAI ZO MANA AREWA CAMPAIGN 😠😠
2negative
@user Yau Da Gobe reshin aikin yine kawai yayi mana kaka gida, nasan badon reshin Aiki ba, ba wanda zai so sallaka kasar sa ta gado 😭😭😭😭
2negative
@user Gsky na tausaya masa wlh...Allah ya rabamu da auren Harija..wadda zata mayar da Sex Abinci three mill per day😎😎😎
2negative
@user Mugu dan daura😂😂 aci gaba da gashi baba
2negative
@user Karyar banza😠😠 Allah dai yana kallon, kowa zaije madakata.
2negative
@user Dan sanda a nigeria, dayawansu suna kwadayin talaka yayi laifi Ne domin su kamashi su karbi chin hanci ( corruption) , yanda a traffic 🚥 Ne zakaga ya tafi Chen gaba amemakon ya tsaya waren aikinshi ya kula da aikin sai dai wai yaje, yana jiran wani yakarya doka, domin yasamu
2negative
@user BBC kun zama 'yan shirme😂 SARS din da aka yi dissolving sune kuma zasu tsaurara tsaro?
2negative
@user there's one quote that said.. If you don't fight for what you like, don't cry for wat you lose... Amma yarinyar nan ko mayya ce yakamata ta hakura dashi haka. Enough is Enough Haba🙄🙄🙄😧 buharin ma danyasan talakawa na sanshine shiyasa Yaki hakura😂 https://t.co/O8d4NAxpTT
2negative
@user Ka renawa kanka hankali 😥😥
2negative
@user Yau munemi wannan Gobe wannan Kai united mun hadu da masu shegen son kudi duk kudin dake team dinmu amma yazama kudin cizo kowa yana gyara amma mu 😡😡😡
2negative
@user Yauwa sannuku dai munafukai🙄🙄
2negative
@user Kawai a saka hukuncin kisa ga masu kidnapping domin wannan shine mafitar magance wannanatsalar @user @user @user @user @user ku taimaka wa talakkawa da dokar kisa akan masu kidnapping domin talakka kadai ne abin zaifi wahalarwa😭😭😭
2negative
@user Ashe abun ma karya ne 😂
2negative
@user Karshen su ne yazo 😆
2negative
@user Karyane wly Dan uwarku pogba zama daram ba gidan ubanda zashi yan iska yan bakin ciki 😡🥵👊
2negative
@user Hahahahahahahaha Wai sun fusata akan shafin Twitter.😂😂😂😂
2negative
@user 🤭🙆🤔lalle wannan maganar wlh da matsala tayaya mutumi daba jami'in tsaro ba zaa bahi bindiga mamakon aqarawa jami'in tsaro albachi da qarin kayan aiki to indai hakane su jami'an suje suyi barci kenan kokuma mai
2negative
@user Amma Aminu Saira wllhy baka kyauta min ba wllhy na kashe lokaci na da zanyi lalura mai kyau amma kazo kaqi hwada muna se bayan an shafe fiye da minti 45 😡😡😡
2negative
@user To basai kuhanamu shigaba Kurike mana kafa 😎
2negative
@user Mtsw 🙀 daga baya kena muda su breaker suka gaya mana tun last season 🙉
2negative
@user Daman yana da farin jinine, wannan mara imanin ai daga ganin shi babarsa da bakin jini tayi naqudaersa😏
2negative
@user Haba @user Yanzu bahu Sirri tsamaninmu da Ubangijin mu kenan❓ Anqi a Fadan
2negative
@user Wannan ai tatsuniya ce ku kanku Gyaran tarbiya kuke bukata domin makaho baya jagorancin mai ido 🙄
2negative
@user @user Duniya juyi juyi kwado ya fada a ruwan zafi😅😅😅
2negative
@user Ai idan mafaDin magana wawa ne, majiyinta aiba wawa bane. maqaryaciya kawai🤨🤨
2negative
@user Labarin bai cika ba😏, Asalin labarin shine yayi mata fyade sannan bai gama gamsuwa ba yace saita tsotsemai BALAN shi, ita kuma ta chizgemai 'ya'yan goron birin shi.
2negative
@user Da akace bayaji 🤔
2negative
@user #SecureNorth sadau yadda kikai hoto kwanaki kikasa akai batanci gaman zan Allah na kasa barci kikai kuka yanzuma kinkara to in Allah yarda Sai kinyi kukan gaske 😭 Kuma in Allah yayarda akwai ranar da zatazo Miki saikin kasa barci kamar yaddana kasa barci mecin amanar musulmi
2negative
@user Aha 😂 gomnati zata fara Kama kanta da kanta 🙆🏻‍♂️
2negative
@user Kefah da alama idan aka biye muki na data ma seyayiwa mutun wahala 😂😂nide nagaji da kallon matin ZAZZAU bazan qara kallaba seya shiga gombe 😅😅
2negative
@user Wannan shine abun labari ? Za fa mu ci ubanku bbc 🤔
2negative
@user Ashe INEC ma ta Matsu taga karshen gomnatin nan 😆
2negative
@user Kadan ma kika gani indai wnn ne @user yanxu kika fara ganin baqin ciki a rayuwanki 🤣🤣
2negative
@user Gaskiya ba tsari, yakamata ayi yadda kowa zai gane nasa cikin sauki, Hmm talaka yashiga uku 😚😚
2negative
@user Kai kar a maidamu marasa hankali mana bbchausa tace ganduje ya amince a yi sallar juma'a da idii kuma yanxu ankawo wanna zancen🤔🤔
2negative
@user Karyar banza kawai idan da gaskene ina kudin suke kullun burinku kutafi rantowa kasar kudin bashi kuna raba dai'dai da dukiyar kasa 🇳🇬😭
2negative
@user Tabdi yasin sun jaza mana... karshenta muma sai ankaimu litinin ko talata 😂😀😂
2negative
@user Ai dama can jikinmu ya dade yana gayamana basai ankara razanamu ba 😂😂😂😂
2negative