tweet
stringlengths
17
337
label
class label
3 classes
@user Wannan matsalar ka ce😂😂😂
2negative
@user Shifa gara dama ba zai taba wayewa ba in ba jahilci irin nashi ba ko a kadunan ma bakowa ne yasan shiba,indai kaji anyi magana ta jahilci to zango ne ko marigayi ibro yapi shi suna A kaduna bama aduniya ba 😂
2negative
@user Nabi dubu dai~dai da gudu 🏃‍♂️
2negative
@user Mun gane da yake tallafin Tsohuwa Ayyana ne ko Kuma sarauniya Daurama to Bayajidda ma yaci uwatai 🏃🏃
2negative
@user Kai amma de kazami ne Yyi amai kuma ya lashe 😒
2negative
@user Kana cewa mudi ina baka mari .😂😂
2negative
@user Kudai kashe mu hankalin ku sai yafi kwantawa Da wani charges xamu jii na biyan kudin fansa ko na fargaban tafiya kan hanya. This is madness 😏😏
2negative
@user Garkuga laifinshi kayan miya sun qare anje neman na tuwa ne toh allah yasa dai buhari garyai masu dan dunqule dan hannun yan dambe yakeda 😹
2negative
@user Wlh haka mahaukacin yace!!! Wai shi Mahadi ne!!!! Dama mahadin Limamai zai yaka in yazo!!!!🤸🤸🤸🤸
2negative
@user @user Saboda bazai iya take dokar wata garin ba, sai dai na garin shi😏😏😏😏
2negative
@user Aminiya kuke ko, to uban ku ya daki hancin uwar ku daku da zaben 😏😏😏
2negative
@user Sai ynxu Rahama tasan da Allah byan ta rushe dokarshi, takuma jama manzanshi cin mutunci.😭 Ni wlh daki rika jama manzon Allah cin mutunci gwamma ace bakixo duniya a musulma ba.😭
2negative
@user Hhhhhh 😂😂 Wasan kwaikwayo !! Wlhi fear those buhari's administration don sun iya shirya film kamar a kannywood !!
2negative
@user An gaida ministar jin kai da walwala 😂 Daman ance wanda ya tsufa bai daina karya ba ,ba ya taba iya dainawa !
2negative
@user Bakuda aeki sejama mutane bala'i anfara can kasar can kasar saura kadan ace anrife Nigeria ma bamu roqi shugabanni su bamu na hannunsu ba amma karsu hanamu neman na kanmu🙏🙏🙏
2negative
@user YDG wannan batun haka take 👬👪😖😟 ta shafi inda muke, musamman ma yara yan gudun hijira babu uwa babu uba, sai ta Allah rayuwan su😭😭
2negative
@user Zama cikin muguwar qasa 😢 ba'a san darajarsuba ahiyassa ko sunzama wani abu basu sanin darajar kowa hakan shike tabarbare lokacinsu
2negative
@user Shikenan dai tafaru takare wai anyiwa mai dami daya sata, shima sun mayar dashi dan siyasa karfi da yaji, wallahi @user yabani mamaki matuka amma bakomai ni daka yanzu na hakura da batun zaben wani dan takara a kasata, nayi banji dadiba kuma baza'a kuma ba. 💔💔💔
2negative
@user 🤣🤣Wai hauka lallai akwae wawaye haryanxu taya nigeria zatataimaki wasu wajen harkan tsaro damadai rashawace nanmukafi karfi
2negative
@user To waye ya tambaye kah karyar banxa kawai 😅
2negative
@user Miye na yada wanan bandade kuma kun fara Zama Sahara reporters🙄🙄🙄 ba a San BBC da wanan ba
2negative
@user haba duk karyace mu dai namu ido 👀👀👀 in kuma tai mana zafi muyi magana
2negative
@user YDG zazzabin da addabi jama'a baya rasa nasaba da sabbin abinci da jama'a sukayi taci kamar masara da sauran su, domin yunwa 😭😭✍✍✍
2negative
@user A Nigeria wataranma cewa zasuyi 31 zamuyi azumi, suce watan me 31 ne😂
2negative
@user Walla da shegen takan ball aka haiheshi baiji bai gani😂
2negative
@user rabu da """"""""""""""""yan banza 😙😙😙
2negative
@user wannan shawara dai batayi ba,ba wani gwamna daze temaka wa talaka da wadannan kudade sede su gyara aljihunsu😌
2negative
@user Bura ubah look ramatu the app is not a Facebook akwai shegu kikula😂😂
2negative
@user Ninarasa kutumar ubanda akeyida kudin da ake rantowa ..😖😟😞
2negative
@user 😃😃😃😃😃Kai kace za'a kara samun mahaukata kenan😃
2negative
@user Sai Canada! Za mu zo mu sha wiwi! 😀✌🙌
2negative
@user Gwara duk a kamasu ma. Lokatan da suka ringa kashe Hausawa a Abia da sauran state akwai wanda yayi magana. Gwamma duk a kashe su a chan SA din. Kwanannan Wike cewa yayi Rivers garin arna ne basa son kowa a garinsu. Akwai wanda yayi magana. Mtwss😒
2negative
@user Sudai basuda wani amfani ga talakan Nigeria kuma wallahi sai Allah ya sakawa talakawa a kansu, kawai sunyi amfani da kabilanci da son zuciya sun zalunci @user sun amshi mulkin saboda tsabar zalunci😭😭
2negative
@user Can ta yanka musu 😂
2negative
@user Allah sarki 😭 😭 😭 wlh kamata yayi @user su sa doka i tsauri akan wariyar launin fata... Babu dadi sam don nima ya faru dani. 😭
2negative
@user Ko shugaba mai ci, an taba tuhumar sa da wannan!, Bill Clinton har sauran kadan a stige shi dan wannan, halaye ne wanda sun gada, Saboda haka ban samani wannan kiran zai tasiri !!!😆
2negative
@user Kowa ya xama dan kwaya a Kano knn😂
2negative
@user Babu komai suyi sun gama Akwai lokachi Ai mun daman musan Yarbawa basa son mun Hausawa Amma inda muka fara nuna musun tsana Wlh Logas tayi musun kadan a guri zama Akwai lokachi 😭😭😭😭😭😭
2negative
@user Kana zagin Buhari afakaice, kana ziga jahilai suzageshi, toh kai dakake cewa buhari bayajin shawara, kai kafito kanuna wani abu guda daya wanda kasamar a layinku, ko kanuna wani dan talaka guda daya, wanda kataimakawa. Kawai tsofaffin KARNUKA, ace wai sune dattijai a Arewa 👎👎👎
2negative
@user Aikin mu kenan sai dai ayi ta nuna mana kasashen da suka ci gaba muna comments,amma mu kullum daga ace boko haram ta kashe mutane ,sai ace yan garkuwa suna neman kudin fansa ,sai kaji 'yan fashi sun harbe mutum kaza sun tafi da dukiyoyin su,haba shugabannin arewa meke faruwa ne😭
2negative
@user @user Fatima Mamman Daura, Kin ci durin uwarki! (general public: excuse my foul language, pls🙏). Munafuka irin taki! Wai shin, ba sanadiyan Buhari yasa kuke shigan Villa ba? Waye munafiki a qasar nan da yafi Mamman Daura? Ashe de gidan taku duk sheidanu ne kam? Opportunist iran ki!
2negative
@user Kashe kan nata tayi ? 😯😯
2negative
@user Ke dalla kin dame mu da wani mati a zazzau😠.. mato!!
2negative
@user Yaude ankullema yan'adawa , da makiya baki😁😁😂😂
2negative
@user Let all the lagos finish ba abinda ya damemu 🤷🏻‍♂️ Shekara 13 kenan ana kashe musulmai a arewacin Nigeria irinsu Maiduguri,yobe,kano,Zamfara,katsina,Adamawa ba dan iskan da yayi magana sai yanzu da abin yazo lagos
2negative
@user Aikin banza😏 dama shekara bakwai tayi aharkar bin addinin musulunci saimu tayata murnar
2negative
@user Ya kamata a bawa baba buhari honorary pilot👨‍✈️!!
2negative
@user Nabi ziyara da gudu🏃
2negative
@user Shima yaji yadda mukeji idan muna dabu sakamakon jarrabawanmu musamman ta jamb😂
2negative
@user Kai BBC kunfiya karya da yawa 😂😂😂.
2negative
@user Ta ina din, bayan a afrika gaba daya ko mutum 20,000 masu cutar basu kai ba da har zaa kiramu da cibiyar korona. Sai dai idan suna da wani mugun shiri akanmu kuma.😡
2negative
@user See this gurl 😏 wahala dey for ..........!! 🤷
2negative
@user Gsky wannan kwalliyar dai bata ma kudin sabulun tayi mudai talakawa munga takan mu wlh😭😭
2negative
@user Ko a dawomana da computern @user ko muci uban mutum 😂😂😂
2negative
@user AlHaki kwikwiyo.... Su @user sukai uwa sukai makarbiya aka murdemana zaben Kano......, 🔴🔴 Mu mutanKano munsan ma'anar """"""""""""""""Tsiyar Nasara"""""""""""""""" Saura Malan 👂👂
2negative
@user Kuka ai sai acikin kabari🤣
2negative
@user Ae shawara basai ta kamasu ba, ta barsu mutuwa tayi wuf dasu 😅
2negative
@user Abin haushin na da yawa😞
2negative
@user Zaman Dankali da kuli suke 🙄😒@user
2negative
@user Ynxo na tabbatar bbchausa akwae masu matsalan kwakwalwa a ma aikatanko😂🤓🤓
2negative
@user Bakin cikina ba afitar masa da jiniba 😡Indama ansamu wanda zai datse kafafuwan yawonan na zuwa yawon bude ido 😏
2negative
@user Da Shinkafa Yar Gwamnati, Ku fadama Bukhari da mukarrabansa insunji haushi su mutu..💪💪
2negative
@user Gaskiya mun gaji da wanna mulki na buhari 😹😹
2negative
@user Hahahahaha😂😂😂😂😂😂 BBC HAUSA kenan ai kuma kunsan kaomai baiyiwa 'yan Nigeria na azo a ganiba domin dukkan sassan kasar nan basu shedi jin dadi ko walwalaba a wannan shugabacin, a yanzudai da izinin Allah sai mun chanja muga domin abin ya'isa haka karya kawai ake mana 😭😭😭
2negative
@user yau tayima @user 1:0 don haka @user @user @user kuzo ku raba fada kafin arewa Twitter ta kama da wuta domin yanzu anje hutun half time... 😂 https://t.co/cuqWiSyE0C
2negative
@user Karka bige birin Kano bashi akai saboda barnar da shikai😂😀
2negative
@user Tab!!!! gan ganci.....😲 ko meye hikimarsu tayinka?
2negative
@user Nabi rumbu d gudu b wando 😡😠😡
2negative
@user Duniya lavari...kuvatta time ne wataran intayima vawanda xata birge wlh😎
2negative
@user 🤣 Akwai lauje cikin nadi gaskiya.
2negative
@user Muguwa. U no wan do giveaway 😂😂
2negative
@user Innalilahi wainna ilaihi Raji'un gaskiya yanzudai kam nayarda, wannan tsohon ba kaunar talakawa yakeba , ba kaunar cigaban Nigeria yakeba , subahanallah , gaskiya nayi danasanin zabarka 😢
2negative
@user pls a sassautawa malam Kamaye mana dukan yayi masa yawa😂
2negative
@user Eh gaskiya kada ku yarda. Domin kuwa hanam yasa ƙasashe da dama sunga laifin China 🇨🇳.
2negative
@user 😂 qarya xagin Allah sundae raba Enda suka raba
2negative
@user Aikin Banza kawaii 🤕 mtsssss
2negative
@user Yan kasa janhuriyar niger mi,annasu cikin zaben amuroka da har zasu bata miyon bakin su suyima kansu illa shugabanni amuroka ma basusan sunayiba haba dai 🤔🤔
2negative
@user Kai Jama’a gwamnan namu😂😅 wai suma sai da suka wanki gara
2negative
@user Wai barawo ne ze fito yana cewa ze kama al'kali idan ba renin hankali ba 🤔
2negative
@user Aunty rahma kina ruwan zaphi 🤪🤪🤪🤪🤪🤪🤪
2negative
@user Wnn maganar fah Karya ce babu covid 19 a Katsina wlh babu Ni 👈 dan Daura ne kuma muna jii muna Ganii 👀 za'ayimana karfa karfa a cocemu wlh wlh babu Covid 19 A Daura
2negative
@user Me operating handle din bawai maganace kadai bai iyaba fassarama daga Hausa zuwa turanci gagararsa take🙄
2negative
@user Gayan nan Na bada maza wallahy👿👿👿👿👿👿
2negative
@user Za'a ci kwakwa 🤔🤔🤔
2negative
@user Sardauna ,Ibb ,'yar aduwa,Wanda ya lalata kasa Kuma buhari ne 😎
2negative
@user Zaa iya shukar WiWi acikinta😉
2negative
@user Shegiya tasan harka kenan😂😂
2negative
@user Yarda ya harbe babansa babu abinda zai faru yayima girman Allah ya harbe Manjo kowama ya huta🚶‍♂️🚶‍♂️
2negative
@user Mutane sunji bala'i ta ko ina zasuyi hijira kuce tafiya """"""""""""""""Tafiyan uwaku.😒
2negative
@user Kin taro fitinar sharri kuma na fiki🤪🤪
2negative
@user @user @user Kuji min wani wayooo.. Mu za, a cuta😂😂😂
2negative
@user 😂😂😂 Prostration Ne Yake Damunsa Kawai
2negative
@user Both of them Ubansu Yaci Uwatar😭😭😭
2negative
@user Wai jihar shugaban kasa kenanfa ..ammafa dik'abundake faruwa yanaji .yakasa yinkumai...Allah ka yayemana musibannan🙏🏾🙏🏾
2negative
@user Shege tsalle kawai yake yi🤣🤣 https://t.co/SQLdFZMBZj
2negative
@user Yau wacce Rana dan najeriya yana yiwa Buhari boren Yajin aiki 💃 Wannan shine ya bani tabbacin cewa yanzu dan najeriya ya fara sanin me yake, Dalili kuwa shine talakawa ne ke son Gwamnati Shugaba @user ba Gwamnati ce ke son su ba. Ina me taya mu murna !!
2negative
@user Mudai a yankin arewacin najeriya illar da cutar cizon sauro take mana yafi Na corona virus 🦠
2negative
@user 🤦😅😅😅, bakuda ayikinyi ne,muma munyi watsida karar ku
2negative
@user Ae Bazai Burge ni ba seya Sa Najeriya a kasuwa 😏😏
2negative
@user Toh uban mai kukayi😂😂shegu barayi
2negative