tweet
stringlengths 17
337
| label
class label 3
classes |
---|---|
@user Muma bazamuyi b bare su😀 | 2negative
|
@user @user Ke kamn kin xama arniya abinki Allah ya shiryeki😓 | 2negative
|
@user Milo ma yaci uwatar ba madara ba 😏 | 2negative
|
@user Kamar yadda aka Tarawa Barcelona gajiya Suma PSG din Tara musu za ayi, suda kowa ya tabbatar da rashin zuciyarsu 😂🤣😂 | 2negative
|
@user Allah ya isah Allah ya isah Allah ya isah 😠A koma islamiyya ganduje akwai jahilci a lamarinnan Allah ya baku mulki ne dan ku nemi lahira ba duniya ba. Kanada ikon da zakace mu fita muyi ibada muje kasuwa amma kana ji kana gani ake zalintar mu ALLAH YA ISAH WLH JAHILAI DABBOBI | 2negative
|
@user @user kaji hege har yagama sojan fa kuku ne abinci yake dafawa sojoji bai taba zuwa filin yakin bama balle yai yaqin mtwss😎🙄😏 | 2negative
|
@user Matar da ta Fara leko masifa 🙆🙆🙆🙆 | 2negative
|
@user Gaskiya Bahari baza mu hakura ba domin nagano baka yina wlh🤒🤒🤒 | 2negative
|
@user @user dan allah kar a bamu wallahi sacewa xasuyi 😩😩😩😩😩😩😩😩😩 | 2negative
|
@user Munafukai damu suke🔴⚪⚫😩 | 2negative
|
@user Bahun gishiri😂 ko gdan mahaukata ka wuce kwado🤧 | 2negative
|
@user Qaryar banza kenan idan gaskiya ne a bawa talaka kudin mana 😎😎😎 | 2negative
|
@user @user A gaskiya mahmud baka kyauta ba! Duk cikin yan' matanka laila da Sumayya karabu dasu, kaje ka dakko wata, gaskiya badadi abinda kayi🤗 | 2negative
|
@user @user Instead of all this stupidity 😈 Your mates yanzu suna gidan miji (AURE)😠 In anyi magana kuche ai aure nuhin Allah na😤 Tho ko cikin FANS dinki babu mai iya aurenki balle wanda zaki biya ya Aureki😅 Repent #itsnottoolateforyou | 2negative
|
@user Ba wani An daga kuma sai labaran karya kuka iya🤢 | 2negative
|
@user Wannan shine kauye ta rufewa birni border zuwa kauye😁 Toh mutanan kaduna ka cuca most especially amaran da ake shuguwa kano dan siya masu kadan gado da sauran su ,koma angwannan dake shuguwa hada katan lefe 🤪🤪😁 | 2negative
|
@user Tabbas inaganin kungiyoyin kare hakkin dan adam dinnan kungiyoyin ta'addanci ke jagorantar su😭 | 2negative
|
@user Hhhhhh Kina ruwa 😂😂 | 2negative
|
@user Kai Yan Shi'a kodai ku annabinku da banne ? 🙄🙄🙄🙄🙄 | 2negative
|
@user Hahaha! Ai kunei iya yan corruptions gandon dollar 😂 | 2negative
|
@user Gyada mai sanya gudawa 😲 | 2negative
|
@user Dama shi Liti Mugu ai bashi da burin da ya wuce cin bashi 😎 | 2negative
|
@user rashin salar Juma'a a yau a garin Kano da Buga wasan kwalon ƙafa na TV🎮 | 2negative
|
@user @user Toh su yan majalisa wasu irin muta nai neh sun gama uban da zai biya bashin a kawo sun di ba rabon su😥 | 2negative
|
@user Bamuyarda da tsarin da el-rufai yakawo ba, Allaah yawadaren na ka ya lalace 😢 | 2negative
|
@user Aekin banxa kullin cikin matsala amma har wani sabinta katin jam'iyya kuke da rijistan sabo allah ya isa mana duka yaushe aka maedo na kankara? 🙄😱😭 | 2negative
|
@user Ni kam ina da ulcer 😂😂😂 | 2negative
|
@user A matsayinmu na musulami babu wani abu da zamu iya tunawa dashi game da mutuwar wannan kafirin #maradona10 ubangiji Allah ya kara masa nauyin kasa ubangiji Allah ya dauwamar dashi a cikin wuta 🔥🔥 Ameen summa Ameen 🤲🙏 | 2negative
|
@user Minene amfanin mulikin farar hula a wannan yanayi gaskiya ni inakira ga masu madafan iko a gaggauta sauya shugabancin kasarnan zuwaga hannun Sojoji kawai shine mafita, ina amfanin wannan bakin mulki dan Allah an mayar damu tamkar dabbobi malam?😭😭😭 | 2negative
|
@user Ni kuma nayi asarar 900KB na data wurin karatun wannan🤨 | 2negative
|
@user Kaga yan rainin hankali koh😏 | 2negative
|
@user Governor namu yazama dan kwaya kenan 🤣🤣🤣 | 2negative
|
@user Dama ai Sune Matsiyata kawai😡💔☠️ | 2negative
|
@user @user Angama ranki shi dade 😃renin wayo baiyi ba wlh | 2negative
|
@user @user Wai,,,, wannan sharbeben baki haka😁 | 2negative
|
@user to ku ina ruwan ku😤😕😏 | 2negative
|
@user Kenan sun kashe shugaban kasa guda sun kashe banza kenan? 🤔 | 2negative
|
@user Sauke shi (@user) daga kujerar Gwamnan Jihar Kano da Kutu za ta yi kwanan nan InshaAllah 💯 🙌🏽 | 2negative
|
@user To ku so kuke ta dinga yi yan kiran masifa🤔🤔 | 2negative
|
@user Nabi corona da gudu ba wando 🤣🤣 | 2negative
|
@user Abin taikaicin dalilin abinda kika saka wani ya gayawa allah magana, wani ma aiki ya gayawa😭😭😭, innalillahi wa inna ilaihi raji un kuma kinyi shiru baki karesu ba, ya allah ban taba jin na tsani wani kamar yadda na tsane ki, allah ya isa bamu yafe ba. | 2negative
|
@user Lol uhmm, ama ba a irin wurinki baaa,😉😉😉 | 2negative
|
@user Hahahha bazai hakura haka ba😂😂 | 2negative
|
@user @user India fah en iska ne😂😂😂 | 2negative
|
@user Dan mene toh muka zabeka dan uwarka😂😂😂😂 | 2negative
|
@user Daman ya bada abu uku na mugunta badole yaci gaba da gallazawa talakawan arewa ba. Gashi tsohonsoja. Bafulutani. 🙈🙈🙈 Bakatsine. 😭😭😭 Maanar next level fah shine, talakawa yanzu kuka fara shan wahala ta. | 2negative
|
@user BBC wannan wani irin magana bakwaon Zaman lafiya Haka Anazaman lafiya kuka zakolo labaran karya wai En Twitter sunyi pishi da gomnan BORNO ZULUM to kuji tsoron Allah kuna fadin gaskiya 😡 | 2negative
|
@user (Sun ce) wato babu tabbas. Amma idan wani abu ne narashin nasara sai kufadeshi da kwarin gwiwa. Saboda wata nufaqa da kuke da ita. Munafukai kawai 😵 | 2negative
|
@user Abun babu dadin ji balle kallo, wai a hakan sune masu juya jihar ,maimakon aikin hankali abu ya zama rikici 😭😭😭😭 | 2negative
|
@user Kutimelesi 🤔😲😲🙄🙄Ashe bakuda hankali mu zaku jawa masifa!,,ana babbakar giwa wa zaiji kaurin zomo🤣🤣 | 2negative
|
@user Ji qarya dallah🙄🙄🙄. To kuwa saide na mutu banda qarfin nazaqutar inde sainasha kuka🙄 | 2negative
|
@user Inda ache nima na sata to da bazan mayarba idan kuwa zan mayar to saidai yan siyasar qasannan dasuka dade suna sata a qasa suma sudawo da abinda suka dade suna sata😁 | 2negative
|
@user Ok shi wannan yaron dan ana lallabashi gani yake kamar tsoronsa akeji, Hmm yaro baisan wuta ba sai ya taka America tafishi hauka yaseen🤒 | 2negative
|
@user Naceba🤔shin videon dakayi posting yanxu a sakamin na hamsin a leda kasa yaji da Mai😠 Anacen Ana kashe bayin Allah a kudu, su davido da runtown sai Kara kunna wutar suke yayinda kaikuma kake Mana wani posted video, nabi video da gudu kata kata har zariya😠 | 2negative
|
@user Wannan ba maganar hankali bace a matsayinka na musulmi, ina ganin a baya-bayan nan akai wasu zabuka wanda ana tsaka da cutar corona aka yi su. Su wannan bazasu sa ciwon coronar ya karuba sae taron Faden Allah, tur da wannan maganar taka mustapha 😡 | 2negative
|
@user Sallah tawuce tabar wawiya da biyan bashin kudin abaya😂🤣 | 2negative
|
@user Allah ubangiji yatsinewa Wadai din dayayi, kainifa nafara zargin buharinnan koshiyasa yace arewa akoma Kona🤔 | 2negative
|
@user 😂😂😂 Har Darajar Najeriya ta fadi Sbd Yawan cin bashi | 2negative
|
@user Ana mulkin hauka Nigeria 😂😅 @user @user | 2negative
|
@user Ya na dai kyau a kawo wannan beran ya shiga sambisa wataqilla Zai gano abunda sojoji suka gaza kanshi 👌🏾. | 2negative
|
@user Allah wadaran irin wa dannan shuwagabannin wlh....yadda kuke yin wasa da rayukan al umma Allah ya wulqantaku kuma,Allah ya wofuntar daku, Allah ya muzantar daku da iyalanku baki daya...🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏 | 2negative
|
@user Ni abinda ke kara bani mamaki anan shine....Ance wai namijine yayi recorded din bidiyon....How come she take off her clothes agaban namijin da ba maharramintaba sabo Allah.......? To be honest the guy leaked the clip was wrong 👎🏿 But her careless was 85% in the incident 😭 | 2negative
|
@user @user Mazan nan duk yan wahala ne kun wani bi sai magana kuke kowa da taohon bakinsa chai chai chai😏😏 | 2negative
|
@user Rabu dayan bakin ciki😔 | 2negative
|
@user Dan ba Dan President, ko VP, COS, ko wani gov ko wani minister shiyasa. iskancine kawai Bakomai ba😔 Allah ya Isa!!! | 2negative
|
@user Kayi amanka ka lashe. 😂amma ka makaro | 2negative
|
@user Daji ba ai maka kyaure sai dai mahaukacin kafinta😁 | 2negative
|
@user Maukata ne kawai akatara akasan nan ... Abinda ke damun mutane daban 😭abinda sukeyi daban 😭 it's very unfortunate wlhy | 2negative
|
@user Su suka kitsa sunfi sanin yadda zasu warware..Yan rainin hankali 😏😏 | 2negative
|
@user """"""""""""""""Abba zama gida dole"""""""""""""""" According to the Hausa singer 👇 Rara 🚶🚶😅😅 | 2negative
|
@user Indai ba harkar abinci bace wane lale za muyi🤔, ai rashin abinci shi ya jaza mana dukkan wannan wahalhalun da muke akai | 2negative
|
@user Yanaga duk basa fara'a ne saikace ba ranar farin ciki ba a gare su😂 | 2negative
|
@user Gsky wannan PTF din dakikai aka hada wlh,inba zasu iya shigo da wani hnyr da za a rage wannan coronar ba sai ta hnyr lockdown to gsky dakikai ne Basu da amfani a soke PTF din kusan shekara days kun kasa shawo kan Corona sai dai kawai ayi ta lockdown 🤔🤔gwanatin dakikai | 2negative
|
@user @user Ba Damuwa mutane suka zabeka @user kayi bah Amma aiwatar da Abu Da Kuma Tabbatar dashi. Dan Najeriya ma a nuna Masa Damuwa Bachin tuni ta Zaburar Dashi. jiki Magayi Dai shima Talakan👂 | 2negative
|
@user 🤣🤣🤣🤣 ko Kuma ta kasa maida martani ba in banda blocking data koma yi . | 2negative
|
@user Dama a matsayin dabbobi suke ganin mu, especially wannan matar tafi kowa rainin hankali a cikin gwamnatin, dadin abun dai baza ku dauwama akan mulkin ba. Mudai sai dai Allah ya kwace mu, saboda muna cikin Jarabawa 😔 | 2negative
|
@user Bakin su ya sari danyen kashi😡 | 2negative
|
@user Gaskiya basu mai Alidashi ba 👆🏾 | 2negative
|
@user Babare da zaluncinsu dai 🙄🙄 kaje auren yarinya akusan kasheka da responsibility Wanda baida asali a musullunci 😏😏 | 2negative
|
@user Ki miqo mana shi nan mu ci mas uwa 😠😠 | 2negative
|
@user Wato Wannan yana nufin Al’umma su san chewa de Najeriya bazata bunkasa ba a wa’adin mulkin Buhari ba saboda mu cere rai kenan 🧐🧐🧐 | 2negative
|
@user Wannan lalacewa har Ina! Kaga sarakuna kamar 'Yan ci rani, ba kyau ba balle kwar jini 😏 @user @user @user @user @user @user https://t.co/5UXyMtcZG5 | 2negative
|
@user 🤠🤠🤠 kamar dagaske karuwa daga noman dan koli | 2negative
|
@user @user Toh..kuma nasan kuke damu class da surutu😂🤣😁 | 2negative
|
@user Maganar ta fi zafi da Hausa wlh 💔 Ga mari ga tsinka jaka😢a sace mutane, akashesu ayi ma wasu fyade duk bai dameka ba, yanzu dan ance kayi magana shine kace damu shashashai tabbas dole kace haka tunda Alamu sun nuna bazaka iya ba amma sonka ya rufe idonsu suka kuma zabarka! | 2negative
|
@user 😂😂😂 Gaskiya kana da matsala babba http://t.co/T3Rf9yA2RC | 2negative
|
@user Amma taji kunya tunda tana da karfi kuma ta gaza yin komai TUURR!!!😭 | 2negative
|
@user Baba Dama Muna Hannunka ne. Akwai dai lauje cikin nadi🤔 | 2negative
|
@user Karyar banza se surutu ba aikatawa to yabiya kudin mana ya anso su😞 | 2negative
|
@user Shima ya gudu Dan banza😃 | 2negative
|
@user Kaji aykin banza abunda ya kamata ace ankawo matsalar tsaro a Nigeria Amma Kuna fada Mana wani labarin banza...mudai wlh tlh Allah ya saka Mana😢😢😢 | 2negative
|
@user Ah hajia ci gaba da basu kashi yan kan uwa😂 | 2negative
|
@user """"""""""""""""... Wai nikam ta Yaya ake gane namijin kwarai ne? Ni na bi kudi, ban ga daidai ba, ke ga ki da kika bi soyayyar ga shi kina ta kuka""""""""""""""""😎 | 2negative
|
@user @user An dade ana ruwa kasa na shanye😒, har agama daukan aikin dan talaka bazaiji labarin ba. | 2negative
|
@user A gaskia ba'a mana Adalci! Talaka kam shine a wahale😢 | 2negative
|
@user Saudi Arabia 🇸🇦 manyan yahudawa | 2negative
|
@user Ko kunyar karya bakaji 🤦🏻♂️. Mu ka dawo mana da yanda ka ansa nigeria kawai ka barmu haka ma! | 2negative
|
@user Dan bakin ciki da bakin Hali 🤔🙄 | 2negative
|
@user Tau ganiga wane ya ishi wane tsoron Allah. Natabbata she's doing something wrong that's why she was exposed. Am not happy rather than sad 😔 Allah tsayannan, sauran mata kukama kanku | 2negative
|
@user Ga Italy ga Spain sukedabukata ba mu ba dan buhun uwarsu bama so gida bai koshiba a Kai waje kuwa kutayani dubawa🤔🤔🤔😥 | 2negative
|