text
stringlengths
1
6.82k
talla 6 talla 8 talla 10 talla 12
ada ba bada bi da
wani ni xcun
15 talla na mara
talla na mara
iya dong ammah
hanya dusta iya iya
dashi mannaja
neman ilimi shi ne mafita ga musulmi shekh hamza badikko leadership hausa newspapers
neman ilimi shi ne mafita ga musulmi shekh hamza badikko
an shawarci alummar musulmi musamman matasa das u kara tashi tsaye na ganin sun sami ilimin addinin musulunci domin su tsira daga fadawa kungiyoyin dab a na musulunci ba
wannan shawarar ta fito ne daga fitaccen malamin nan da ke garin kaduna kuma shugaban kungiyar ciyar da addinin musulunci gaba [althakalyn cultural foudation] shekh malam hamza muhammad badikko jim kadan bayan kammala taron kungiyar na kasa da taron ya gudana a zariya
shekh malam hamza muhammad badikko ya ci gaba da cewar rashin tashi tsaye ga akasarin matasa a yau ya sa matasan ke fadawa matsalolin shiga kungiyoyin da ba su da alaka da addinin musulunci sai ka ga suna durkusar da musulunci da kuma musulmi maimakon ciyar da addini da alummar musulmi gaba
kamar yadda malamin y ace dalibin ilimi wajibi ne a gareshi in ya tashi neman ilimi ya bi kaidar da musulunci ya tsara na gudanar da bincike ga duk inda malami nagari yak e da kuma inda ya yi karatu in an yi haka kamar yadda shekh malam hamza badikko ya ce dalibin ilimi zai sami ilimi nagari da zai zama masa alheri duniya da kuma lahira
samun ilimi mai inganci a cewar shekh badikko zai yi wa dalibin ilimi jagora ya gudanar da binciken duk wani batu na ilimi da ya je gareshi binciken zai sa dalibin ilimin ya sami ilimiai inganci da zai katange shi daga tsunduma matsalolin da musulunci bai yadda da su ba
da kuma malamin ke tsokaci kan taron shekara da suka kammala ya cesun shirya taron ne domin tunatar da mahalarta taron muhimmancin neman ilimi da kuma muhimmancin da ke tattatre da imam mahadi da ya shafi tarihinsa da kuma shin zai dawo domin ciyar da musulunci gaba ko kuma aa
a dai ganawar da wakilinmu ya ya yi da shekh hamza muhammad badikko ya tunatar da malamai na nauyin da ke kan su kan lamurran da suka shafi siyasa kamar yadda y ace a yau malamai su shiga tsakiyar siyasa matsala ce babba da ya dace a lura shi
ya kara da cewar ya dace malamai su tsaya su gyara halayyar mutane kan yadda ake siyasa a nijeriya a yau da kuma yadda ake yin zabe ba zabe ake yi ba sayen kuriu ake yiba zabe ba a cewar shehin malamin
shekh badikkoya tabbatar da cewar in har aka sami nasarar baragurbin malamai sun dai na furta abin da yan siyasa da kuma shugabanni ke bukata ko kuma suke so sun rungumi shirin gyara kasa da kuma alummar kasa za a wayi gari malamai sun rungumi siyasa da hannu biyu in ma an sami dama su shiga takara ko wace kujera ta wakilci ko kuma ta shugabanci a fallen gwamnati uku
a karshen ganawarsa da wakilinmu shekh malam hamza muhammad badikko ya shawarci alummar musulmi da su tsayu ga tsarin musulunci a duk inda suka tsinci kansu rashin yin haka ga alummar musulmi kamar yadda malam y ace shi ya sa ake samun matsaloli ma su yawan gaske da ake wa addinin musulunci newanda abubuwan ba su yi kama da addinin musulunci ba inji shi
2019 duk wani mai shaawar takara ya aijye aikinsa kafin 29 ga watan mayu gwamna ortom
matar kakakin majalisar tarayya ta tallafa wa mata manoma 7000 a bauchi
yan fashi sun yi wa yar bautan kasa fyade a bayelsa
facebook na kara fuskantar matsala yayin da tsarin aika hotuna cikin sirri na masu hulda da ita miliyan 14 ya fuskanci barazana
masu farkawa da sauri daga bacci suna yi wa kansu garkuwa daga cutar damuwa
yadda zuwa duba ido duba ido zai katange ka daga kamuwa da makanta
gwamnatin buhari ta zuba jarin dala biliyan 10 akan ayyuka osinbajo
halayen maza biyar da ke birge mata
ba kyan namiji ne zai mun zaman aure ba
ko ka san gaskiyar dalilin da ya sa zidane ya ajiye aiki a real madrid
obasanjo mai abin mamaki
babban taron kasa apc ta dakatar da yan takara 19
yadda yan boko haram suka yi sallar idi a sambisa
rahoton jaridar ingila isis na shigo da yan taadda nijeriya daga siriya
buhari ya bijire wa tattaunawa da yan sabuwar pdp
an sake sassaka mutummutumin ronaldo a portugal
ko da su ko ba su za mu ci zabe a 2019 gwamna ganduje
zan iya tattaunawa da real madrid cewar hazard
gwamnatin tarayya za ta raba wa yan nijeriya dala milyan 322 da abacha ya sata
kawai hana naima
(aentiga babu da)
wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya isyakucom
gani da ido
home / labari / siyasa / wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya
wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya
wani labari mai kazanta da ya fito daga kasar zambia ya nuna cewa wata tsohuwa banda yvonne mai shekara 52 ta yi ikirari cewa 'dan da ta haifa yana jima'i da ita kowane ranar laraba
yvonne ta ce 'danta abel yana saduwa da ita ne saboda cika ka'idar wani asiri da suka binne a cikin dakinta wanda asiri ne na samun dukiya
ta ce kowane laraba suna jima'i da 'danta abel har tsawon shekara 14 ta kara da cewa matukar suka daina aikata jima'i 'danta abel zai tsiyace domin asirin da suka binne jima'i tsakaninsu shine sinadarin kasancewarsa
a cewarta idan suka daina aikata jima'i da 'danta bayan tsiyacewa 'danta zai mutu kamar yadda boka ya gargade ta ta ce a yanzu haka abel ya mallaki motoci da yawa manya da kanana wanda ake yi masa jigila da su alhalin ya fara jigila ne da mota 'daya kawai kafin su fara aikata wannan aikin
tuntube mu ko aiko labari zuwa isyakulabari@gmailcom don samun labaranmu ta whatsapp ka rubuto yes a sms zuwa 08087645001 shiga cikakken shafinmu wwwisyakucom *** gurbin talla *** kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka ka zo seniora tech a olumbo plaza yamma da gidan wazirin gwandu kan titin ahmadu bello a garin birnin kebbi shago lamba 51 hawa na sama
wata tsohuwa tana jima'i da 'danta har tsawon shekara 14 don samun dukiya reviewed by on january 08 2018 rating 5
rubuta ra ayin ka
kana da labari ko wani abu ya faru a gaban idon ka rubuto mana email a
ka hada da hutunan lamarin idan da hali
+18 kalli irin wannan lamari miye za ka ce a kan wannan (hoto)
mata ta sha duka bayan ta gano miji na lalata da kanwarta sau 3 a mako (hotuna)
yadda aka kashe barawo bayan ya saci babur (hotuna)
al'auran wannan mutum ya makale a jikin wata mata bayan sun aikata zina (hotuna)
dauda hazikin hafsan soji da ya koyar da zaratan soji a depot (hotuna)
labarai da suka gabata
home > hotuna > gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna
gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna
gwamnan jihar niger abubakar sani bello ya ceci wasu samari guda biyu bayan wasu matasa sun yi masu dukan tsiya yayin da suke dawowa daga makarantar gwamnati na jeka ka dawo a garin minna samarin guda biyu sun sami raunuka da ya haifar da zubar jini kafin isowar gwamnan a wajen da lamarin ya faru a gaban makarantar koyon ilimi da ke minna
gwamnan yana kan hanyarsa ce ta zuwa tungar malam a karamar hukumar paiko tare da tawagarsa yayin da ya hango taron jama'a sakamakon lamarin kuma nan take gwamnan ya bayar da umaurni a tsaya yanayi da ya sa matasan suka ranta na karewata majiya ta ce matasan sun fito ne taga unguwa makwabta na sango da ke a birnin minna
ganin lamarin da ya faru sai gwamnan ya bukaci likitansa dr shehu ya duba su kafin motar daukan marasa lafiya na tawagar gwamnan ta zo ta dauke su zuwa asibitin kwararru na ibb da ke garin minna
daga karshe gwamnan ya bukaci kwamishinan yansanda na jihar mr paul yakadi cewa a zakulo wadanda suka aikata wannan aikin domin a hukunta su
tuntube mu ko aiko labari zuwa isyakulabari@gmailcom don samun labaranmu ta whatsapp ka rubuto yes a sms zuwa 08087645001 shiga cikakken shafinmu wwwisyakucom *** gurbin talla *** kana son ka yi flashing ko ka cire makulli watau security na wayar ka ka zo seniora tech a olumbo plaza yamma da gidan wazirin gwandu kan titin ahmadu bello a garin birnin kebbi shago lamba 51 hawa na sama
aika labari
rubuta ra ayin ka
item reviewed gwamnan jihar niger ya ceci wasu dalibai daga hannun bata gari hotuna rating 5 reviewed by
seniora tech wacce ta shahara wajen flashin da cire makulli ko security na wayar salula ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 hawa na sama gefen hagu yamma daga gidan wazirin gwandukan titin ahmadu bello nassarawa birnin kebbi jihar kebbi
latsa nan don samun labaranmu a whatsapp
seniora tech ta koma taushi plaza shago mai lamba 50 yamma daga gidan wazirin gwandu mal umaru ahmadu bello way birnin kebbi
ka zo domin flashing da cire makulli ( security) na wayar salula cikin rahusa
sabon labari
tuntube mu ko ka aiko labari
sabuwar wakar hausa hip hop mai taken tilo daga mawaki yakumzee0325 › 1 month ago › hausatop tv
sirrin kauna ki yadda dani sabuwar wakar hausa film 2018 (hausa songs/hausa films) #awarwasa0402 › 5 months ago › unity hausa tv
sabuwar wakar hausa video 2018 zama na duniya sai hakuri 20180325 › 5 months ago › awa24 tv
babu wanda zai rabamu sabuwar wakar kamal hikima (hausa songs/hausa music)0421 › 3 months ago › ayatullahi tage
hali kai n/a
qi shi ni ke yi
yi sun (china)
annun so sonkal yop taerigi (23 24)