text
stringlengths
1
6.82k
gunnun so sun sonkut tulgi (12)
aftr mun koma
takardar kebantawa
yadda za a make woo commerce yanar gizo layout ba tare coding
yadda za a ƙara age na ƙuntata a wordpress
don rage ku baƙi don samun damar your site da shekaru ƙuntatawa za ka iya yi da cewa a cikin wordpress idan kai ne wordpress mai amfani da kuma so ka ƙara shekaru ƙuntatawa a wordpress blog domin dalilai da yawa sa'an nan za ka iya yin haka ta wajen karanta sauran labarin a wannan labarin na tattara sabon bayani game da yadda za a kara shekaru ƙuntatawa a wordpress kuma za ka iya ƙara shekaru laifi a kan your blog idan ka bi wannan matakimataki jagora protect your site from hackers and make sure you add brute force kara karantawa []
mene ne dabandaban a kan blogger vs wordpress
mafi yawa daga sabon masu amfani tambayi abin da bambanci tsakanin blogger da wordpress da kuma wanda yake mafi alhẽri an fara wani blog iya cin lokaci kuma babban aiki don sabon shiga da farko kana bukatar cikakken gano dandali ka zaba wannan zai jira dukanmu mun san akwai 2 mafi used dandamali ga nauyi rubutu tushen blogs dukansu yayi dabandaban zane da sauran siffofin akwai mafari iya gaske makale abin da ya kamata i zabi wanne ne mafi alhẽri a wannan yanayin da muke yanke shawarar ya taimake ka zabi mafi alhẽri zaɓi a gare ku let's kara karantawa []
biyan kuɗi zuwa da aikawasiku jerin da kuma samun ban sha'awa stuff da kuma updates to your email akwatin sažo mai shiga
gode ​​da biyan kudin shiga
wani abu tafi daidai ba ne
muna girmama sirrinka da kuma yin kare shi tsanani
hello barka da zuwa wikiwon kuma godiya ga saukowa a kan bio page don haka bari in gabatar da kaina sunana mujeer ni marubucin wikiwoncom ni tech blogger daga dubai uae da kuma ni wani babban techo freak wanda ya ke son zuwa surf internet dukan yini kuma shi ne mai gwanayen irin wannan tsangayar kuma gyare goyon baya my yankunan interest hada da
ina da babban ilimi a wadannan duk da sabis idan ka sha'awa a cikin duk basira na iya samar maka da kyau aiki ga waɗanda sabis za ka iya hayan ni a kan fiverr wasu ma kai tsaye lamba ni idan kana so ko wani hanyoyi
© 2018 wikiwon an adana duk haƙƙoƙi
maawa ka sa amin
1 shekara 4 watanni da suka wuce #672 by fly37
ina da a wannan kwamfuta fsx p3d v34 da v4 yau da na shigar da m spartan amma idan na shigar a p3d v4 cant afer kafa a p3d v34 ko fx abin da zan iya yi domin samun wannan ayyuka a duk ta na'urar kwaikwayo
godiya da yabo ga babban aiki
schnitt ebook yana (kibadoo)
6 esp n/a yi kun koh
ichikawashi urayasushi kamagayashi shiraishi narashinoshi funabashishi yachiyoshi funabashi customer service center
anjoshi okazakishi gamagorishi kariyashi takahamashi chiryushi toyoakeshi toyokawashi toyotashi nishioshi nukatagun hekinanshi miyoshishi mikawa customer service center
sktr jam 8 9 an gan
trump na nazarin kwace ikon samun bayanan sirrin tsofaffin manyan jamian amurka 1
hausa ka kasance sai yana kasancewa (kamar yadda yake nufi)
2008 nadachayuan yiwu laoshu (nada)
yammat nada
zaku sakon karin
creggnaba
muna cikin sanyi
manyan mata suna rawar dan asharalle
kalli yanda yan mata suka cashe da dan asharalle
kamfanin areva zai dakatar da aiki a nijar bbc news hausa
a jamhuriyar nijar kamfanin areva mai hakar uranium ya ce mai yiwuwa daya daga cikin kamfanoninsa da ke yi masa ayyukan somair ya dakatar da ayyukansa a karshen wannan watan
kamfanin na areva ya dora laifin dakatar da ayyukan kamfanin a kan hukumomin nijar da ke son sake duba yarjejeniyar da ke tsakaninsu da kamfanin na areva
zargin da wani babban jami'in kamfanin kula da albarkatun ma'adanan kasar sopamin ya karyata yana mai cewa ba haka zancen yake ba
asusun ba da lamuni na duniya yace bankunan kasar spain na bukatar karin jarin akalla dala biliyan hamsin domin kare su daga durkushewa
sanarwar ta asusun na zuwa ne a daidai lokacin da ake sa ran spain din za ta bukaci tallafin kare bankunanta
bankunan dai sun bada dimbin basussukan da ba'a zaton kamfanoni za su iya biya sanadiyyar karyewar darajar gidaje a spain din
yankin turan dai na kokarin farfado da tattalin arzikin wasu kasashen da ke fama da tabarbarewar tattalin arziki
bude account a kyauta
na yarda da
yi login ta hanyar facebook
shigar da adireshin email
a koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan abdul d one mai suna tushe wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce
>> allah babban sarki mai saka soyayya ta zauna babu jayaya ta kama zuciya
>> soyayya akwai kunya so tushen zama lafiya
>> soyayya na da yawa amma karki manta da ni
>> kowa da abinda yayi masa wani ya sha zuma wani sigari nike kike burgeni
bari kar na kara samuku dadin haka
ma'aikatar tsaro ta ukraine ta ce sojoji 7 ne aka kashe a wani kwanton bauna da 'yan aware suka yi a kusa da birnin kramatorsk na gabacin kasar
ta ce wasu 7 kuma sun samu rauni a lokacin wani hari da wasu 'yan gwagwarmaya kusan 30 suka kai
an ce suna dauke da makaman harba gurneti da kuma masu sarrafa kansu
tashin hankalin ya zo ne kwana daya kafin hukumomin kiev su shirya tattaunawar gaba da gaba a wani kokari na kawo karshen tashin hankalin
sai dai da yake magana a wajen wani taron manema labarai na hadin guiwa pirayim minista arseniy yatsenyuk ya ce ya rage ruwan rasha ta kwantar da kurar tashin hankali a gabacin ukraine
me ke janyo yawan mace macen aure a kasar hausa bbc hausa
me ke janyo yawan mace macen aure a kasar hausa
yawan mutuwar aure matsala ce da ta zama ruwan dare a kasar hausa alal misali bincike na bayabaya da aka gudanar a jihar kano da ke arewacin najeriya ya nuna cewa rabin auren da ake yi na karewa da saki
shin ko me ke janyo wannan matsala wane irin tasirin ta ke yi a kan zamantakewar al'umma me ya kamata a yi don a rage matsalar
wasu daga cikin irin tambayoyin da muka yi kokarin amsawa kenan tare da ku masu saurare a cikin shirinmu na ra'ayi riga na wannan makon
mun kuma gayyato wasu baki na musamman da suka hadara da bala muhammad tsohon abokin aikinmu a sashen hausa na bbc kuma daraktan hukumar a daidaita sahu ta jihar kano
akwai kuma dr isma'ila zango malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a jami'ar bayero dake kano
sai hajiya altine abdullahi shugabar kungiyar zawarawa ta jihar kano
hakazalika akwai ustaz hussaini zakariya wani malamin addinin musulunci da kuma pasto sani nomao shugaban cocicoci na eern a niger
za kuma ku iya ci gaba da muhawara kan wannan batu a dandalinmu na musanyar ra'ayi da muhawara wato bbc hausa facebook
za a sanya wa koriya ta arewa takunkumi bbc news hausa
kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya ce zai sanya sabon takunkumi kan kasar korea ta arewa bayan da ta harba roka mai dogonzango
kwamitin sulhun ya yi allah wadai da matakin na korea ta arewa tare da bayyana shi a matsayin mai hadarin gaske
amma kasar china ta ce muddin matakan suka tsaurara kasar korea ta arewan zata shiga wani hali
korea ta arewa dai ta ce ta kaddamar da rokar ne a matsayin daya daga cikin shiryeshiryenta na ayyukan sararin samaniya amma sauran kasashen sun yi amanna tana yunkuri ne ta hada makaman nukiliya masu cin dogonzango
tunda farko hukumar leken asiri ta koriya ta kudu ta ce koriya ta arewan na shirin yin gwajin makamin nukiliya ne a karo na biyar
gwamntain nijar ta maida martani kan zargin da jagoran 'yan adawar kasar alhaji seyni omar ya yi wa shugaba mahamadu isufu
jagoran 'yan adawan ya zargi shugaban kasar da fallasa jam'iyun siyasa na bangaren adawa tare da yi wa shugabbanninsu bita da kulli
sannan ya koka har ila yau game da mumunar ta'asar da gwamnatin kasar ke tafkawa dangane da yadda take sarrafa kudin kasa musaman jirgin shugaban kasa da ya ce kudinsa ya wuce kima
sai dai ministan harkokin wajen kasar kuma shugaban jam'iyar pnds tarayya mai mulki malam bazoum mohamed ya ce ko kadan zargin na seyni omar ba shi da tushe