text
stringlengths
1
6.82k
4 gushewar uzurin da saboda da shi ne aka sharanta taimama kamar rashin lafiya ko makamancinta
ya halatta a yi taimama a kan darduma ko cafet
wanda ya rasa qasa
wanda ya rasa ruwa
ya tabbata a ilimin kimiyya
cewa a cikin turvayar qasa akwai wani abu mai tsarki wanda yake kashe dukkan wasu qwayoyin cuta kowane iri ne
1 yin sallah da taimama yayin rashin ruwa shi ya fi akan mutum ya yi sallah da alwala amma yana jin fitsari ko bayangida
2 ya halatta a yi taimama a kan bango ko darduma idan akwai qasa ko qura a kansu
3 ya halatta ga wanda ya yi taimama ya sallaci abin da ya so na sallolin farilla da nafila matuqar bai yi abin da yake warware taimama ba
4 ya halatta mai alwala ya bi mai taimama sallah saboda tabbatarwar da manzon allah ( صلى الله عليه وسلم )ya yi wa amru xan asi lokacin da ya yi wa abokansa sallah alhali ya yi taimama saboda tsananin sanyi [abu dawud ne ya rawaito shi]
5 wanda ya yi taimama ya yi sallah sannan ya samu ruwa kafin fitar lokaci ba zai sake wannan sallar ba
6 wanda ya yi taimama sai kuma ya samu ruwa kafin ko yana cikin sallah to wajibi ne a kanshi ya yi alwala saboda faxin manzon allah ( صلى الله عليه وسلم ) wuri mai tsarki tsarkin mumini ne ko da kuwa bai samu ruwa ba tsawon shekara goma idan ya samu ruwa to ya shafa shi ga fatar shi (ya yi wanka) wannan shi ne ya fi alheri [tirmizi ne ya rawaito shi]
7 babu wani abin da zai hana musulmi sallah haka kuma kada ya jinkirta daga lokacinta idan ba zai iya amfani da ruwa ba ko bai samu ruwa ba ya yi taimama idan ya kasa yin taimamar ya yi sallar haka nan ba da alwala ba
8 wanda ya rasa ruwa da qasa to ya yi sallah a kan lokacinta ba tare da tsarki ba kuma ba sai ya sake ba saboda allah ya ce ku ji tsoron allah daidai iyawarku (attagabun 16)
9 ya halatta wanda yake sa ran zai samu ruwa ya jinkirta taimama zuwa qarshen lokaci amma idan ya xebe qauna ga samun ruwa to abin da aka fi so ya gabatar da sallar shi a farkon lokaci saboda sallah a farkon lokaci ta fi falala
10 idan mutum ya ji tsoron fitar lokaci ya yi taimama alhali ga ruwa nan to wannan aiki bai yi ba wajibi ne a kanshi ya yi alwala koda lokaci zai fita
hukuncehukuncen najasa
abubuwan da suke warw are musulunci
ina allah ya ke
taswirar yanar gizo
site a cikin lambobi
download gani ya kori ji part (2) akwai darasi da tausayi a cikin hirar ta kwankwaso mp4/3gp arewa online tv _ naijaloyalng
you are here arewa online tv » gani ya kori ji part (2) akwai darasi da tausayi a cikin hirar ta kwankwaso
title gani ya kori ji part (2) akwai darasi da tausayi a cikin hirar ta kwankwaso
download gani ya kori ji part (2) akwai darasi da tausayi a cikin hirar ta kwankwaso mp4/3gp arewa online tv munafiki ne duk wanda baiji yana kaunar kwankwaso ba bayan ya kammala jin wannan hrar da akayi dashi jagora mun shaida wallahi kana kishin mu dan ha
gani ya kori ji part (2) akwai darasi da tausayi a cikin hirar ta kwankwaso
gani ya kori ji part (1) hirar kwankwaso ta yau lahadi 21/01/2018
nta hausa gani ya kori ji 14/1/17
kwankwaso yayi bayani akan mai malafa
albani da kwankwaso idan da kwankwasiyya darika da mun tura jamaa sun kar6a
ku gayawa me malolo ya cire mana jar hular mu sabuwar wakar bayyanar mahadi a kano ga madugu yazo
kwankwaso yaji matsi yayi aman maganganun
shigofumi 7 12
dagashi kashi 7 12
jaruma ta tona asirin yan shirin hausa film
nonon mace da tsiraicin ta ta tura hoton ta tsirara wa saurayinta😣😢
kalli yadda jaruma mai kayan mata take gudanar da rayuwa _ jaruma empire jaruma hausa
jarumar uwar gida ta raka angonta har kan gadon amaryarsa😲
ruwan zagi da jaaruma empire mai kayan mata ta mayar wa laila shegiya wacca aka saka sau biyu
tsakar gida
matsalolin maza ( azzakari ) da maganin
jaruma ashe ba laila kadai ke zagina ba har da zeenali to yau za'ayita ta kare
akalla mutane 4000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kowani shekara a najeriya premium times
november 14 2018 0 karin albashi shugabannin kwadago sun bada waadin watan disamba
november 13 2018 0 kuskure nayi da na nemi kotu ta raba aure na da mijina ina tsananin son sa yanzu mata
november 13 2018 0 zargin naira bilyan 76 kotun tarayya ta soke belin orji kalu ta cuna shi ga efcc
kiwon lafiya
bidiyo da hotuna
you are athome»kiwon lafiya»akalla mutane 4000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kowani shekara a najeriya
akalla mutane 4000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kowani shekara a najeriya
bi aisha yusufu a kan june 8 2017 kiwon lafiya
hukumar kula da hana yaduwar cutar kuturta ta kasa tlmn ta ce akalla mutane 4000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kasa najeriya duk shekara
shugaban hukumar pius sunday ne ya sanar da hakan da yake karanta jawabin sa a taron da hukumar ta shirya a jihar sokoto mai taken gudunmawar da kafafen yada labarai da zababbun maaikatan gwamnati za su iya baywarwa domin taimakawa masu dauke da cutar kuturta
pius sunday ya ce har yanzu cutar kuturta na addabar mutanen najeriya musamman talakawa cikin su saboda rashin tsafta
ya kamata gwamnati ta taimaka wa talakawa da tsaftattacen ruwa abinci da ababen more rayuwa
mafi yawa yawan mutanen da ke dauke da cutar ba sa samun abincin da zai taimaka wajen gina garkuwar jikinsu
pius sunday ya yi kira ga gwamnati da su samar da shiryeshiryen da zai taimaka wajen kawar da talauci musamman a yankunan karkara wanda hakan zai hana yaduwar cutar
bayan haka shugaban hukumar kula da hana yaduwar cututtukan tarin fuka da zazzabin cizon sauro na jihar sokoto kabir umar ya ce akalla mutane 160 ne ke dauke da cutar kuturta daga shekaran 2016 zuwa yanzu a jihar sokoto
kabir umar ya ce sun gano mutane 92 a shekaran bara a kananan hukumomin kebbe gudu da rabah sannan kuma sauran mutane 68 an gano su ne a wannan shekara
daga karshe ya yi kira ga mutne su daina kyamatar mutanen da kedauke da cutar kuturta
ranar ciwon siga hanyoyin guje wa kamuwa da ciwon siga
a guje wa kamuwa da cutar hawan jini tun mutum yana matashi likita
gwamnatin jihar delta ta ware naira biliyan 86 wa fannin kiwon lafiya a kasafin 2019
sababbin labarai
jamilu ya fado daga falwaya wajen lika hotunan buhari da badaru a jigawa
masu gadi da gogegoge na kamfanin mai na kasa nnpc sun yi boren rashin biyan su albashin wata 7
kyata mai tsoka za a saka wa duk wanda ya bada bayanan yadda za a ceto tagwayen da masu garkuwa suka sace a zamfara
hukumar naca ta boye takardun bayanan kudaden da hukumar ke samu ofishin odita janar
abinda masu karatu ke fadi
aminu baba on saurari dalilin da ya sa na maka datti a kotu ban amince a yi masa duka ba a zariya elrufai
mr abdin on atiku ya bude gidan abinci
shamsu habibuj on ko buhari ya amince yayi takara a 2019 ko mu maka shi a kotu ganduje
mahmoud suleiman (iyan kagarko) on taron pdp lema ta yage a taron pdp na yankin arewa maso yamma namadi sambo ya fice a fusace
fanni select category babban labari bidiyo da hotuna duniya kiwon lafiya labarai labarai daga jihohi manyan labarai raayi rahotanni shakatawa wasanni
kira ga matasa
kasashen waje
kiwon lafiya
manyan gobe
rayuwar musulmi
ra'ayoyin jama'a
kai tsaye najeriya da iceland
buhari ya sanya hannu a kasafin kudin bana
kotu ta daure tsohon gwamnan jihar filato shekara 14
real madrid ta dauki sabon koci
yan najeriya 80 sun kashe kansu cikin wata 13 bincike
edita ina so a ba ni fili don na bayyana raayina a game da yadda siyasar najeriya ke tafiya a halin yanzu a gaskiya yadda ba kasafai ake tsayar da talakawa musamman matasa a mukamai dabandaban a siyasar kasar nan ba abin akwai takaici za ka tarar mukamai da dama ba a tsayar da talaka sai masu kudi da hakan ta sa ake mayar da abin kamar na gado
mu gane yanzu fa kan mage ya waye kuma kowane matashi yana da damar ya tsaya takarar kowane irin mukami kuma a zabe shi don shi ma ya sha romon dimokuradiyya
don haka ina kira ga matasa da sauran alummar najeriya cewa tun da zaben 2019 yana karatowa yakamata a samu canji wajen ba matasa dama don su ma a dama da su don mafi yawan mukaman da ake takarar a kansu za ka tarar tsofaffin yan siyasa ne ko kuma masu kudi ko masu daurin gindi amma an bar matasa a baya idan sun tura mota sai ta tafi ta bar su suna cizon yatsa
a wannan lokaci ina kira ga daukacin matasa da su hada karfi da karfe wajen ganin sun kwatarwa kansu yanci ta hanyar tsayawa takara a mukamai dabandaban na siyasa don su ma a rika damawa da su
sannan ina kira ga matasa da su guji yin bangar siyasa su daina bari ana amfani da su wajen kashekashe da konekone don biyan bukatar wasu su sani su ne manyan gobe idan suka kuskura suka ci gaba da yin bangar siyasa to su za a bari da cizon yatsa a gobe a lokacin da suka girma kuma alamurra sun kwace musu
matasa ku dage wajen neman ilimi da aiki da shi da yi wa na gaba biyayya da kuma neman halaliya ba lallai sai an tsaya ga aikin ofis ba
masu kasuwanci su rike kasuwancinsu masu karatu su ci gaba da karatunsu sannan masu aikin karfi su ma su dage arziki dai nufin allah ne kuma allah na azurta bawansa ta inda bawan bai zata ba
da fatan matasa za su yi karatun tanatsu kuma su yi amfani da wannan yar nasiha da na yi
hotunan babban taron apc na kasa
adams oshiomole ya zama sabon shugaban apc na kasa