text
stringlengths
1
6.82k
an kashe mutane sama da 100 a kaura kaduna bbc news hausa
wani dan siyasa a jihar kaduna da ke nigeria ya ce an kashe fiye da mutane 100 tare da jikkata wasu da dama a hareharen da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku
dan majalisar dokokin jihar kaduna yakubu bitiyong ya shaida wa bbc cewa 'yan bindigar sun kai hari ne a karamar hukumar kaura da ke kudancin jihar ranar juma'a da daddare
ya ce ya ga konannun gawarwaki kuma maharan sun kone gidaje da dama tare da yashe rumbunan abinci
mazauna kauyukan dai na tserewa saboda fargaba
an kai hari a ofishin 'yan sandan makarfi
dokar hana fita a kafanchan na tasiri
shugaban nigeria goodluck jonathan ya katse halartar taron kungiyar kasashen afrika da ake yi a equatorial guinea saboda harin bam da aka kai abuja
shugaban ya koma gida najeriya kwana daya bayan harin da aka kai a rukunin shaguna na emab ya kashe mutane akalla 21
mataimakin shugaban najeriyar arch namadi sambo ya kai ziyarar gani da ido inda lamarin ya faru kana ya ziyarci babban asibitin maitama domin duba wadanda suka jikkata a sanadiyyar harin
an tsaurara matakan tsaro a cikin birnin na abuja yayin da wasu rahotanni ke cewa wasu sojoji sun harbe wani mutum guda sannan an kama wani
ana zargin mutanen biyu da hannu a harin
kawo yanzu babu wanda ya dauki alhakin harin na abuja
tennissharapova da halep a wasan karshe bbc news hausa
tennissharapova da halep a wasan karshe
image caption a ranar asabar za su fafata wasan karshen
maria sharapova ta kai wasan karshe na gasar tennis ta faransa karo na uku a jere inda za ta fafata da simona halep ta romania
wannan shi ne karon farko da simona halep mai shekara 22 kuma ta 57 a duniya amma ta hudu a kasarta ta kai wasan karshe na babbar gasa
sharapova wadda ta dauki kofin gasar a 2012 ta yi galaba a kan bouchard ta bakwai a duniya mai shekaru 20 'yar kasar canada cikin sa'o'i biyu da minti 27
image caption daya daga cikin sharudan ba da balin nnamdi kanu shi kar ya yi zangazanga
an saki jagororin masu fafutikar kafa kasar biafra nnamdi kanu daga gidan yari bayan ya cika sharudan da wata babbar kotu da ke abuja babban birnin najeriya ta sanya masa
a ranar talata ne dai kotun karkashin mai shari'a binta nyako ta bayar da belin mr kanu saboda rashin lafiyar da yake fama da ita
sai dai ta sanya masa sharuda wadanda suka hada da cewa ya gabatar da mutum uku wadanda za su tsaya masa kuma kowanne ya kasance yana da naira miliyan 100
mai shari'ar ta ce ba a yarda a gan shi a cikin taron jama'ar da suka wuce mutum 10 ba
ana tuhumar mista kanu wanda shi ne shugaban kungiyar indigenous people of biafra ipob tare da wasu mutum uku wadanda duka suka musanta zargin da ake yi musu
tim cook kamfanin apple bai yi laifi ba
shugaban kamfanin apple tim cook ya ce hukuncin da tarayyar turai ta yanke na cewa kamfanin apple ya biya biliyoyin euro a matsayin kudin haraji ga jamhuriyyar ireland abin takaici ne kuma abin ya zo da ba zata ba
a lokacin da ya ke jawabi a gidan rediyon jamhuriyyar ireland ya ce bai yarda cewa apple yayi wani laifi ba
hukuncin da tarayyar turai ta yanke ya ce an bai wa apple din kudin haraji ba bisa ka'ida ba na euro 13bn
mista cook ya ce yana da kwarin gwiwa sosai cewar za a sauya hukunci idan ya bukaci hakan
wannan dai sune sababbin hotunan umma shehu da sunkayi fice a shafinta ina istgram idan take cewa
allah ka nuna mana masoyanmu na gaskia a fili
abokin ciniki service
ma'aikaci development
kamar yadda daukibonded silicon carbide tukwane manufacturer mun samar da highyi silicon carbide yumbu mafita
mu ne sadaukar da sababbin dabaru da kuma r & d na sabon daukibonded silicon carbide kayayyakin new kayayyakin da musamman siffa sassa da sababbu tsarin za a iya musamman dangane da takamaiman request
domin binciken game da kayayyakin mu ko pricelist don allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours
enumรฉration (shishi)
a dare ni kikimashou ka
barka dakirsimatikuma barka da sabuwar shekara
barka da kirsimatikuma barka dasabuwar shekara
ban na ta yoi (0km)
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa kikiotolu
barayin gwamnati suka shirya tarzoman kin jinin buhari a london fadar shugaban kasa
ayeni tolulope april 11 2018 rariya news samo labarai na hausa a kan kikiotolu 0
fadar shugaban kasa ta zargi barayin gwamnati da shirya zanga zangar kin jinin shugaba buhari wanda wasu yan nijeriya mazauna birnin landon suka gudanar a jiya talata
kakakin shugaban kasa garba shehu ya ce tarzoman ba zai hana shugaban cimma manufar ziyarar da ya kai birtaniya ba inda ya nuna cewa mafi yawan masu zanga zangar an yi hayarsu ne shugaba buhari dai ya kai ziyara birtaniya ne don tattauna batun dangantakar kasahen biyu da firayi ministan birtaniya theresa may
rariya news bamu goyi bayan sanatoci na hana bada bashi ga gwamnatin jihar kaduna ba inji matasan arewa
abinda shugaba buhari ya ce kan yan majalisu game da kasafin kudi
babu abinda ba zan iya yi ba don in farantawa buhari gwamnan kogi
rariya news sojoji sun ceto mata 44 da yara 95 daga wurin yan boko haram
taimama_ tsarki_ abubuwan da ke warware alwala_ fikihun ibada cikin hotuna
game da shafinmu
haila da jinin cuta da na biqi
aikin hajji da talbiyya
matsayin mata a musulunci yahudanci da nasaranci
sauran abubuwa
rayuwar annabi sallallahu alaihi wasallama a lokacin aikin hajji
maanar kalmar taimama a larabce
shi ne nufin wani abu da fuskantarsa
maanar taimama a sharia
ita ce shafar fuska da hannaye biyu da qasa mai tsarki da niyyar xahara
taimama tana wajaba idan aka rasa ruwa ko kuma a kasa amfani da shi don yin wani abin da tsarki ya wajaba a cikinsa kamar sallah tana zama mustahabbi cikin abin da tsarki yake mustahabbi a cikinsa kamar karatun alqurani
1 allah maxaukakin sarki ya ce ba ku samu ruwa ba to ku yi taimama a wuri mai tsarki ku shafi fuskokinku da hannayenku daga gare shi (almaida 6)
2 manzon allah ( ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ) ya ce an ba ni abubuwa biyar waxanda ba a baiwa wani annabi ba gabani na ba an taimake ni da sanya tsoro cikin zukatan maqiya tsawon tafiyar wata guda an sanya min qasa ta zamar min wurin sallah da tsarki ko wanene daga cikin alummata ta salla ta riske shi ya yi ta (a koina ne) [bukhari ne ya rawaito shi]
2 kawar da cutar da za ta faru saboda amfani da ruwa a wasu lokutan kamar lokacin rashin lafiya ko tsananin sanyi da makamancin haka
3 dauwama a kan ibada da rashin yanketa saboda yankewar ruwa
yaushe sharia ta ba da damar a yi taimama
1 yayin rashin ruwa
saboda faxin allah taala ba ku samu ruwa ba ku yi taimama (almaida 6)
ba a cewa mutum ya rasa ruwa idan bai neme shi ba
2 yayin kasa amfani da ruwa koda akwai shi
kamar marar lafiya ko tsohon da ba zai iya xauko ruwan ba kuma babu wanda zai taimaka masa wajen yin alwalar
3 yayin tsoron kamuwa da wata cuta idan an yi amfani da ruwan
a mara lafiyan da idan ya yi amfani da ruwan ciwonsa zai qaru
b ko mutumin da yake jin tsananin sanyi kuma bai da abin da zai xumama ruwa da shi sannan yana kyautata zaton idan ya yi wanka da ruwa cuta za ta kama shi saboda abin da ya tabbata manzon allah ( ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ) ya tabbatar da amru xan asi a kan abin da ya yi yayin da ya yi wa abokansa sallah bayan ya yi taimama saboda tsananin sanyi[ abu dawud ne ya rawaito shi]
c idan yana wani wuri mai nisa kuma babu ruwa a tare da shi sai xan kaxan wanda yake buqatarshi wajen sha ga shi ba zai iya samo wani ba (sai ya yi taimama)
1 ya doki qasa da hannayensa biyu bugu xaya
2 sannan ya bushe su don ya rage qurar da take kansu
3 sannan sai ya shafi fuskarsa da hannayensa sau xaya
dalilin wannan siffar ta taimama shi ne hadisin ammar allah ya qara yarda da shi ya ce manzon allah ( ุตู„ู‰ ุงู„ู„ู‡ ุนู„ูŠู‡ ูˆุณู„ู… ) ya doki qasa da tafin hannayensa biyu ya busa a cikinsu sannan ya shafi fuskarsa da hannayensa da su [bukhari da muslim ne suka rawaito shi]
2 shafar fuska
4 jerantawa ya fara da fuska sannan tafukan hannu
5 bidabi ya shafi hannayensa kai tsaye bayan ya shafi fuskarsa
abubuwan da suke vata taimama
1 samuwar ruwa
2 faruwar wani abu da yake warware alwala kamar yin tusa
3 faruwar wani abu da yake wajabta wanka kamar mafarki